Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 19:00
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of 2CH:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31  32  33  34  35  36 


2CH 16:1     Alignment score: 0.553 → 0.557
In the thirty - sixth year of Asa 's reign , Baasha , king of Israel , acted aggressively against Judah and built up Ramah , so that he might not allow anyone to leave or enter into the land of Asa , king of Judah .
Cikin shekara ta talatin da shida na mulkin Asa , Ba'asha , sarkin Isra'ila , ya nuna tsageranci gãba da Yahuda ya kuma gina Rama , domin kada ya bar wani ya tashi
ko ya tafi ƙasar Asa , sarkin Yahuda .


2CH 16:2     Alignment score: 0.664
Then Asa brought the silver and gold out of the storerooms in the house of Yahweh and of the king 's house , and sent it to Ben Hadad king of Aram , who lived in Damascus . He said ,
Daga nan Asa ya fito da azurfa da zinariya daga ɗakunan ajiya na cikin gidan Yahweh da gidan sarki , ya kuma aika su ga Ben Hadad sarkin Aram , wanda ke zama a Damaskus . Yace ,
2CH 16:3     Alignment score: 0.467 → 0.467
" Let there be a covenant between me and you , as there was between my father and your father . Look , I have sent to you silver and gold . Break your covenant with Baasha , king of Israel , so that he may leave me alone . "
" Bari alƙawari ya kasance tsakani na da kai , kamar yadda ya kasance tsakanin mahaifi
na da mahaifin ka . Duba , na aiko maka da azurfa da zinariya . Ka karya alƙawarinka da Ba'asha , sarkin Isra'ila , saboda ya rabu da ni . "
2CH 16:4     Alignment score: 0.554 → 0.57
Ben Hadad listened to King Asa and sent the commanders of his armies against the cities of Israel . They attacked Ijon , Dan , Abel Maim , and all the storage cities of Naphtali .
Ben Hadad ya saurari sarki Asa ya kuma aika da shugabannin mayaƙansa gãba da biranen Isra'ila . Suka kai hari ga Iyon , Dan , Abelmayim , da dukkan biranen ajiya
na Naftali .
2CH 16:5     Alignment score: 0.356
It came
about that when Baasha heard this , he stopped building up Ramah , and let his work cease .
Sai ya kasance da Ba'asha yaji wannan , sai ya dena ginin Rama , ya kuma bar aikinsa ya tsaya .
2CH 16:6     Alignment score: 0.556 → 0.556
Then Asa the king took
all Judah with him . They carried away the stones and timbers of Ramah with which Baasha had been building up the city . Then King Asa used that building material to build up Geba and Mizpah .
Daga nan Asa sarki ya ɗauki dukkan Yahuda tare da shi . Suka ɗauke duwatsu da katakai daga Rama wanda Ba'asha ke ginin birnin da su . Daga nan nan sarki Asa ya ɗauki waɗannan kayan gini ya yi amfani da su ya gina Geba da Mizfa .
2CH 16:7     Alignment score: 0.577
At that time Hanani the seer went to Asa , king of Judah , and said to him , " Because you have relied on the king of Aram , and have not relied on Yahweh your God , the army of the king of Aram has escaped out of your hand .
A wannan lokaci Hanani mai gani ya tafi wurin Asa , sarkin Yahuda , ya kuma ce ma shi , " Saboda ka dogara ga sarkin Aram baka
kuma dogara ga Yahweh Allahnka ba , mayaƙan sarkin Aram sun kuɓuce daga hannunka .
2CH 16:8     Alignment score: 0.434
Were not the Cushites and the Libyans a huge army , with very many chariots and horsemen ? Yet , because you relied on Yahweh , he gave
you victory over them .
Kushiyawa da Libiyawa ba manyan mayaƙa ba ne , tare da karusai masu yawa da mahaya dawakai ? Duk da haka , saboda ka dogara ga Yahweh , ya baka nasara a bisansu .
2CH 16:9     Alignment score: 0.38
For the eyes of Yahweh run everywhere throughout the whole earth , so that he might show himself strong on behalf of those whose hearts are perfect toward him . But you have acted foolishly in this matter . From now on , you will have war . "
Gama idanun Yahweh na dubawa ko'ina cikin dukkan
duniya , domin ya nuna kansa mai karfi a madadin waɗanda zukatansu ke shiryayyu zuwa gare shi . Amma ka aikata wawanci a cikin wannan al'amari . Daga yanzu zuwa nan gaba , zaka sami yaƙi . "
2CH 16:10     Alignment score: 0.4 → 0.4
Then Asa was angry
with the seer ; he put him into prison , for he was angry with him over this matter . At the same time , Asa oppressed some of the people .
Daga nan Asa ya fusata da mai ganin ; ya sanya shi cikin kurkuku , domin ya yi fushi da shi game da wannan al'amari . A dai - dai wannan lokacin kuma , Asa ya tsananta wa wasu daga cikin mutanen .
2CH 16:11     Alignment score: 0.619
Behold , the deeds of Asa , from first to last , behold , they are written in the book of the kings of Judah and Israel .
Duba , ayyukan Asa , daga farko zuwa karshe , duba , an rubuta su cikin littafin sarakunan Yahuda da Isra'ila .
2CH 16:12     Alignment score: 0.445 → 0.449
In the thirty - ninth year of his reign , Asa was afflicted with a disease in his feet . Though his disease was very severe , he did not seek help from Yahweh , but only from the physicians .
A cikin shekara ta talatin da tara na mulkinsa , Asa ya kamu da cuta
a ƙafafunsa ; cutarsa kuwa ta yi tsanani sosai . Duk da haka , bai nemi taimako ba daga Yahweh , amma daga masu magani kaɗai .
2CH 16:13     Alignment score: 0.414 → 0.433
So Asa slept with his ancestors , dying in the forty - first year of his reign .
Asa ya yi barci tare da kakanninsa
; ya mutu a shekara ta arba'in da ɗaya na mulkinsa .
2CH 16:14     Alignment score: 0.342 → 0.344
They buried him in his own tomb , which he had dug out for himself in the city of David . They laid him on a bier that was filled with sweet odors and various kinds of spices prepared by skilled perfumers . Then they made a very great fire in his honor .
Suka bizne shi a nasa kabarin , wanda ya haƙa domin kansa a cikin birnin Dauda . Aka kwantar da shi cikin maɗauki da ke cike
da ƙanshi mai daɗi da kayan ƙanshi daban - daban da ƙwararrun masu haɗa turare suka haɗa . Daga nan suka haɗa babbar wuta domin girmama shi .
2CH 16     Average alignment score: 0.488 for 14 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of 2CH:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31  32  33  34  35  36