Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 18:58
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of NUM:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31  32  33  34  35  36 


NUM 16:1     Alignment score: 0.616
Now Korah son of Izhar son of Kohath son of Levi , along with Dathan and Abiram sons of Eliab , and On son of Peleth
, descendants of Reuben , gathered some men .
Ana nan sai Korah ɗan Izhar ɗan Kohat ɗan Lawi , tare da Datan da Abiram ' ya'yan Eliyab da On ɗan Felet , zuriyar Ruben , suka taru da waɗansu mutane .


NUM 16:2     Alignment score: 0.442
They rose
up against Moses , along with other men from the people of Israel , two hundred and fifty leaders of the community who were well - known members in the community .
Suka tayar wa Musa , tare da waɗansu daga cikin mutanen Isra'ila , su ɗari biyu da hamsin shugabannin jama'a sanannu sosai a cikin jama'a .
NUM 16:3     Alignment score: 0.389
They assembled themselves together to confront Moses and Aaron . They said to them , " You have gone too far ! All the community is set apart , every one of them , and Yahweh is among them . Why do you lift up yourselves above the rest of Yahweh 's community ? "
Suka tattaro
kansu domin su fuskanci Musa da Haruna . Suka ce da su , " Fankamarku ta yi yawa ! Dukkan mutanen keɓaɓɓu ne , kowanne ɗayan su , kuma Yahweh na tare da su . Meyasa kuke ɗaukaka kanku fiye da sauran mutanen Yahweh ? "
NUM 16:4     Alignment score: 0.405
When Moses heard that , he lay facedown .
Sa ' ad da Musa ya ji haka , sai ya kwanta da fuskarsa ƙasa
.
NUM 16:5     Alignment score: 0.425 → 0.428
He spoke to Korah and to all those with him , " In the morning Yahweh will make known who belongs to him and who is set apart to him . He will bring that person near to him . The one he chooses he will bring near to himself .
Ya yi magana da Korah
da dukkan waɗanda ke tare da shi , " Gobe da safe Yahweh zai nuna wanda ke nasa , da wanda ya keɓe domin kansa . Zai kawo wannan mutum kusa da shi . Zai kawo wanda ya zaɓa kusa da shi .
NUM 16:6     Alignment score: 0.3 → 0.373
Do this
, Korah and all your group . Take censers
Korah , kai da ƙungiyarka ga abin da za ku yi .
NUM 16:7     Alignment score: 0.509
tomorrow and put fire and incense in them before Yahweh . The one whom Yahweh chooses , that man will be set apart to Yahweh . You have gone too far , you descendants of Levi . "
Gobe ku ɗauki
turare ku sa wuta a gaban Yahweh . Wanda Yahweh ya zaɓa , zai zama keɓaɓɓe na Yahweh . Fankamarku ta yi yawa , ku ' ya'yan Lebi . "
NUM 16:8     Alignment score: 0.548
Again , Moses said to Korah , " Now listen , you descendants of Levi :
Musa ya ƙara cewa da Korah
, " Ka saurara , kai zuriyar Lebi :
NUM 16:9     Alignment score: 0.407 → 0.408
is it a small thing for you that the God of Israel has separated you from the community of Israel , to bring you near to himself , to do work in Yahweh 's tabernacle , and to stand before the community to serve them ?
ƙaramin abu ne a wurin ka da Allah na Isra'ila ya keɓe ka daga cikin mutanen
Isra'ila , ya kawo ka kusa da shi , domin ka yi aiki cikin alfarwar Yahweh , kuma ka tsaya a gaban jama'a ka yi masu hidima ?
NUM 16:10     Alignment score: 0.374
He has brought you near , and all your kinfolk , the descendants of Levi , with you , yet you are seeking the priesthood also !
Ya kawo ku kusa da dukkan ' ya'uwanka , zuriyar Lebi , tare da kai , kuma kana nema ka zama firist !
NUM 16:11     Alignment score: 0.438
That is why you and all your group have gathered together against Yahweh . So why are you complaining about Aaron , who obeys Yahweh ? "
Wannan ne yasa kai da ƙungiyarka kuka taru
ku yiwa Yahweh tayarwa . Meyasa kake gunaguni a kan Haruna , wanda ya yi biyayya da Yahweh ? "
NUM 16:12     Alignment score: 0.735
Then Moses called for Dathan and Abiram , the sons of Eliab , but they said , " We will not come
up .
Sai Musa ya kira Datan da Abiram , ' ya'yan Eliyab , amma suka ce , " Ba za mu hawo ba .
NUM 16:13     Alignment score: 0.37 → 0.37
Is it a small thing that you have brought us up out of a land flowing with milk and honey , to kill us in the wilderness ? Now you want to make yourself ruler over us !
Ƙaramin abu kayi daka
fito da mu daga ƙasa mai zubo da madara da zuma , ka kashe mu a cikin jeji ? Yanzu kana so ka maida kanka mai mulki a kan mu !
NUM 16:14     Alignment score: 0.377 → 0.377
In addition , you have not brought us into a land flowing with milk and honey , or given us the fields and vineyards as an inheritance . Now do you want to blind us with empty promises ? We will not come to you . "
Bugu da ƙari , baka
kai mu ƙasar dake zubowa da madara da zuma ba , ko ka bamu gonaki da lambuna su zama gadonmu . Yanzu kana so ka makantar da mu da alƙawuran wofi ? Ba zamu zo wurin ka ba . "
NUM 16:15     Alignment score: 0.374 → 0.374
Moses was very angry
and said to Yahweh , " Do not respect their offering . I have not taken one donkey from them , and I have not harmed any of them . "
Musa ya yi fushi ƙwarai ya ce da Yahweh , " Kada ka karɓi baikonsu . Ban ɗauki ko jaki ɗaya daga wurin su ba , kuma ban ji wa ko ɗaya a cikin su ba .
NUM 16:16     Alignment score: 0.575 → 0.575
Then Moses said to Korah , " Tomorrow you and all your company must go before Yahweh you and they , and Aaron .
Sa'an nan Musa yace da Korah
, " Gobe kai da mutanenka za ku je gaban Yahweh -- kai da su , da Haruna .
NUM 16:17     Alignment score: 0.468
Each of you must take
his censer and put incense in it . Then each man must bring before Yahweh his censer , two hundred and fifty censers . You and Aaron , also , must each bring your censer . "
Kowannen ku ya ɗauki tasa ya sa turare a ciki . Kuma dole kowanne mutum ya kawo tasarsa gaban Yahweh , tasoshi ɗari biyu da hamsin . Kai da Haruna kuma kowa ya kawo tasarsa , "
NUM 16:18     Alignment score: 0.51
So every man took
his censer , put fire in it , laid incense in it , and stood at the entrance to the tent of meeting with Moses and Aaron .
Sai kowanne mutum ya ɗauki tasarsa , yasa wuta a ciki , yasa turare a cikin ta , suka tsaitsaya a ƙofar rumfa ta taruwa tare da Musa da Haruna .
NUM 16:19     Alignment score: 0.534
Korah assembled all the community against Moses and Aaron at the entrance to the tent of meeting , and Yahweh 's glory appeared to all the community .
Sai Korah
kuma ya tattara dukkan mutanen da suke tayarwa Musa da Haruna a ƙofar rumfa ta taruwa , sai ɗaukakar Yahweh ta bayyana ga dukkan jama'a .
NUM 16:20     Alignment score: 0.734
Then Yahweh spoke to Moses and to Aaron :
Sa'an nan Yahweh ya yi magana da Musa da Haruna :
NUM 16:21     Alignment score: 0.339
" Separate yourselves from among this community that I may consume them immediately . "
" Ku ware kanku daga cikin wannan taron domin in hallaka su yanzun nan . "
NUM 16:22     Alignment score: 0.447 → 0.448
Moses and Aaron lay facedown and said , " God , the God of the spirits of all humanity , if one man sins , must you be angry
with all the community ? "
Musa da Haruna suka kwanta da fuskokinsu a ƙasa suka ce , " Ya Allah , Allah na ruhohin dukkan mutane , idan mutum ɗaya ya yi zunubi , ka yi fushi da dukkan mutane ? "
NUM 16:23     Alignment score: 0.808
Yahweh replied to Moses . He said ,
Yahweh ya amsa wa Musa . Ya ce ,
NUM 16:24     Alignment score: 0.404
" Speak
to the community . Say , ' Get away from the tents of Korah , Dathan , and Abiram . ' "
" Ka faɗawa taron jama'ar . Ka ce , ' Ku gudu daga rumfar Kora da Datan da Abiram . " '
NUM 16:25     Alignment score: 0.689
Then Moses rose
up and went to Dathan and Abiram ; the elders of Israel followed him .
Sai Musa ya tashi ya je wurin Datan da Abiram ; dattawan Isra'ila suka bi shi .
NUM 16:26     Alignment score: 0.259 → 0.28
He spoke to the community and said , " Now leave the tents of these wicked men and touch nothing of theirs , or you will be consumed by all their sins . "
Ya yi magana da taron ya ce , " Sai ku gudu daga rumfunan waɗannan mugayen mutane kada ku taɓa kome
nasu . " Idan ba haka ba zunubinsu zai cinye ku dukka . "
NUM 16:27     Alignment score: 0.469
So the community on every side of the tents of Korah , Dathan , and Abiram left them . Dathan and Abiram came out and stood at the entrance to their tents , with their wives , sons , and their little ones .
Haka jama'ar
dake cikin rumfunan su Korah da Datan da Abiram suka rabu da su . Datan da Abiram suka fito suka tsaya a ƙofar rumfunansu , tare da matansu da ' ya'yansu da ƙananansu .
NUM 16:28     Alignment score: 0.406
Then Moses said , " By this you will know that Yahweh has sent me to do all these works , for I have not done them of my own accord .
Sa'an nan Musa yace , " Ta wurin wannan za ku sani Yahweh ne ya aiko
ni in yi dukkan waɗannan ayyuka , gama ba domin kaina nake yin su ba .
NUM 16:29     Alignment score: 0.29 → 0.296
If these men die a natural death such as normally happens , then Yahweh has not sent me .
Idan mutanen nan suka yi mutuwa irin ta kowanne
mutum , kamar yadda abu yakan sami kowanne mutum , ba Yahweh ne ya aiko ni ba .
NUM 16:30     Alignment score: 0.436 → 0.436
But if Yahweh creates something new , and the earth opens its mouth and swallows them , with everything that they possess , and they go down alive into Sheol , then you must understand that these men have despised Yahweh . "
Amma idan Yahweh ya halitto wani sabon abu , idan ƙasa ta buɗe bakinta ta haɗiye su , tare da dukkan abin da suke
da shi , suka tafi cikin lahira da rai , sa'an nan za ku gane waɗannan mutane sun rena Yahweh . "
NUM 16:31     Alignment score: 0.358
As soon as Moses finished speaking all these words , the ground opened under those
men .
Da dai Musa ya gama faɗin wannan magana , ƙasa ta buɗe a ƙarƙashin waɗannan mutane .
NUM 16:32     Alignment score: 0.307
The earth opened its mouth and swallowed them , their families , and all the people who belonged to Korah , as well as all their possessions
.
Ƙasa ta buɗe bakinta ta haɗiye su , da iyalinsu da dukkan jama'ar dake na Korah , tare da dukkan abin da suka mallaka .
NUM 16:33     Alignment score: 0.29 → 0.292
So they and all that they possessed went down alive into Sheol . The earth closed over them , and they perished from among the community .
Haka su da dukkan abin da suka mallaka suka tafi lahira da ransu . Ƙasa ta rufe a kan su , suka lalace daga wurin taron jama'a .
NUM 16:34     Alignment score: 0.32 → 0.328
All Israel around them fled from their cries . They exclaimed , " The earth may swallow us up also ! "
Dukkan mutanen
Isra'ila dake kewaye da su suka gudu daga biranensu . Suka yi kururuwa , watakila mu ma ƙasa za ta haɗiye mu ! "
NUM 16:35     Alignment score: 0.482
Then fire flashed out from Yahweh and devoured the 250 men who had offered incense .
Sa'an nan wuta ta walƙato daga wurin Yahweh ta haɗiye mutane 250 da suka miƙa turare .
NUM 16     Average alignment score: 0.442 for 35 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of NUM:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31  32  33  34  35  36