Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 19:00
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of 2CH:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31  32  33  34  35  36 


2CH 35:1     Alignment score: 0.497 → 0.503
Josiah kept a Passover to Yahweh in Jerusalem , and they killed the Passover lambs on the fourteenth day of the first month .
Yosiya ya kiyaye Idin Ƙetarewa ga Yahweh a Yerusalem , kuma suka kashe ' yan ragunan Idin a rana ta goma sha huɗu ga wata na fari
.


2CH 35:2     Alignment score: 0.445
He placed the priests in their positions and encouraged them in the service of the house of Yahweh .
Ya sa firistocin a matsayinsu ya ƙarfafa su a cikin hidimar gidan Yahweh .
2CH 35:3     Alignment score: 0.556
He said to the Levites who taught all Israel and who were set apart to Yahweh , " Put the holy ark in the house that Solomon son of David , king of Israel built . Do not carry it around on your shoulders any longer . Now worship Yahweh your God , and serve his people Israel .
Ya cewa Lebiyawan da suka
koyar da dukkan Isra'ila waɗanda aka keɓe ga Yahweh , " Ku sa akwati mai tsarki a gidan da Suleman ɗan Dauda , sarkin Isra'ila ya gina . Kada ku dinga ɗaukar sa a bisa kafaɗunku kuma . Yanzu ku bauta wa Yahweh tsauninku , ku yi wa mutanensa Isra'ila hidima .
2CH 35:4     Alignment score: 0.453 → 0.451
Organize yourselves by the name of your ancestral houses and your divisions , following the written instructions of David , king of Israel , and those
of Solomon , his son .
Ku shirya kanku ta sunayen gidajen kakaninku da ɓangarorinku , bisa ga rubutaccen umarnin Dauda , sarkin Isra'ila , da ta Suleman , ɗansa .
2CH 35:5     Alignment score: 0.286 → 0.294
Stand in the holy place , taking your position with your divisions within the ancestral houses of your brothers , the descendants of the people , and taking your places with your divisions within the ancestral houses of the Levites .
Ku tsaya a wuri mai tsarki , kuna ɗaukan matsayinku tare da ɓangarorin ' yan'uwanninku maza ta cikin gidajen kakaninku da zuriyoyin mutane , kuna kuma ɗaukan matsayinku tare da ɓangarorinku ta cikin gidajen kakaninku na Lebiyawa .
2CH 35:6     Alignment score: 0.453 → 0.449
Kill the Passover lambs , consecrate yourselves , prepare the lambs for your brothers , to do according to the word of Yahweh that was given by the hand of Moses . "
Ku kashe ' yan ragunan Idin Ƙetarewa , ku tsarkake kanku , ku shirya ragunan domin ' yan'uwanku maza , kuyi bisa ga maganar Yahweh da aka bayar ta hannun Musa . "
2CH 35:7     Alignment score: 0.424 → 0.427
Josiah gave
to all the people thirty thousand lambs and kids from flocks for the Passover offerings to all who were present . He also gave three thousand bulls ; these were from the king 's possessions .
Yosiya ya baiwa dukkan mutane ' yan raguna dubu talatin da ' yan awakai daga turkuna domin baikon Idin Ƙ‌etarewa ga dukkan waɗanda suka kasance . Ya kuma bada bijimai dubu talatin ; waɗannan daga mallakar sarki ne .
2CH 35:8     Alignment score: 0.424 → 0.426
His leaders gave
a free will offering to the people , priests , and Levites . Hilkiah , Zechariah , and Jehiel , the officials in charge of the house of God , gave to the priests for the Passover offerings 2,600 small cattle and three hundred oxen .
Shugabaninsa sun bayar da baikon yardar rai ga mutane da firistoci da Lebiyawa . Hilkaya da Zekariya da Yehiyel da manyan ma'aikatan da kelura da gidan tsauni , sun ba firistoci baikon ƙananan shanu 2,600 da bijimai ɗari uku domin Idin Ƙetarewa .
2CH 35:9     Alignment score: 0.497 → 0.525
Also Konaniah , and Shemaiah and Nethanel , his brothers , and Hashabiah , Jeiel
, and Jozabad , the chiefs of the Levites , gave to the Levites for the Passover offerings five thousand small cattle and five hundred oxen .
Konaniya kuwa da Shemaya da Netanel , ' yan'uwansa maza , da Hashabiya da Ye'iyel , da Yozabad , waɗanda ke shugabancin Lebiyawa , sun ba Lebiyawan baiko domin Idin Ƙ‌etarewa ƙananan shanu dubu da bijimai ɗari biyar .
2CH 35:10     Alignment score: 0.382
So the service was prepared , and the priests stood in their places , with the Levites by their divisions , in response to the king 's command .
Don haka aka shirya hidimar , sai firistocin suka
tsaya bisa ga matsayinsu , da Lebiyawan ta ɓangarorinsu , cikin yin biyayya da umarnin sarki .
2CH 35:11     Alignment score: 0.373 → 0.378
They killed the Passover lambs , and the priests sprinkled the blood that they received from the Levites ' hand , and the Levites skinned the lambs .
Suka kashe ' yan ragunan Idin Ƙ‌etarewa , sai firistoci suka
zuba jinin da suka karɓo daga hannun Lebiyawan , sai Lebiyawan suka feɗe ' yan ragunan .
2CH 35:12     Alignment score: 0.443 → 0.443
They removed the burnt offerings , in order to distribute them to the divisions of the ancestral houses of the people , to offer them to Yahweh , as it is written in the Book of Moses . They did the same with the bulls .
Suka cire hadayun ƙonawa , don su rarraba su ga ɓangarorin gidajen kakanin
mutanen , suƙa miƙa su ga Yahweh , kamar yadda aka rubuta a cikin littafin Musa . Suka yi haka kuma da bijiman .
2CH 35:13     Alignment score: 0.289 → 0.31
They roasted the Passover lambs with fire following the instructions . As for the consecrated offerings , they boiled them in pots , cauldrons , and pans , and they quickly carried them to all the people .
Suka gaggasa ' yan ragunan Idin Ƙetarewan da wuta bisa ga umarni . Game da tsarkakkun
baye - bayen , suka dafa su cikin ruwa a tukwane daban - daban , suka kuma ɗauka da sauri suka kai wa dukkan mutane .
2CH 35:14     Alignment score: 0.51 → 0.527
They later prepared offerings for themselves and for the priests , because the priests , the descendants of Aaron , were occupied in offering the burnt offerings and the fat until nightfall , so the Levites prepared the offerings for themselves and for the priests , the descendants of Aaron .
Suka shirya baye - baye daga baya domin kansu da firistocin , saboda firistocin , wato zuriyar Haruna , suna fama da miƙa hadaya ta ƙonawa da kitsen har sai dare ya yi , saboda haka Lebiyawan sun shirya baye - bayen domin kansu da firistoci , zuriyar Haruna .
2CH 35:15     Alignment score: 0.457 → 0.46
The singers , the descendants of Asaph , were in their place , as directed by David , Asaph , Heman , and Jeduthun the king 's seer , and the guards were at every gate . They did not have to leave their post , because their brothers the Levites made preparations for them .
Mawaƙan , zuriyar Asaf , suna wurin , bisa ga bishewar Dauda da Asaf da Heman da Yedutun mai duba na sarki , kuma masu tsaro suna a kowacce ƙofa
. Ba za su taɓa barin wurin tsayawarsu ba , saboda ' yan'uwansu Lebiyawa sun shirya abu dominsu .
2CH 35:16     Alignment score: 0.511
So , at that time the entire service of Yahweh was carried out for the celebration of the Passover and to offer burnt offerings on the altar of Yahweh , as King Josiah commanded .
Don haka , a lokacin nan dukkan
hidimar Yahweh ana yi domin bikin Idin Ƙ‌etarewa ne da miƙa baye - bayen ƙonawa a bagaden Yahweh , kamar yadda sarki Yosiya ya umarta .
2CH 35:17     Alignment score: 0.305 → 0.354
The people of Israel who were present kept the Passover at that time , and then the Festival of Unleavened Bread for seven days .
Mutanen Isra'ilan da suka
kasance sun kiyaye Idin Ƙ‌etarewa a lokacin , sa'an nan kuma da Shagulgulan Gurasa Marar Gami na kwana bakwai .
2CH 35:18     Alignment score: 0.433 → 0.452
Such a Passover celebration had never been held
in Israel from the days of the prophet Samuel , nor had any of the other kings of Israel ever celebrated such a Passover as Josiah did , along with the priests , Levites , and all the people of Judah and Israel who were present , and the inhabitants of Jerusalem .
Irin wannan bikin Idin Ƙetarewan ba a taɓa yin sa a Isra'ila ba tun daga kwanakin su annabi Sama'ila , ba kuwa wani daga cikin sauran sarakunan Isra'ila da ya yi hidimar bikin Idin Ƙ‌etarewa kamar yadda Yosiya ya yi , tare da firistoci da Lebiyawa da dukkan mutanen Isra'ilan da suka kasance , kuma da mazaunan Yerusalem .
2CH 35:19     Alignment score: 0.446
This Passover was kept in the eighteenth year of the reign of Josiah .
Wannan Idin Ƙ‌etarewa an kiyaye shi ne a shekara ta goma sha takwas na mulkin Yosiya .
2CH 35:20     Alignment score: 0.59 → 0.59
After all this , after Josiah had set the temple in order , Necho , king of Egypt , went up to fight against Carchemish at the Euphrates River , and Josiah went to fight against him .
Bayan dukkan wannan , bayan Yosiya ya shirya haikalin bisa ga tsari , Neko , sarkin Masar , ya hauro ya yi faɗa da Karkemish a Kogin Yuferetis
, sai Yosiya ya je ya yi faɗa da shi .
2CH 35:21     Alignment score: 0.416
But Necho sent ambassadors to him , saying , " What have I to do with you , king of Judah ? I am not coming against you today , but against the house with which I am making war . God has commanded me to hurry , so refrain from interfering with God , who is with me , or he might destroy you . "
Amma Neko ya aiko
wakilai gun sa , cewa , " Mene ne zan yi da kai , sarkin Yahuda ? Ba na zuwa găba da kai yau , amma găba da gidan da nake yaƙi da su . tsauni ya umarce ni da in yi sauri , saboda haka ka janye daga shisshigi da Allah , wanda ke tare da ni , don zai iya hallaka ka . "
2CH 35:22     Alignment score: 0.392
However , Josiah refused to turn away from him . He disguised himself in order to fight with him . He did not listen to the words of Necho that had come from the mouth of God ; so he went to fight in the Valley of Megiddo .
Koda shi ke , Yosiya ya ƙi ya juyo
daga gare shi . Ya ɓoye kamaninsa don ya yi yaƙi da shi . Bai saurari maganar Neko da ta zo daga bakin Allah ba ; sai ya je ya yi faɗa a Kwarin Megiddo .
2CH 35:23     Alignment score: 0.339
Archers shot
King Josiah , and the king said to his servants , " Take me away , for I am badly wounded . "
Jarumawa suka harbi Yosiya , sai sarki ya cewa barorinsa , " Ku tafi dani , gama na sami mumunar rauni , "
2CH 35:24     Alignment score: 0.515
So his servants took
him out of the chariot , and put him in his extra chariot . They took him to Jerusalem , where he died . He was buried in the tombs of his ancestors . All Judah and Jerusalem mourned for Josiah .
Sai barorinsa suka ɗauke shi daga karusar , suka sa shi a karusa ta biyu . Suka kai shi Yerusalem , inda ya mutu . Aka binne shi a wurin binne kakaninsa . Dukkan Yahuda da Yerusalem suka yi makoki domin Yosiya .
2CH 35:25     Alignment score: 0.462 → 0.468
Jeremiah lamented for Josiah ; all the male and female singers lament about Josiah to this day . These songs became
customary in Israel ; behold , they are written in the songs of lament .
Irimiya ya yi makoki domin Yosiya ; dukkan mazaje da mata mawaƙa suna maƙoƙi game da Yosiya har yau . Waɗannan waƙoƙin suka zama al'ada a Isra'ila ; Suna a rubuce a waƙoƙin maƙoƙi .
2CH 35:26     Alignment score: 0.345 → 0.347
As for the other matters concerning Josiah , and his good deeds done in obedience to what is written in the law of Yahweh
Game da sauran abubuwan da suka
shafi Yosiya , da nagargarun ayyukansa da ya yi cikin biyayya da abin da kea rubuce a shari'ar Yahweh -
2CH 35:27     Alignment score: 0.538
and his deeds , from beginning to end , are written in the book of the kings of Judah and Israel .
kuma dukkan
ayyukansa , daga farko zuwa karshe , na a rubuce cikin littafin sarakunan Yahuda da Isra'ila .
2CH 35     Average alignment score: 0.447 for 27 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of 2CH:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31  32  33  34  35  36