Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 18:58
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of NUM:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31  32  33  34  35  36 


NUM 17:1     Alignment score: 0.449
Again Yahweh spoke
to Moses and said ,
Yahweh ya ƙara yin magana da Musa ya ce ,


NUM 17:2     Alignment score: 0.406
" Speak
to Eleazar son of Aaron the priest and let him take up the censers out of the flames , for the censers are set apart to me . Then let him scatter the burning coals at a distance .
Ka yi magana da Eliyeza ɗan Haruna firist bari ya ɗauke tasoshin daga cikin wuta , gama tasoshin keɓaɓɓu ne a gare ni . Sa'an nan ya barbaza garwashin daga nesa .
NUM 17:3     Alignment score: 0.306 → 0.335
Take the censers of those who lost their lives because of their sin . Let them be made into hammered plates as a covering over the altar . Those
men did offer them before me , so they are set apart to me . They will be a sign of my presence to the people of Israel . "
Ɗauke tasoshin waɗanda suka rasa rayukansu saboda zunubinsu . A bubbuge su su zama marfin bagadinsu . Waɗancan mutanen sun miƙa su a gabana , don haka sun zama keɓaɓɓu a gare ni . Za su zama alamar kasancewata ga mutanen Isra'ila . "
NUM 17:4     Alignment score: 0.4
Eleazar the priest took
the bronze censers that had been used by the men who were burned up , and they were hammered out into a covering for the altar ,
Sai Eliyeza firist ya ɗauki tasoshi na tagulla da mutanen da suka ƙone suka yi amfani da su , aka bubbuga su , suka zama marfin bagadin ,
NUM 17:5     Alignment score: 0.387
to be a reminder to the people of Israel , so that no outsider who was not descended from Aaron should come up to burn incense before Yahweh , so they might not become like Korah and his group just as Yahweh had commanded through Moses .
domin su zama abin tunawa ga mutanen Isra'ila , domin ya zama ba wani baƙo wanda ba a cikin kabilar
Haruna yake ba da zai zo ya ƙona turure a gaban Yahweh , domin kada su zama kamar Korah da ƙungiyarsa -- kamar yadda Yahweh ya bada umarni ta wurin Musa .
NUM 17:6     Alignment score: 0.559
But the next morning all the community of the people of Israel complained against Moses and Aaron . They said , " You have killed Yahweh 's people . "
Amma da safiya
ta yi sai dukkan taron jama'ar suka yi gunaguni a kan Musa da Haruna . Suka ce , " Kun kashe mutanen Yahweh . "
NUM 17:7     Alignment score: 0.438
Then it happened , when the community had assembled against Moses and Aaron , that they looked toward the tent of meeting and , behold , the cloud was covering it . Yahweh 's glory appeared ,
Sai ya zama , sa ' ad da mutanen
suka taru gãba da Musa da Haruna , da suka duba wajen rumfa ta taruwa , duba sai gashi girgije ya rufe ta . Darajar Yahweh ta bayyana ,
NUM 17:8     Alignment score: 0.687
and Moses and Aaron came to the front of the tent of meeting .
sai Musa da Haruna suka
zo gaban rumfar ta taruwa .
NUM 17:9     Alignment score: 0.673
Then Yahweh spoke to Moses . He said ,
Sa'an nan Yahweh ya yi magana da Musa . Ya ce ,
NUM 17:10     Alignment score: 0.394 → 0.394
" Go away from in front of this community so that I may consume them immediately . " Then Moses and Aaron lay down with their faces to the ground .
" Ka gudu daga gaban wannan taron domin in hallaka su yanzu -- yanzu . " Sai Musa da Haruna suka
kwanta da fuskokinsu a ƙasa .
NUM 17:11     Alignment score: 0.454
Moses said to Aaron , " Take the censer , put fire in it from off the altar , put incense in it , carry it quickly to the community , and make atonement for them , because anger is coming from Yahweh . The plague has begun
. "
Musa yace da Haruna , " Ka ɗauki tasa , ka sa wuta a ciki ba a kan bagadin ba , ka sa turare a cikin ta , ka kai ta wurin taron jama'ar , da sauri ka yi kafara saboda su , saboda fushi na zuwa daga wurin Yahweh . Annobar ta fara . "
NUM 17:12     Alignment score: 0.417 → 0.417
So Aaron did as Moses directed . He ran into the middle of the community . The plague had quickly started to spread among the people , so he put in the incense and made atonement for the people .
Sai Haruna ya yi kamar yadda Musa ya ummurce
shi . Ya ruga cikin tsakiyar taron jama'ar . Annobar ta fara bazuwa a cikin mutanen , sai ya sa turaren a ciki ya yi kafara saboda mutanen .
NUM 17:13     Alignment score: 0.472
Aaron stood between the dead and the living ; in this way the plague was stopped .
Haruna ya tsaya a tsakanin matattu da masu rai ; ta haka annobar
ta tsaya .
NUM 17:14     Alignment score: 0.393
Those who died
by the plague were 14,700 in number , besides those who had died in the matter of Korah .
Waɗanda annobar ta kashe sun kai 14,700 , ban da waɗanda suka mutu cikin lamarin Korah .
NUM 17:15     Alignment score: 0.567
Aaron returned to Moses at the entrance to the tent of meeting , and the plague ended .
Haruna ya dawo wurin Musa a ƙofar rumfa
ta taruwa , sai annobar ta ƙare .
NUM 17:16     Alignment score: 0.763
Yahweh spoke to Moses . He said ,
Yahweh ya yi magana da Musa . Ya ce ,
NUM 17:17     Alignment score: 0.402
" Speak
to the people of Israel and get staffs from them , one for each ancestral tribe , twelve staffs . Write each man 's name on his staff .
" Faɗa wa mutanen Isra'ila , su ɗauki sanduna daga gare su , kowanne ɗaya domin kabilar kakanni , sanduna goma sha biyu . Rubuta sunan kowanne mutum a kan sandarsa .
NUM 17:18     Alignment score: 0.464 → 0.48
You must write Aaron 's name on Levi 's staff . There must be one staff for each leader from his ancestors ' tribe .
Ka rubuta sunan Haruna a kan sandan Lebi . A kan kowacce sanda
domin shugaban kabilar kowanne kakanninsa .
NUM 17:19     Alignment score: 0.261 → 0.263
You must place the staffs in the tent of meeting in front of the covenant decrees , where I meet with you .
Ka ajiye
sandunan a cikin alfarwar taro a gaban ka'idodi alƙawari , wurin da nakan sadu da kai .
NUM 17:20     Alignment score: 0.316 → 0.316
It will happen that the staff of the man whom I choose will bud . I will cause the complaints from the people of Israel to stop , which they are speaking against you . "
Zai zamana sandan mutumin dana zaɓa za ta yi toho . Zan sa ƙorafe - ƙorafe daga mutanen Isra'ila ya tsaya , waɗanda suke magana a kanka
. "
NUM 17:21     Alignment score: 0.41 → 0.414
So Moses spoke to the people of Israel . All the tribal leaders gave
him staffs , one staff from each leader , selected from each of the ancestral tribes , twelve staffs in all . Aaron 's staff was among them .
Sai Musa ya yi magana da mutanen Isra'ila . Dukkan shugabannin kabilu suka ba shi sandunan , sanda ɗaya daga kowanne shugaba , da aka zaɓa daga dukkan kabilun kakanin , sanduna goma sha biyu dukka . Sandan Haruna na cikinsu .
NUM 17:22     Alignment score: 0.43 → 0.431
Then Moses deposited the staffs before Yahweh in the tent of the covenant decrees .
Sai Musa ya ajiye
sandunan a gaban Yahweh cikin alfarwar ka'idodin alƙawari .
NUM 17:23     Alignment score: 0.269 → 0.288
The next day Moses went into the tent of the covenant decrees and , behold , Aaron 's staff for the tribe of Levi had budded . It grew
buds and produced blossoms and ripe almonds !
Kashegari Musa ya tafi cikin alfarwar ka'dodin alƙawari , sai ga shi , sandar Haruna ta kabilar Lebiyawa ta yi toho . Ta tuko tayi toho ta bada ' ya'yan almon nunannu !
NUM 17:24     Alignment score: 0.48
Moses brought out all the staffs from before Yahweh to all the people of Israel , and each man took
his staff .
Musa kuwa ya fito da dukkan sandunan a gaban Yahweh zuwa ga dukkan mutanen Isra'ila , sai kowanne mutum ya ɗauki sandansa .
NUM 17:25     Alignment score: 0.41 → 0.41
Yahweh said to Moses , " Put Aaron 's staff in front of the covenant decrees . Keep it as a sign of guilt
against the people who rebelled so that you may end complaints against me , or they will die . "
Yahweh yace da Musa , " Sa sandan Haruna a gaban ka'idodin alƙawari . Ka ajiye ta alama ce a kan mutane waɗanda ke tawaye saboda ka kawo ƙarshen gunaguni a kaina , ko kuwa za su mutu .
NUM 17:26     Alignment score: 0.644
Moses did just as Yahweh had commanded him .
Musa kuwa ya yi kamar yadda Yahweh ya umarce shi .
NUM 17     Average alignment score: 0.423 for 26 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of NUM:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31  32  33  34  35  36