Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 18:57
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of EXO:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31  32  33  34  35  36  37  38  39  40 


EXO 26:1     Alignment score: 0.339 → 0.419
You must make the tabernacle with ten curtains made from fine linen and blue , purple , and scarlet wool with the designs of cherubim . This
will be the work of a very skilled craftsman .
Rumfar taruwa kuma za ka yi ta da labule goma da aka yi su da lilin mai kyau da shuɗi da shunayya da jan ulu mai zanen cerubim . Wanda gwanin mai aikin hannu ya yi .


EXO 26:2     Alignment score: 0.475 → 0.472
The length of each curtain must be twenty - eight cubits , the width four cubits . All the curtains must be of the same size .
Tsawon kowanne labule zai zama kamu ashirin da takwas , faɗi kuma kamu huɗu . Labulen dukkan su su kasance girmansu ɗaya .
EXO 26:3     Alignment score: 0.282
Five curtains must be joined to each other , and the other five curtains must also be joined to each other .
Labule biyar su zama haɗe
da juna , sauran biyar kuma su zama haɗe da juna .
EXO 26:4     Alignment score: 0.206 → 0.214
You must make loops of blue along the outer edge of the end curtain of one set . In the same way , you must do the same along the outer edge of the end curtain in the second set .
Kashi ɗaya na labulen
za ka yi masa abin ratayewa na shuɗi daga ƙarshensa . Kashi na biyu ma haka za ka yi masu daga ƙarshe .
EXO 26:5     Alignment score: 0.317 → 0.323
You must make fifty loops on the first curtain , and you must make fifty loops on the end curtain in the second set . Do this so that the loops will be opposite to each other .
Kashi na farko za ka yi masu wurin ratayewa hamsin , kashi na biyu ma za ka yi masu wurin ratayewa hamsin . Ka yi haka domin wurin ratayewar
labulen su dubi junansu .
EXO 26:6     Alignment score: 0.241
You must make fifty clasps of gold and join the curtains together with them so that the tabernacle becomes united .
Sai ka yi kayan adon labule
na zinariya guda hamsin ka haɗa labulen tare da juna domin rumfar sujadar ta zama a haɗe .
EXO 26:7     Alignment score: 0.326 → 0.327
You must make curtains of goats ' hair for a tent over the tabernacle . You must make eleven of these curtains .
Za ka yi labule na gashin awaki domin rumfa
ta bisan rumfar sujada . Za ka yi labule guda goma sha ɗaya .
EXO 26:8     Alignment score: 0.429 → 0.443
The length of each curtain must be thirty cubits , and the width of each curtain must be four cubits . Each of the eleven curtains must be of the same size .
Tsawon kowanne labule zai zama kamu talatin , faɗin kowanne labule kuma kamu huɗu . Labulen nan goma sha ɗaya girmansu ya zama ɗaya .
EXO 26:9     Alignment score: 0.331
You must join five curtains to each other and the other six curtains to each other . You must double over the sixth curtain in the front of the tent .
Labule biyar sai ka haɗa su da juna sauran shida kuma ka haɗa
su da juna . Sai ka gwama labule na shida wanda yake a gaban rumfar .
EXO 26:10     Alignment score: 0.311 → 0.317
You must make fifty loops on the edge of the end curtain of the first set , and fifty loops on the edge of the end curtain that joins the second set .
Sai ka yi maratayi hamsin a gefen labule jeri na farko , maratayi hamsin kuma a gefen labulen da ya haɗa
jeri na biyu .
EXO 26:11     Alignment score: 0.315 → 0.324
You must make fifty bronze clasps and put them into the loops . Then you join the tent together so that it may be one piece .
Sai ka yi abin maƙalawa hamsin na tagulla ka sa su a maratayin . Sa'an nan ka haɗa rumfar tare
ta zama abu ɗaya .
EXO 26:12     Alignment score: 0.239 → 0.265
The leftover half curtain , that is , the overhanging part remaining from the tent 's curtains , must hang at the back of the tabernacle .
Rabin labulen da ya rage
, wato wanda ya zarce ya ragu daga labulen rumfar , sai ka bar shi yana lilo a bayan rumfar sujada .
EXO 26:13     Alignment score: 0.27
There must be one cubit of curtain on one side , and one cubit of curtain on the other side that which is left over of the length of the tent 's curtains must hang over the sides of the tabernacle on one side and on the other side , to cover it .
Zai zama kamu ɗaya na labulen a gefe ɗaya , kamu ɗaya kuma na labulen a ɗaya gafen
- wato abin da ya ragu na labulen rumfar a bar shi ya na lilo a gefen rumfar sujada a sashi ɗaya domin ya rufe ta .
EXO 26:14     Alignment score: 0.204
You must make for the tabernacle a covering of ram skins dyed red , and another covering of fine leather to go above that .
Sai ka yi wa rumfar sujadar
abin rufewa da fatun rago waɗanda a ka jeme mai rinin , wani marfin kuma na fata mai kyau ka sa ya rufe wannan .
EXO 26:15     Alignment score: 0.203 → 0.261
You must make upright frames out of acacia wood for the tabernacle .
Sai ka yi wa rumfar sujadar
diraku na itacen ƙirya a kafa su a tsaye .
EXO 26:16     Alignment score: 0.339 → 0.428
The length of each frame must be ten cubits , and its width must be one and a half cubits .
Ratar kowacce dirka zai zama kamu goma , faɗin ta kuma kamu ɗaya da rabi .
EXO 26:17     Alignment score: 0.26 → 0.273
There must be two wooden pegs in each frame for joining the frames to each other . You are to make all the tabernacle 's frames in this way .
Sai a yi wa dirakun turaka biyu na katako domin su haɗa
su da juna . Haka za ka yi dukkan dirakun rumfar sujada .
EXO 26:18     Alignment score: 0.365 → 0.366
When you make the frames for the tabernacle , you must make twenty frames for the south side .
Sa ' ad da ka yi dirakun rumfar
sujadar , sai ka yi guda ashirin saboda sashi na kudu .
EXO 26:19     Alignment score: 0.47 → 0.47
You must make forty silver bases to go under the twenty frames . There must be two bases under the first frame to be its two pedestals , and also two bases under each of the other frames for their two pedestals .
Sai ka yi darurruka arba'in na azurfa a ƙarƙashin dirakun nan ashirin . Darurruka biyu za su zama matashin dirka ta farko , darurruka biyu kuma za su zama matashin dirakun guda biyu .
EXO 26:20     Alignment score: 0.348 → 0.351
For the second side of the tabernacle , on the north side , you must make twenty frames
Sashi
na biyu na rumfar sujada , wato daga arewa , za ka yi masa diraku ashirin
EXO 26:21     Alignment score: 0.352 → 0.355
and their forty silver bases . There must be two bases under the first frame , two bases under the next frame , and so on .
da darurrukansu guda arba'in na azurfa . Dirka ta farko za ta kasance da darurruka biyu , biyu kuma a ta gaba , har a gama su dukka
.
EXO 26:22     Alignment score: 0.386 → 0.383
For the back side of the tabernacle on the west side , you must make six frames .
Bayan rumfar sujada kuma daga sashin
yamma , sai ka yi ma sa diraku shida .
EXO 26:23     Alignment score: 0.267 → 0.274
You must make two frames for the back corners of the tabernacle .
Sai ka yi diraku biyu saboda kusurwar rumfar
sujada ta baya .
EXO 26:24     Alignment score: 0.28 → 0.28
These frames must be separate at the bottom , but joined at the top to the same ring . It must be this way for both of the back corners .
Waɗannan dirakun ba za a haɗa su daga ƙasa
ba , amma daga sama za a haɗa su da ƙawanya ɗaya . Haka kusurwoyi biyu na baya za su zama .
EXO 26:25     Alignment score: 0.426
There must be eight frames , together with their silver bases . There must be sixteen bases in all , two bases under the first frame , two bases under the next frame , and so on .
Za su zama diraku takwas , tare da darurrukansu na azurfa . Za a sami darurruka goma sha shida , darurruka biyu a ƙarƙashin dirka ta farko , darurruka biyu kuma a ta gaba , har a gama .
EXO 26:26     Alignment score: 0.359 → 0.351
You must make crossbars of acacia wood five for the frames of the one side of the tabernacle ,
Dole ka shirya
katakai da zasu gitta da itacen ƙirya - biyar saboda sashi ɗaya na dirakun rumfar sujada ,
EXO 26:27     Alignment score: 0.377 → 0.409
five crossbars for the frames of the other side of the tabernacle , and five crossbars for the frames for the back side of the tabernacle to the west .
katakai
biyar na gittawa kuma saboda ɗaya sashin na dirakun rumfar sujada , katakai biyar na gittawa kuma saboda dirakun sashin rumfar sujada na baya wajan yamma .
EXO 26:28     Alignment score: 0.222
The crossbar in the center of the frames , that is , halfway up , must reach from end to end .
Katakon
da yake tsakiyar dirakun , zai kai daga wannan ƙarshe zuwa wancan ƙarshen .
EXO 26:29     Alignment score: 0.289 → 0.297
You must cover the frames with gold . You must make their rings of gold , for them to serve as holders for the crossbars , and you must cover the bars with gold .
Sai ka shafe dirakun da zinariya . Za kuma ka yi zobbansu da zinariya , domin su riƙe katakan da aka gitta , na gittawar ma za ka shafe su da zinariya .
EXO 26:30     Alignment score: 0.236
You must set up the tabernacle by following the plan you were shown on the mountain .
Dole ka tsara rumfar sujada ta wurin bin yadda aka nuna maka
a kan tsaunin .
EXO 26:31     Alignment score: 0.438 → 0.439
You must make a curtain of blue , purple , and scarlet wool , and of fine linen , with designs of cherubim , the work of a skillful workman .
Sai ka kayi labule na shuɗi , da shunayya , da jan ulu , da leshe mai kyau da zanen kerubim , wanda ƙwararren mai aikin hannu
zai yi .
EXO 26:32     Alignment score: 0.499
You must hang it on four pillars of acacia wood covered with gold . These pillars must have hooks of gold set on four silver bases .
Sai dole ka rataye shi a kan ginshiƙai na itacen ƙirya shafaffu da zinariya . Waɗannan ginshiƙai za a yi ma su ƙugiyoyi na zinariya a kan darurruka huɗu na azurfa .
EXO 26:33     Alignment score: 0.332 → 0.361
You must hang
up the curtain under the clasps , and you must bring in the ark of the testimony . The curtain is to separate the holy place from the most holy place .
Sai kuma dole ka sa labulen a wurin ratayewarsa , sai kuma ka kawo akwatin a ciki . Labulen zai raba tsakanin wuri mai tsarki da wuri mafi tsarki .
EXO 26:34     Alignment score: 0.317 → 0.325
You must put the atonement lid on the ark of the testimony , which is in the most holy place .
Sai kasa marfi na kafara a bisa akwatin shaida , wanda yake a cikin wuri mafi tsarki . Sai kasa teburin a waje daga labulen
.
EXO 26:35     Alignment score: 0.361
You must place the table outside the curtain . You must place the lampstand opposite the table on the south side of the tabernacle . The table must be on the north side .
Sai kasa wurin ɗora fitilar
ya dubi teburin daga sashin kudu na rumfar sujada . Teburin ya kasance daga sashin arewa .
EXO 26:36     Alignment score: 0.337 → 0.339
You must make a hanging for the tent entrance . You must make it out of blue , purple , and scarlet material and fine twined linen , the work of an embroiderer .
Sai kuma dole ka yi maratayi a ƙofar shiga rumfar . Sai kuma dole ka yi shi da shuɗi , da shunayya , da jan ƙyalle , da leshe mai kyau , murɗaɗɗe wanda mai iya zane a kan tufa
ya yi .
EXO 26:37     Alignment score: 0.471 → 0.508
For the hanging , you must make five pillars of acacia and cover them with gold . Their hooks must be of gold , and you must cast five bronze bases for them .
Wurin ratayewar
za ka yi masa ginshiƙai biyar na ƙirya shafaffu da zinariya . Ƙugiyoyinsu su zama na zinariya , ka yi darurruka biyar na zubi da tagulla .
EXO 26     Average alignment score: 0.35 for 37 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of EXO:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31  32  33  34  35  36  37  38  39  40