Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 19:00
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of 2CH:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31  32  33  34  35  36 


2CH 23:1     Alignment score: 0.689
In the seventh year , Jehoiada showed his strength and entered into a covenant with the commanders of hundreds , Azariah son of Jeroham , Ishmael son of Jehohanan , Azariah son of Obed , Maaseiah son of Adaiah , and Elishaphat son of Zichri .
A shekara ta bakwai , Yehoyida ya nuna ƙarfinsa ya shiga alƙawari da shugabannin ɗari - ɗari , Azariya ɗan Yeroham , da Isma'ila
ɗan Yehohanan , da Azariya ɗan Obed , Ma'asiya ɗan Adayiya , da Elishafat ɗan Zikri .


2CH 23:2     Alignment score: 0.503 → 0.523
They went about in Judah and gathered the Levites from all the cities of Judah , as well as the heads of the ancestral houses of Israel , and they came to Jerusalem .
Suka zazzaga Yahuda suka
tattara Lebiyawa daga dukkan biranen Yahuda , da kuma shugabannin kabilu na gida - gidan Isra'ila sai suka zo Yerusalem .
2CH 23:3     Alignment score: 0.559
All the assembly made a covenant with the king in the house of God . Jehoiada said to them , " See , the king 's son will reign , as Yahweh has said concerning the descendants of David .
Dukkan taron mutanen
suka yi alƙawari da sarki a gidan Allah . Yehoyida ya ce da su , Duba ɗan sarki ne zai yi mulki , kamar yadda Yahweh ya faɗi game da zuriyar Dauda .
2CH 23:4     Alignment score: 0.385
This is what you must do : A third of you priests and Levites who come to serve on the Sabbath will be guards at the doors .
Wannan ne abin da dole zaku
yi : kashi uku na firistoci da Lebiyawa da suka zo yin hidima a ranar Asabar , zasu zama masu tsaro a ƙofofi .
2CH 23:5     Alignment score: 0.387
Another third will be at the king 's house , and the other third will be at the Foundation Gate . All the people will be in the courtyard of the house of Yahweh .
Kashi uku kuma su tsaya
a fadar sarki , kashi uku kuma a wurin da aka kafa harsashin ƙofa . Dukkan mutane zasu kasance a harabar gidan Yahweh .
2CH 23:6     Alignment score: 0.355 → 0.355
Allow no one to come into the house of Yahweh , except for the priests and the Levites who are serving . They may enter because they are consecrated . But all the other people must obey the commands of Yahweh .
Kada ku bar kowa ya shiga haikalin
Yahweh sai dai firistoci da Lebiyawan da keyin hidima kai ɗai . Zasu shiga domin an keɓe su , amma sauran dole ne su yi biyayya da umarnin Yahweh .
2CH 23:7     Alignment score: 0.354 → 0.361
The Levites must surround the king on all sides , every man with his weapons in his hand . Whoever comes into the house , let him be killed . Stay with the king when he comes in and when he goes out . "
Dole ne Lebiyawa su kewaye sarki , kowanne na riƙe da makami
a hannunsa . Duk wanda ya shigo gidan kuma sai a kashe shi . " Ku tsaya wurin sarki a lokacin da ya shigo da kuma lokacin da ya fita . "
2CH 23:8     Alignment score: 0.366
So the Levites and all Judah served in every way in the manner in which Jehoiada the priest commanded . Each one took
his men , those who were to come in to serve on the Sabbath , and those who were to leave off serving on the Sabbath , for Jehoiada the priest had not dismissed any of their divisions .
To sai Lebiyawa da dukkan Yahuda suka yi kamar yadda Yehoyida firist ya umarta . Kowannen su ya ɗauki mutanensa , masu zuwa domin su yi hidima a ranar Asabar , da kuma waɗanda ba zasu yi hidima a ranar Asabar ba , domin Yehoyida firist bai sallami kowacce runduna ba tukuna .
2CH 23:9     Alignment score: 0.532 → 0.534
Then Jehoiada the priest brought to the commanders spears and small and large shields that had been King David 's that were in the house of God .
Sai Yehoyida firist ya kawo masu da manya da ƙananan garkuwoyi da sarki Dauda ya ajiye
a gidan Allah ya ba kwamandojin .
2CH 23:10     Alignment score: 0.42
Jehoiada placed all the soldiers , each man with his weapon in his hand , from the right side of the temple to the left side of the temple , along by the altar and the temple , surrounding the king .
Yehoyida ya sanya dukkan sojojin , kowanne mutum da makaminsa a hannusa , daga sashen
dama na haikalin zuwa sashen hagu na haikalin , kusa da bagadin da kuma haikalin , zagaye da sarkin .
2CH 23:11     Alignment score: 0.332
Then they brought out the king 's son , put the crown on him , and gave
him the covenant decrees . Then they made him king , and Jehoiada and his sons anointed him . Then they said , " Long live the king . "
Sai suka fito da ɗan sarki suka sa masa rawani suka kuma bashi kundin dokoki na alƙawari , suka naɗa shi sarki daga nan sai Yehoyida firist da ' ya'yansa suka keɓe shi ya zama sarki suka ce , " Ranka ya daɗe sarki . "
2CH 23:12     Alignment score: 0.355
When Athaliah heard the noise of the people running and praising the king , she came to the people in the house of Yahweh ,
Lokacin da Ataliya ta ji hayaniyar mutanen suna yabon sarki sai ta zo cikin mutane ta shiga
haikalin ,
2CH 23:13     Alignment score: 0.309 → 0.323
and she looked , and , behold , the king was standing by his pillar at the entrance , and the commanders and the trumpeters were by the king . All the people of the land were rejoicing and blowing trumpets , and the singers were playing musical instruments and leading the singing of praise . Then Athaliah tore her clothes and shouted , " Treason ! Treason ! "
ta na dubawa sai ga sarki tsaye kan dakalin
sarauta riƙe da sandar sarauta a ƙofar shiga , ga kuma kwamandoji da masu hura kakaki kewaye da sarki . Dukkan mutanen ƙasar na murna suna busa kakaki , mawaƙa suna kaɗa kayan kaɗe - kaɗe suna kuma bida waƙoƙin yabo . Sai Ataliya ta keta tufafinta tana cewa , " Cin amana ! Cin amana ! "
2CH 23:14     Alignment score: 0.454
Then Jehoiada the priest brought out the commanders of hundreds who were over the army and said to them , " Bring her out between the ranks ; anyone who follows her , let him be killed with the sword . " For the priest had said , " Do not kill her in the house of Yahweh . "
Daga nan sai Yehoyida ya ce da kwamandojin ɗari - ɗari su zo su fito da ita a kashe ta da takobi tare da duk waɗanda suka
biyo ta . domin firist ya ce , " Kada ku kashe ta a cikin gidan Yahweh " .
2CH 23:15     Alignment score: 0.363 → 0.364
So they seized her as she went into the entrance of the Horse Gate of the king 's house , and there they killed her .
To sai suka buɗa mata hanya ta bi ta Ƙofar Doki zuwa gidan sarki a can suka kashe ta .
2CH 23:16     Alignment score: 0.421
Then Jehoiada made a covenant between himself , all the people , and the king , that they should be Yahweh 's people .
To sai Yehoaida
da sarki da dukkan mutanen suka yi alƙawari cewa za su zama mutanen Yahweh .
2CH 23:17     Alignment score: 0.404 → 0.401
So all the people went to the house of Baal and tore
it down . They smashed Baal 's altars and his images to pieces , and they killed Mattan , the priest of Baal , in front of those altars .
Sai dukkan mutanen suka tafi gidan Ba'al suka rushe shi , suka ɓaɓɓalle bagadin Ba'al da kuma gunkinsa . Suka kashe matan firist na Ba'al a gaban waɗanan bagadan .
2CH 23:18     Alignment score: 0.423 → 0.424
Jehoiada appointed officers for the house of Yahweh under the hand of the priests , who were Levites , whom David had assigned to the house of Yahweh , to offer the burnt offerings to Yahweh , as it was written in the law of Moses , together with rejoicing and singing , as David had given direction .
Yehoyida ya zaɓi shugabannin
haikalin Yahweh ta wurin jagorancin firistoci , da ke Lebiyawa waɗanda Dauda ya sa domin su yi hidima a gidan Yahweh , domin su miƙa hadaya ta ƙonawa ga Yahweh tare da farinciki kamar yadda Dauda ya yi umarni , kamar yadda ya ke a rubuce a shari'ar musa .
2CH 23:19     Alignment score: 0.266 → 0.274
Jehoiada set guards at the gates of the house of Yahweh , so that no one that was unclean in any way should enter .
Yehoyida ya sa ' yan tsaro a ƙofar
haikalin Yahweh , domin kada duk wani marar tsarki ta kowanne fanni ya shiga .
2CH 23:20     Alignment score: 0.408 → 0.413
Jehoiada took
with him the commanders of hundreds , the noblemen , the governors of the people , and all the people of the land . He brought down the king from the house of Yahweh ; the people came through the Upper Gate to the king 's house and sat the king on the throne of the kingdom .
Yehoyida ya kwashi kwamandoji da mutane ma su daraja da gwamnoni tare da shi da dukkan mutanen ƙasar . Ya kawo sarki daga gidan Yahweh , mutane suka shiga ta babbar ƙofa zuwa gidan sarki daga gidan suka zaunar da sarki akan gadon sarauta .
2CH 23:21     Alignment score: 0.503
So all the people of the land rejoiced , and the city was quiet . As for Athaliah , they had killed her with the sword .
domin haka dukkan mutanen ƙasar suka
yi murna birnin kuma ya sami kwanciyar hankali . Ataliya kuma aka kashe ta da takobi .
2CH 23     Average alignment score: 0.422 for 21 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of 2CH:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31  32  33  34  35  36