Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 18:58
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of NUM:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31  32  33  34  35  36 


NUM 11:1     Alignment score: 0.331
Now the people complained about their troubles as Yahweh listened . Yahweh heard the people and became
angry . Fire from Yahweh burned among them and consumed some of the camp on its edges .
Sai mutanen suka yi kuka game da matsalolinsu Yahweh kuwa yana ji . Yahweh ya ji ya yi fushi . Sai wuta ta fito daga wurin Yahweh ta kama a cikinsu har ta ƙone gefunan wasu bayan wani zangon .


NUM 11:2     Alignment score: 0.603
Then people called out to Moses , so Moses prayed to Yahweh , and the fire stopped .
Sai mutanen suka yi kira ga Musa , sai Musa ya yi addu'a ga Yahweh , sai wutar
ta mutu .
NUM 11:3     Alignment score: 0.463
That place was named Taberah , because Yahweh 's fire burned among them .
Aka kira wannan wurin da suna Tabera , saboda wutar
Yahweh ta yi ƙuna a wurin .
NUM 11:4     Alignment score: 0.451 → 0.462
Some foreign people began to camp with Israel 's descendants . They wanted better food to eat . Then the people of Israel began to weep and say , " Who will give
us meat to eat ?
Sai waɗansu baƙi suka fara sauka a zangon zuriyar Isra'ila . Suka so su ci abinci mai kyau . Daga nan mutanen Isra'ila suka fara kuka suka ce , " Wane ne zai ba mu nama mu ci ?
NUM 11:5     Alignment score: 0.31
We remember the fish that we ate freely in Egypt , the cucumbers , the melons , the leeks , the onions , and the garlic .
Mun tuna da kifin da muka ci a Masar kyauta , da kukumba da kabewa da albasa da kankana da tafarnuwa .
NUM 11:6     Alignment score: 0.213 → 0.351
Now our appetite is gone , because all we can see is this manna . "
Yanzu har ma bamu da marmari , saboda wannan mannar kaɗai muke iya gani . "
NUM 11:7     Alignment score: 0.251
Manna was like coriander seed . It looked like resin .
Manna dai tana kama
da ƙwayar riɗi . Launinta kuma kamar ƙaro .
NUM 11:8     Alignment score: 0.231 → 0.237
The people walked around and gathered it . They ground it in mills , beat it in mortars , boiled it in pots , and made it into cakes . It tasted like fresh olive oil .
Mutanen suka
zagaya suka ɗebo ta . Suka niƙa ta a dutse , suka daka ta a turmi , su ka dafa ta a tukwane , suka yi waina da ita . Sai ɗanɗanonta ya zama kamar na sabon man zaitun .
NUM 11:9     Alignment score: 0.466
When the dew fell on the camp in the night , the manna also fell
.
Sa ' ad da raɓa ta sauko a kan zangon da dare , manna kuma ta faɗo .
NUM 11:10     Alignment score: 0.401
Moses heard the people weeping in their families , and every man was at the entrance to his tent . Yahweh was very angry
, and in Moses ' eyes their complaining was wrong .
Musa ya ji mutanen suna ta kuka cikin iyalansu , kowanne mutum ya fito ƙofar rumfarsa . Sai Yahweh ya yi fushi ƙwarai , Musa kuwa yana ganin koken - koken nasu bai yi dai - dai ba .
NUM 11:11     Alignment score: 0.295 → 0.328
Moses said to Yahweh , " Why have you treated your servant so badly ? Why are you not pleased with me ? You make me carry the load of all these people .
Musa yace da Yahweh , " Me yasa ka yiwa mutanenka mummunan abu haka ? Me yasa baka
yarda da ni ba ? Ka sa na ɗauki nawaiyar mutanen nan dukka .
NUM 11:12     Alignment score: 0.247 → 0.25
Did I conceive all these people ? Have I given them birth so that you should say to me , ' Carry them closely to your chest as a father carries a baby ? ' Should I carry them to the land that you swore to their ancestors to give
them ?
Ni na ɗauki cikin dukkan mutanen nan ? Ni na haife su da zaka ce dani , ' Ka ɗauke su a ƙirjinka kamar yadda uba yake ɗaukar jariri ? ' Ni zan ɗauke su in kai su ƙasar da ka rantse wa kakaninsu cewa za ka ba su ?
NUM 11:13     Alignment score: 0.29
Where can I find
meat to give to all this people ? They are weeping in front of me and are saying , ' Give us meat to eat . '
A ina zan sami naman da zan ba dukkan mutanen nan ? Suna ta kuka a gabana suna cewa , ' Ka bamu nama mu ci . '
NUM 11:14     Alignment score: 0.242
I can not bear all these people alone . They are too much for me .
Ba zan iya da mutanen nan ba ni kaɗai . Sun yi mani yawa .
NUM 11:15     Alignment score: 0.38 → 0.383
Since you are treating me this way , kill me now if I find
favor in your eyes do not let me see my misery . "
Tun da haka kake yi da ni , gara ka kashe ni yanzu -- Idan na sami tagomashi a idanunka -- kada ka bari in ga takaicina . "
NUM 11:16     Alignment score: 0.503
Yahweh said to Moses , " Bring to me seventy of Israel 's elders . Be sure that they are elders and officers of the people . Bring them to the tent of meeting to stand there with you .
Sai Yahweh yace da Musa , " Ka kawo dattawan Isra'ila guda saba'in a wurina . Ka tabbatar su dattawa ne kuma shugabannin
jama'a . Ka kawo su rumfa ta taruwa su tsaya nan tare da kai .
NUM 11:17     Alignment score: 0.205 → 0.206
I will come
down and talk with you there . I will take some of the Spirit that is on you and put it on them . They will bear the burden of the people with you . You will not have to bear it alone .
Zan sauko in yi magana da su a can . Zan ɗauka daga Ruhun da yake a kanka in sashi a kansu . Za su ɗauki nawayar mutanen tare da kai . Ba za kayi ta fama da su kai kaɗai ba .
NUM 11:18     Alignment score: 0.443
Say to the people , ' Consecrate yourselves , for tomorrow and you will indeed eat meat , for you have wept and Yahweh has heard . You said , " Who will give
us meat to eat ? It was good for us in Egypt . " Therefore Yahweh will give you meat , and you will eat it .
Ka ce da mutanen , ' Ku tsarkake kanku , gama gobe za ku ci nama sosai , gama kun yi kuka kuma Yahweh ya ji . Kun ce , " Wane ne zai ba mu nama mu ci ? Gama abincinmu ne a Masar . " Yahweh zai ba ku nama , kuma za ku ci shi .
NUM 11:19     Alignment score: 0.378
You will not eat meat for only one day , two days , five days , ten days , or twenty days ,
Ba wai zaku ci nama yini ɗaya ko biyu ko biyar ko goma ko ma ashirin ba ,
NUM 11:20     Alignment score: 0.31
but you will eat meat for a whole month until it comes out of your nostrils . It will disgust you because you have rejected Yahweh , who is among you . You have wept before him . You said , " Why did we leave Egypt ? " ' "
amma zaku yi wata guda kuna cin nama har sai ya fito maku
a ƙofar hancinku . Sai ya ginshe ku , gama kun ƙi Yahweh , wanda ke cikin ku . Kun yi kuka a gabansa . Kun ce , " Meyasa muka baro Masar "" '
NUM 11:21     Alignment score: 0.434 → 0.438
Then Moses said , " I am with 600,000 people , and you have said , ' I will give
them meat to eat for a whole month . '
Sa'an nan Musa yace , " Mutane 600,000 ne ke tare dani , kuma ka ce , ' Zan ba su nama su yi ta ci har wata guda ɗungum . '
NUM 11:22     Alignment score: 0.127 → 0.162
Should we kill flocks and herds to satisfy them ? Should we catch all the fish in the sea to satisfy them ? "
Garkunan shanu dana tumaki za a yanka har ya ƙosar da su ? "
NUM 11:23     Alignment score: 0.421
Yahweh said to Moses , " Is my hand short ? Now you will see whether or not my word is true . "
Sai Yahweh yace da Musa , " Hannuna
ya kasa ne ? Yanzu zaka gani ko maganata gaskiya ce ko a'a . "
NUM 11:24     Alignment score: 0.504
Moses went out and told the people Yahweh 's words . He gathered seventy of the people 's elders and positioned them around the tent .
Musa ya fita ya faɗawa mutanen maganar Yahweh . Ya tattara dattawan su saba'in ya sa suka
kewaye rumfar .
NUM 11:25     Alignment score: 0.496
Yahweh came down in the cloud and spoke to Moses . Yahweh took
some of the Spirit that was on Moses and put it on the seventy elders . When the Spirit rested on them , they prophesied , but only on that occasion and not again .
Yahweh ya zo cikin girgije ya yi magana da Musa . Yahweh ya ɗauka daga cikin Ruhun da yake kan Musa ya sa a kan dattawan su saba'in . Sa ' ad da Ruhun ya sauko a kansu , sai suka yi anabci , amma a wannan lokacin ne kaɗai ba su ƙara yi ba kuma .
NUM 11:26     Alignment score: 0.41
Two men remained in the camp , named Eldad and Medad . The Spirit also rested on them . Their names were written on the list , but they had not gone out to the tent . Nevertheless , they prophesied in the camp .
Sai mutane biyu suka rage a zangon , su ne Eldad da Medad . Su ma Ruhun ya sauko
a kansu . An rubuta sunayensu , amma basu fita sun je rumfa ta taruwa ba . Duk da haka , sun yi anabci a cikin zangon .
NUM 11:27     Alignment score: 0.501 → 0.502
A young man in the camp ran and told Moses , " Eldad and Medad are prophesying in the camp . "
Wani saurayi ya ruga daga cikin zangon ya gaya wa Musa cewa , Ga Eldad da Medad suna yin anabci
a cikin zango . "
NUM 11:28     Alignment score: 0.55 → 0.554
Joshua son of Nun , Moses ' assistant , one of his chosen men , said to Moses , " My master Moses , stop them . "
Sai ɗaya daga cikin zaɓaɓɓun mutanensa Yoshuwa mataimakin Musa , ya ce da Musa , " Shugabana Musa , ka hana su . "
NUM 11:29     Alignment score: 0.444
Moses said to him , " Are you jealous
for my sake ? I wish that all of Yahweh 's people were prophets and that he would put his Spirit on them all ! "
Musa yace da shi , " Kana jin kishi saboda ni ne ? So na ne dukkan mutanen Yahweh su zama annabawa ya kuma sawa dukkan su Ruhunsa ! "
NUM 11:30     Alignment score: 0.574
Then Moses and the elders of Israel went back to the camp .
Daga nan sai Musa da dattawan Isra'ila suka koma cikin zango .
NUM 11:31     Alignment score: 0.354 → 0.365
Then a wind came from Yahweh and brought quail from the sea . They fell
near the camp , about a day 's journey on one side and a day 's journey on the other side . The quail surrounded the camp about two cubits above the ground .
Daga nan sai iska ta taso daga wurin Yahweh ta kawo makware daga teku . Suka faɗo kusa da zangon , misalin kusan tafiyar yini ɗaya a wannan sashi , haka kuma a ɗaya sashin . Makwaren suka kewaye zangon wajen kamu ɗaya daga bisa suka kere ƙasa .
NUM 11:32     Alignment score: 0.182 → 0.189
The people were busy gathering quail all that day , all the night , and all the next day . No one gathered less than ten homers of quail . They shared the quail all through the camp .
Mutanen suka
yi ta tara makware a wannan yini dukka da wannan daren dukka da kuma washe gari dukka . Kowanne mutum ya kama makware da yawan gaske . Suka raba makwaren cikin zangon dukka .
NUM 11:33     Alignment score: 0.248 → 0.265
While the meat was still between their teeth , while they were chewing it , Yahweh became
angry at them . He attacked the people with a very great disease .
Sa'anda naman ke tsakankanin haƙoransu , suna tauna shi , Sai Yahweh ya yi fushi da su . Ya sa wani ciwo mai zafi ya auko masu .
NUM 11:34     Alignment score: 0.312
That place was named Kibroth Hattaavah , because there they buried the people who had craved meat .
Aka kira sunan wannan wurin Kibrot Hattãba , saboda sun rufe mutanen da suka yi zarin cin nama .
NUM 11:35     Alignment score: 0.501
From Kibroth Hattaavah the people traveled to Hazeroth , where they stayed .
Daga Kibrot Hattãba mutanen suka yi tafiya zuwa Hazerot , suka tsaya a can .
NUM 11     Average alignment score: 0.375 for 35 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of NUM:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31  32  33  34  35  36