Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 18:57
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of EXO:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31  32  33  34  35  36  37  38  39  40 


EXO 28:1     Alignment score: 0.573 → 0.573
Call to yourself Aaron your brother and his sons Nadab , Abihu , Eleazar , and Ithamar from among the Israelites so that they may serve me as priests .
Ka kira Haruna ɗan'uwanka da ' ya'yansa maza - wato , Nadab , da Abihu , da Eliyeza , da Itama - daga cikin Isra'ilawa domin su yi mani hidima a matsayin firistoci .


EXO 28:2     Alignment score: 0.359
You must make for Aaron , your brother , garments that are set apart to me . These garments will be for his honor and splendor .
Ka yi wa Haruna , ɗan'uwanka rigunan keɓaɓɓu gare ni . Waɗannan riguna za su zama domin ya fita da kyau da kwarjini .
EXO 28:3     Alignment score: 0.438
You must speak
to all people who are wise in heart , those whom I have filled with the spirit of wisdom , so that they may make Aaron 's garments to set him apart to serve me as my priest .
Ka yi magana da mutane masu hikima a zuciya , waɗanda na cika su da ruhun hikima , domin su yi wa Haruna riguna a keɓe shi domin ya yi mani hidima a matsayin firist .
EXO 28:4     Alignment score: 0.323 → 0.323
The garments that they must make are a breastpiece , an ephod , a robe , a coat of woven work , a turban , and a sash . They must make these garments that are set them apart to me . They will be for your brother Aaron and his sons so that they may serve me as priests .
Rigunan da za suyi su ne , ɗamara ta sawa a ƙirji da alkyabba , da taguwa , da riga
mai aiki , da rawani , da ɗamara . Za su yi waɗannan tufafi keɓaɓɓu gare ni . Za su zama saboda Haruna ɗan'uwanka da ' ya'yansa domin su yi mani hidima a matsayin firistoci .
EXO 28:5     Alignment score: 0.418 → 0.433
Craftsmen must use fine linen that is gold , blue , purple , and scarlet .
Ma su aikin hannu za su yi amfani da leshe mai kyau mai launin zinariya , da shuɗi , da shunayya , da .
EXO 28:6     Alignment score: 0.374 → 0.387
They must make the ephod of gold , of blue , purple , and scarlet wool , and of fine - twined linen . It must be the work of a skillful craftsman
.
Sai su yi alkyabba da launin zinari , da shuɗi , da shunayya , da jan ulu , da leshe mai kyau mai aiki . gwani ne zai yi aikin .
EXO 28:7     Alignment score: 0.259 → 0.266
It must have two shoulder pieces attached to its two upper corners .
A kusurwoyi biyu za ta kasance da ƙyallayen da za'a sa a kafaɗa .
EXO 28:8     Alignment score: 0.285 → 0.289
Its finely - woven waistband must be like the ephod ; it must be made of one piece with the ephod , made of fine twined linen that is gold , blue , purple , and scarlet .
A yi mata saƙa mai kyau ɗamarar
ta zama kamar alkyabbar ; kuma a yi su tare da falmarar , ayi su da leshe mai kyau mai aiki da launin zinari da shuɗi da shunaiya da ja .
EXO 28:9     Alignment score: 0.492 → 0.503
You must take
two onyx stones and engrave on them the names of Israel 's twelve sons .
Ka ɗauki duwatsu biyu na oniks ka rubuta sunayen ' ya'yan Isra'ila goma sha biyu .
EXO 28:10     Alignment score: 0.19
Six of their names must be on one stone , and six names must be on the other stone , in order of the sons ' birth .
Sunaye shida a kan dutsen ɗaya , sauran shidan kuma a kan ɗaya dutsen , bisa ga yadda aka haife
su .
EXO 28:11     Alignment score: 0.287 → 0.293
With the work of an engraver in stone , like the engraving on a signet , you must engrave the two stones with the names of Israel 's twelve sons . You must mount the stones in settings of gold .
Mai iya rubutu
a kan dutse ne zai yi rubutun kamar yadda ake rubuta hatimi , ka rubuta sunayen ' ya'yan Isra'ila goma sha biyu a kan duwatsun guda biyu . Ka ɗora duwatsun a kan kasko na zinariya .
EXO 28:12     Alignment score: 0.5 → 0.505
You must put the two stones on the shoulder pieces of the ephod , to be stones to remind Yahweh of Israel 's sons . Aaron will carry their names before Yahweh on his two shoulders as a reminder to him .
Za ka ɗora duwatsun biyu a ƙyallen kafaɗa na falmara
, su zama duwatsun tuna wa Yahweh da ' ya'yan Isra'ila . Haruna zai ɗauki sunayensu a gaban Yahweh bisa kafaɗunsa biyu su zama abin tunawa a gare shi .
EXO 28:13     Alignment score: 0.314
You must make settings of gold
Sai kayi kasake na zinariya
EXO 28:14     Alignment score: 0.351 → 0.374
and two braided chains of pure gold like cords , and you must attach the chains to the settings .
za kayi sarƙoƙi biyu na zinariya kamar tsarkiyoyi , ka liƙa sarƙoƙin a jikin kasaken .
EXO 28:15     Alignment score: 0.383
You must make a breastpiece for decision making , the work of a skillful workman , fashioned like the ephod . Make it of gold , of blue , purple , and scarlet wool , and of fine linen .
Za ka yi ƙyalle na ƙirji domin yin shawara , ka sami
gwani ya tsara shi kamar alkyabba . A yi shi na zinariya , da shuɗi , da shunayya , da jan ulu , da linin mai kyau .
EXO 28:16     Alignment score: 0.223 → 0.232
It is to be square . You must fold the breastpiece double . It must be one span long and one span wide .
Ya zama murabi'i
. Ƙyallen na ƙirji za ka sa shi riɓi biyu . Ratarsa za ta zama taki ɗaya faɗinsa ma taki ɗaya .
EXO 28:17     Alignment score: 0.453 → 0.474
You must place in it four rows of precious stones . The first row must have a ruby , a topaz , and a garnet .
Ka yi jere huɗu na duwatsu masu daraja a jikinsa
. Dole jeri na farko a sa rubi , da tofez , da kuma ganet ..
EXO 28:18     Alignment score: 0.55
The second row must have an emerald , a sapphire , and a diamond .
A jeri na biyu kuma dole a sa emerald , da saffiya , da lu'u-lu'u .
EXO 28:19     Alignment score: 0.591
The third row must have a jacinth , an agate , and an amethyst .
Jeri na uku kuma dole kasa yasint , da agat , da kuma ametis .
EXO 28:20     Alignment score: 0.59
The fourth row must have a beryl , and an onyx , and a jasper . They must be mounted in gold settings .
Jeri na huɗu za ka sa beril da oniks , da yasfa . A sa su a kan kasaken zinariya .
EXO 28:21     Alignment score: 0.291 → 0.295
The stones must be arranged by the names of Israel 's twelve sons , each in order by name . They must be like the engraving on a signet ring , each name standing for one of the twelve tribes .
Za a jera duwatsun bisa ga sunayen ' ya'yan Isra'ila goma sha biyu , bi da bi a jere . A zana su kamar yadda a ke yin hatimi da zobe , kowanne suna ya zama a madadin kabilu goma sha biyu .
EXO 28:22     Alignment score: 0.261
You must make on the breastpiece chains like cords , braided work of pure gold .
Ƙyalle na ƙirjin ya zama sarƙa kamar tsarkiya , saƙaƙƙe na zinariya tsantsa .
EXO 28:23     Alignment score: 0.264 → 0.265
You must make two rings of gold for the breastpiece and must attach them to the two ends of the breastpiece .
Za ka yi wa ƙyallen zobba biyu liƙe
da juna a kusurwoyinsa biyu .
EXO 28:24     Alignment score: 0.254 → 0.305
You must attach the two golden chains to the two corners of the breastpiece .
Ka liƙa sarƙoƙin nan biyu a jikin ƙyalle na ƙirji .
EXO 28:25     Alignment score: 0.321 → 0.338
You must attach the other ends of the two braided chains to the two settings . Then you must attach those
to the shoulder pieces of the ephod at its front .
Za ka liƙa ƙarshen sarƙoƙin nan biyu a jikin kasaken . Sa'an nan ka liƙa su a jikin ƙyallen kafaɗa na falmara a gaba .
EXO 28:26     Alignment score: 0.243
You must make two rings of gold , and you must put them on the other two corners of the breastpiece , on the edge next to the inner border .
Za ka yi zobba na zinariya guda biyu , ka sa su a ɗaya gefe na ƙyallen na ƙirjin , a ƙarshen kalmasa ta ciki kusa da haɓar .
EXO 28:27     Alignment score: 0.262 → 0.271
You must make two more gold rings , and you must attach them to the bottom of the two shoulder pieces of the front of the ephod , close to its seam above the finely - woven waistband of the ephod .
Dole zaka yi waɗansu zobba na zinariya guda biyu , ka liƙa su jikin ƙyalle na kafaɗar
falmara daga ƙasa , a bisa ɗamarar nan ta kyakkawan leshe na falmarar .
EXO 28:28     Alignment score: 0.301 → 0.307
They must tie the breastpiece by its rings to the ephod 's rings with a blue cord , so that it might be attached just above the ephod 's woven waistband . This
is so that the breastpiece might not become unattached from the ephod .
Su haɗa ƙyallen nan na ƙirji da zobban falmarar nan masu launin shuɗi , domin su haɗu saƙaƙƙiyar ɗamarar nan ta falmarar . Domin kada ƙyallen na ƙirji ya zama a ware da falmarar .
EXO 28:29     Alignment score: 0.441
When Aaron goes into the holy place , he must carry the names of the people of Israel over his heart in the breastpiece for decision making , as a continuing memorial before Yahweh .
Sa ' ad da Haruna yake shiga cikin wuri mai tsarki , zai ɗauki sunayen mutanen Isra'ila a bisa zuciyarsa cikin ƙyallen nan na ƙirji domin ɗaukar shawara , za ayi ta yin haka domin ya zama abin tunawa a gaban Yahweh .
EXO 28:30     Alignment score: 0.392 → 0.402
You are to put the Urim and the Thummim in the breastpiece for decision making , so they may be over Aaron 's heart when he goes in before Yahweh . Thus
Aaron will always carry the means for making decisions for the people of Israel over his heart before Yahweh .
Zaka sa Urim da Tummim a cikin ƙyalle na ƙirjin domin ɗaukar shawara , domin su zama a bisa zuciyar Haruna sa ' ad da yake shiga gaban Yahweh . Ta haka Haruna zai riƙa ɗaukar abin ɗaukar shawara domin mutanen Isra'ila bisa zuciyaarsa a gaban Yahweh .
EXO 28:31     Alignment score: 0.263
You will make the robe of the ephod entirely of blue fabric .
Rigar wato falmara
zaka yi ta duka da shuɗi .
EXO 28:32     Alignment score: 0.15 → 0.156
It must have an opening for the head in the middle . The opening must have a woven edge round
about so that it does not tear . This must be the work of a weaver .
Za a yi mata wurin sa kai a tsakiya . Dole ayi wa wurin sa kai ɗin saƙa domin kada ya yage . Dole a sami mai saƙa ya yi aikin .
EXO 28:33     Alignment score: 0.22 → 0.255
On the bottom hem , you must make pomegranates of blue , purple , and scarlet yarn all around . Gold bells must be between them all around .
Za ka yi wa haɓar rigar , ado na ' yan tutoci da shuɗi , da shunayya , da jan ulu ya kewaye dukka .
EXO 28:34     Alignment score: 0.223 → 0.231
There must be a golden bell and a pomegranate , a golden bell and a pomegranate and so on all around the hem of the robe .
Ka yi ƙararrawa
ta zinariya ta zagaya dukka a tsakanin tutocin . A sa ƙararrawa ta zinariya da tuta , sai kuma ƙararrawa ta zinariya sai kuma tuta - da sauransu - kewaye tufar dukkan ta .
EXO 28:35     Alignment score: 0.338 → 0.362
The robe is to be on Aaron when he serves
, so that its sound can be heard when he goes into the holy place before Yahweh and when he leaves . This is so that he does not die .
Haruna zai sa wannan tufar sa ' ad da zai yi hidima , domin a iya jin ƙararta sa ' ad da yake shiga wuri mai tsarki gaban Yahweh da sa ' ad da yake fita . Wannan domin kada ya mutu ne .
EXO 28:36     Alignment score: 0.365
You must make a plate
of pure gold and engrave on it , like the engraving on a signet , " Holy to Yahweh . "
Dole ka yi faranti na zinariya ka yi zane a kan sa , kamar zanen hatimi , " Tsarki ga Yahweh . "
EXO 28:37     Alignment score: 0.185
You must attach this plate
by a blue cord to the front of the turban .
Za ka liƙa wannan farantin da shuɗiyar iggiya a jikin rawanin .
EXO 28:38     Alignment score: 0.29 → 0.293
It must be on Aaron 's forehead ; he must always bear any guilt that might attach to the offering of the holy gifts that the Israelites set apart to Yahweh . The turban must be always on his forehead so that Yahweh may accept their gifts .
Haruna zai sa shi a kansa ; zai ɗauki laifi da ake yi game da baye - baye masu tsarki na Isra'ilawa waɗanda aka keɓe domin Yahweh . Dole rawanin ya kasance a kansa domin Yahweh ya karɓi baye - bayensu .
EXO 28:39     Alignment score: 0.259 → 0.259
You must make the coat with fine linen , and you must make a turban of fine linen . You must also make a sash , the work of an embroiderer .
Dole ka yi alkyabba da linin mai kyau , da rawani na linin mai kyau . Kuma zaka sa mai zane ya yi masa ado .
EXO 28:40     Alignment score: 0.249 → 0.278
For Aaron 's sons you must make coats , sashes , and headbands for their honor and splendor .
Zaka yi riguna saboda ' ya'yan Haruna , da ɗammaru
, da abin ɗaurawa a kansu saboda daraja da kwarjini .
EXO 28:41     Alignment score: 0.403
You must clothe Aaron your brother , and his sons with him . You must anoint them , ordain them , and set them apart to me , so that they may serve me as priests .
Dole ka suturta Haruna ɗan'uwanka , da ' ya'yansa . Dole ka shafe su , ka naɗa su , ka keɓe su domi na , domin su yi mani hidima a matsayin firistoci .
EXO 28:42     Alignment score: 0.187
You must make for them linen undergarments to cover their naked flesh , that will cover them from the waist to the thighs .
Dole ka yi masu wuyan wanduna na sawa a ciki domin su rufe tsiraicin jikinsu
, ya rufe su daga kwankwaso zuwa cinya .
EXO 28:43     Alignment score: 0.367 → 0.367
Aaron and his sons must wear these garments when they enter the tent of meeting or when they approach the altar to serve in the holy place . They must do this so they would not be guilty
or else they would die . This is a permanent law for Aaron and his descendants after him .
Haruna da ' ya'yansa za su riƙa sa waɗannan tufafi sa ' ad da suke shiga wurin taruwa da sa ' ad da suke fuskantar bagadi su yi hidima a wuri mai tsarki . Dole su yi haka domin kada su zama da kuskure in ba haka ba za su mutu . Wannan zaunanniyar doka ce domin Haruna da zuriyarsa a bayansa .
EXO 28     Average alignment score: 0.346 for 43 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of EXO:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31  32  33  34  35  36  37  38  39  40