Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 18:58
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of NUM:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31  32  33  34  35  36 

NUM 7:1     Alignment score: 0.431 → 0.444
On the day that Moses completed the tabernacle , he anointed it and set it apart to Yahweh , together with all of its furnishings . He did the same for the altar and all its utensils . He anointed them and set them apart to Yahweh .
A ranar da Musa ya kammala rumfar
sujadar , sai ya shafe ta ya kuma keɓe ta ga Yahweh , tare da dukkan kayan adonta . Ya yi haka kuma domin bagadin da dukkan kayayyakinsa . Ya shafesu ya kuma keɓe su ga Yahweh .

NUM 7:2     Alignment score: 0.382 → 0.382
On that day , the leaders of Israel , the heads of their ancestor 's families , offered sacrifices . These men were leading the tribes . They had overseen the counting
of the men in the census .
A wannan rana , shugabannin Isra'ila , shugabannin iyalan kakanninsu , suka miƙa hadayu . Waɗannan mutane ne ke shugabancin kabilun . Sun shugabanci lissafin mazajen a ƙidaya .
NUM 7:3     Alignment score: 0.451
They brought their offerings before Yahweh . They brought six covered carts and twelve oxen . They brought one cart for every two leaders , and each leader brought one ox . They presented these things in front of the tabernacle .
Suka kawo baye - bayensu gaban Yahweh . Suka kawo kekunan noma rufaffu guda shida da shanu sha biyu . Suka kawo kowanne keken noma
ɗaya domin shugabanni biyu , kuma kowanne shugaba ya kawo ɗaya . Suka gabatar da waɗannan abubuwa a gaban rumfar sujada .
NUM 7:4     Alignment score: 0.74
Then Yahweh spoke to Moses . He said ,
Daga nan Yahweh ya yi magana da Musa . Ya ce ,
NUM 7:5     Alignment score: 0.479
" Accept the offerings from them and use the offerings for the work in the tent of meeting . Give
the offerings to the Levites , to each one as his work needs them . "
" Ka karɓi baye - bayen daga garesu ka kuma yi amfani da baye - bayen domin aikin rumfar taruwa . Ka bayar da baye - bayen ga Lebiyawa , ga kowannen su bisa ga yadda aikinsa ke buƙatarsu . "
NUM 7:6     Alignment score: 0.53
Moses took
the carts and the oxen , and he gave them to the Levites .
Musa ya ɗauki kekunan noman da shanun , ya kuma bayar da su ga Lebiyawa .
NUM 7:7     Alignment score: 0.498 → 0.498
He gave
two carts and four oxen to the descendants of Gershon , because of what their work needed .
Ya bayar da kekunan noma biyu da shanu huɗu ga zuriyar Gashon , saboda abin da aikinsu ke buƙata .
NUM 7:8     Alignment score: 0.562
He gave
four carts and eight oxen to the descendants of Merari , in the care of Ithamar son of Aaron the priest . He did this because of what their work required .
Ya bayar da kekunan noma huɗu da shanu takwas ga zuriyar Merari , cikin kulawar Itama ɗan Haruna firist . Ya yi wannan ne saboda abin da aikinsu ya ke buƙata .
NUM 7:9     Alignment score: 0.382
But he gave
none of those things to the descendants of Kohath , because theirs would be the work related to the things that belong to Yahweh that they would carry on their own shoulders .
Amma bai ba da ko ɗaya daga cikin waɗannan abubuwa ba ga zuriyar Kohat , saboda nasu zai kasance aikin dake da dangantaka da abubuwan dake na Yahweh wanda za su ɗauka bisa kafaɗunsu .
NUM 7:10     Alignment score: 0.472
The leaders offered their goods for the dedication of the altar on the day that Moses anointed the altar . The leaders offered their sacrifices in front of the altar .
Shugabannin suka
miƙa kayayyakinsu domin keɓewar bagadi a ranar da Musa ya shafe bagadi . Shugabannin suka miƙa hadayunsu a gaban bagadin .
NUM 7:11     Alignment score: 0.479
Yahweh said to Moses , " Each leader must offer on his own day his sacrifice for the dedication of the altar . "
Yahweh ya cewa Musa , " Kowanne shugaba a ranarsa zai miƙa hadayarsa domin keɓewar bagadi . "
NUM 7:12     Alignment score: 0.619
On the first day , Nahshon son of Amminadab , of the tribe of Judah , offered his sacrifice .
A rana ta farko , Nashon ɗan Amminadab , na kabilar Yahuda , ya miƙa tasa hadayar
.
NUM 7:13     Alignment score: 0.476 → 0.473
His sacrifice was one silver platter weighing 130 shekels and one silver bowl weighing seventy shekels , by the standard weight of the sanctuary shekel . Both of these objects were full of fine flour mixed with oil for a grain offering .
Hadayarsa ita ce tire ɗaya na azurfa mai nauyin awo 130 da bangajin azurfa mai nauyin awo saba'in , bisa ga matakin nauyin awo na rumfar
sujada . Dukkan waɗannan kaya na cike da gari mai laushi gauraye da mai domin baikon hatsi .
NUM 7:14     Alignment score: 0.426 → 0.43
He gave
one gold dish that weighed ten shekels and was full of incense .
Ya bayar da kwanon zinariya guda ɗaya mai nauyin awo goma cike da turaren ƙonawa .
NUM 7:15     Alignment score: 0.403 → 0.394
He gave
as a burnt offering one young bull , one ram , and a one - year - old male lamb .
Ya bayar da bijimi ɗaya domin baiko na ƙonawa , rago ɗaya , da ɗan rago shekara ɗaya .
NUM 7:16     Alignment score: 0.508 → 0.51
He gave
one male goat as a sin offering .
Ya bayar da bunsuru ɗaya domin baikon zunubi .
NUM 7:17     Alignment score: 0.527 → 0.525
He gave
two oxen , five rams , five male goats , and five male lambs that were a year old , as the sacrifice for a fellowship offering . This was the sacrifice of Nahshon son of Amminadab .
Ya bayar da shanu biyu , rago biyar , bunsuru biyar , da ' yan raguna biyar ' yan shekara ɗaya , a matsayin hadaya domin baikon zumunta . Wannan ita ce hadayar Nashon ɗan Amminadab .
NUM 7:18     Alignment score: 0.608
On the second day , Nethanel son of Zuar , leader of Issachar , offered his sacrifice .
A rana ta biyu , Netanel ɗan Zuyar , shugaban Issaka , ya miƙa hadayarsa .
NUM 7:19     Alignment score: 0.506 → 0.501
He offered as his sacrifice one silver platter weighing 130 shekels and one silver bowl weighing seventy shekels , by the standard weight of the sanctuary shekel . Both of these objects were full of fine flour mixed with oil for a grain offering .
Ya miƙa a matsayin hadaya tire ɗaya na azurfa mai nauyin awo 130 da bangajin azurfa ɗaya mai nauyin awo saba'in , bisa ga matakin nauyin awon rumfar
sujada . Dukkan waɗannan kaya na cike da gari mai laushi gauraye da mai domin baikon hatsi .
NUM 7:20     Alignment score: 0.47 → 0.473
He also gave
one gold dish weighing ten shekels , full of incense .
Ya kuma bayar da kwanon zinariya guda ɗaya mai nauyin awo goma , cike da turaren ƙonawa .
NUM 7:21     Alignment score: 0.399 → 0.39
He gave
as a burnt offering one young bull , one ram , and a one - year - old male lamb .
Ya bayar da bijimi ɗaya a matsayin baikon ƙonawa , rago ɗaya , da ɗan rago shekara ɗaya .
NUM 7:22     Alignment score: 0.49
He gave
one male goat as a sin offering .
Ya bayar da bunsuru ɗaya a matsayin baikon zunubi .
NUM 7:23     Alignment score: 0.519 → 0.518
He gave
two oxen , five rams , five male goats , and five male lambs that were a year old , as the sacrifice for a fellowship offering . This was the sacrifice of Nethanel son of Zuar .
Ya bayar da shanu biyu , rago biyar , bunsuru biyar , da ' yan raguna biyar dake shekara ɗaya , a matsayin baikon zumunta . Wannan ita ce hadayar Netanel ɗan Zuyar .
NUM 7:24     Alignment score: 0.529
On the third day , Eliab son of Helon , leader of the descendants of Zebulun , offered his sacrifice .
A rana ta ukku , Eliyab ɗan Helon , shugaban zuriyar Zebulun , ya miƙa hadayarsa .
NUM 7:25     Alignment score: 0.489 → 0.484
His sacrifice was one silver platter weighing 130 shekels , and one silver bowl weighing seventy shekels by the standard weight of the sanctuary shekel . Both of these objects were full of fine flour mixed with oil for a grain offering .
Hadayarsa ita ce tire ɗaya na azurfa mai nauyin awo 130 , da bangajin azurfa mai nauyin awo saba'in bisa ga matakin nauyin awon rumfar
sujada . Dukkan waɗannan kaya na cike da gari mai laushi gauraye da mai domin baikon hatsi .
NUM 7:26     Alignment score: 0.505
He also gave
one gold dish weighing ten shekels , full of incense .
Ya kuma bayar da kwanon zinariya ɗaya mai nauyin awo goma , cike da turaren ƙonawa .
NUM 7:27     Alignment score: 0.399 → 0.39
He gave
as a burnt offering one young bull , one ram , and a one - year - old male lamb .
Ya bayar da bijimi ɗaya a matsayin baikon ƙonawa , rago ɗaya , da ɗan rago shekara ɗaya .
NUM 7:28     Alignment score: 0.318
He gave
one male goat as a sin offering .
Ya bayar da bunsuru ɗaya a matsayin baikon sujada .
NUM 7:29     Alignment score: 0.531 → 0.53
He gave
two oxen , five rams , five male goats , and five male lambs that were a year old , as the sacrifice for a fellowship offering . This was the sacrifice of Eliab son of Helon .
Ya bayar da shanu biyu , rago biyar , bunsuru biyar , da ' yan raguna biyar ' yan shekara ɗaya , a matsayin hadaya domin baikon zumunta . Wannan ita ce hadayar Eliyab ɗan Helon .
NUM 7:30     Alignment score: 0.607
On the fourth day , Elizur son of Shedeur , leader of the descendants of Reuben , offered his sacrifice .
A rana ta huɗu , Elizur ɗan Shedeyur
, shugaban zuriyar Ruben , ya miƙa hadayarsa .
NUM 7:31     Alignment score: 0.49 → 0.485
His sacrifice was one silver platter weighing 130 shekels and one silver bowl weighing seventy shekels , by the standard weight of the sanctuary shekel . Both of these objects were full of fine flour mixed with oil for a grain offering .
Hadayarsa ita ce tire ɗaya na azurfa mai nauyin awo 130 da bangajin azurfa mai nauyin awo saba'in , bisa ga matakin nauyin awon rumfar
sujada . Dukkan waɗannan kaya na cike da gari mai laushi gauraye da mai domin baikon hatsi .
NUM 7:32     Alignment score: 0.505
He also gave
one gold dish weighing ten shekels , full of incense .
Ya kuma bayar da kwanon zinariya ɗaya mai nauyin awo goma , cike da turaren ƙonawa .
NUM 7:33     Alignment score: 0.317 → 0.387
He gave
as a burnt offering one young bull , one ram , and a one - year - old male lamb .
Ya bayar da bijimi ɗaya a matsayin baikon ƙonawa , rago ɗaya , ɗan rago shekara ɗaya .
NUM 7:34     Alignment score: 0.49
He gave
one male goat as a sin offering .
Ya bayar da bunsuru ɗaya a matsayin baikon zunubi .
NUM 7:35     Alignment score: 0.545 → 0.544
He gave
two oxen , five rams , five male goats , and five male lambs that were a year old , as the sacrifice for a fellowship offering . This was the sacrifice of Elizur son of Shedeur .
Ya bayar da shanu biyu , rago biyar , bunsuru biyar , da ' yan raguna biyar dake shekara ɗaya , a matsayin hadaya domin baikon zumunta . Wannan ita ce hadayar Elizur ɗan Shedeyur .
NUM 7:36     Alignment score: 0.62
On the fifth day , Shelumiel son of Zurishaddai , leader of the descendants of Simeon , offered his sacrifice .
A rana ta biyar , Shelumiyel ɗan Zurishaddai , shugaban zuriyar Simiyon , ya miƙa hadayarsa .
NUM 7:37     Alignment score: 0.49 → 0.485
His sacrifice was one silver platter weighing 130 shekels and one silver bowl weighing seventy shekels , by the standard weight of the sanctuary shekel . Both of these objects were full of fine flour mixed with oil for a grain offering .
Hadayarsa ita ce tire ɗaya na azurfa mai nauyin awo 130 da bangajin azurfa mai nauyin awo saba'in , bisa ga matakin nauyin awon rumfar
sujada . Dukkan waɗannan kaya na cike da gari mai laushi gauraye da mai domin baikon hatsi .
NUM 7:38     Alignment score: 0.505
He also gave
one gold dish weighing ten shekels , full of incense .
Ya kuma bayar da kwanon zinariya ɗaya mai nauyin awo goma , cike da turaren ƙonawa .
NUM 7:39     Alignment score: 0.317 → 0.387
He gave
as a burnt offering one young bull , one ram , and a one - year - old male lamb .
Ya bayar da bijimi ɗaya a matsayin baikon ƙonawa , rago ɗaya , ɗan rago shekara ɗaya .
NUM 7:40     Alignment score: 0.49
He gave
one male goat as a sin offering .
Ya bayar da bunsuru ɗaya a matsayin baikon zunubi .
NUM 7:41     Alignment score: 0.535 → 0.533
He gave
two oxen , five rams , five male goats , and five male lambs that were a year old , as the sacrifice for a fellowship offering . This was the sacrifice of Shelumiel son of Zurishaddai .
Ya bayar da shanu biyu , rago biyar , bunsuru biyar , da ' yan raguna biyar , a matsayi hadaya domin baikon zumunta . Wannan ita ce hadayar Shelumiyel ɗan Zurishaddai .
NUM 7:42     Alignment score: 0.617
On the sixth day , Eliasaph son of Deuel , leader of the descendants of Gad , offered his sacrifice .
A rana ta shida , Eliyasaf ɗan Deuyel , shugaban zuriyar Gad , ya miƙa hadayarsa .
NUM 7:43     Alignment score: 0.467 → 0.465
His sacrifice was one silver platter weighing 130 shekels and one silver bowl weighing seventy shekels , by the standard weight of the sanctuary shekel . Both of these objects were full of fine flour mixed with oil for a grain offering .
Hadayarsa ita ce tire ɗaya na azurfa mai nauyin awo 130 da bangajin azurfa mai nauyin awo saba'in , bisa ga matakin nauyin awon rumfar
sujada . Dukkan waɗannan kaya na cike da gari mai laushi gauraye da mai a matsayin baikon hatsi .
NUM 7:44     Alignment score: 0.413
He also gave
one gold dish weighing ten shekels , full of incense .
Ya kuma bayar da kwanon azurfa ɗaya mai nauyin awo goma , cike da turaren ƙonawa .
NUM 7:45     Alignment score: 0.317 → 0.387
He gave
as a burnt offering one young bull , one ram , and a one - year - old male lamb .
Ya bayar da bijimi ɗaya a matsayin baikon ƙonawa , rago ɗaya , ɗan rago shekara ɗaya .
NUM 7:46     Alignment score: 0.49
He gave
one male goat as a sin offering .
Ya bayar da bunsuru ɗaya a matsayin baikon zunubi .
NUM 7:47     Alignment score: 0.514 → 0.513
He gave
two oxen , five rams , five male goats , and five male lambs that were a year old , as the sacrifice for a fellowship offering . This was the sacrifice of Eliasaph son of Deuel .
Ya bayar da shanu biyu , roga biyar , bunsuru biyar , da ' yan raguna biyar dake shekara ɗaya , a matsayin hadaya domin baikon zumunta . Wannan ita ce hadayar Eliyasaf ɗan Deuyel .
NUM 7:48     Alignment score: 0.631
On the seventh day , Elishama son of Ammihud , leader of the descendants of Ephraim , offered his sacrifice .
A rana ta bakwai , Elishama ɗan Ammihud , shugaban zuriyar Ifraim , ya miƙa hadayarsa .
NUM 7:49     Alignment score: 0.467 → 0.465
His sacrifice was one silver platter weighing 130 shekels and one silver bowl weighing seventy shekels , by the standard weight of the sanctuary shekel . Both of these objects were full of fine flour mixed with oil for a grain offering .
Hadayarsa ita ce tire ɗaya na azurfa mai nauyin awo 130 da bangajin azurfa mai nauyin awo saba'in , bisa ga matakin nauyin awon rumfar
sujada . Dukkan waɗannan kaya na cike da gari mai laushi gauraye da mai a matsayin baikon hatsi .
NUM 7:50     Alignment score: 0.505
He also gave
one gold dish weighing ten shekels , full of incense .
Ya kuma bayar da kwanon zinariya ɗaya mai nauyin awo goma , cike da turaren ƙonawa .
NUM 7:51     Alignment score: 0.399 → 0.39
He gave
as a burnt offering one young bull , one ram , and a one - year - old male lamb .
Ya bayar da bijimi ɗaya a matsayin baikon ƙonawa , rago ɗaya , da ɗan rago shekara ɗaya .
NUM 7:52     Alignment score: 0.49
He gave
one male goat as a sin offering .
Ya bayar da bunsuru ɗaya a matsayin baikon zunubi .
NUM 7:53     Alignment score: 0.551 → 0.55
He gave
two oxen , five rams , five male goats , and five male lambs that were a year old , as the sacrifice for a fellowship offering . This was the sacrifice of Elishama son of Ammihud .
Ya bayar da shanu biyu , rago biyar , bunsuru biyar , da ' yan raguna biyar dake shekara ɗaya , a matsayin hadaya domin baikon zumunta . Wannan ita ce hadayar Elishama ɗan Ammihud .
NUM 7:54     Alignment score: 0.629
On the eighth
day , Gamaliel son of Pedahzur , leader of the descendants of Manasseh , offered his sacrifice .
A rana ta takwas , Gamaliyel ɗan Fedazur , shugaban zuriyar Manasse , ya miƙa hadayarsa .
NUM 7:55     Alignment score: 0.49 → 0.485
His sacrifice was one silver platter weighing 130 shekels and one silver bowl weighing seventy shekels , by the standard weight of the sanctuary shekel . Both of these objects were full of fine flour mixed with oil for a grain offering .
Hadayarsa ita ce tire ɗaya na azurfa mai nauyin awo 130 da bangajin azurfa mai nauyin awo saba'in , bisa ga matakin nauyin awon rumfar
sujada . Dukkan waɗannan kaya na cike da gari mai laushi gauraye da mai domin baikon hatsi .
NUM 7:56     Alignment score: 0.505
He also gave
one gold dish weighing ten shekels , full of incense .
Ya kuma bayar da kwanon zinariya ɗaya mai nauyin awo goma , cike da turaren ƙonawa .
NUM 7:57     Alignment score: 0.399 → 0.39
He gave
as a burnt offering one young bull , one ram , and a one - year - old male lamb .
Ya bayar da bijimi ɗaya a matsayin baikon ƙonawa , rago ɗaya , da ɗan rago shekara ɗaya .
NUM 7:58     Alignment score: 0.49
He gave
one male goat as a sin offering .
Ya bayar da bunsuru ɗaya a matsayin baikon zunubi .
NUM 7:59     Alignment score: 0.547 → 0.546
He gave
two oxen , five rams , five male goats , and five male lambs that were a year old , as the sacrifice for a fellowship offering . This was the sacrifice of Gamaliel son of Pedahzur .
Ya bayar da shanu biyu , rago biyar , bunsuru biyar , da ' yan raguna biyar dake shekara ɗaya , a matsayin hadaya domin baikon zumunta . Wannan ita ce hadayar Gamaliyel ɗan Fedazur .
NUM 7:60     Alignment score: 0.629
On the ninth day , Abidan son of Gideoni , leader of the descendants of Benjamin , offered his sacrifice .
A rana ta tara , Abidan ɗan Gidiyoni , shugaban zuriyar Benyamin , ya miƙa hadayarsa .
NUM 7:61     Alignment score: 0.486 → 0.481
His sacrifice was one silver platter weighing 130 shekels and one silver bowl weighing seventy shekels , by the standard weight of the sanctuary shekel . Both of these objects were full of fine flour mingled with oil for a grain offering .
Hadayarsa ita ce tire ɗaya na azurfa mai nauyin awo 130 da bangajin azurfa mai nauyin awo saba'in , bisa ga matakin nauyin awon rumfar
sujada . Dukkan waɗannan kaya na cike da gari mai laushi gauraye da mai domin baikon hatsi .
NUM 7:62     Alignment score: 0.505
He also gave
one gold dish weighing ten shekels , full of incense .
Ya kuma bayar da kwanon zinariya ɗaya mai nauyin awo goma , cike da turaren ƙonawa .
NUM 7:63     Alignment score: 0.399 → 0.39
He gave
as a burnt offering one young bull , one ram , and a one - year - old male lamb .
Ya bayar da bijimi ɗaya a matsayin baikon ƙonawa , rago ɗaya , da ɗan rago shekara ɗaya .
NUM 7:64     Alignment score: 0.49
He gave
one male goat as a sin offering .
Ya bayar da bunsuru ɗaya a matsayin baikon zunubi .
NUM 7:65     Alignment score: 0.551 → 0.549
He gave
two oxen , five rams , five male goats , and five male lambs that were a year old , as the sacrifice for a fellowship offering . This was the sacrifice of Abidan son of Gideoni .
Ya bayar da shanu biyu , rago biyar , bunsuru biyar , ' yan raguna biyar dake shekara ɗaya , a matsayin hadaya domin baikon zumunta . Wannan ita ce hadayar Abidan ɗan Gidiyoni .
NUM 7:66     Alignment score: 0.563
On the tenth day , Ahiezer son of Ammishaddai , leader of the descendants of Dan , offered his sacrifice .
A rana ta goma , Ahiyeza ɗan Ammishaddai , shugaban zuriyar Dan , ya miƙa hadayarsa .
NUM 7:67     Alignment score: 0.467 → 0.465
His sacrifice was one silver platter weighing 130 shekels and one silver bowl weighing seventy shekels , by the standard weight of the sanctuary shekel . Both of these objects were full of fine flour mixed with oil for a grain offering .
Hadayarsa ita ce tire ɗaya na azurfa mai nauyin awo 130 da bangajin azurfa mai nauyin awo saba'in , bisa ga matakin nauyin awon rumfar
sujada . Dukkan waɗannan kaya na cike da gari mai laushi gauraye da mai a matsayin baikon hatsi .
NUM 7:68     Alignment score: 0.505
He also gave
one gold dish weighing ten shekels , full of incense .
Ya kuma bayar da kwanon zinariya ɗaya mai nauyin awo goma , cike da turaren ƙonawa .
NUM 7:69     Alignment score: 0.297 → 0.364
He gave
as a burnt offering one young bull , one ram , and a one - year - old male lamb ..
Ya bayar da bijimi ɗaya a matsayin baikon ƙonawa , rago ɗaya , ɗan rago shekara ɗaya .
NUM 7:70     Alignment score: 0.49
He gave
one male goat as a sin offering .
Ya bayar da bunsuru ɗaya a matsayin baikon zunubi .
NUM 7:71     Alignment score: 0.542 → 0.54
He gave
two oxen , five rams , five male goats , and five male lambs that were a year old , as the sacrifice for a fellowship offering . This was the sacrifice of Ahiezer son of Ammishaddai .
Ya bayar da shanu biyu , rago biyar , bunsuru biyar , ' yan raguna biyar dake shekara ɗaya , a matsayin hadaya domin baikon zumunta . Wannan ita ce hadayar Ahiyeza ɗan Ammishaddai .
NUM 7:72     Alignment score: 0.603
On the eleventh day , Pagiel son of Okran , leader of the descendants of Asher , offered his sacrifice .
A rana ta sha ɗaya , Fagiyel ɗan Okran , shugaban zuriyar Asha , ya miƙa hadayarsa .
NUM 7:73     Alignment score: 0.463 → 0.461
His sacrifice was one silver platter weighing 130 shekels and one silver bowl weighing seventy shekels , by the standard weight of the sanctuary shekel . Both of these objects were full of fine flour mingled with oil for a grain offering .
Hadayarsa ita ce tire ɗaya na azurfa mai nauyin awo 130 da bangajin azurfa mai nauyin awo saba'in , bisa ga matakin nauyin awon rumfar
sujada . Dukkan waɗannan kaya na cike da gari mai laushi gauraye da mai a matsayin baikon hatsi .
NUM 7:74     Alignment score: 0.505
He also gave
one gold dish weighing ten shekels , full of incense .
Ya kuma bayar da kwanon zinariya ɗaya mai nauyin awo goma , cike da turaren ƙonawa .
NUM 7:75     Alignment score: 0.399 → 0.39
He gave
as a burnt offering one young bull , one ram , and a one - year - old male lamb .
Ya bayar da bijimi ɗaya a matsayin baikon ƙonawa , rago ɗaya , da ɗan rago shekara ɗaya .
NUM 7:76     Alignment score: 0.49
He gave
one male goat as a sin offering .
Ya bayar da bunsuru ɗaya a matsayin baikon zunubi .
NUM 7:77     Alignment score: 0.551 → 0.549
He gave
two oxen , five rams , five male goats , and five male lambs that were a year old , as the sacrifice for a fellowship offering . This was the sacrifice of Pagiel son of Okran .
Ya bayar da shanu biyu , rago biyar , bunsuru biyar , ' yan raguna biyar dake shekara ɗaya , a matsayin hadaya domin baikon zumunta . Wannan ita ce hadayar Fagiyel ɗan Okran .
NUM 7:78     Alignment score: 0.629
On the twelfth day , Ahira son of Enan , leader of the descendants of Naphtali , offered his sacrifice .
A rana ta sha biyu , Ahira ɗan Enan , shugaban zuriyar Naftali , ya miƙa hadayarsa .
NUM 7:79     Alignment score: 0.469 → 0.486
His sacrifice was one silver platter weighing 130 shekels and one silver bowl weighing seventy shekels , by the standard weight of the sanctuary shekel . Both of these objects were full of fine flour mixed with oil for a grain offering .
Hadayarsa ita ce tire ɗaya na azurfa mai nauyin awo 130 da bangajin azurfa mai nauyin awo saba'in , bisa ga matakin awon rumfar
sujada . Dukkan waɗannan kaya na cike da gari mai laushi gauraye da mai domin baikon hatsi .
NUM 7:80     Alignment score: 0.505
He also gave
one gold dish weighing ten shekels , full of incense .
Ya kuma bayar da kwanon zinariya ɗaya mai nauyin awo goma , cike da turaren ƙonawa .
NUM 7:81     Alignment score: 0.399 → 0.39
He gave
as a burnt offering one young bull , one ram , and a one - year - old male lamb .
Ya bayar da bijimi ɗaya a matsayin baikon ƙonawa , rago ɗaya , da ɗan rago shekara ɗaya .
NUM 7:82     Alignment score: 0.49
He gave
one male goat as a sin offering .
Ya bayar da bunsuru ɗaya a matsayin baikon zunubi .
NUM 7:83     Alignment score: 0.549 → 0.547
He gave
two oxen , five rams , five male goats , and five male lambs that were a year old , as the sacrifice for a fellowship offering . This was the sacrifice of Ahira son of Enan .
Ya bayar da shanu biyu , rago biyar , bunsuru biyar , ' yan raguna biyar dake shekara ɗaya , a matsayin hadaya domin baikon zumunta . Wannan ita ce hadayar Ahira ɗan Enan .
NUM 7:84     Alignment score: 0.543 → 0.555
The leaders of Israel set all these apart on the day that Moses anointed the altar . They set apart the twelve silver platters , twelve silver bowls , and twelve gold dishes .
Shugabannin Isra'ila suka
keɓe dukkan waɗannan a ranar da Musa ya shafe bagadi . Suka keɓe tirirrikan azurfa sha biyu , bangajin azurfa sha biyu , da kwanukan zinariya sha biyu .
NUM 7:85     Alignment score: 0.438 → 0.437
Each silver platter weighed
130 shekels and each bowl weighed seventy shekels . All the silver vessels weighed 2,400 shekels , by the standard weight of the sanctuary shekel .
Kowanne tire nauyin awo 130 kowanne bangaji kuma nauyin awo saba'in . Dukkan kayan azurfar nauyin su awo 2,400 ne , bisa ga matakin nauyin awon rumfar sujada .
NUM 7:86     Alignment score: 0.48 → 0.478
Each of the twelve gold dishes , full of incense , weighed
ten shekels by the standard weight of the sanctuary shekel . All the gold dishes weighed 120 shekels .
Kowanne kwanukan zinariya sha biyu , cike da turaren ƙonawa , nauyin awo goma bisa ga matakin nauyin awon rumfar sujada . Dukkan kwanukan zinariyar nauyin awo 120 ne .
NUM 7:87     Alignment score: 0.477 → 0.49
They set apart all the animals for the burnt offerings , twelve bulls , twelve rams , and twelve year - old male lambs . They gave
their grain offering . They gave twelve male goats as a sin offering .
Suka keɓe dukkan dabbobi domin baye - baye na ƙonawa , bijimai sha biyu , rago sha biyu , ' yan raguna sha biyu ' yan shekara ɗaya . Suka bayar da baikon hatsinsu . Suka bayar da bunsuru sha biyu a matsayin baikon zunubi .
NUM 7:88     Alignment score: 0.505 → 0.512
From all their cattle , they gave
twenty - four bulls , sixty rams , sixty male goats , and sixty male lambs a year old , as the sacrifice for the fellowship offering . This was for the dedication of the altar after it was anointed .
Daga dukkan garken dabbobinsu , suka bayar da bijimai ashirin da huɗu , rago sittin , bunsuru sittin , da ' yan raguna sittin ' yan shekara ɗaya , a matsayin hadaya domin baikon zumunta . Wannan domin keɓewar bagadi ne bayan an shafe shi .
NUM 7:89     Alignment score: 0.501 → 0.506
When Moses went into the tent of meeting to speak
with Yahweh , he heard his voice speaking to him . Yahweh spoke to him from above the atonement lid on the ark of the testimony , from between the two cherubim . He spoke to him .
Sa ' ad da Musa ya shiga cikin rumfar taruwa domin ya yi magana tare da Yahweh , ya ji muryarsa ya na magana da shi . Yahweh ya yi magana da shi daga bisan marfin kafara dake a kan akwatin alƙawari . , daga tsakanin kerubim biyu . Ya yi masa magana .
NUM 7     Average alignment score: 0.494 for 89 sentences.     Evaluation statistics page