Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 18:57
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of EXO:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31  32  33  34  35  36  37  38  39  40 


EXO 13:1     Alignment score: 0.614
Then Yahweh spoke to Moses , saying ,
Yahweh ya yi magana da Musa ya kuma ce ,


EXO 13:2     Alignment score: 0.333 → 0.335
" Set apart to me all the firstborn , every firstborn male among the Israelites , both of people and animals . The firstborn belongs to me . "
" Ka keɓe mani dukkan ' ya'yan fãri , kowanne ɗan fãri namiji daga cikin Isra'ilawa , duk da na mutane da dabbobi . ' Ya'yan fãrin nawa ne . "
EXO 13:3     Alignment score: 0.469
Moses said to the people , " Call this day to mind , the day on which you came out from Egypt , out of the house of slavery , for by Yahweh 's strong hand he brought you out from this place . No bread with yeast may be eaten .
Musa ya cewa mutanen , " Ku tuna da wannan rana , ranar da kuka fito daga Masar , daga gidan bauta , domin ta hannun Yahweh mai ƙarfi ya fito daku daga nan wurin . Babu wata gurasa mai gami da zai yiwu a ci .
EXO 13:4     Alignment score: 0.583
You are going out of Egypt on this day , in the month of Aviv .
Za ku fita daga Masar a wannan ranar , a cikin watan Abib .
EXO 13:5     Alignment score: 0.528 → 0.53
When Yahweh brings you into the land of the Canaanites , Hittites , Amorites , Hivites , and the Jebusites , the land that he swore to your ancestors to give you , a land flowing with milk and honey then you must observe this act of worship in this month .
Sa ' ad da Yahweh ya kawo ku cikin ƙasar Kan'aniyawa , da Hittiyawa , da Amoriyawa , da Hibbiyawa , da kuma Yebusiyawa , ƙasar da ya rantse wa kakanninku zai baku
, ƙasar dake malala da madara da zuma - daganan tilas ku kiyaye wannan aikin sujada a cikin wannan watan .
EXO 13:6     Alignment score: 0.464
For seven days you must eat bread without yeast ; on the seventh day there will be a feast to honor Yahweh .
Gama kwanaki bakwai tilas za ku ci gurasa marar gami ; a ranar kwana na bakwai za ayi bikin girmama Yahweh .
EXO 13:7     Alignment score: 0.371 → 0.371
Bread without yeast must be eaten throughout the seven days ; no bread with yeast may be seen among you . No yeast may be seen with you within any of your borders .
Gurasa marar gami tilas za a ci cikin dukkan
kwanakin bakwai ; babu wata gurasa mai gami da zai yiwu a gani a cikin ku . Babu wani gami da zai yiwu a gani tare daku a cikin kowanne kan iyakokinku .
EXO 13:8     Alignment score: 0.454 → 0.453
On that day you are to say to your children , ' This is because of what Yahweh did for me when I came out of Egypt . '
A wannan rana zaku
cewa ' ya'yanku , ' Wannan saboda abin da Yahweh ya yi domina ne sa ' ad da na fito daga Masar . '
EXO 13:9     Alignment score: 0.472
This will be a reminder for you on your hand , and a reminder on your forehead . This is so the law of Yahweh may be in your mouth , for with a strong hand Yahweh brought you out of Egypt .
Wannan zai zama abin tunawa domin ka a bisa hannu
, abin tunawa kuma a bisa goshi . Wannan saboda shari'ar Yahweh ta kasance a bakinka , domin tare da hannu mai ƙarfi Yahweh ya fito da kai daga Masar .
EXO 13:10     Alignment score: 0.451
Therefore you must keep this law at its appointed time from year to year .
Saboda haka tilas ka kiyaye wannan shari'a a lokacin da aka zaɓa
daga shekara zuwa shekara .
EXO 13:11     Alignment score: 0.472 → 0.473
When Yahweh brings you into the land of the Canaanites , as he swore to you and to your ancestors to do , and when he gives the land to you ,
Sa ' ad da Yahweh ya kawo ku cikin ƙasar Kan'aniyawa , kamar yadda ya rantse maku
da kakanninku zai yi , kuma sa ' ad da ya bayar da ƙasar a gare ku ,
EXO 13:12     Alignment score: 0.335 → 0.344
you must set apart to Yahweh the first offspring of every womb . All the firstborn offspring of your animals that are males , will belong to Yahweh .
tilas ku keɓe ga Yahweh kowanne yaro ɗan fãri da ɗan farko na dabbobinku . Mazajen dukka
za su zama na Yahweh .
EXO 13:13     Alignment score: 0.333 → 0.337
Every firstborn of a donkey you must buy back with a lamb . If you do not buy it back , then you must break its neck . But each of your firstborn males among all your sons you must buy them back .
Kowanne ɗan fãrin jaki tilas ku saye
shi da ɗan rago . Idan baku saye shi ba , daga nan tilas ku karya wuyansa . Amma kowanne ɗan fãri namiji daga cikin dukkan ' ya'yanku maza - tilas ku sake sayen su .
EXO 13:14     Alignment score: 0.406
When your son asks you later , ' What does this mean ? ' then you are to tell him , ' It was by a strong hand that Yahweh brought us out from Egypt , from the house of slavery .
Idan ɗan ka yayi maka tambaya
daga bisani , ' Mene ne ma'anar wannan ? ' Daga nan sai ka gaya ma shi , ' Ta wurin hannun Yahweh mai ƙarfi ne aka fito damu daga Masar , daga gidan bauta .
EXO 13:15     Alignment score: 0.38 → 0.386
When Pharaoh stubbornly refused to let us go , Yahweh killed all the firstborn in the land of Egypt , both the firstborn of people and the firstborn of animals . That is why I sacrifice to Yahweh the firstborn male of every animal , and why I buy back the firstborn of my sons . '
Sa ' ad da Fir'auna da taurin kai ya ƙi ya bar mu mu tafi , Yahweh ya kashe dukkan ' ya'yan fãri na ƙasar Masar , duk da ' ya'yan fãrin mutane da ' ya'yan fãrin dabbobi . Shi ya sa nake hadaya ga Yahweh na ɗan fãri namiji na kowacce dabba , shi yasa kuma nake sake sayen ' ya'yan fãri na mazaje . '
EXO 13:16     Alignment score: 0.4
This will become a reminder on your hands , and a reminder on your forehead , for it was by a strong hand Yahweh brought us out of Egypt . "
Wannan zaya zama abin tunawa a hannunku
, abin tunawa kuma a bisa goshinku , domin ta hannu mai ƙarfi Yahweh ya fito damu daga Masar . "
EXO 13:17     Alignment score: 0.419 → 0.423
When Pharaoh let the people go , God did not lead them by way of the land of the Philistines , although that land was nearby . For God said , " Perhaps the people will change their minds when they experience war and will then return to Egypt . "
Sa ' ad da Fir'auna ya bar mutanen su tafi , Allah bai bida su ta hanyar ƙasar Filistiyawa ba , koda yake wannan ƙasar tana kurkusa . Domin Allah yace , " Watakila mutanen za su canza ra'ayinsu sa ' ad da suka fuskanci
yaƙi daganan kuma su koma Masar . "
EXO 13:18     Alignment score: 0.45
So God led the people around through the wilderness to the Sea of Reeds . The Israelites went up out of the land of Egypt armed for battle .
Sai Allah ya bi da mutanen su kewaya
ta cikin jeji zuwa Tekun Iwa . Isra'ilawa suka fita daga ƙasar Masar shirye domin yaƙi .
EXO 13:19     Alignment score: 0.463 → 0.465
Moses took
the bones of Joseph with him , for Joseph had made the Israelites solemnly swear and said , " God will surely rescue you , and you must carry away my bones with you . "
Musa ya ɗauki ƙasusuwan Yosef tare da shi , domin Yosef yasa Isra'ilawa suka yi rantsuwa ya kuma ce , " Babu shakka Allah zai ceto ku , kuma tilas ku ɗauke ƙasusuwana tare daku . "
EXO 13:20     Alignment score: 0.422 → 0.486
The Israelites journeyed from Succoth and camped at Etham on the edge of the wilderness .
Isra'ilawa suka
yi tafiya daga Sukkot suka kuma yi sansani a Itam a bisa gaɓar jeji .
EXO 13:21     Alignment score: 0.384 → 0.391
Yahweh went before them by day in a pillar of cloud to lead them on the way . By night he went in a pillar of fire to give
them light . In this way they could travel by day and by night .
Yahweh ya shiga gabansu da rana ta inuwar girgije domin ya bida su ta hanyar da zasu bi . Da dare ya tafi ta inuwar wuta domin ya basu haske . Ta wannan hanyar suna iya tafiya da rana da kuma dare .
EXO 13:22     Alignment score: 0.356 → 0.383
Yahweh did not take away from before the people the daytime pillar of cloud or the nighttime pillar of fire .
Yahweh bai ɗauke kuma daga gaban mutanen da rana inuwar
girgije ba da dare kuma inuwar wuta ba .
EXO 13     Average alignment score: 0.426 for 22 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of EXO:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31  32  33  34  35  36  37  38  39  40