Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 19:00
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of 2CH:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31  32  33  34  35  36 


2CH 5:1     Alignment score: 0.47 → 0.469
When all the work that Solomon did for the house of Yahweh was completed , Solomon brought in the things that David , his father , had set apart for this purpose , including the silver , the gold , and all the furnishings he placed them into the treasuries
of the house of God .
Bayan Suleman ya kammala waɗannan ayyukan domin gidan Yahweh , Suleman ya kawo kayayyakin da Dauda mahaifinsa ya keɓe saboda wannan dalilin , haɗe da zinariya da azurfa , da dukkan kayayyakin ado - ya ajiye su a ma'ajin gidan Allah .


2CH 5:2     Alignment score: 0.605 → 0.605
Then Solomon assembled the elders of Israel , all the heads of the tribes , and the leaders of the families of the people of Israel , in Jerusalem , to bring up the ark of the covenant of Yahweh from the city of David , that is , Zion .
Daga nan Suleman ya tattaro
dukkan dattawan Isra'ila , da dukkan shugabannin kabilu , da shugabannin iyalai na mutanen Isra'ila , a Yerusalem domin su kawo akwatin alƙawari na Yahweh daga birnin Dauda , wato Sihiyona .
2CH 5:3     Alignment score: 0.441
All the men of Israel assembled before the king at the feast , which was in the seventh month .
Dukkan mutanen Isra'ila suka tattaru
a gaban sarki a wurin bikin , wanda aka yi a wata na bakwai .
2CH 5:4     Alignment score: 0.604
All the elders of Israel came , and the Levites took
up the ark .
Dukkan dattawan Isra'ila suka zo , Lebiyawa kuma suka ɗauko akwatin alƙawari .
2CH 5:5     Alignment score: 0.485
They brought up the ark , the tent of meeting , and all the holy furnishings that were in the tent . The priests who were of the tribe of Levi brought these things up .
Suka kawo akwatin , da rumfar taruwa , da dukkan kayayyakin da kecikin rumfar . Sai firistoci waɗanda ke daga kabilar Lebiyawa suka
kawo waɗannan abubuwa
2CH 5:6     Alignment score: 0.399
King Solomon and all the assembly of Israel came together before the ark , sacrificing sheep and oxen that could not be counted .
Sarki Suleman da dukkan taron mutanen
Isra'ila suka taru a gaban akwatIn , suka yi hadaya da shanu har da ba za'a iya ƙirgawa ba .
2CH 5:7     Alignment score: 0.512 → 0.508
The priests brought in the ark of the covenant of Yahweh to its place , into the inner room of the house , to the most holy place , under the wings of the cherubim .
Sai firistoci suka
kawo akwatin alƙawari na Yahweh a wurinsa , a can ɗaki na ƙurya na gidan , zuwa wuri mafi tsarki , a ƙarƙashin fuka - fukan kerubim .
2CH 5:8     Alignment score: 0.376 → 0.376
For the cherubim spread out their wings over the place of the ark , and they covered the ark and the poles by which it was carried .
Domin kerubim sun buɗe fuka - fukansu
a kan wurin akwatin sun kuma rufe akwatin da kuma sanduna da aka ɗauko shi da su .
2CH 5:9     Alignment score: 0.327 → 0.344
The poles were so long that their ends were seen from the holy place in front of the inner room , but they could not be seen from outside . They are there to this day .
Sandunan suna da tsawo sosai ana ganin ƙarshensu daga wuri mai tsarki a gaban ɗaki na can ciki , amma ba za a iya ganinsu
daga waje ba . Suna nan a wurin har ya zuwa yau .
2CH 5:10     Alignment score: 0.558
There was nothing in the ark except the two tablets that Moses had put there at Horeb , when Yahweh made a covenant with the people of Israel , when they came out of Egypt .
Ba komai a cikin akwatin sai allunan guda biyu da Musa ya saka a Tsaunin Horeb , a lokacin da Yahweh ya ƙulla alƙawari da Isra'ila , bayan sun fito daga Masar .
2CH 5:11     Alignment score: 0.328
It came
about that the priests came out of the holy place . All the priests who were present had consecrated themselves to Yahweh , not ordering themselves according to their divisions .
Sai ya zamana bayan firistoci sun fito daga wuri mai tsarki . Dukkan firistocin da kewurin suka tsarkake kansu ga Yahweh , basu bi tsarinsu na rabe - rabensu ba .
2CH 5:12     Alignment score: 0.345 → 0.375
Also the Levites who were the singers , all of them , including Asaph , Heman , Jeduthun , and their sons and brothers , clothed in fine linen and playing cymbals , harps , and lyres , stood at the east end of the altar . With them were 120 priests blowing trumpets .
Hakannan
Lebiyawa da kemawaƙa , dukkansu har da Asaf da Heman da Yedutun da ' ya'yansu da ' yan'uwansu suka yi ado da kaya masu kyau suna kaɗa molo da garayu , da goge , sarewa , suna tsaye a gabas da bagadin . Tare da su akwai firistoci 120 suna hura kakakai .
2CH 5:13     Alignment score: 0.35 → 0.365
It came
about that the trumpeters and singers made music together , making one sound to be heard for praising and thanking Yahweh . They raised their voices with the trumpets and cymbals and other instruments , and they praised Yahweh . They sang , " For he is good , for his covenant loyalty endures forever . " Then the house , the house of Yahweh , was filled with a cloud .
Sai ya zamana da masu hura kakakin da mawaƙan suna waƙa tare , suna fitar da murya ɗaya domin yabo da godiya ga Yahweh . Sun tada muryoyinsu da kakakinsu da molonsu da kayan kaɗe - kaɗensu , suka kuma yabi Yahweh . Suka rera waƙa cewa , " Domin shi managarci ne domin alƙawarinsa mai aminci ya tabbata har abada . " Daga nan sai gidan , wato gidan Yahweh , ya cika da girgije .
2CH 5:14     Alignment score: 0.488
The priests could not stand in order to serve because of the cloud , for the glory of Yahweh filled his house .
Firistoci basu iya tsayawa suyi hidima ba saboda girgijen , domin daukakar
Yahweh ta cika gidan .
2CH 5     Average alignment score: 0.442 for 14 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of 2CH:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31  32  33  34  35  36