Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 19:00
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of 2CH:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31  32  33  34  35  36 


2CH 14:1     Alignment score: 0.569 → 0.519
Asa did what was good and right in the eyes of Yahweh his God ,
Asa ya yi abin da kemai kyau da dai - dai a idanun Yahweh Allahnsa ,


2CH 14:2     Alignment score: 0.364
for he took
away the foreign altars and the high places . He broke down the stone pillars and cut down the Asherah poles .
domin ya ɗauke bãƙin bagadai da wuraren tuddai . Ya farfasa ginshiƙan dutse ya kuma datse kafe - kafen Astarot .
2CH 14:3     Alignment score: 0.473
He commanded Judah to seek Yahweh , the God of their ancestors , and to carry out the law and the commandments .
Ya dokaci
Yahuda su biɗi Yahweh , Allah na kakanninsu , su kuma aiwatar da shari'ar da dokokin .
2CH 14:4     Alignment score: 0.469
Also he took
away the high places and the incense altars from all the cities of Judah . The kingdom had rest under him .
Haka kuma ya ɗauke wuraren tuddai da bagadan turare daga dukkan biranen Yahuda . Masarautar ta sami hutawa a ƙarƙashin sa .
2CH 14:5     Alignment score: 0.576
He built fortified cities in Judah , for the land was quiet , and he had no war in those
years , because Yahweh had given him peace .
Ya gina tsararrun birane a Yahuda , domin ƙasar ta kasance shiru , kuma ba shi da yaƙi a waɗannan shekaru , saboda Yahweh ya ba shi salama .
2CH 14:6     Alignment score: 0.46 → 0.462
For Asa said to Judah , " Let us build
these cities and make walls around them , and towers , gates , and bars ; the land is still ours because we have sought Yahweh our God . We have sought him , and he has given us peace on every side . " So they built and succeeded .
Domin Asa ya cewa Yahuda , " Bari mu gina waɗannan birane muyi katangai kewaye da su , da hasumiyoyi , da ƙofofi , da ƙarafuna ; ƙasar har wayau tamu ce , saboda mun biɗo Yahweh Allahnmu . Mun biɗo shi , kuma ya bamu salama ta kowanne gefe . " Sai suka yi gini kuma suka yi nasara .
2CH 14:7     Alignment score: 0.526
Asa had an army that carried shields and spears ; from Judah he had 300,000 men , and from Benjamin , 280,000 men who carried shields and drew
bows . All of these were mighty men .
Asa na da mayaƙa da ke ɗaukar garkuwoyi da mãsu ; daga Yahuda yana da mutane 300,000 , daga kuma Benyamin , mutane 280,000 waɗanda ke ɗauke da garkuwoyi suna kuma jan bakkuna . Dukkan waɗannan ƙarfafa ne , mutane masu ƙarfin hali .
2CH 14:8     Alignment score: 0.534
Zerah the Cushite came against them with an army of one million soldiers and three hundred chariots ; he came to Mareshah .
Zera Bakushe yazo gãba da su tare da mayaƙa sojoji miliyan ɗaya da karusai ɗari uku ; yazo Maresha .
2CH 14:9     Alignment score: 0.502 → 0.503
Then Asa went out to meet him , and they set the battle lines in order in the Valley of Zephathah at Mareshah .
Daga nan Asa ya fita domin ya gamu da shi , suka kuma kafa dãgar yaƙi a kwarin Zefata a Maresha .
2CH 14:10     Alignment score: 0.437
Asa cried to Yahweh , his God , and said , " Yahweh , there is no one but you to help one who has no strength when he is facing many . Help us , Yahweh our God , for we rely on you , and in your name we have come
against this vast number . Yahweh , you are our God ; do not let man defeat you . "
Asa ya yi kuka ga Yahweh , Allahnsa , ya kuma ce , " Yahweh , babu wani sai kai da zai taimaki wanda ba shi da ƙarfi yayin da ya ke fuskantar masu yawa . Ka taimake mu , Yahweh Allahnmu , domin mun dogara gare ka , kuma a cikin sunanka munzo gãba da wannan babban taro . Yahweh , kai ne Allahnmu ; kada ka bar mutum ya yi nasara da kai . "
2CH 14:11     Alignment score: 0.678
So Yahweh struck the Cushites before Asa and Judah ; the Cushites fled .
Yahweh ya buge
Kushiyawa a gaban Asa da Yahuda ; Kushiyawa suka tsere .
2CH 14:12     Alignment score: 0.342 → 0.348
Asa and the soldiers with him pursued them to Gerar
. So many Cushites fell that they could not recover , for they were completely destroyed before Yahweh and his army . The army carried away very much plunder .
Asa da sojojin da ketare da shi suka runtume su zuwa Gera . Kushiyawa da yawa suka fãɗi yadda basu iya murmurowa ba , domin an lalatar da su gaba ɗaya a gaban Yahweh da mayaƙansa . Mayaƙan suka kwashe ganima mai yawa .
2CH 14:13     Alignment score: 0.337 → 0.344
The army destroyed all the villages around Gerar
, for terror of Yahweh had come on the inhabitants . The army plundered all the villages , and there was much booty in them .
Mayaƙan suka hallakar da dukkan ƙauyukan da ke kewaye da Gera , domin fargaban Yahweh ya sauko bisa dukkan mazaunansu . Mayaƙan suka washe dukkan ƙauyukan , kuma akwai ganima da yawa a cikin su .
2CH 14:14     Alignment score: 0.287 → 0.303
The army also destroyed the tent settlements of the shepherding nomads ; they carried away sheep in abundance , as well as camels , and then they returned to Jerusalem .
Mayaƙan kuma suka
hallakar da rumfar zaman makiyaya mayawata ; suka kwashe ganimar tumaki masu yawa , tare da raƙuma , sa'an nan suka koma Yerusalem .
2CH 14     Average alignment score: 0.451 for 14 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of 2CH:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31  32  33  34  35  36