Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 18:57
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of EXO:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31  32  33  34  35  36  37  38  39  40 


EXO 2:1     Alignment score: 0.376
Now a man of the tribe of Levi married a woman of Levi .
To akwai wani mutum daga kabilar Lebi wanda ke auren wata mace mutumiyar Lebi .


EXO 2:2     Alignment score: 0.344
The woman became
pregnant and gave birth to a son . When she saw that he was a healthy boy , she hid him for three months .
Macen ta yi juna biyu ta kuma haifi ɗan yaro . Da ta ga cewa yaron lafiyayye ne , sai ta ɓoye shi har wata uku .
EXO 2:3     Alignment score: 0.219 → 0.219
But when she could no longer hide him , she took
a papyrus basket and sealed it with bitumen and pitch . Then she put the child in it and placed it among the reeds in the water along the side of the river .
Amma da ya kai wani lokacin da ta ga ba za ta iya ɓoye shi ba , sai ta ɗauki kwandon iwa ta dalaye shi da katsi da ƙaro . Sai ta sanya jaririn ciki ta kuma saka shi cikin ruwan a cikin ciyayin bakin teku .
EXO 2:4     Alignment score: 0.308 → 0.309
His sister stood at a distance to see what would happen to him .
' Yar'uwarsa
na tsaye daga nesa don ta ga abin da zai faru da shi .
EXO 2:5     Alignment score: 0.332 → 0.347
Pharaoh 's daughter came
down to bathe at the river while her attendants walked along by the riverside . She saw the basket among the reeds and sent her attendant to get it .
Ɗiyar Fir'auna ta gangaro zuwa kogin domin ta yi wanka yayin da kuyanginta na tafiya a gefen kogin . Sai ta hango kwandon cikin ciyayi sai ta aika kuyanginta su kawo shi .
EXO 2:6     Alignment score: 0.271
When she opened it , she saw the child . Behold , the baby was crying . She had compassion on him and said , " This is certainly one of the Hebrews ' children . "
Da ta buɗe , sai ta ga jaririn . Duba , jaririn na kuka . Sai ta yi juyayinsa
ta kuma ce , " Wannan lallai ɗaya daga cikin ' ya'yan Ibraniyawa ne . "
EXO 2:7     Alignment score: 0.297 → 0.31
Then the baby 's sister said to Pharaoh 's daughter , " Should I go and find you a Hebrew woman
to nurse the child for you ? "
Sai ' yar uwar jaririn ta ce ma ɗiyar Fir'auna , " In je in nemo maki mai reno daga cikin matan Ibraniyawa ? "
EXO 2:8     Alignment score: 0.405 → 0.409
Pharaoh 's daughter said to her , " Go . " So the young girl went and got the child 's mother .
Sai ɗiyar Fir'auna ta ce ma ta , " Je ki . " Sai yarinyar ta tafi ta kuma samo
uwar jaririn .
EXO 2:9     Alignment score: 0.333 → 0.336
Pharaoh 's daughter said to the baby 's mother , " Take
this child and nurse him for me , and I will pay you wages . " So the woman took the child and nursed him .
Sai ɗiyar Fir'auna ta cewa uwar jaririn , " Ɗauki jaririn nan ki yi mani renon sa , ni kuma zan biya ki albashi . " Sai matar ta ɗauki jaririn ta yi renon sa .
EXO 2:10     Alignment score: 0.417
When the child grew
older , she brought him to Pharaoh 's daughter , and he became her son . She named him Moses and said , " Because I drew him from the water . "
Da jaririn ya yi girma , sai ta kawo shi wurin ɗiyar Fir'auna , sai ya zama ɗanta . Ta raɗa masa suna Musa ta kuma ce , " Domin na tsamo shi daga ruwa . "
EXO 2:11     Alignment score: 0.298 → 0.299
When Moses had grown up , he went out to his people and observed their hard work . He saw an Egyptian striking a Hebrew , one of his own people .
Da Musa ya yi girma , ya tafi wurin mutanensa ya kuma lura da nawayarsu . Sai ya ga wani Bamasare na bugun Ba'ibrane , ɗaya daga cikin mutanensa .
EXO 2:12     Alignment score: 0.314
He looked this way and that way , and when he saw that there was no one there , he killed the Egyptian and hid his body in the sand .
Sai ya waiga nan da can , da ya ga babu kowa a wurin , sai ya kashe Bamasaren ya kuma binne jikinsa cikin yashi .
EXO 2:13     Alignment score: 0.236 → 0.257
He went out the next day , and , behold , two Hebrew men were fighting . He said to the one who was in the wrong , " Why are you hitting your companion ? "
Washegari ya sake
fita , kuma , gashi kuwa , biyu daga cikin mazajen Ibraniyawa suna faɗa da juna . Ya cewa wanda shi ke da rashin gaskiya , " Me ya sa kake dukan ɗan'uwan ka ? "
EXO 2:14     Alignment score: 0.364
But the man said , " Who made you a leader and judge over us ? Are you planning to kill me as you killed that Egyptian ? " Then Moses became
afraid and said , " What I did has certainly become known to others . "
Amma mutumin yace , " Waye ya sanya ka shugaba da mai shari'a bisanmu ? Ko kana shirin kashe ni kamar yadda ka kashe wancan Bamasaren ? " Sai Musa ya ji tsoro ya kuma ce , " Abin da na yi tabbas ba a ɓoye yake ga sauran ba . "
EXO 2:15     Alignment score: 0.52
Now when Pharaoh heard about it , he tried to kill Moses . But Moses fled from Pharaoh and stayed in the land of Midian . There he sat down by a well .
Ya zama kuma da Fir'auna ya ji abin da ya faru , sai ya yi ƙoƙarin kashe Musa . Amma Musa ya tsere daga gaban Fir'auna zuwa ƙasar Midiyan . A nan ya zauna a bakin wata rijiya
.
EXO 2:16     Alignment score: 0.355 → 0.354
Now the priest of Midian had seven daughters . They came , drew
water , and filled the troughs to water their father 's flock .
Ya zama cewa firist na Midiyan na da ' yan mata guda bakwai . Suka zo , su ɗebi ruwa , su cika kwamayensu don su shayar da garkunan mahaifinsu .
EXO 2:17     Alignment score: 0.37 → 0.37
The shepherds came and tried to drive them away , but Moses went and helped them . Then he watered their flock .
Sai wasu makiyaya suka
zo suka yi ƙoƙarin korar su , amma Musa ya tashi ya taimake su . Sai kuma ya shayar da dabbobinsu .
EXO 2:18     Alignment score: 0.348 → 0.346
When the girls went to Reuel their father , he said , " Why are you home so early today ? "
Da ' yan matan suka komo
wurin Ruwel mahaifinsu , ya ce , " Me ya sa kuka yi saurin dawo wa gida yau ? "
EXO 2:19     Alignment score: 0.363
They said , " An Egyptian rescued us from the shepherds . He even drew
water for us and watered the flock . "
Suka ce , " Wani Bamasare ne ya kuɓutar da mu daga hannun makiyayan . Har ma ya jawo mana ruwa ya shayar da garken . "
EXO 2:20     Alignment score: 0.311 → 0.323
He said to his daughters , " So where is he ? Why did you leave the man ? Call him so he can eat a meal with us . "
Sai ya ce da ' yan matansa
, " To ina yake ? Don me kuka bar mutumin ? Ku kira shi domin ya ci abinci tare da mu . "
EXO 2:21     Alignment score: 0.466
Moses agreed to stay with the man , who also gave
him his daughter Zipporah in marriage .
Sai Musa ya yarda da ya zauna tare da mutumin , shi ma sai ya ba shi ɗiyarsa Ziffora ya aura .
EXO 2:22     Alignment score: 0.392
She bore a son , and Moses called his name Gershom ; he said , " I have been a resident in a foreign land . "
Ta haifa
masa ɗan yaro , sai Musa ya kira shi da suna Gashom ; yana cewa , " Na zama mai baƙonci a cikin baƙuwar ƙasa . "
EXO 2:23     Alignment score: 0.34 → 0.354
A long time later , the king of Egypt died
. The Israelites groaned because of the slave labor . They cried out for help , and their pleas went up to God because of their bondage .
Bayan lokaci mai tsawo , sai sarkin Masar ya mutu . Isra'ilawa suka yi nishi saboda aikin bautarsu . Suka yi kukan neman taimako , sai kuma roƙon su ya kai ga Allah saboda bautarsu .
EXO 2:24     Alignment score: 0.557
When God heard their groaning
, God called to mind his covenant with Abraham , with Isaac , and with Jacob .
Sa ' ad da Allah ya ga ƙuncinsu , Allah ya tuna da alƙawarinsa da Ibrahim , da Ishaku , da kuma Yakubu .
EXO 2:25     Alignment score: 0.403
God saw the Israelites , and he understood their situation .
Allah ya ga Isra'ilawa , ya kuma fahimci matsalarsu .
EXO 2     Average alignment score: 0.356 for 25 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of EXO:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31  32  33  34  35  36  37  38  39  40