Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 19:00
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of 2CH:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31  32  33  34  35  36 


2CH 7:1     Alignment score: 0.609
Now when Solomon had finished praying , fire came
down from heaven and consumed the burnt offerings and sacrifices , and the glory of Yahweh filled the house .
Da Suleman ya gama addu'a sai wuta ta sauko daga sama ta cinye baye - baye na ƙonawa da hadayu , sai ɗaukakar Yahweh ta cika gidan .


2CH 7:2     Alignment score: 0.476
The priests could not enter the house of Yahweh , because his glory filled his house .
Firistoci basu iya samun damar
shiga gidan Yahweh ba , saboda ɗaukakarsa ta cika gidansa .
2CH 7:3     Alignment score: 0.435 → 0.433
When all the people of Israel saw the fire come
down and the glory of Yahweh over the house , they bowed down with their faces to the ground on the stone pavement and worshiped and gave thanks to Yahweh . They said , " For he is good , for his covenant loyalty endures forever . "
Duk mutanen Isra'ila sun ga yadda wutar tazo daga sama ɗaukakar Yahweh kuma ta sauko a kan gidan , sai suka sunkuyar da kawunansu ƙasa a kan keɓaɓɓen dutse na sujada suka bada godiya ga Yahweh . Suka ce , " Domin shi nagari ne , domin alƙawarin amincinsa ya tabbata har abada . "
2CH 7:4     Alignment score: 0.519
So the king and all the people offered sacrifices to Yahweh .
Sai sarki da dukkan mutanen suka miƙa hadaya
ga Yahweh .
2CH 7:5     Alignment score: 0.567 → 0.564
King Solomon offered a sacrifice of twenty - two thousand oxen and 120,000 sheep and goats . So the king and all the people dedicated the house of God .
Sarki Suleman ya miƙa hadayar
bijimai dubu ashirin , da tumaki da awaki 120,000 . Sai sarki da dukkan mutanen suka keɓe gidan Allah .
2CH 7:6     Alignment score: 0.444 → 0.448
The priests stood , each standing where they serve ; the Levites also with instruments of music of Yahweh , which David the king had made to give thanks to Yahweh in the song
, " For his covenant faithfulness endures for ever . " All the priests sounded trumpets before them , and all Israel stood .
Sai firistoci suka tsaya , kowanne ya tsaya a inda ya ke hidima , hakannan Lebiyawa suna ɗauke da kayan kiɗa na Yahweh , wanda sarki Dauda ya yi domin ya riƙa yin godiya ga Yahweh ta wurin waƙa , " Domin alƙawarin amincinsa ya tabbata har abada . " Sai dukkan firistoci suka hura kãkãki a gabansu , kuma sai dukkan Isra'ila suka miƙe tsaye .
2CH 7:7     Alignment score: 0.571 → 0.572
Solomon set apart the middle of the courtyard in front of the house of Yahweh . There he offered the burnt offerings and the fat of the fellowship offerings , because the bronze altar that he had made was not able to hold the burnt offerings , the grain offerings , and the fat .
Sai Suleman ya keɓe tsakiyar haikalin a gaban gidan Yahweh . A can ya miƙa baye - baye ta ƙonawa da kuma kitse na baye - baye na zumunci , domin wannan bagadi na tagulla da ya yi ya gaza ɗaukar baye - baye na ƙonawa , baye - baye ta hatsi , da kitsen .
2CH 7:8     Alignment score: 0.427 → 0.428
So Solomon held
the festival at that time for seven days , and all Israel with him , a very great assembly , from Lebo Hamath to the brook of Egypt .
Sai Suleman da ya yi bukin a wancan lokacin har na kwana bakwai tare kuma da dukkan Isra'ilawa , babban taro ne tun daga Lebo Hamat har zuwa iyakar Masar .
2CH 7:9     Alignment score: 0.294
On the eighth
day they held a solemn assembly , for they kept the dedication of the altar for seven days , and the feast for seven days .
A rana ta takwas suka yi taron murna domin sun yi taron keɓe bagadi na kwana bakwai .
2CH 7:10     Alignment score: 0.46 → 0.46
On the twenty - third day of the seventh month , Solomon sent
the people away to their homes with glad and joyful hearts because of the goodness that Yahweh had shown to David , Solomon , and Israel , his people .
A rana ta ashirin da uku a wata na bakwai , Suleman ya sallami taron mutanen suka koma gidajensu da murna da farin ciki saboda alheran Yahweh daya nuna ga Dauda da Suleman da kuma Isra'ila , mutanensa .
2CH 7:11     Alignment score: 0.456 → 0.456
Thus
Solomon finished the house of Yahweh and his own house . Everything that came into Solomon 's heart to make in the house of Yahweh and in his own house , he successfully carried out .
Da haka Suleman ya kammala gidan Yahweh da kuma gidansa . Duk abin da yazo zuciyar Suleman game da gidan Yahweh da kuma gidansa ya yi su dukka .
2CH 7:12     Alignment score: 0.553 → 0.553
Yahweh appeared to Solomon by night and said to him , " I have heard your prayer , and I have chosen this place for myself as a house of sacrifice .
Sai Yahweh ya bayyana ga Suleman da dare ya kuma ce da shi , " Na ji addu'arka na kuma zaɓi wannan wurin domin kaina domin ya zama gidan miƙa hadaya .
2CH 7:13     Alignment score: 0.348
Suppose that I shut up the heavens so that there is no rain , or if I command the locust to devour the land , or if I send
disease among my people ,
A misali da ace na rufe sammai domin kada ayi ruwa , ko kuma in umarci fări su cinye ƙasar , ko kuma idan na aiko da cuta cikin mutanena ,
2CH 7:14     Alignment score: 0.398 → 0.4
then if my people , who are called by my name , will humble themselves , pray , seek my face , and turn from their wicked ways , I will hear from heaven , forgive their sin , and heal their land .
To indan mutanena da ake kira da sunana , zasu yi tawali'u su yi addu'a , su biɗi fuskata , su kuma juya daga mugayen hanyoyinsu
, to zan ji daga sama , zan kuma gafarta zunubinsu , in kuma warkar da ƙasarsu .
2CH 7:15     Alignment score: 0.379
Now my eyes will be open and my ears attentive to the prayers that are made in this place .
Yanzu idanuna
zasu zama a buɗe kunnuwana kuma zasu ji addu'o'in da za ayi a wannan wurin .
2CH 7:16     Alignment score: 0.417
For I have now chosen and set apart this house that my name may be there forever . My eyes and my heart will be there every day .
Domin yanzu na zaɓa na kuma keɓe wannan gida domin sunana ya kasance a wurin har abada . Idanuna
da zuciyata zasu kasance a can kullum .
2CH 7:17     Alignment score: 0.331 → 0.34
As for you , if you walk before me as David your father walked , obeying all that I have commanded you and keeping my statutes and my decrees ,
Kai kuma in zaka yi tafiya a gabana
kamar yadda mahaifinka Dauda ya yi , ka kuma yi biyayya da duk abin da na umarce ka ka kuma kiyaye sharuɗana da farillaina ,
2CH 7:18     Alignment score: 0.324 → 0.34
then I will establish the throne of your kingdom , as I said in a covenant with David your father , when I said , ' A descendant
of yours will never fail to be ruler in Israel . '
To zan kafa gadon sarautarka , kamar yadda na faɗa a alƙawarina da Dauda mahaifinka , lokacin da nace , ' Ba za a taɓa rasa wani daga cikin zuriyarka ba wanda zai yi mulki a Isra'ila . '
2CH 7:19     Alignment score: 0.29
But if you turn away , and forsake my statutes and my commandments that I have placed before you , and if you go worship other gods and bow down to them ,
Amma in ka juya , kayi watsi da farillaina da dokokina
dana sa a gabanka , kuma idan ka juya ka bautawa gumaka ka russuna masu ,
2CH 7:20     Alignment score: 0.241 → 0.241
then I will uproot them from out of my ground that I have given them . This house that I have set apart for my name , I will cast away from before me , and I will make it a proverb and a joke among all the peoples .
To zan tunɓuke su daga ƙasar dana basu . Wannan gidan kuma dana keɓe domin kaina zan kawar da shi daga gare ni , zan kuma maida shi abin habaici da ba'a ga dukkan al'ummai .
2CH 7:21     Alignment score: 0.34
Even though this temple is so lofty now , everyone who passes
by it will be shocked and will hiss . They will ask , ' Why has Yahweh done this to this land and to this house ? '
Koda ya ke wannan haikalin ya ƙayatu yanzu , duk wanda ya wuce ta gefensa zai razana ya yi tsaki . Zasu ce ' Me yasa Yahweh ya yi haka ga wannan gida da kuma wannan ƙasa ? '
2CH 7:22     Alignment score: 0.344 → 0.348
Others will answer , ' Because they forsook
Yahweh , their God , who had brought their ancestors out of the land of Egypt , and they laid hold of other gods and bowed down to them and worshiped them . That is why Yahweh has brought all this disaster on them . ' "
Sauran zasu amsa suce saboda sun yashe da Yahweh Allahnsu ne , wanda ya fito da kakanninsu daga ƙasar Masar , sai kuma suka kakkafa waɗansu gumaku suka russuna masu suka yi masu sujada . Shi yasa Yahweh ya aukar masu da duk wannan masifa . " '
2CH 7     Average alignment score: 0.424 for 22 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of 2CH:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31  32  33  34  35  36