Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 18:58
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of NUM:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31  32  33  34  35  36 


NUM 6:1     Alignment score: 0.763
Yahweh spoke to Moses . He said ,
Yahweh ya yi magana da Musa . Ya ce ,


NUM 6:2     Alignment score: 0.414
" Speak
to the people of Israel . Say to them , ' When a man or a woman separates himself to Yahweh with a special vow of a Nazirite ,
" Ka yi magana da mutanen Isra'ila . Ka ce masu , ' Idan namiji ko mace ya keɓe kansa ga Yahweh tare da alƙawari na musamman na zama Nazari ,
NUM 6:3     Alignment score: 0.261 → 0.267
he must keep himself from wine and strong drink . He must not drink vinegar made from wine or from strong drink . He must not drink any grape juice or eat fresh grapes or raisins .
ba zai taɓa shan ruwan inabi da abin sha mai ƙarfi ba . Ba zai taɓa shan abin sha mai tsami da aka yi daga ruwan inabi ba ko daga abin sha mai ƙarfi . Ba zai taɓa shan abin da aka matso daga inabi ba ko ya ci sabobbin ' ya'yan inabi ko busassun ' ya'yan inabi ba .
NUM 6:4     Alignment score: 0.203 → 0.224
In all the days that he is separate to me , he must eat nothing that is made from grapes , including everything made from the seeds to their skins .
A cikin dukkan kwanakin keɓewarsa gare ni , ba zai ci wani abin da aka yi da inabi ba , tare
da dukkan abin da aka yi daga tsabar inabin zuwa fãtunsa .
NUM 6:5     Alignment score: 0.34
During all the time of his vow of separation , no razor is to be used on his head until the days of his separation to Yahweh are fulfilled . He must be set apart to Yahweh . He must let the hair grow
long on his head .
A cikin dukkan lokacin alƙawarinsa na keɓewa , ba za a yi amfani da aska ba a bisa kansa har sai kwanakin keɓewarsa ga Yahweh sun cika . Tilas a ware shi ga Yahweh . Tilas ya bar gashinsa ya yi tsawo a bisa kansa .
NUM 6:6     Alignment score: 0.454
During all the time that he separates himself to Yahweh , he must not come near a dead body .
A cikin dukkan lokacin da ya keɓe kansa ga Yahweh , tilas ne ba zai zo kusa da gawa ba .
NUM 6:7     Alignment score: 0.359 → 0.357
He must not make himself unclean even for his father , mother , brother , or sister , if they die . This is because he is separated to God , as everyone can see by his long hair .
Tilas ne ba zai mai da kansa marar tsarki ba ko da domin mahaifinsa , mahaifiyarsa , ɗan'uwansa , da ' yar uwarsa ba , idan suka mutu . Wannan kuwa saboda an keɓe shi ga Allah , kamar yadda kowa zai gani ta wurin dogon gashinsa
.
NUM 6:8     Alignment score: 0.485 → 0.485
During all the time of his separation he is holy , reserved for Yahweh .
A cikin dukkan lokacin keɓewarsa mai tsarki ne shi , ajiyayye
domin Yahweh .
NUM 6:9     Alignment score: 0.296 → 0.297
If someone very suddenly dies beside him and defiles his consecrated head , then he must shave his head on the day of his purification on the seventh day he must shave it .
Idan wani da gaske farat ɗaya ya mutu a gefensa
, ya kuma ɓãta keɓaɓɓen kansa , Daga nan tilas ya aske kansa a ranar tsarkakewarsa - a rana ta bakwai tilas ya aske shi .
NUM 6:10     Alignment score: 0.5
On the eighth
day he must bring two doves or two young pigeons to the priest at the entrance to the tent of meeting .
A rana ta takwas tilas ya kawo kurciyoyi biyu ko tantabaru ' yan shila biyu ga firist a ƙofar shiga rumfar taruwa .
NUM 6:11     Alignment score: 0.434 → 0.435
The priest must offer one bird as a sin offering and the other as a burnt offering . These will atone for him because he sinned by being near the dead body . He must consecrate his head again on that day .
Firist kuma tilas ya miƙa tsuntsuwa ɗaya a matsayin baikon zunubi , ɗaya kuma a matsayin baikon ƙonawa . Waɗannan za su yi masa kafara
saboda ya yi zunubi ta wurin kasancewa kusa da gawa . Tilas ya sake keɓe kansa kuma a wannan rana .
NUM 6:12     Alignment score: 0.343 → 0.348
He must set himself apart to Yahweh for the days of his consecration . He must bring a male lamb one year old as a guilt offering . The days before he defiled himself must not be counted , because his consecration was defiled .
Tilas ya kiyaye kansa ga Yahweh domin kwanakin keɓewarsa . Tilas ya kawo ɗan rago ɗan shekara ɗaya a matsayin baikon laifi . Kwanakin da ya yi kafin ya ƙazantar da kansa tilas ba za a lissafa su ba , domin keɓewarsa ta ƙazantu .
NUM 6:13     Alignment score: 0.374
This is the law about the Nazirite for when the time of his separation is complete . He must be brought to the entrance of the tent of meeting .
Wannan ce shari'a game da Nazari
domin sa ' ad da lokacin keɓewarsa ya cika . Tilas a kawo shi ƙofar shiga rumfar taruwa .
NUM 6:14     Alignment score: 0.387 → 0.387
He must present his offering to Yahweh . He must offer as a burnt offering a male lamb one year old and without blemish . He must bring as a sin offering a female lamb one year old and without blemish . He must bring a ram as a fellowship offering that is without blemish .
Tilas ya gabatar da baikonsa ga Yahweh . Tilas ya miƙa a matsayin baikon ƙonawa ɗan rago ɗan shekara ɗaya kuma marar aibi . Tilas ya miƙa a matsayin baikon zunubi ' yar tunkiya ' yar shekara ɗaya kuma marar aibi . Tilas ya kawo rago a matsayin baikon zumunta wanda yake marar aibi .
NUM 6:15     Alignment score: 0.365 → 0.379
He must also bring a basket of bread made without yeast , loaves of fine flour mixed with oil , wafers without yeast rubbed with oil , together with their grain offering and drink offerings .
Tilas ya kawo kwandon gurasa da aka yi ba tare
da gami ba , dunƙule - dunƙule na gari mai laushi da aka gauraya da mai , waina marar gami da aka shafe da mai , tare da baikon hatsinsu da baye - baye na sha .
NUM 6:16     Alignment score: 0.577
The priest must present them before Yahweh . He must offer his sin offering and burnt offering .
Tilas ne firist ya gabatar da su a gaban Yahweh . Tilas ya miƙa baikon zunubinsa da baikon ƙonawa .
NUM 6:17     Alignment score: 0.515
With the basket of unleavened bread , he must present the ram as a sacrifice , the fellowship offering to Yahweh . The priest must present also the grain offering and the drink offering .
Tare da kwandon gurasa marar gami , tilas ya miƙa ragon a matsayin hadaya , baikon zumunta ga Yahweh . Firist kuma tilas ya gabatar da baikon hatsi da baikon abin sha .
NUM 6:18     Alignment score: 0.391 → 0.39
The Nazirite must shave his head indicating his separation to God at the entrance to the tent of meeting . He must take
the hair from his head and put it on the fire that is under the sacrifice of fellowship offerings .
Nazirin tilas ya aske kansa don a nuna cewa an keɓe shi ga Allah a ƙofar shiga rumfar taruwa . Tilas ya ɗauki gashin dake daga kansa ya kuma sanya a cikin wutar dake ƙarƙashin hadayar baye - bayen zumunta .
NUM 6:19     Alignment score: 0.346 → 0.342
The priest must take
the boiled shoulder of the ram , one loaf of bread without yeast out of the basket , and one wafer without yeast . He must place them into the hands of the Nazirite after he has shaved his head indicating separation .
Tilas firist ya ɗauki dafaffiyar kafaɗar ragon , curin gurasa ɗaya marar gami daga cikin kwandon , da waina ɗaya marar gami . Tilas ya ɗora su cikin hannuwan Banazaren bayan ya aske kansa nuna keɓewa .
NUM 6:20     Alignment score: 0.467 → 0.466
The priest must wave them as an offering before Yahweh , a holy portion for the priest , together with the breast that was waved and the thigh that was presented for the priest . After that , the Nazirite may drink wine .
Tilas firist ya wurga su a matsayin baiko a gaban Yahweh , kaso mai tsarki domin firist , tare da ƙirgin da aka wurga da kuma cinyar da aka gabatar domin firist . Bayan haka , Banazaren zai iya shan ruwan inabi .
NUM 6:21     Alignment score: 0.265 → 0.273
This is the law for the Nazirite who vows his offering to Yahweh for his separation . Whatever else
he may give , he must keep the obligations of the vow he has taken , to keep the promise indicated by the law for the Nazirite . ' "
Wannan ce shari'a domin Nazari wanda ya yi alƙawarin baikonsa ga Yahweh domin keɓewarsa . Kowanne abu kuma da zai iya bayarwa , tilas ya kiyaye ka'idodin alƙawarin da ya ɗauka , ya kiyaye alƙawarin da aka nuna ta wurin shari'a domin Banazare . " '
NUM 6:22     Alignment score: 0.712
Again Yahweh spoke
to Moses . He said ,
Yahweh ya sake magana da Musa . Ya ce ,
NUM 6:23     Alignment score: 0.456 → 0.455
" Speak
to Aaron and to his sons . Say , ' You must bless the people of Israel in this way . You must say to them ,
" Ka yi magana da Haruna da ' ya'yansa maza . Cewa , ' Tilas ku albarkaci mutanen Isra'ila ta wannan hanya . Tilas ku ce masu ,
NUM 6:24     Alignment score: 0.561
" May Yahweh bless you and keep you .
" Bari Yahweh ya albarkace ku ya kuma kiyaye ku .
NUM 6:25     Alignment score: 0.484
May Yahweh make his face shine on you and be gracious to you .
Bari Yahweh ya sa fuskarsa ta haskaka a bisanku ya kuma yi maku
alheri .
NUM 6:26     Alignment score: 0.602
May Yahweh look on you with favor and give
you peace . " '
Bari Yahweh ya kalle ku da tagomashi ya kuma ba ku salama . " '
NUM 6:27     Alignment score: 0.452
It is in this way that they must give
my name to the people of Israel . Then I will bless them . "
Ta wannan hanya ce tilas za su bayar da sunana ga mutanen Isra'ila . Daga nan zan albarkace su .
NUM 6     Average alignment score: 0.396 for 27 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of NUM:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31  32  33  34  35  36