Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 18:58
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of NUM:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31  32  33  34  35  36 


NUM 28:1     Alignment score: 0.743
Yahweh spoke to Moses and said ,
Yahweh ya yi magana da Musa ya ce ,


NUM 28:2     Alignment score: 0.41
" Command the people of Israel and say to them , ' You must offer sacrifices to me at the appointed times , the food of my offerings made by fire to produce a sweet aroma for me . '
" Ka umarci
mutanen Isra'ila , ka ce da su , ' Za ku miƙa hadaya gare ni a ayyanannun lokatai , ta abincin baye - baye na ta wurin wuta mai daɗin ƙanshi domi na . '
NUM 28:3     Alignment score: 0.345
You must also say to them , ' This is the offering made by fire that you must offer to Yahweh male lambs a year old without blemish , two each day , as a regular burnt offering .
Ka kuma ce da su , ' Wannan bayarwa da za a yi da wuta , za ku bayar ga Yahweh -- ɗan tunkiya shekara ɗaya wanda babu lahani a gare shi , guda biyu kowacce rana , matsayin bayarwar ƙonawa .
NUM 28:4     Alignment score: 0.245 → 0.249
One lamb you must offer in the morning , and the other lamb you must offer in the evening .
Dan tunkiya ɗaya za ku bayar da safe
, ɗaya kuma da maraice .
NUM 28:5     Alignment score: 0.214 → 0.213
You must offer a tenth of an ephah of fine flour as a grain offering , mixed with one - fourth of a hin of beaten oil .
Za ku bayar da mudun lallausan garin filawa matsayin bayarwar hatsi , kwaɓaɓɓe da man zaitun mafi kyau har rubu'in moɗa .
NUM 28:6     Alignment score: 0.446 → 0.446
This is the regular burnt offering that was commanded at Mount Sinai to produce a sweet aroma , an offering made by fire to Yahweh .
Wannan zata zama ta bayarwar ƙonawa da za ku riƙa yi yadda an umarta a Tsaunin Sinai baiko mai daɗin ƙanshi , da aka yi da wuta ga Yahweh .
NUM 28:7     Alignment score: 0.324
The drink offering with it must be one - fourth of a hin for one of the lambs . You must pour out in the holy place a drink offering of strong drink to Yahweh .
Bayarwar sha zata zama ɗaya bisa huɗu na moɗa don ɗaya ɗan rago . Za a kwarara
a wuri mai tsarki baiko na sha mai ƙarfi ga Yahweh .
NUM 28:8     Alignment score: 0.386 → 0.386
The other lamb you must offer in the evening along with another grain offering like the one offered in the morning . You must also offer another drink offering with it , an offering made by fire , to produce a sweet aroma for Yahweh .
Ɗaya ɗan ragon kuma za a miƙa da maraice tare da baiko na gari kamar baiko na safe
. Dole ne kuma a miƙa wani na sha tare da shi , baikon ƙonawa da wuta , mai daɗin ƙamshi ga Yahweh .
NUM 28:9     Alignment score: 0.379 → 0.389
On the Sabbath day you must offer two male lambs , each a year old without blemish , and two - tenths of an ephah of fine flour as a grain offering , mixed with oil , and the drink offering with it .
A ranar Asabaci kuwa za a miƙa ' ya'yan raguna biyu kowanne bana ɗaya marasa lahani , da mudu biyu na lallausan gari a matsayin baiko , kwaɓaɓɓe da mai , da baiko na sha tare da shi .
NUM 28:10     Alignment score: 0.469 → 0.532
This is to be the burnt offering for every Sabbath , in addition to the regular burnt offering and the drink offering with it .
Wannan shi ne baikon ƙonawa domin kowacce Asabaci , a kan kowanne
baiko na ƙonawa da baiko na sha tare da shi .
NUM 28:11     Alignment score: 0.468 → 0.466
At the beginning of each month , you must offer a burnt offering to Yahweh . You must offer two young bulls , one ram , and seven male lambs a year old without blemish .
A farkon kowanne wata , za a miƙa baikon ƙonawa ga Yahweh . Za a miƙa ' yan bijimai biyu , da rago ɗaya da kuma ' yan raguna bakwai bana ɗaya ɗaya , marasa lahani .
NUM 28:12     Alignment score: 0.264 → 0.272
You must also offer three - tenths of an ephah of fine flour as a grain offering mixed with oil for each bull , and two - tenths of fine flour as a grain offering mixed with oil for the one ram .
Za a kuma miƙa kwaɓaɓɓen gari kashi uku bisa ɗaya na garwa da man zaitun don kowanne bijimi , da gari kashi biyu bisa goma na garwa don rago ɗaya .
NUM 28:13     Alignment score: 0.462 → 0.457
You must also offer a tenth of an ephah of fine flour mixed with oil as a grain offering for each lamb . This is to be the burnt offering , to produce a sweet aroma , an offering made by fire to Yahweh .
Za a kuma miƙa humushin lallausan gari za a haɗa shi da mai kamar baikon hatsi don kowanne rago . Wannan zai zama baikon ƙonawa , domin ya bayar da ƙamshi mai daɗi , baiko da aka yi da wuta ga Yahweh .
NUM 28:14     Alignment score: 0.438
The people 's drink offerings must be half a hin of wine for a bull , a third of a hin for a ram , and one - fourth of a hin for a lamb . This is to be the burnt offering for every month throughout the months of the year .
Baiko na sha na mutane dole ya zama rabin moɗa na ruwan inabi don bijimi , da ɗaya bisa uku na moɗa don rago da ɗaya bisa huɗu na moɗa don ɗan rago . Wannan shi ne baiko na ƙonawa a kowanne wata a dukkan
watannin shekara .
NUM 28:15     Alignment score: 0.444 → 0.494
One male goat as a sin offering to Yahweh must be offered . This will be in addition to the regular burnt offering and the drink offering with it .
Dole kuma a miƙa bunsuru ɗaya a matsayin baiko na zunubi ga Yahweh . Wannan zai zama ƙarin baiko na ƙonawa da baiko na sha da za a riƙa yi da su .
NUM 28:16     Alignment score: 0.475
During the first month , on the fourteenth day of the month , comes Yahweh 's Passover .
A cikin wata na farko , a rana ta goma sha huɗu ga watan , idin Ƙetarewa ga Yahweh .
NUM 28:17     Alignment score: 0.363 → 0.363
On the fifteenth day of this month a feast is to be held
. For seven days , bread without yeast must be eaten .
A kan rana ta goma sha biyar ga wannan watan kuwa za a yi idi . Gama kwanaki bakwai na cin abinci mara gami ne .
NUM 28:18     Alignment score: 0.405
On the first day , there must be a holy assembly to honor Yahweh . You must not do regular work on that day .
A rana ta fari
, za ku yi tsarkakakken taron girmama Yahweh . Ba za ku yi aikin da kuka saba yi a ranar ba .
NUM 28:19     Alignment score: 0.447 → 0.445
However , you must offer a sacrifice made by fire , a burnt offering to Yahweh . You must offer two young bulls , one ram , and seven male lambs a year old , without blemish .
Duk da haka , dole ku miƙa baiko da aka yi da wuta , a baiko na ƙonawa ga Yahweh . Dole ku miƙa ' yan bijimai biyu da rago ɗaya , da ' yan tumaki
bakwai bana ɗaya ɗaya marasa lahani .
NUM 28:20     Alignment score: 0.345 → 0.372
Along with the bull , you must offer a grain offering of three - tenths of an ephah of fine flour mixed with oil , and along with the ram , two - tenths .
Tare da bijimi , za ku miƙa lallausan gari kashi uku na garwa wanda aka kwaɓa da mai tare da rago , kashi biyu bisa uku .
NUM 28:21     Alignment score: 0.385 → 0.382
With each of the seven lambs , you must offer a tenth of an ephah of fine flour mixed with oil ,
Tare da kowanne ' yan raguna bakwai , za ku miƙa lallausan gari haɗe
da mai ,
NUM 28:22     Alignment score: 0.427
and one male goat as a sin offering to make atonement for yourselves .
da ɗan akuya ɗaya a matsayin baikon zunubin ƙafara domin kanku .
NUM 28:23     Alignment score: 0.364 → 0.383
You must offer these in addition to the regular burnt offering required each morning .
Dole ku miƙa waɗannan a kan bayarwar ƙonawa da kuke miƙawa kowacce safiya
.
NUM 28:24     Alignment score: 0.426
As described here , you must offer these sacrifices daily , for the seven days of the Passover , the food of the offering made by fire , a sweet aroma for Yahweh . It must be offered in addition to the regular burnt offering and the drink offering with it .
Kamar yadda aka nuna a nan , za ku miƙa waɗannan hadayu kullum , saboda ranaku bakwai na Idin Ƙetarewa , za ku yi baikon abincin da aka yi da wuta mai daɗin kamshi ga Yahweh . Za a miƙa a kan bayarwar ƙonawa da kuke yi da baiko na sha .
NUM 28:25     Alignment score: 0.425
On the seventh day you must have a holy assembly to honor Yahweh , and you must not do regular work on that day .
A rana ta bakwai za ku yi tsattsarkan taro na girmama Yahweh , ba za ku yi aikin da kuka saba yi ba a ranar .
NUM 28:26     Alignment score: 0.487 → 0.487
Also on the day of the firstfruits , when you offer a new grain offering to Yahweh in your Festival of Weeks , you must have a holy assembly to honor Yahweh , and you must not do regular work on that day .
Haka nan a ranar nunar fari , da kuke miƙa baikon sabon hatsi ga Yahweh a Bikin Makonni , za ku yi tsattsarkan taro na girmama Yahweh , ba za ku yi aikin da kun saba yi ba a ranar .
NUM 28:27     Alignment score: 0.436 → 0.429
You must offer a burnt offering to produce a sweet aroma for Yahweh . You must offer two young bulls , one ram , and seven male lambs a year old .
Dole ne ku miƙa baikon ƙonawa mai dadin ƙamshi ga Yahweh . Dole ne ku miƙa ' yan bijimai biyu da rago ɗaya da ' yan tumakai
maza guda bakwai bana ɗaya ɗaya .
NUM 28:28     Alignment score: 0.306 → 0.32
Offer also grain offering to go with them : Fine flour mixed with oil , three - tenths of an ephah of fine flour mixed with oil for each bull and two - tenths for the one ram .
Kuma ku miƙa baikon gari tare da su : gari haɗe
da mai , gari kashi uku bisa uku da aka haɗa da mai domin kowanne bijimi da kashi biyu don rago ɗaya .
NUM 28:29     Alignment score: 0.34 → 0.338
Offer a tenth of an ephah of fine flour mixed with oil for each of the seven lambs ,
Ku miƙa kashi goma na garwa da aka haɗa da mai don kowanne ' yan raguna bakwai ,
NUM 28:30     Alignment score: 0.423
and one male goat to make atonement for yourselves .
da ɗan akuya na ƙafara domin kanku .
NUM 28:31     Alignment score: 0.313 → 0.331
When you offer those
animals without blemish , along with their drink offerings , this must be in addition to the regular burnt offering and the grain offering with it . ' "
Idan kuka miƙa waɗannan dabobbin marasa lahani , tare da baye bayenku na sha , wannan zai zama a kan baye - bayen ƙonawa , da hatsi da kuke bayarwa tare su . ' "
NUM 28     Average alignment score: 0.398 for 31 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of NUM:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31  32  33  34  35  36