Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 19:00
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of 2CH:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31  32  33  34  35  36 


2CH 36:1     Alignment score: 0.541
Then the people of the land took
Jehoahaz son of Josiah , and made him king in his father 's place in Jerusalem .
Sa'an nan mutanen ƙasar suka ɗauki Yehowahas ɗan Yosiya , suka maida shi sarki a madadin mahaifinsa a Yerusalem .


2CH 36:2     Alignment score: 0.55 → 0.547
Jehoahaz was twenty - three years old when he began to reign , and he reigned three months in Jerusalem .
Yehowahas
yana da shekara ashirin da uku sa ' ad da ya fara mulki , ya kuma yi mulki watanni uku a Yerusalem .
2CH 36:3     Alignment score: 0.561 → 0.6
The king of Egypt removed him at Jerusalem , and fined the land one hundred talents of silver and one talent of gold .
Sarkin Masar ya cire shi a Yerusalem , ya sa wa ƙasar tara
na talenti ɗari na azurfa da talenti ɗaya na zinariya .
2CH 36:4     Alignment score: 0.63
The king of Egypt made Eliakim , who was the brother of Jehoahaz , king over Judah and Jerusalem ( and changed Eliakim 's name to Jehoiakim ) . Then Necho took
Eliakim 's brother Jehoahaz and brought him to Egypt .
Sarkin Masar ya maida Iliyakim , ɗan'uwansa , sarki a kan Yahuda da Yerusalem , ( ya sauya wa Iliyakim suna zuwa Yehoyakim ) . Sa'an nan Neko ya ɗauki ɗan'uwan Iliyakim Yehowahas ya kawo shi Masar .
2CH 36:5     Alignment score: 0.506 → 0.504
Jehoiakim was twenty - five years old when he began to reign , and he reigned eleven years in Jerusalem . He did what was evil in the sight of Yahweh his God .
Yehoyakim yana da shekara ashirin da biyar sa ' ad da ya fara mulki , kuma ya yi mulki shekara
goma sha ɗaya a Yerusalem . Ya yi abin mugunta a fuskar Yahweh Allahnsa .
2CH 36:6     Alignment score: 0.528 → 0.529
Then Nebuchadnezzar , king of Babylon , attacked him and bound him in chains to lead him away to Babylon .
Sa'an nan Nebukadnezar , sarkin Babila , ya kai masa hari ya ɗaure shi da sarƙoƙi ya kai shi Babila .
2CH 36:7     Alignment score: 0.55
Nebuchadnezzar also carried some of the objects in the house of Yahweh to Babylon , and put them in his palace at Babylon .
Nebukadnezar kuma ya ɗauki
waɗansu kayayyakin gidan Yahweh zuwa Babila , ya sa su a fadarsa a Babila .
2CH 36:8     Alignment score: 0.421
As for the other matters concerning Jehoiakim , the disgusting things that he did , and what was found against him , behold , they are written in the book of the kings of Judah and Israel . Then Jehoiachin , his son , became
king in his place .
Game da sauran zantattukan da suka shafi Yehoyakim , abubuwan ƙazamtar da ya yi , da abin da aka samo găba da shi , gashi , suna a rubuce a littafin sarakunan Yahuda da Isra'ila . Sa'an nan Yehoyakin , ɗansa , ya zama sarki a madadinsa .
2CH 36:9     Alignment score: 0.52 → 0.517
Jehoiachin was eight years old when he began to reign ; he reigned three months and ten days in Jerusalem . He did what was evil in the sight of Yahweh .
Yehoyakin
yana da shekara takwas sa ' ad da ya fara mulki ; ya yi mulki wata uku da kwana goma a Yerusalem . Ya yi abin da kemugunta a fuskar Yahweh .
2CH 36:10     Alignment score: 0.554 → 0.556
In the spring , King Nebuchadnezzar sent men and brought him to Babylon , with the valuable things from the house of Yahweh , and made Zedekiah , his relative , king over Judah and Jerusalem .
Da bazara , Sarki Nebudkanezar ya aiki
mazaje aka kawo shi Babila , tare da abubuwa masu daraja daga gidan Yahweh , sai ya maida Zedekiya , danginsa , sarki a kan Yahuda da Yerusalem .
2CH 36:11     Alignment score: 0.498 → 0.495
Zedekiah was twenty - one years old when he began to reign ; he reigned eleven years in Jerusalem .
Zedekiya yana da shekara ashirin da ɗaya sa ' ad da ya fara mulki ; ya yi mulki shekara
goma sha ɗaya a Yerusalem .
2CH 36:12     Alignment score: 0.503
He did what was evil in the sight of Yahweh his God . He did not humble himself before Jeremiah the prophet , who spoke from the mouth of Yahweh .
Ya yi abin da kemugunta a fuskar Yahweh Allahnsa . Bai ƙasƙantar da kansa a gaban annabi Irimiya
ba , wanda ya yi magana daga bakin Yahweh .
2CH 36:13     Alignment score: 0.499
Zedekiah also rebelled against King Nebuchadnezzar , who had made him swear
loyalty to him by God . But Zedekiah stiffened his neck and hardened his heart against turning to Yahweh , the God of Israel .
Zedekiya kuwa ya yi tayarwa gãba da Sarki Nebudkanezar , wanda ya sa shi rantsuwar yin biyayya gare shi da sunan Allah . Amma Zedekiya ya taurare zuciyarsa da wuyansa gãba da juyowa ga Yahweh , Allahn Isra'ila .
2CH 36:14     Alignment score: 0.434 → 0.438
Moreover , all the leaders of the priests and the people were extremely unfaithful , and they followed the disgusting practices of the nations . They polluted the house of Yahweh which he had consecrated in Jerusalem .
Bugu da ƙari , dukkan shugabannin firistocin da mutanen sun yi mummunan rashin aminci , kuma suka bi kazamtattun aikin al'ummai . Suka lalatar da gidan Yahweh wanda ya tsarkake a Yerusalem .
2CH 36:15     Alignment score: 0.308 → 0.324
Yahweh , the God of their ancestors , sent word to them by his messengers again and again , because he had compassion on his people and on the place where he lives .
Yahweh , Allahn kakaninsu
, ya aiko da kalma garesu ta manzaninsa a kai a kai , saboda yana da tausayi a kan mutanensa da wurin da yake zamne .
2CH 36:16     Alignment score: 0.269 → 0.285
But they mocked God 's messengers , despised his words , and scoffed at his prophets , until the wrath of Yahweh arose
against his people , until there was no help for it .
Amma sun yi ma manzanin Allah ba'a , suka yi banza da maganarsa , suka kuma wulaƙantar da annabawansa , har sai da fushin Allah ya taso gãba da mutanensa , har babu taimako game da haka .
2CH 36:17     Alignment score: 0.368 → 0.374
So God brought on them the king of the Chaldeans , who killed their young men with the sword in the sanctuary , and had no compassion on young men or virgins , old men or the gray - haired . God gave
them all into his hand .
Don haka Allah ya kawo masu sarkin Kaldiyawa , wanda ya kashe ' yan mazansu da takobi a masujada , kuma ba su ji tausayin ' yan maza ko budurwai ko tsofoffin maza ko masu farin gashi ba . Allah ya bayar da su dukka ga hannunsa .
2CH 36:18     Alignment score: 0.469 → 0.477
All the furnishings of the house of God , great and small , the treasures of the house of Yahweh , and the treasures of the king and his officials all these he took
to Babylon .
Dukkan kayan ɗaki na gidan Allah , masu manya da ƙanana da dukiyoyin gidan Yahweh da dukiyoyin sarki da ma'aikatansa - dukkan waɗannan ya kwashe zuwa Babila .
2CH 36:19     Alignment score: 0.454
They burned down the house of God , broke
down the wall of Jerusalem , burned all its palaces , and destroyed all the beautiful things in it .
Suka ƙona gidan Allah , suka rurrushe garun Yerusalem , suka ƙona dukkan fadodinta , kuma suka hallakar da dukkan abubuwa masu kyau a ciki .
2CH 36:20     Alignment score: 0.421 → 0.421
The king carried away to Babylon those who had escaped the sword . They became
servants for him and his sons until the rule of the kingdom of Persia .
Sarki ya ɗauke zuwa Babila waɗanda suka kuɓce wa takobi . Suka zama barori dominsa da ' ya'yansa maza har zuwa mulkin Fasha .
2CH 36:21     Alignment score: 0.355 → 0.36
This happened to fulfill the word of Yahweh by the mouth of Jeremiah , until the land should have enjoyed its Sabbath rests . It observed its Sabbath for as long as it lay abandoned , in order to pass seventy years in this way .
Wannan ya faru ne domin a cika maganar Yahweh ta bakin
Irimiya , har sai ƙasar ta ji daɗin hutun Asabatunta . Ta jira Asabbatu na tsawon lokacin da take zama a yashe , don a wuce shekaru saba'in ta haka .
2CH 36:22     Alignment score: 0.488 → 0.489
Now in the first year of Cyrus , king of Persia , so that the word of Yahweh by the mouth of Jeremiah might be carried out , Yahweh motivated the spirit of Cyrus , king of Persia , so that he made a proclamation throughout all his kingdom , and put it also in writing . He said ,
Yanzu kuwa a shekara ta farko ta Sairus , sarkin Fasha , domin maganar Yahweh ta bakin
Irimiya ta cika , Yahweh ya zuga ruhun Sairus , sarkin Fasha , don haka ya sanar da umarni ga dukkan mulkinsa , ya kuma sa ta a rubuce . Ya ce ,
2CH 36:23     Alignment score: 0.494 → 0.494
" This
is what Cyrus , king of Persia , says : Yahweh , the God of heaven , has given me all the kingdoms of the earth . He has commanded me to build a house for him in Jerusalem , which is in Judah . Whoever is among you from all his people , may Yahweh your God , be with you . Let him go up to the land . "
Ga abin da Sairus , sarkin Fasha , ya ce : " Yahweh , Allahn sammai , ya bani dukkan mulkokin duniya . Ya umarce ni in gina gida dominsa a Yerusalem , wanda yake a Yahuda . Duk wanda ke cikinku daga dukkan mutanesa , Yahweh Allahnku , ya kasance tare da ku . Bari ya haura can zuwa ƙasar . "
2CH 36     Average alignment score: 0.475 for 23 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of 2CH:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31  32  33  34  35  36