Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 19:00
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of 2CH:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31  32  33  34  35  36 


2CH 13:1     Alignment score: 0.672 → 0.674
In the eighteenth year of King Jeroboam , Abijah began to reign over Judah .
A cikin shekara ta sha takwas ta sarki Yerobowam , Abiya ya fara mulki bisa Yahuda .


2CH 13:2     Alignment score: 0.683
He ruled for three years in Jerusalem ; his mother 's name was Macaiah
, the daughter of Uriel of Gibeah . There was war between Abijah and Jeroboam .
ya yi mulki shekaru uku a Yerusalem ; sunan mahaifiyarsa Ma'aka , ɗiyar Yuriyel na Gibiya . Aka yi yaƙi tsakanin Abiya da Yerobowam .
2CH 13:3     Alignment score: 0.427
Abijah went into battle with an army of strong , courageous soldiers , 400,000 chosen men . Jeroboam placed battle lines against him with 800,000 chosen men , strong , courageous soldiers .
Abiya ya tafi cikin yaƙin da mayaƙa ƙarfafa , sojoji masu ƙarfin hali , zaɓaɓɓun mutane 400,000 . Yerobowam yaja dagar yaƙi gãba da shi tare da zaɓaɓɓun mutane 800,000 , ƙarfafa , sojoji masu ƙarfin hali .
2CH 13:4     Alignment score: 0.646
Abijah stood on Mount Zemaraim , which is in the hill country of Ephraim , and said , " Listen to me , Jeroboam and all Israel !
Abiya ya tsaya a tsaunin Zemarayim , wanda ke ƙasar tudu ta Ifraim , ya kuma ce , " Ku saurare
ni , Yerobowam da dukkan Isra'ila !
2CH 13:5     Alignment score: 0.545
Do you not know that Yahweh , the God of Israel , gave
the rule over Israel to David forever , to him and to his sons by a formal covenant ?
Baku san cewa Yahweh , Allah na Isra'ila , ya bayar da mulki bisa Isra'ila ga Dauda ba har abada , gare shi da ' ya'yansa bisa tsararren alƙawari ?
2CH 13:6     Alignment score: 0.619
Yet Jeroboam son of Nebat , the servant of Solomon son of David , rose
up and rebelled against his master .
Duk da haka Yerobowam ɗan Nebat , bawan Suleman ɗan Dauda , ya tashi da tawaye gãba da ubangijinsa .
2CH 13:7     Alignment score: 0.335 → 0.342
Worthless men , base fellows , gathered to him . They came against Rehoboam son of Solomon , when Rehoboam was young and inexperienced and could not withstand them .
Mutane marasa amfani , ƙasƙantattun jama'a
, suka tattaru gare shi . Sun zo gãba da Rehobowam ɗan Suleman , duk da cewa Rehobowam yaro ne kuma bai da ƙwarewa kuma ba zai iya tsayayya da su ba .
2CH 13:8     Alignment score: 0.341 → 0.353
So now you plan to resist the kingdom of Yahweh that is held
within the hand of the descendants of David , because you are a large army , and you have the golden calves that Jeroboam made to be your gods .
Yanzu kunce wai zaku iya ƙin ikon mulkin Yahweh cikin hannun zuriyar Dauda . Ku mayaƙa ne masu yawa , tare daku kuma akwai maruƙan zinariya da Yerobowam ya yi a matsayin alloli dominku .
2CH 13:9     Alignment score: 0.375 → 0.378
But did you not drive out the priests of Yahweh , the descendants of Aaron , and the Levites , and make priests of your own in the same way as the people of other lands do ? Whoever comes to serve as a priest , sacrificing a young bullock and seven rams , he becomes a priest of what are not gods .
Ba ku kuka kori
firistocin Yahweh , zuriyar Haruna , da Lebiyawa ba ? Ba kun naɗa wa kanku firistoci bisa ga ɗabi'ar mutanen sauran ƙasashe ba ? Duk wanda yazo ya keɓe kansa da ɗan maraƙi da raguna bakwai zai zama firist na abubuwan da ba alloli ba .
2CH 13:10     Alignment score: 0.573
But as for us , Yahweh is our God , and we have not forsaken him . We have priests , descendants of Aaron , serving Yahweh , and the Levites , who are at their work .
Amma mu kam , Yahweh ne Allahnmu , kuma bamu yashe shi ba . Muna da firistoci , zuriyar Haruna , suna bautar Yahweh , da Lebiyawa , waɗanda ke kan aikinsu
.
2CH 13:11     Alignment score: 0.449 → 0.454
Every morning and evening they burn for Yahweh burnt offerings and sweet incense . They also arrange the bread of the presence on the pure table ; they also tend the lampstand of gold with its lamps , for them to burn every evening . We keep the commandments of Yahweh , our God , but you have forsaken him .
Kowacce safiya
da maraice suna ƙona wa Yahweh baye - baye na ƙonawa da turaren ƙamshi . Suna kuma shirya gurasar miƙawa a bisa tsastsarkan teburi ; suna kuma lura da mazaunin fitila na zinariya tare da fitilunsu , domin su riƙa ci kowacce safiya . Muna kiyaye dokokin Yahweh , Allahnmu , amma kun yashe shi .
2CH 13:12     Alignment score: 0.393
See , God is with us at our head , and his priests are here with the trumpets to sound an alarm against you . People of Israel , do not fight against Yahweh , the God of your ancestors , for you will not succeed . "
Duba , Allah yana tare da mu a bisa kanmu , kuma firistocinsa
suna nan tare da kãkãki domin su busa ƙara gãba daku . Mutanen Isra'ila , kada kuyi faɗa gãba da Yahweh , Allah na kakanninku , domin baza kuyi nasara ba . "
2CH 13:13     Alignment score: 0.499 → 0.5
But Jeroboam prepared an ambush behind them ; his army was in front of Judah , and the ambush was behind them .
Amma Yerobowam ya shirya kwanto a bayansu
; mayaƙansa suna gaban Yahuda , masu kwanton kuma a bayansu .
2CH 13:14     Alignment score: 0.392
When Judah looked back , behold , the fighting was both in front of them and behind them . They cried out to Yahweh , and the priests blew
the trumpets .
Da Yahuda suka waiga baya , duba , yaƙin yana gabansu kuma yana bayansu . Suka yi kuka ga Yahweh , firistocin kuma suka busa kãkãki .
2CH 13:15     Alignment score: 0.509
Then the men of Judah gave
a shout ; as they shouted , it came about that God struck Jeroboam and all Israel before Abijah and Judah .
Dagana mutanen Yahuda suka yi kuwwa ; yayin da suka yi kuwwar , sai Allah ya mazge Yerobowam da dukkan Isra'ila a gaban Abiya da Yahuda .
2CH 13:16     Alignment score: 0.556
The people of Israel fled before Judah , and God gave
them into the hand of Judah .
Mutanen Isra'ila suka guje daga gaban Yahuda , Allah kuma ya bayar da su cikin hannun Yahuda .
2CH 13:17     Alignment score: 0.511
Abijah and his army killed them with great slaughter ; 500,000 chosen men of Israel fell
dead .
Abiya da mayaƙansa suka kashe su da babban yanka ; zaɓaɓɓun mutane 500,000 na Isra'ila suka fãɗi matattu .
2CH 13:18     Alignment score: 0.467
In this way , the people of Israel were subdued at that time ; the people of Judah won because they relied on Yahweh , the God of their ancestors .
Ta wannan hanya , mutanen Isra'ila aka kayar da su a wannan lokaci ; mutanen Yahuda suka
yi nasara saboda sun dogara ga Yahweh , Allah na kakanninsu .
2CH 13:19     Alignment score: 0.527
Abijah pursued Jeroboam ; he took
cities from him : Bethel with its villages , Jeshanah with its villages , and Ephron with its villages .
Ya runtumi Yerobowam ; Ya ɗauke birane daga gare shi : Betel da kauyukanta , Yeshana da ƙauyukanta , da Efron da ƙauyukanta .
2CH 13:20     Alignment score: 0.451
Jeroboam never recovered power again during the days of Abijah ; Yahweh struck him , and he died
.
Yerobowam bai taɓa sake samun iko ba a lokacin kwanakin Abiya ; Yahweh ya buge shi , kuma ya mutu .
2CH 13:21     Alignment score: 0.402 → 0.401
But Abijah became
powerful ; he took fourteen wives for himself and became the father of twenty - two sons and sixteen daughters .
Amma Abiya ya zama cike da iko ; ya ɗaukar wa kansa mata sha huɗu ya kuma zama mahaifin ' ya'ya maza ashirin da biyu da ' ya'ya mata sha shida .
2CH 13:22     Alignment score: 0.392 → 0.397
The rest of Abijah 's deeds , his behavior , and words are written in the history of the prophet Iddo .
Sauran ayyukan da Abiya ya aiwatar , ɗabi'arsa da maganganunsa
an rubuta a cikin taƙaitaccen labarin Annabi Iddo .
2CH 13:23     Alignment score: 0.582
Abijah slept with his ancestors , and they buried him in the city of David . Asa , his son , became
king in his place . In his days the land was quiet ten years .
Abiya ya yi barci tare da kakanninsa , aka kuma bizne shi a cikin birnin Dauda . Asa , ɗansa , ya zama sarki a gurbin sa . A kwanakin sa ƙasar ta kasance shiru na shekaru goma .
2CH 13     Average alignment score: 0.479 for 23 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of 2CH:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31  32  33  34  35  36