Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 19:00
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of 2CH:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31  32  33  34  35  36 


2CH 20:1     Alignment score: 0.497
It came
about after this , that the people of Moab and Ammon , and with them some Meunites came against Jehoshaphat to do battle .
Sai ya kasance bayan wannan , sai mutanen Mowab da Ammon , da waɗansu Meyunawa suka kawo wa Yehoshafat yaƙi .


2CH 20:2     Alignment score: 0.48
Then some came who told Jehoshaphat , saying , " A large multitude is coming against you from beyond the Dead Sea , from Edom . See , they are in Hazezon Tamar , " that is , Engedi .
Sai waɗansu suka
faɗa wa Yehoshafat cewa , " Babbar runduna na zuwa găba da kai daga hayin Mataccen Teku , daga Idom . Duba suna nan a Hazezon Tamar , " wato Engedi .
2CH 20:3     Alignment score: 0.477
Jehoshaphat became
afraid and set himself to seek Yahweh . He proclaimed a fast throughout all Judah .
Sai Yehoshafat ya tsorata ya kuma ƙudurta ya nemi Yahweh . ya yi shelar azumi a cikin dukkan Yahuda .
2CH 20:4     Alignment score: 0.654
Judah gathered together to seek Yahweh ; they came to seek Yahweh from all the cities of Judah .
Yahuda ta taru
domin neman Yahweh ; Suka zo su nemi Yahweh daga dukkan biranen Yahuda .
2CH 20:5     Alignment score: 0.613 → 0.614
Jehoshaphat stood in the assembly of Judah and Jerusalem , at the house of Yahweh , in front of the new courtyard .
Yehoshafat ya miƙe a cikin taron mutanen
Yahuda da Yerusalem , a gidan Yahweh , a gaban sabon harabar .
2CH 20:6     Alignment score: 0.369 → 0.371
He said , " Yahweh , the God of our ancestors , are you not God in heaven ? Are you not the ruler over all the kingdoms of the nations ? Power and might are in your hand , so no one is able to resist you .
ya ce " Yahweh Allah na ubanninmu , ba kai bane Allah a sama ? Ba kai bane mai mulkin dukkan mulkokin al'ummai ? Ƙarfi da iko naka ne , domin haka ba wanda zai iya yin tsayayya da kai .
2CH 20:7     Alignment score: 0.513 → 0.513
Our God , did you not drive out the inhabitants of this land before your people Israel , and give it forever to the descendants of Abraham ?
Allahnmu ashe ba kai ka kori
mazaunan wannan ƙasa ba daga gaban mutanen ka Isra'ila , ka kuma bada ita har abada ga zuriyar Ibrahim ?
2CH 20:8     Alignment score: 0.389
They lived in it and built you a holy place in it for your name , saying ,
Sun zauna a cikinta suka
gina maka wuri mai tsarki a cikinsa da sunanka cewa ,
2CH 20:9     Alignment score: 0.377 → 0.381
' If disaster comes on us the sword , judgment , or disease , or famine we will stand before this house , and before you ( for your name is in this house ) , and we will cry to you in our affliction , and you will hear us and save us . '
' In wata masifa ta taso a kanmu - ko takobin hukunci , ko cuta
, ko yunwa - zamu tsaya a gaban wannan gida , da kuma gabanka ( domin sunanka na a cikin wannan gida ) , kuma zamu yi kuka zuwa gare ka a cikin ƙuncinmu , zaka kuma jimu ka kuma cece mu . '
2CH 20:10     Alignment score: 0.502
See now , here are the people of Ammon , Moab , and Mount Seir whom you would not let Israel invade when they came out of the land of Egypt ; instead , Israel turned away from them and did not destroy them .
Duba yanzu , ga mutanen Ammon
, da Mowab , da Tsaunin Seyir waɗanda baka bari mu hallakar da su ba a lokacin da suka fito daga ƙasar Masar ; a maimakon haka , Isra'ila suka juya daga wurinsu basu kuma hallaka su ba .
2CH 20:11     Alignment score: 0.266 → 0.267
See how they are rewarding us ; they are coming to drive us out of your land that you have given us to inherit .
Dubi
yadda suke sãka mana ; suna tafe domin su kore mu daga ƙasar da ka bamu gãdo .
2CH 20:12     Alignment score: 0.273
Our God , will you not judge them ? For we have no power against this great army that is coming against us . We do not know what to do , but our eyes are on you . "
Allahnmu , ba zaka hukunta su ba ? Domin bamu da ikon yin yaƙi da wannan babbar rundunar da kezuwa domin su yaƙe
mu . Ba mu san abin da zamu yi ba , amma mun zuba ido gare ka . "
2CH 20:13     Alignment score: 0.562
All Judah stood before Yahweh , with their little ones , wives , and children .
Dukkan Yahuda suka
tsaya a gaban Yahweh , duk da ƙananansu da matayensu , da yaransu .
2CH 20:14     Alignment score: 0.623 → 0.633
Then in the middle of the assembly , the Spirit of Yahweh came on Jahaziel , son of Zechariah , son of Benaiah , son of Jeiel , son of Mattaniah , the Levite , one of the sons of Asaph .
To a cikin tsakiyar tattaruwar
, sai Ruhun Yahweh ya zo kan Yahaziyel , ɗan Zakariya , ɗan Benaiya , ɗan Yeyel , ɗan Mataniya , Balebi , ɗaya daga cikin ' ya'yan Asaf .
2CH 20:15     Alignment score: 0.458 → 0.48
Jahaziel said , " Listen , all Judah and you inhabitants of Jerusalem , and King Jehoshaphat . This is what Yahweh says to you , ' Do not fear ; do not be discouraged because of this great army , for the battle does not belong to you , but to God .
Yahaziyel yace , " Ku saurara
, ku dukkan Yahuda da mazaunar Yerusalem , da sarki Yehoshafat . Wannan shi ne abin da Yahweh ya faɗa maku , ' Kada kuji tsoro ; kada ku karaya saboda girman wannan babbar rundunar , domin yaƙin ba naku bane na Allah ne .
2CH 20:16     Alignment score: 0.344 → 0.346
You must go down against them tomorrow . See , they are coming up by way of the pass of Ziz . You will find
them at the end of the valley , before the wilderness of Jeruel .
Dole ne kuje ku yaƙe su gobe . Duba suna zuwa ta mashigin Ziz . Zaku same su a ƙarshen kwari kafin hamadar Yeruwel .
2CH 20:17     Alignment score: 0.396
You will not need to fight in this battle . Stand in your positions , stand still , and see the rescue of Yahweh with you , Judah and Jerusalem . Do not fear nor be discouraged . Go out against them tomorrow , for Yahweh is with you . ' "
Ba zaku bukaci ku yi faɗa ba a wannan yaƙin . Ku tsaya a wurarenku , ku tsaya ku jira , ku ga ceton Yahweh tare daku , Yahuda da Yerusalem . Kada ku tsorata ko ku karaya . Kuje ku hare
su gobe , domin Yahweh yana tare daku . ' "
2CH 20:18     Alignment score: 0.524
Jehoshaphat bowed his head with his face to the ground . All Judah and the inhabitants of Jerusalem fell
down before Yahweh , worshiping him .
Yehoshafat ya sunkuyar da kansa ƙasa . Dukkan Yahuda da mazauna Yerusalem suka faɗi a gaban Yahweh , suna yi masa sujada .
2CH 20:19     Alignment score: 0.528 → 0.531
The Levites , those
of the descendants of the Kohathites and Korahites , stood up to praise Yahweh , the God of Israel , with a very loud voice .
Da Lebiyawa , na zuriyar Kohatiyawa , suka miƙe suka yabi Yahweh , Allah na Isra'ila , da babbar murya .
2CH 20:20     Alignment score: 0.483 → 0.473
Early in the morning they arose
and went out into the wilderness of Tekoa . As they went out , Jehoshaphat stood and said , " Listen to me , Judah , and you inhabitants of Jerusalem ! Trust in Yahweh your God , and you will be supported . Trust in his prophets , and you will succeed . "
Da sassafe suka tashi suka tafi hamadar Tekowa . A lokacin da suka fita , Yehoshafat ya tashi tsaye yace , " Ku saurare ni Yahuda da ku mazauna Yerusalem ! Ku dogara ga Yahweh Allahnku , zaku sami kafuwa . Ku dogara ga annabawansa , zaku yi nasara . "
2CH 20:21     Alignment score: 0.381 → 0.383
After he consulted with the people , he appointed those who sang
to Yahweh and who praised him for his majestic splendor as they went out before the army , saying , " Give thanks to Yahweh , for his covenant faithfulness endures forever . "
Bayan da ya tuntuɓi mutane , sai ya naɗa waɗanda zasu raira yabo ga Yahweh su ba shi waƙar yabo domin ɗaukakarsa mai tsarki , a lokacin da suka tafi suna tunkarar sojoji , suka ce , " Ku yi godiya ga Yahweh , domin alƙawarin amincinsa ya tabbata har abada . "
2CH 20:22     Alignment score: 0.508 → 0.508
When they began to sing
and to praise , Yahweh set men in ambush against the people of Ammon , Moab , and Mount Seir , who were coming against Judah . They were defeated .
Sa ' ad da suka fara waƙar yabo , sai Yahweh yasa masu kwanto gãba da mutanen Ammon , da Mowab , da Tsaunin Seyir waɗanda ke zuwa domin su kawo hari ga Yahuda , aka yi nasara da su .
2CH 20:23     Alignment score: 0.386 → 0.404
For the people of Ammon and Moab rose
to fight the inhabitants of Mount Seir , in order to completely kill them and destroy them . When they had finished with the inhabitants of Mount Seir , they all helped to destroy each other .
Domin mutanen Ammon da Mowab suka fita suka yaƙi mazaunan Tsaunin Seyir , suka karkashe su suka hallakar da su . Bayan sun hallaka mazaunan Tsaunin Seyir . Sai duk suka taimaka wajen hallaka junansu .
2CH 20:24     Alignment score: 0.306 → 0.306
When Judah came to a place overlooking the wilderness , they looked out on the army . Behold , they were dead , fallen to the ground ; none had escaped .
Sa ' ad da Yahuda suka
zo su dudduba hamada sai suka dubi sojojin . Duba , sun fãɗi ƙasa matattu ; ba wanda ya tsira .
2CH 20:25     Alignment score: 0.248
When Jehoshaphat and his people came to take
plunder from them , they found among them abundant goods , clothing , and valuable articles , which they took for themselves , more than they could carry away . It took them three days to carry off the plunder , there was so much of it .
Yehoshafat da dukkan mutanensa suka zo domin su kwashi ganima daga gare su , sai suka sami kayayyakin da aka yi watsi da su , da tufafi , da abubuwa masu daraja , waɗanda suka ɗebar wa kansu , fiye da yadda zasu iya ɗauka . Ya ɗauke su kwana uku kafin su iya kwashe ganimar , domin akwai ta birjik .
2CH 20:26     Alignment score: 0.494
On the fourth day they assembled in the Valley of Berakah . There they praised Yahweh , so the name of that place is the " Valley of Berakah " to this day .
A rana ta huɗu sai suka taru
a kwarin Beraka . A can suka yabi Yahweh , domin haka ake kiran sunan wurin " Kwarin Beraka " har ya zuwa yau .
2CH 20:27     Alignment score: 0.437 → 0.464
Then they returned , every man of Judah and Jerusalem , and Jehoshaphat in their lead , to go again to Jerusalem with joy , for Yahweh had made them rejoice over their enemies .
Daga nan sai suka juya
, dukkan mutanen Yahuda da na Yerusalem , Yehoshafat kuma yana yi masu jagora , suka sake koma Yerusalem da farinciki , domin Yahweh ya sake sa su suyi murna a kan maƙiyansu .
2CH 20:28     Alignment score: 0.56 → 0.575
They came to Jerusalem and to the house of Yahweh with lyres , harps , and trumpets .
Suka zo Yerusalem zuwa gidan Yahweh da garayu , da molo , da kãkãki .
2CH 20:29     Alignment score: 0.542
The terror of God was on all the kingdoms of the nations when they heard that Yahweh had fought
against Israel 's enemies .
Razanar Allah ta kama dukkan mulkokin al'ummai sa ' ad da suka ji Yahweh ya yaƙi maƙiyan Isra'ila .
2CH 20:30     Alignment score: 0.408
So Jehoshaphat 's kingdom was quiet , for his God gave
him peace all around him .
Ta haka mulkin Yehoshafat ya zama da kwanciyar hankali , domin Allahnsa ya ba shi salama a dukkan yankunansa .
2CH 20:31     Alignment score: 0.599 → 0.601
Jehoshaphat reigned over Judah : He was thirty - five years old when he began to reign , and he reigned in Jerusalem for twenty - five years . His mother 's name was Azubah , the daughter of Shilhi .
Yehoshafat ya yi mulkin Yahuda : Yana da shekaru talatin da biyar a lokacin da ya fara sarauta , ya kuma yi mulkin Yerusalem na tsawon shekaru ashirin da biyar . Sunan mahaifiyarsa Azuba , ' yar Shilhi .
2CH 20:32     Alignment score: 0.32
He walked in the ways of Asa , his father ; he did not turn away from them ; he did what was right in the eyes of Yahweh .
ya yi tafiya bisa tafarkin Asa , mahaifinsa , bai kuma juya ya barsu ba ; ya yi abin da keda
kyau a gaban Yahweh .
2CH 20:33     Alignment score: 0.255
However , the high places were not taken away . The people still had not directed their hearts to the God of their ancestors .
Duk da haka , ba a ɗauke wuraren tuddai ba . Mutanen basu juyar
da zukatansu ga Allah na kakanninsu ba .
2CH 20:34     Alignment score: 0.538
As for the other matters concerning Jehoshaphat , first and last , behold , they are written in the history of Jehu son of Hanani , which is recorded in the book of the kings of Israel .
A kan kuma sauran abubuwa game da Yehoshafat , farko da ƙarshe , duba an rubuta su a cikin tarihin Yehu ɗan Hanani , wanda aka rubuta a cikin littafin sarakunan Isra'ila .
2CH 20:35     Alignment score: 0.555
After this Jehoshaphat , king of Judah , allied himself with Ahaziah , king of Israel , who committed much wickedness .
Bayan wannan Yehoshafat , sarkin Yahuda , ya haɗa kai da Ahaziya , sarkin Isra'ila , wanda ya yi aikin ƙeta sosai .
2CH 20:36     Alignment score: 0.42
He allied himself with him to build
ships to go to Tarshish . They built the ships at Ezion Geber .
Ya haɗa kai da shi domin ya yi jiragen ruwa domin zuwa Tarshish . Sun kafa jiragen a Eziyon Geba .
2CH 20:37     Alignment score: 0.491 → 0.494
Then Eliezer
son of Dodavahu of Mareshah , prophesied against Jehoshaphat ; he said , " Because you have allied yourself with Ahaziah , Yahweh has destroyed your projects . " The ships were wrecked so that they were not able to sail .
Daga nan sai Eliyeza ɗan Dodabahu na Maresha , ya yi annabci gãba da Yehoshafat ; ya ce " Saboda ka haɗa kanka da Ahaziya , Yahweh ya rushe ayyukanka . " Sai aka ragargaje jiragen domin kada a iya tafiya .
2CH 20     Average alignment score: 0.451 for 37 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of 2CH:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31  32  33  34  35  36