Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 18:57
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of EXO:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31  32  33  34  35  36  37  38  39  40 


EXO 20:1     Alignment score: 0.478
God spoke
all these words :
Allah ya furta dukkan waɗannan maganganu ,


EXO 20:2     Alignment score: 0.558
" I am Yahweh your God , who brought you out of the land of Egypt , out of the house of slavery .
" Ni ne Yahweh Allahnku , wanda ya fito daku daga ƙasar Masar , daga gidan bauta .
EXO 20:3     Alignment score: 0.262 → 0.274
You must have no other gods before me .
Tilas ne ba zaku
yi wasu alloli ba baya ga ni .
EXO 20:4     Alignment score: 0.239
You must not make for yourself a carved figure nor the likeness of anything that is in heaven above , or that is in the earth beneath , or that is in the water below .
Ba zaku yi wa kanku
sassaƙaƙƙen siffa ba ko kamannin wani abu dake can cikin sama , ko a ƙarƙashin ƙasa , ko a cikin ruwaye .
EXO 20:5     Alignment score: 0.319 → 0.342
You must not bow down to them or worship them , for I , Yahweh your God , am a jealous
God . I punish the ancestors ' wickedness by bringing punishment on the descendants , to the third and the fourth generation of those who hate me .
Dole ne ba zaku rusuna masu ba koku yi masu sujada , gama Ni , Yahweh Allahnku , Allah ne mai kishi . Ina horon muguntar kakanni ta wurin sauko da horo bisa zuriyarsu , har zuwa tsararraki na uku da na huɗu na waɗanda ke ƙi na .
EXO 20:6     Alignment score: 0.428
But I show covenant faithfulness to thousands of those who love me and keep my commandments .
Amma ina nu na alƙawarin aminci ga dubban
waɗanda ke ƙaunata suke kuma kiyaye dokokina .
EXO 20:7     Alignment score: 0.358
You must not take
the name of Yahweh your God , in vain , for I will not hold guiltless anyone who takes my name in vain .
Dole ne ba zaku ɗauki sunan Yahweh Allahnku ba , a wofi , domin ba zan riƙe shi marar laifi ba duk wanda ya ɗauki sunana a wofi .
EXO 20:8     Alignment score: 0.432
Remember the Sabbath day , to set it apart to me .
Ku tuna da ranar Asabaci , ku keɓe ta domina .
EXO 20:9     Alignment score: 0.38
You must labor and do all your work for six days .
Dole kuyi aiki tuƙuru ku kuma yi dukkan aikinku a ranaku shida .
EXO 20:10     Alignment score: 0.333 → 0.354
But the seventh day is a Sabbath for Yahweh your God . On it you must not do any work , you , or your son , or your daughter , or your male servant , or your female servant , or your cattle , or the foreigner who is within your gates .
Amma rana ta bakwai Asabaci ce ga Yahweh Allahnku . A wannan rana baza
kuyi wani aiki ba , koku , ko ' ya'yanku maza , ko ' ya'yanku mata , ko bayinku maza , ko bayinku mata , ko garken shanunku , ko baƙon da yake cikin ƙofofinku .
EXO 20:11     Alignment score: 0.55
For in six days Yahweh made the heavens and earth , the sea , and everything that is in them , and rested on the seventh day . Therefore Yahweh blessed the Sabbath day and set it apart .
Domin a cikin ranaku shida Yahweh ya yi sammai da duniya , da teku , da dukkan abin dake cikin su , sai kuma ya huta a rana ta bakwai . Saboda haka Yahweh ya albarkaci
ranar Asabaci ya kuma keɓe ta .
EXO 20:12     Alignment score: 0.446
Honor your father and your mother , so that you may live a long time in the land that Yahweh your God is giving you .
Ka girmama mahaifinka da mahaifiyarka , saboda ka rayu na dogon lokaci a cikin ƙasar da Yahweh Allahnka yake baka
.
EXO 20:13     Alignment score: 0.129
You must not murder anyone .
Tilas ba zaka
kashe kowa ba .
EXO 20:14     Alignment score: 0.376
You must not commit adultery .
Tilas ba zaka
yi zina ba .
EXO 20:15     Alignment score: 0.322 → 0.326
You must not steal from anyone .
Tilas ne ba zaka
yi sata ba daga wani .
EXO 20:16     Alignment score: 0.288 → 0.291
You must not give false testimony against your neighbor .
Tilas ne ba zaka
bada shaidar ƙarya ba gãba da maƙwabcinka .
EXO 20:17     Alignment score: 0.394 → 0.394
You must not covet your neighbor 's house ; you must not covet your neighbor 's wife , his male servant , his female servant , his ox , his donkey , or anything that belongs to your neighbor . "
Tilas ne ba zaka
yi ƙyashin gidan maƙwabcinka ba ; tilas ne ba zaka yi ƙyashin matar maƙwabcinka ba , bawansa namiji , baiwarsa mace , sansa , jakinsa , ko dukkan wani abu dake na maƙwabcinka . "
EXO 20:18     Alignment score: 0.275 → 0.283
All the people saw the thundering and the lightning , and heard the voice of the trumpet , and saw the mountain smoking . When the people saw it , they trembled and stood far off .
Dukkan mutanen suka ga cidar da walƙiyar
, suka kuma ji muryar ƙahon , suka kuma ga tsaunin na hayaƙi . Sa ' ad da mutanen suka ga haka , suka firgice suka kuma tsaya daga nesa .
EXO 20:19     Alignment score: 0.549
They said to Moses , " Speak
to us , and we will listen ; but do not let God speak to us , or we will die . "
Suka cewa Musa , " Ka yi magana da mu , zamu kuma saurara ; amma kada ka bari Allah ya yi magana da mu , ko kuwa za mu mutu . "
EXO 20:20     Alignment score: 0.406 → 0.458
Moses said to the people , " Do not be afraid , for God has come to test you so that the honor of him may be in you , and so that you do not sin . "
Musa ya cewa Mutanen , " Kada kuji tsoro , domin Allah ya zo ya gwada ku saboda girmamawarsa ya kasance cikin ku , saboda kuma kada kuyi zunubi . "
EXO 20:21     Alignment score: 0.447
So the people stood far off , and Moses approached the thick darkness where God was .
Sai mutanen suka tsaya nesa , Musa kuma ya kusanci duhun mai kauri inda Allah ya ke .
EXO 20:22     Alignment score: 0.489
Yahweh said to Moses , " This is what you must tell the Israelites : ' You yourselves have seen that I have talked with you from heaven .
Yahweh ya cewa Musa , " Wannan ne tilas ka gayawa Isra'ilawa : ' Ku da kanku kunga cewa nayi magana da ku daga sama .
EXO 20:23     Alignment score: 0.55
You will not make for yourselves other gods alongside me , gods of silver or gods of gold .
Kada ku yiwa kanku wasu alloli tare
da ni , allolin azurfa ko allolin zinariya .
EXO 20:24     Alignment score: 0.468
You must make an earthen altar for me , and you must sacrifice on it your burnt offerings , fellowship offerings , sheep , and oxen . In every place where I cause my name to be honored , I will come to you and bless you .
Tilas ku gina mani bagadin ƙasa
, dole kuma ku yi hadayar baye - baye na ƙonawa a kansa , baye - baye na zumunta , tumaki , da shanu . A cikin dukkan inda nasa a girmama sunana , zan zo gare ku in albarkace ku .
EXO 20:25     Alignment score: 0.354 → 0.373
If you make me an altar of stone , you must not build
it of cut stones , for if you use your tools on it , you will have defiled it .
Idan kuka yi mani bagadin dutse , ba zaku gina shi ba da dutsen da aka yanko , domin idan kuka yi amfani da kayan aikinku a kansa , kun riga kun gurɓata shi .
EXO 20:26     Alignment score: 0.256 → 0.256
You must not go up to my altar on steps , so that your nakedness is not exposed . ' "
Tilas ne ba za ku hau bisa bagadina
ta matakala ba , saboda kada tsirancinku ya bayyana . " '
EXO 20     Average alignment score: 0.402 for 26 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of EXO:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31  32  33  34  35  36  37  38  39  40