Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 18:57
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of EXO:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31  32  33  34  35  36  37  38  39  40 


EXO 30:1     Alignment score: 0.488
You must make an altar to burn incense . You must make it with acacia wood .
Tilas ka yi bagadi na ƙona turare . Tilas ka yi shi da itacen ƙirya .


EXO 30:2     Alignment score: 0.363
Its length must be one cubit , and its width one cubit . It must be square , and its height must be two cubits . Its horns must be made as one piece with it .
Ratarsa za ta zama kamu ɗaya , faɗinsa kamu ɗaya . Tilas ka yi shi murabbi'i , tsawonsa kamu biyu . Tilas ka yi shi tare da ƙahonninsa
.
EXO 30:3     Alignment score: 0.329 → 0.329
You must cover the incense altar with pure gold its top , its sides , and its horns . You must make a surrounding border of gold for it .
Tilas ka shafe bagadin da zinariya tsantsa - bisansa , da sassansa , da ƙahoninsa
. Tilas ka kewaye gefensa da zinariya .
EXO 30:4     Alignment score: 0.277 → 0.285
You must make two golden rings to be attached to it under its border on its two opposite sides . The rings must be holders for poles to carry the altar .
Tilas ka yi zobba biyu na zinariya liƙe da shi a kusa da shi daga ƙasa
suna duban sa a sassa biyu . Zobban za su zama wurin zura sandunan riƙewa da za a iya ɗaukar bagadin .
EXO 30:5     Alignment score: 0.446
You must make the poles of acacia wood , and you must cover them with gold .
Tilas ka yi sandunan da itacen ƙirya , ka shafe su da zinariya .
EXO 30:6     Alignment score: 0.447 → 0.446
You must put the incense altar before the curtain that is by the ark of the testimony . It will be before the atonement lid that is over the ark of the testimony , where I will meet with you .
Tilas ka sa bagadin turaren a gaban labulen dake kusa da akwatin shaida . Zai zauna
a gaban marfin kafara na zunubi a bisa akwatin shaida , inda zan sadu da kai .
EXO 30:7     Alignment score: 0.398
Aaron must burn fragrant incense every morning . He must burn it when he tends the lamps ,
Tilas Haruna ya ƙona turare mai ƙamshi kowacce safiya
. Zai ƙona shi sa ' ad da yake gyara fitilun ,
EXO 30:8     Alignment score: 0.402 → 0.426
and Aaron lights the lamps again in the evening so incense will burn on it regularly before Yahweh , throughout your generations .
da yamma kuma Haruna zai kunna
fitilun domin turaren ya riƙa ƙonewa koyaushe a gaban Yahweh , a dukkan tsararraki .
EXO 30:9     Alignment score: 0.518
But you must offer no other incense on the incense altar , nor any burnt offering or grain offering . You must pour no drink offering on it .
Amma kada ka miƙa wani turaren a kan bagadin turaren , ko wani baiko na ƙonawa ko baiko na hatsi . Kada ka zuba wani baiko na sha a kansa .
EXO 30:10     Alignment score: 0.39 → 0.411
Aaron must make atonement on its horns once a year . With the blood of the sin offering he will make atonement for it once a year throughout your generations . It is completely set apart to Yahweh . "
Tilas Haruna ya yi hadaya
ta zunubi a kan ƙahonninsa sau ɗaya a shekara . Da jinin baikon na zunubi zai yi hadaya ta zunubi sau ɗaya a shekara a dukkan tsararrakinku . Keɓaɓɓe ne sarai saboda Yahweh . "
EXO 30:11     Alignment score: 0.63
Then Yahweh spoke to Moses , saying ,
Sa'an nan Yahweh ya yi magana da Musa , cewa ,
EXO 30:12     Alignment score: 0.361
" When you take a census of the Israelites , then each person must give
a ransom for his life to Yahweh . You must do this after you count them , so that there will be no plague among them when you count them .
" Sa ' ad da ka ƙidaya Isra'ilawa , kowanne mutum zai kawo abin fansa domin ransa ga Yahweh . Sa ' ad da ka ƙidaya su dole ne ka yi haka . Domin kada annoba ta auko a cikin su sa ' ad da kake ƙidaya su .
EXO 30:13     Alignment score: 0.363
Everyone who is counted in the census is to pay half a shekel of silver , according to the weight of the shekel of the sanctuary ( a shekel is the same as twenty gerahs ) . This half shekel will be an offering to Yahweh .
Dukkan
wanda aka ƙidaya cikin yin ƙidayar zai biya rabin awo na azurfa , bisa ga kuɗin da ake amfani da su a wuri mai tsarki ( awon dai - dai yake da abin da ake auna nauyin ƙaramin abu ) . Wannan rabin awo baiko ne domin Yahweh .
EXO 30:14     Alignment score: 0.411
Everyone who is counted , from twenty years old and up , must give this offering to me .
Dukkan
wanda aka ƙidaya , daga shekara ashirin zuwa gaba , dole ya bada wannan baikon gare ni .
EXO 30:15     Alignment score: 0.32 → 0.319
When the people give this offering to me to make atonement for their lives , the rich must not give more than the half shekel , and the poor must not give
less .
Lokacin da mutane suke bada wannan baiko domin fansar rayukansu , masu arziki ma ba zasu bada fiye da rabin awon nan ba , matalauta kuma ba zasu bada abin da bai kai rabin awon nan ba .
EXO 30:16     Alignment score: 0.414 → 0.414
You must receive this atonement money from the Israelites and you must allocate it to the work of the tent of meeting . It must be a reminder to the Israelites before me , to make atonement for your lives . "
Dole ka karɓi wannan kuɗin fansa
daga Isra'ilawa ka sa su cikin aikin rumfa ta taruwa . Dole ya zama abin tunawa ga Isra'ilawa a gare ni , su miƙa abin kafara domin rayukansu .
EXO 30:17     Alignment score: 0.63
Then Yahweh spoke to Moses , saying ,
Sa'an nan Yahweh ya yi magana da Musa , cewa ,
EXO 30:18     Alignment score: 0.411
" You must also make a large bronze basin with a bronze stand , a basin for washing . You must put it between the tent of meeting and the altar , and you must put water in it .
" Zaka yi babban bangaji na tagulla da wurin zamansa na tagulla , bangajin wanke - wanke . Tilas ka sa shi tsakanin rumfa
ta taruwa da bagadi , ka zuba ruwa a cikin sa .
EXO 30:19     Alignment score: 0.404 → 0.421
Aaron and his sons must wash their hands and their feet with the water in it .
Haruna da ' ya'ansa za su wanke hannuwansa
da ƙafafunsu da ruwan dake cikin sa .
EXO 30:20     Alignment score: 0.466 → 0.467
When they go into the tent of meeting or when they go near to the altar to serve me by burning an offering , they must wash with water so that they do not die .
Sa ' ad da suke
shiga rumfa ta taruwa da sa ' ad da suke zuwa kusa da bagadi su yi mani hidima ta ƙona baiko , dole su wanke da ruwa domin kada su mutu .
EXO 30:21     Alignment score: 0.44 → 0.44
They must wash their hands and feet so that they do not die . This must be a permanent law for Aaron and his descendants throughout their people 's generations . "
Dole su wanke hannuwansu da ƙafafunsu
domin kada su mutu . Dole wannan ta zama dawwamammar doka ga Haruna da zuriyarsa a dukkan tsararrakin mutanensa .
EXO 30:22     Alignment score: 0.63
Then Yahweh spoke to Moses , saying ,
Sa'an nan Yahweh ya yi magana da Musa , cewa ,
EXO 30:23     Alignment score: 0.346 → 0.456
" Take these fine spices : five hundred shekels of flowing myrrh , 250 shekels of sweet - smelling cinnamon , 250 shekels of sweet - smelling cane ,
" Ka ɗauki waɗannan kayan yaji masu kyau : da murr mai zubowa na awo ɗari biyar , da sinamon mai ƙanshi mai daɗi na awo 250 , da kayan yaji mai ƙanshi na awo 250 ,
EXO 30:24     Alignment score: 0.439 → 0.447
five hundred shekels of cassia , measured by the weight of the shekel of the sanctuary , and one hin of olive oil .
da kayan yaji mai ƙanshi
na kasiya na awo ɗari biyar , wanda aka auna bisa ga ma'aunin wuri mai tsarki , da kwalba ɗaya ta man zaitun .
EXO 30:25     Alignment score: 0.307 → 0.347
You must make holy anointing oil with these ingredients , the work of a perfumer . It will be a holy anointing oil , reserved for me .
Dole da waɗannan kayan haɗi za ka sa maiyin turare ya yi mai na shafewa mai tsarki . Zai zama man tsarki na shafewa , ajjiyayye
saboda ni .
EXO 30:26     Alignment score: 0.327 → 0.327
You must anoint the tent of meeting with this oil , as well as the ark of the testimony ,
Dole da wannan mai na shafewa za ka shafe rumfa
ta taruwa da akwati na shaida ,
EXO 30:27     Alignment score: 0.252 → 0.252
the table and all its utensils , the lampstand and its equipment , the incense altar ,
sai kuma teburin da kayan aikinsa
da abin ɗora fitilar da kayanta da sanduƙin turare ,
EXO 30:28     Alignment score: 0.288 → 0.301
the altar for burnt offerings with all its equipment , and the basin with its stand .
sai kuma bagadin ƙona baye -- baye da dukkan kayansa da bangajin da wurin ɗora shi .
EXO 30:29     Alignment score: 0.407
You must set them apart to me so that they may be holy to me . Anything that touches them will also be holy .
Tilas ka keɓe su saboda ni su zama masu tsarki domi na . Dukkan
abin da ya taɓa su zai zama mai tsarki .
EXO 30:30     Alignment score: 0.357
You must anoint Aaron and his sons and set them aside
to me so that they may serve me as priests .
Tilas ka keɓe Haruna da ' ya'yansa domin su yi mani hidima a matsayin firistoci .
EXO 30:31     Alignment score: 0.422 → 0.418
You must say to the Israelites , ' This must be an anointing oil that is set apart to Yahweh throughout your people 's generations .
Dole kace da Isra'ilawa , ' Wannan mai na shafewa ne da aka keɓe domin Yahweh a dukkan
tsararrakin mutanenku .
EXO 30:32     Alignment score: 0.252 → 0.263
It must not be applied to people 's skin , nor must you make any oil like it with the same formula , because it is set apart to Yahweh . You must regard it in this manner .
Dole mutane ba za su shafa
shi a jikinsu ba , kuma ba za ka yi wani mai da kamar yadda ka yi shi ba , saboda keɓaɓɓe ne saboda Yahweh . Dole ka lura da shi ta wannan hanya .
EXO 30:33     Alignment score: 0.242
Whoever makes perfume like it , or whoever puts any of it on someone , that person must be cut off from his people . ' "
Dukkan
wanda ya yi turare irin sa , ko ya shafa wa wani shi , za a datse shi daga cikin mutanensa . " '
EXO 30:34     Alignment score: 0.521 → 0.522
Yahweh said to Moses , " Take spices stacte , onycha , and galbanum sweet spices along with pure frankincense , each in equal amounts .
Yahweh yace da Musa , " Ka ɗauki kayan yaji - wato su - stakte da onika da galbanum - kayan yaji masu ƙanshi tare da lubban tsantsa , ka auna su dai - dai wa daida .
EXO 30:35     Alignment score: 0.271
Make it into the form of incense , blended by a perfumer , seasoned with salt , pure and set apart .
Ka yi su kamar turaren yadda maiyin turare ya haɗa
, gyararre da gishiri , mai tsafta keɓaɓɓe .
EXO 30:36     Alignment score: 0.284
You will grind it into a very fine mixture . Put part of it in front of the ark of the testimony , which is in the tent of meeting , where I will meet with you . You will regard it as very holy to me .
Ka yi masa haɗi mai kyau ka niƙa . Ka ɗiba cikinsa ka sa a shaida , wanda yake a cikin rumfa
ta taruwa , inda zan sadu da kai . Ka ɗauke shi da tsarki sosai a gare ni .
EXO 30:37     Alignment score: 0.209
As for this incense that you will make , you must not make any with the same formula for yourselves . It must be most holy to you .
Wannan turaren da zaka yi , ba zaka yi wani irin sa domin kanka
ba . Zai zama mai tsarki sosai a gare ka .
EXO 30:38     Alignment score: 0.232 → 0.236
Whoever makes anything like it to use as a perfume must be cut off from his people . "
Dukkan
wanda ya yi turare irin sa ya yi anfani da shi za a datse shi daga cikin mutanensa . "
EXO 30     Average alignment score: 0.385 for 38 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of EXO:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31  32  33  34  35  36  37  38  39  40