Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 18:58
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of NUM:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31  32  33  34  35  36 


NUM 27:1     Alignment score: 0.698 → 0.696
Then to Moses came the daughters of Zelophehad son of Hepher son of Gilead son of Machir
son of Manasseh , of the clans of Manasseh son of Joseph . These were the names of his daughters : Mahlah , Noah , Hoglah , Milkah , and Tirzah .
Sai Musa ya zo wurin ' ya'ya mata na Zelofehad ɗan Hefer ɗan Giliyad ɗan Makir ɗan Manasse , kabilar Manasse ɗan Yosef . Waɗannan su ne sunayen ' ya'yansa mata : Mala , Nowa , Hogla , Milka da kuma Tirza .


NUM 27:2     Alignment score: 0.512
They stood before Moses , Eleazar the priest , the leaders , and before all the community at the entrance to the tent of meeting . They said ,
Suka tsaya a gaban Musa da Eliyeza firist , da shugabanni
, da dukkan jama'a a ƙofar shiga rumfar taro . Suka ce ,
NUM 27:3     Alignment score: 0.376
" Our father died
in the wilderness . He was not among those who conspired against Yahweh in the company of Korah . He died for his own sin , and he had no sons .
" Mahaifinmu ya rasu a cikin jeji . Ba ya cikin waɗanda suka tayar wa Yahweh a ƙungiyar Kora . Ya mutu saboda alhakin zunubinsa , ga shi ba shi da ' ya'ya maza .
NUM 27:4     Alignment score: 0.271 → 0.27
Why should our father 's name be taken away from among his clan members because he had no son ? Give
us land among our father 's relatives . "
Donme za a cire sunan mahaifinmu daga cikin kabilar iyalinsa saboda ba shi da ɗa ? Ka ba mu gãdo tare da ' yan'uwan mahaifinmu "
NUM 27:5     Alignment score: 0.519
So Moses brought their case before Yahweh .
Musa ya kai maganarsu
a gaban Yahweh .
NUM 27:6     Alignment score: 0.742
Yahweh spoke to Moses and said ,
Yahweh ya yi magana da Musa , ya ce ,
NUM 27:7     Alignment score: 0.266
" Zelophehad 's daughters are speaking correctly . You must certainly give
them land as an inheritance among their father 's relatives , and you must ensure that their father 's inheritance passes on to them .
" Ya'ya mata na Zelofehad suna magana dai dai . Ka ba su ƙasa a matsayin gãdo a cikin ' yan'uwansu , za ka tabbatar sun sami gãdon mahaifinsu .
NUM 27:8     Alignment score: 0.378 → 0.382
You must speak
to the people of Israel and say , ' If a man dies and has no son , then you must cause his inheritance to pass to his daughter .
Ka yi magana da mutanen Isra'ila , ka ce , ' Idan mutum ya rasu , ba shi da ɗa , sai ka sa gãdon mahaifinsa ya koma kan ' yarsa .
NUM 27:9     Alignment score: 0.388 → 0.384
If he has no daughter , then you must give his inheritance to his brothers .
Idan ba shi da ' ya , sai ka bada gãdon ga ' yan'uwansa .
NUM 27:10     Alignment score: 0.327 → 0.319
If he has no brothers , then you must give his inheritance to his father 's brothers .
Idan kuma ba shi da ' yan'uwa maza , sai ka bada gãdonsa
ga ' yan'uwan mahaifinsa maza .
NUM 27:11     Alignment score: 0.317 → 0.315
If his father has no brothers , then you must give his inheritance to his nearest relative in his clan , and he must take it for his own . This will be a law established by decree for the people of Israel , as Yahweh has commanded me . ' "
Idan kuwa ba shi da ' yan'uwa maza , sai ka bada gãdonsa
ga ' yan'uwansa na kusa a kabilarsa , zai ɗauke ta don kansa . Wannan ita ce doka da aka tabbatar da ka'ida saboda mutanen Isra'ila , kamar yadda Yahweh ya umarce ni . ' "
NUM 27:12     Alignment score: 0.505 → 0.506
Yahweh said to Moses , " Go up the mountains of Abarim and look at the land that I have given to the people of Israel .
Yahweh yace da Musa , " Tafi bisa duwatsun Abarim , ka dubi
ƙasa wadda na ba mutanen Isra'ila .
NUM 27:13     Alignment score: 0.406
After you have seen it , you , too , must be gathered to your people , like Aaron your brother .
Bayan daka
ganta , kai ma , za a tara ka ga mutanenka , kamar Haruna ɗan'uwanka .
NUM 27:14     Alignment score: 0.416 → 0.434
This will happen because you two rebelled against my command in the wilderness of Zin . There , when the water flowed from the rock , in your anger you failed to honor me as holy before the eyes of the whole community . " These are the waters of Meribah of Kadesh in the wilderness of Zin .
Wannan zai kasance domin ku biyun kun yi tawaye akan umarnina
cikin jejin Zin . A can , lokacin da ruwa ke kwararowa daga dutse , a cikin fushi baku girmama ni kamar mai tsarki a gaban idannun dukkan jama'a ba . " Waɗannan su ne ruwayen Meriba dana Kadesh a jejin Zin .
NUM 27:15     Alignment score: 0.715
Then Moses spoke to Yahweh and said ,
Sai Musa ya yi magana da Yahweh , ya ce ,
NUM 27:16     Alignment score: 0.486 → 0.484
" May you , Yahweh , the God of the spirits of all humanity , appoint a man over the community ,
" Bari kai , Yahweh , Allah na ruhohin dukkan ' yan adam , ya naɗa mutum bisa kan jama'a ,
NUM 27:17     Alignment score: 0.299
a man who may go out and come
in before them and lead them out and bring them in , so that your community is not like sheep that have no shepherd . "
mutum wanda zai tafi , ya dawo a gabansu , ya shugabance su ya fita , ya dawo , saboda jama'arka ba kamar tumakin da ba makiyayi suke ba . "
NUM 27:18     Alignment score: 0.523
Yahweh said to Moses , " Take Joshua son of Nun , a man in whom my Spirit lives , and lay your hand on him .
Yahweh yace da Musa , " Ka ɗauki Yoshuwa ɗan Nun , mutum wanda Ruhuna
yake raye a cikinsa , ka sa hannunka a kansa .
NUM 27:19     Alignment score: 0.474
Place him before Eleazar the priest and before all the community , and command him before their eyes to lead them .
Sa shi a gaban Eliyeza firist da gaban dukkan jama'a , ka umarce shi a gaban idanunsu
ya shugabance su .
NUM 27:20     Alignment score: 0.226 → 0.226
You must put some of your authority on him , so that all the community of the people of Israel may obey him .
Ka danka masa ikonka a kansa , don dukkan jama'ar
mutanen Isa'ila su yi masa biyayya .
NUM 27:21     Alignment score: 0.377
He will go before Eleazar the priest to seek my will for him by the decisions of the Urim . It will be at his command that the people will go out and come
in , both he and all the people of Israel with him , the whole community . "
Zai wuce gaban Eliyeza firist ya nemi nufina domin sa , ta wurin yanke shawarar Urim . Zai zama bisa ga umarninsa da mutane za su tafi waje su kuma komo ciki , shi da dukkan mutanen Isra'ila tare da shi , da kuma dukkan jama'a . "
NUM 27:22     Alignment score: 0.52 → 0.614
So Moses did as Yahweh had commanded him . He took
Joshua and placed him before Eleazar the priest and all the community .
Sai Musa ya yi kamar yadda Yahweh ya umarce shi . Ya ɗauki Yoshuwa ya sa shi a gaban Ele'yazar firist da dukkan jama'a .
NUM 27:23     Alignment score: 0.381
He laid his hands on him and commanded him to lead , as Yahweh had commanded him to do .
Ya ɗibiya hannuwansa
a kansa , ya umarce shi ya yi shugabanci , kamar yadda Yahweh ya umarce shi ya yi .
NUM 27     Average alignment score: 0.436 for 23 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of NUM:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31  32  33  34  35  36