Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 19:00
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of 2CH:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31  32  33  34  35  36 


2CH 26:1     Alignment score: 0.479
All the people of Judah took
Uzziah , who was sixteen years old , and made him king in place of his father Amaziah .
Dukkan mutanen Yahuda suka ɗauki Uziya lokacin ya na ɗan shekara sha shida suka naɗă shi sarki a madadin babansa Amaziya .


2CH 26:2     Alignment score: 0.374 → 0.375
It was he who rebuilt Elath and restored it to Judah . After that the king slept with his ancestors .
Shi ne wanda ya sake gina Ilat
ya sake komo da ita Yahuda . Bayan wannan sai ya mutu tare da kakanninsa .
2CH 26:3     Alignment score: 0.559 → 0.568
Uzziah was sixteen years old when he began to reign . He reigned for fifty - two years in Jerusalem . His mother 's name was Jekoliah ; she was from Jerusalem .
Uziya yana da shekara sha shida lokacin da ya fara sarauta . ya yi mulki na tsawon shekaru hamsin da biyu a Yerusalem . Sunan mahaifiyarsa Yekoliya ; ita daga Yerusalem ce .
2CH 26:4     Alignment score: 0.355
He did what was right in the eyes of Yahweh , following the example of his father , Amaziah , in everything .
ya yi abin da kemai kyau a gaban Yahweh , ya bi misalin mahaifinsa , Amaziya , ta kowanne
abu .
2CH 26:5     Alignment score: 0.355
He set himself to seek God in the days of Zechariah , who taught him to honor God . As long as he sought Yahweh , God made him prosper .
Yasa kansa ga tafarkin neman Allah a kwanakin Zakariya , wanda ya bashi dokoki na yin biyayya ga Allah . Da yake ya nemi Yahweh sai Yahweh ya wadata shi .
2CH 26:6     Alignment score: 0.496 → 0.506
Uzziah went out and fought
against the Philistines . He broke down the city walls of Gath , Jabneh , and Ashdod ; he built cities in the country of Ashdod and among the Philistines .
Sai Uziya ya fita ya je ya yi yaƙi da Filistiyawa , ya rushe ganuwar birnin Gat da Yamna da ta Ashdod ; ya gina birane a ƙasar Ashdod da ` kuma cikin Filistiyawa .
2CH 26:7     Alignment score: 0.424
God helped him against the Philistines , against the Arabians who lived in Gurbaal , and against the Meunites .
Allah ya taimake shi gãba da Filistiyawa da Larabawan da suka
zauna a Gurba'al da kuma Maunayawa .
2CH 26:8     Alignment score: 0.309
The Ammonites paid tribute to Uzziah , and his fame spread , even to the entrance of Egypt , because he was becoming more powerful .
Ammoniyawa kuma su ka biya haraji ga Uziya ƙarfinsa kuma ya kai har Masar , domin yana ƙara samun iko sosai .
2CH 26:9     Alignment score: 0.347 → 0.354
In addition , Uzziah built towers in Jerusalem at the Corner Gate , at the Valley Gate , and at the turning of the wall , and fortified them .
Bugu da ƙari kuma Uziya ya gina hasumiya a Yerusalem akan Ƙofar Kwana , a Ƙofar Kwari , ya kuma ƙayata su .
2CH 26:10     Alignment score: 0.198 → 0.203
He built watchtowers in the wilderness and dug many cisterns , for he had much cattle , in the lowlands as well as in the plains . He had farmers and vine
growers in the hill country and in the fruitful fields , for he loved farming .
Ya kuma gina hasumiyar tsaro a jeji ya kuma haƙa rijiyoyi da yawa domin yana da dabbobi masu yawa a kwarurruka da kuma a saura . Yana da manoma da masu kula da itatuwan inabi a ƙasa mai duwatsu da kuma a filaye masu ' ya'yan itatuwa , domin ya ƙaunaci aikin gona sosai .
2CH 26:11     Alignment score: 0.348
In addition , Uzziah had an army of fighting men who went out to war in groups which were organized by their number that were counted by Jeiel , the scribe , and Maaseiah , the officer , under the authority of Hananiah , one of the king 's commanders .
Kuma Uziya yana da mayaƙan sojoji da kezuwa yaƙi a ƙungiyance bisa yadda aka rarraba
su bisa ga yawansu yadda Yeyil marubuci da Ma'asiya , hafsa , ƙarƙashin ikon Hananiya ɗaya daga ciki kwamandojin sarki .
2CH 26:12     Alignment score: 0.272
The whole number of the leaders of the families who led the mighty men was 2,600 .
Dukkan
yawan shugabannin mayaƙa na kabilu shi ne 2600 .
2CH 26:13     Alignment score: 0.307
Under their hand was an army of 307,500 men that made war with mighty power to help the king against the enemy .
A karƙashin ikonsu
kuma akwai soja guda 307,500 da keyin yaƙi da iko mai ƙarfi domin su taimaki sarki yaƙi da maƙiya .
2CH 26:14     Alignment score: 0.281 → 0.281
Uzziah prepared for them for all the army shields , spears , helmets , coats of mail , bows , and stones for slinging .
Uziya ya shirya su - domin su zama da dukkan garkuwoyi suturun yaƙi da kwari da kibaw da duwatsun majajjawa .
2CH 26:15     Alignment score: 0.249 → 0.256
In Jerusalem he built
machines that were designed by skillful men to be on the towers and on the battlements to shoot arrows and large stones . His fame spread to distant lands , for he was greatly helped and so he became very powerful .
A Yerusalem ya yi masu aikin ƙira da mutane masu fasaha suka samar su kasance a kan hasumiyoyin da kuma filayen dãga , domin su dinga harba kibiyoyi da kuma manyan duwatsu . Ikonsa ya kai har ƙasashe masu nisa , domin ya sami taimako sosai har sai da ya zama da iko sosai .
2CH 26:16     Alignment score: 0.428
But when Uzziah had become
powerful , his heart was lifted up so that he acted corruptly ; he trespassed against Yahweh , his God , for he went into the house of Yahweh to burn incense on the altar of incense .
Amma bayan Uziya ya sami iko sosai sai zuciyarsa ta kumbura domin haka ya yi abin da ba shi da kyau ; ya yi wa Yahweh Allahnsa zunubi , domin ya tafi gidan Yahweh domin ya ƙona turare akan bagadin ƙona turare .
2CH 26:17     Alignment score: 0.492 → 0.498
Azariah , the priest , went in after him , and with him eighty priests of Yahweh , who were brave men .
Sai Azariya firist ya bi shi tare da shi kuma akwai firistocin Yahweh guda tamanin , waɗanda mutane ne masu ƙarfin hali .
2CH 26:18     Alignment score: 0.518 → 0.531
They resisted Uzziah , the king , and said to him , " It is not for you , Uzziah , to burn incense to Yahweh , but for the priests , the sons of Aaron , who are consecrated to burn incense . Go out of the holy place , for you have been unfaithful and you will not be honored by Yahweh God . "
Suka yi tsayayya da sarki Uziya , suka
ce da shi , " Uziya ba aikinka bane ka ƙona turare , amma aikin firistoci ne , ' ya'yan Haruna waɗanda aka keɓe su ƙona turare . Ka fita daga wuri mai tsarki , domin kana da rashin aminci kuma Yahweh Allah ba zai girmamaka ba "
2CH 26:19     Alignment score: 0.418 → 0.435
Then Uzziah became
angry . He was holding a censer in his hand to burn incense . While he was angry with the priests , leprosy broke out on his forehead before the priests in the house of Yahweh , beside the altar of incense .
Sai Uziya ya yi fushi . yana riƙe da sandan tasar ƙona turare a hannunsa . Lokacin da yake fushi da firistoci , sai kuturta ta kama shi a goshi a gaban firistocin a gidan Yahweh , a gefen bagadin ƙona turare .
2CH 26:20     Alignment score: 0.342 → 0.345
Azariah the chief priest and all the priests looked at him , and , behold , he had become leprous on his forehead . They quickly drove
him out of there . Indeed , he hurried to go out , because Yahweh had struck him .
Sai Azariya da dukkan firistoci suka duba , sai , suka ga ya zama kuturu a goshinsa . Sai suka yi sauri suka fitar da shi daga can . Hakika , shima ya gaugauta fita , domin Yahweh ya buge shi .
2CH 26:21     Alignment score: 0.477 → 0.477
Uzziah , the king , was a leper to the day of his death and lived in a separate house since he was a leper , for he was cut off from the house of Yahweh . Jotham , his son , was over the king 's house and ruled the people of the land .
Sarki Uziya ya zama kuturu har ya zuwa randa ya mutu , ya kuma zauna a keɓaɓɓen gida saboda ya zama kuturu , domin an fitar da shi daga gidan Yahweh . Ɗansa , Yotam , ya zama mai kula da gidan sarki , ya kuma yi mulkin mutanen ƙasar .
2CH 26:22     Alignment score: 0.464 → 0.476
The other matters concerning Uzziah , from first to last , were recorded by the prophet Isaiah son of Amoz .
Game kuma da sauran abubuwa akan Uziya farko da ƙarshe , an rubuta su a cikin abin da annabi Ishaya ɗan Amoz ya rubuta .
2CH 26:23     Alignment score: 0.479 → 0.48
So Uzziah slept with his ancestors ; they buried him with his ancestors in a burial ground that belonged to the kings , for they said , " He is a leper . " Jotham , his son , became
king in his place .
Sai Uziya ya yi barci tare da kakanninsa aka binne shi a maƙabartar sarakuna , domin sun ce , " Shi kuturu ne . " Yotam , ɗansa , ya zama sarki a madadinsa .
2CH 26     Average alignment score: 0.397 for 23 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of 2CH:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31  32  33  34  35  36