Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 18:57
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of EXO:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31  32  33  34  35  36  37  38  39  40 


EXO 29:1     Alignment score: 0.344
Now this
is what you must do to set them apart to me so that they may serve me as priests . Take one young bull and two rams without blemish ,
Ga abin da za ka yi domin ka keɓe su yadda za su iya yi mani hidima a matsayin firistoci . Ka ɗauki ɗan bijimi da raguna biyu marasa cikas da ,


EXO 29:2     Alignment score: 0.253
bread without yeast , and cakes without yeast mixed with oil . Also take
wafers without yeast rubbed with oil . Make the wafers using fine wheat flour .
gurasa marar gami , da waina marar gami gauraye da mai . Ka kuma ɗauki wainar alkama marar gami ka shafe da mai . wadda aka yi da kyakkyawar alkama . Wadda ake ci da zuma .
EXO 29:3     Alignment score: 0.404
You must put them into a single basket , bring them in the basket , and present them with the bull and the two rams .
Dole ka sa su a cikin kwando ɗaya , ka kawo su a cikin kwandon , ka miƙa su tare da bijimin da ragunan nan biyu .
EXO 29:4     Alignment score: 0.479 → 0.48
You must present Aaron and his sons at the entrance to the tent of meeting . You must wash Aaron and his sons in water .
Dole ne ka miƙa Haruna da ' ya'yansa a ƙofar shiga rumfar ta taruwa . Za ka yi wa Haruna da ' ya'yansa wanka
da ruwa .
EXO 29:5     Alignment score: 0.251 → 0.257
You must take the garments and clothe Aaron with the coat , the robe of the ephod , the ephod , and the breastpiece , fastening the finely - woven waistband of the ephod around him .
Dole ka ɗauki rigunan da alkyabba ka sa wa Haruna da maratayin falmara
da falmara da ƙyalle na ƙirjin da ɗamara ta leshe mai kyau tare da falmara ka yafa masa .
EXO 29:6     Alignment score: 0.307
You must set the turban on his head and put the holy crown on the turban .
Ka naɗa rawanin a kansa da kambi na tsarki a bisa rawanin .
EXO 29:7     Alignment score: 0.267
Then take the anointing oil and pour it on his head , and in this way anoint him .
Sa'an nan ka ɗauki mai na shafewa ka zuba a kansa , da haka za ka shafe shi .
EXO 29:8     Alignment score: 0.196
You must bring his sons and put coats on them .
Dole ka kawo ' ya'yansa su ma ka sa masu alkyabbobi .
EXO 29:9     Alignment score: 0.307
You must clothe Aaron and his sons with sashes and put headbands on them . The work of the priesthood will belong to them by permanent law . In this way you must consecrate Aaron and his sons for them to serve me .
Za ka sa wa Haruna da ' ya'yansa ɗammaru
da ƙyalle na ado a kansu . Aikin firist zai zama nasu kullum bisa ga doka . Ta haka za ka tsarkake Haruna da ' ya'yansa domin su yi mani hidima .
EXO 29:10     Alignment score: 0.447 → 0.447
You must all bring the bull before the tent of meeting , and Aaron and his sons must lay their hands on its head .
Dole dukkan ku za ku kawo bijimin a wurin rumfa
ta taruwa , Haruna da ' ya'yansa za su sa hannayensu a kan bijimin .
EXO 29:11     Alignment score: 0.428 → 0.426
You must kill the bull before Yahweh at the entrance to the tent of meeting .
Zaka yanka bijimin a ƙofar rumfar
ta taruwa a gaban Yahweh .
EXO 29:12     Alignment score: 0.31 → 0.316
You must take some of the bull 's blood and put it on the horns of the altar with your finger , and you must pour out the rest of the blood at the base of the altar .
Dole ka ɗauki jinin bijimin da yatsarka ka sa a kan ƙahon
bagadin , sai ka ɗauki sauran jinin ka zubar da shi a dakalin bagadin .
EXO 29:13     Alignment score: 0.333 → 0.34
You must take all the fat that covers the inner parts , and also take
the covering of the liver and the two kidneys with the fat that is on them ; burn it all on the altar .
Dole ka ɗauki kitse na marfin ciki da wanda ya lulluɓe hantar da ƙodojin biyu da kitsen da yake kansu ; ka ƙona a kan bagadin .
EXO 29:14     Alignment score: 0.309
But as for the bull 's flesh , as well as its skin and dung , you must burn it up outside the camp . It will be a sin offering .
Amma naman bijimin da fatarsa da sauran abin da ya rage
jikinsa , dole ka ƙone su a waje . Za ya zama baiko na zunubi .
EXO 29:15     Alignment score: 0.375 → 0.374
You must also take the one ram , and Aaron and his sons must lay their hands on its head .
Dole ka kuma ɗauki rago ɗaya , Haruna da ' ya'yansa su ɗora hannuwansu a kansa .
EXO 29:16     Alignment score: 0.36
You must kill the ram , then take its blood and sprinkle it on all sides of the altar .
Dole ka yanka ragon , ka yayyafa jininsa a kowanne
sashi na bagadin .
EXO 29:17     Alignment score: 0.15 → 0.167
You must cut the ram into pieces and wash its inner parts and its legs , and you must put the inner parts , together with its pieces and with its head ,
Dole ka yanka ragon gunduwa -- gunduwa da ƙafafunsa , ka sa ' yancikinsa tare
da gunduwoyin tare da kansa ,
EXO 29:18     Alignment score: 0.49
on the altar . Then burn the whole ram . It will be a burnt offering to Yahweh , a sweet aroma , an offering made to Yahweh by fire .
a bisa bagadin . Sa'an nan ka ƙone
ragon dukkan sa . Zai zama baiko na ƙonawa ga Yahweh , baiko mai daɗin ƙanshi wanda aka yi domin Yahweh .
EXO 29:19     Alignment score: 0.348 → 0.348
You must then take
the other ram , and Aaron and his sons must lay their hands on its head .
Sa'an nan dole ka ɗauki ɗaya ragon , Haruna da ' ya'yansa su ɗora hannuwansu a kansa .
EXO 29:20     Alignment score: 0.336 → 0.356
Then you must kill the ram and take some of its blood . Put it on the tip of Aaron 's right ear , and on the tip of his sons ' right ears , on the thumb of their right hands , and on the great toe of their right feet . Then you must sprinkle the blood against the altar on every side .
Sa'an nan dole ka yanka ragon ka ɗauki jininsa . Ka sa shi a bisa kunnen Haruna na dama , da bisa kan kunnuwan ' ya'yansa na dama , da kan babban yatsansu na dama , da babban yatsan kowannen
su na dama na ƙafa . Sa'an nan ka yayyafa jinin a jikin bagadin a kowanne sashe .
EXO 29:21     Alignment score: 0.369
You must take some of the blood that is on the altar and some of the anointing oil , and sprinkle it all on Aaron and on his garments , and also on his sons and on their garments . Aaron will then be set apart for me , as well as his garments , his sons and his sons ' garments with him .
Dole ka ɗauka
daga jinin da yake kan bagadi da mai na shafewa , ka yayyafa a kan Haruna da tufafinsa , da kuma kan ' ya'yansa da tufafinsu . Sa'an nan Haruna zai zama keɓaɓɓe domi na , da kuma tufafinsa da ' ya'yansa da tufafinsu tare da shi .
EXO 29:22     Alignment score: 0.379 → 0.387
You must take the ram 's fat , the fat tail , the fat that covers the inner parts , the covering of the liver , the two kidneys and the fat on them , and the right thigh for this ram is for the priests ' consecration to me .
Dole ka ɗauki kitsen ragon da kitsen bindin da kitsen da ya rufe kayan cikin da wanda ya lulluɓe hantar
, da ƙodojin biyu da kitsen dake kansu , da cinyar dama - wannan ragon na keɓewar firistoci ne a gare ni .
EXO 29:23     Alignment score: 0.316
Take one loaf of bread , one cake of bread made with oil , and one wafer out of the basket of bread without yeast that is before Yahweh .
Ka ɗauki dunƙule ɗaya na gurasa da wainar da aka yi da mai , guda ɗaya da wainar
alkama ɗaya daga cikin kwandon wadda bata da gami wadda ke gaban Yahweh .
EXO 29:24     Alignment score: 0.484
You must put these in Aaron 's hands and in the hands of his sons and wave them before me for a wave offering before Yahweh .
Dole ka sa waɗannan a cikin hannuwan Haruna da hannuwan ' ya'yansa ka ɗaga su a gabana
domin baiko na ɗagawa a gaban Yahweh .
EXO 29:25     Alignment score: 0.421
You must then take the food from their hands and burn it on the altar with the burnt offering . It will produce a sweet aroma for me ; it will be an offering made to me by fire .
Sa'an nan dole ka ɗauke
abincin daga hannuwansu ka ƙone shi a kan bagadin tare da baiko na ƙonawa . Zai kawo ƙanshi mai daɗi a gare ni ; zai zama baikon da aka yi mani da wuta .
EXO 29:26     Alignment score: 0.357 → 0.357
You must take
the breast of Aaron 's ram of dedication and wave it for a wave offering before Yahweh , and it will be your share .
Dole ka ɗauki haƙarƙarin ragon da aka yanka saboda keɓe Haruna ka ɗaga shi ka karkaɗa shi sama domin ya zama baiko na ɗagawa ga Yahweh , shi ne kuma zai zama rabonka .
EXO 29:27     Alignment score: 0.333 → 0.332
You must set apart to me the breast of the wave offering that is waved , and the thigh that is the contribution for the priests both the breast that was waved and the thigh that was contributed for Aaron and his sons .
Dole ka keɓe ƙirjin da aka karkaɗa a sama
domi na , cinyar da firistoci suka kawo gudummuwa - ƙrjin da aka karkaɗa da cinyar da aka kawo gudummuwa saboda Haruna da ' ya'yansa .
EXO 29:28     Alignment score: 0.505
This will be a perpetual ordinance for Aaron and his sons . It will be a contribution from the people of Israel to give
to Yahweh from their peace offerings .
Wannan zai zama zaunanniyar ka'ida saboda Haruna da ' ya'yansa . Zai zama gudummuwar da mutanen Isra'ila suka ba Yahweh baye - baye na salama .
EXO 29:29     Alignment score: 0.286 → 0.285
The holy garments of Aaron must also be reserved for his sons after him . They are to be anointed in them and ordained to me in them .
Za a ajiye tufafin Haruna masu tsarki saboda ' ya'yansa a bayansa . Za a shafe su a cikin waɗannan tufafi a keɓe su gare ni a cikin su .
EXO 29:30     Alignment score: 0.406 → 0.414
The priest who succeeds him from among his sons , who comes into the tent of meeting to serve me in the holy place , is to wear those
garments for seven days .
Firist ɗin da ya gaje shi daga cikin ' ya'yansa , wanda ya zo rumfa ta taruwa domin ya yi mani hidima a wuri mai tsarki , zai sa waɗannan tufafi har kwanaki bakwai .
EXO 29:31     Alignment score: 0.371
You must take the ram for the installation of the priests to me and boil its meat in a holy place .
Dole ka ɗauki ragon na rantsar da firistoci ka dafa namansa
a cikin wuri mai tsarki .
EXO 29:32     Alignment score: 0.467
Aaron and his sons must eat the ram 's meat and the bread that is in the basket at the entrance to the tent of meeting .
Haruna da ' ya'yansa ne za su ci naman ragon da gurasar
dake cikin kwando a ƙofar shiga rumfa ta taruwa .
EXO 29:33     Alignment score: 0.299
They must eat the meat and bread that were given to atone for them and to ordain them , to be set apart to me . No one else
may eat that food , because they must treat it as consecrated to me , reserved for me .
Dole su ci naman da gurasar da aka bayar domin a yi masu kafara a kuma naɗa su , domin a keɓe su domina . Ba wanda zai ci wannan abincin , saboda zai zama abin da aka tsarkake saboda ni .
EXO 29:34     Alignment score: 0.298
If any of the meat of the ordination offering , or any of the bread , remains to the next morning , then you must burn it . It must not be eaten because it has been set apart to me .
Idan naman keɓewar
da aka bayar ko gurasar sun rage har sun kai safiya , za ka ƙone shi . Ba za a ci shi ba saboda an riga an keɓe shi saboda ni .
EXO 29:35     Alignment score: 0.336 → 0.363
In this way , by following all that I have commanded you to do , you must treat Aaron and his sons . For seven days you must prepare them .
Haka za ka yi , ka bi umarnin
dana baka , ka yi wa " ya'yan Haruna haka . Ka shirya su har kwana bakwai .
EXO 29:36     Alignment score: 0.392 → 0.393
Every day you must offer a bull as a sin offering for atonement . You must purify the altar by making atonement for it , and you must anoint it in order to set it apart to me .
Kowacce rana zaka miƙa bijimi domin baiko na zunubi damin
kafara . Dole ka tsarkake bagadin ta wurin yin kafara domin sa , zaka shafe shi domin ya zama a keɓe domi na .
EXO 29:37     Alignment score: 0.461 → 0.46
For seven days you must make atonement for the altar and set it apart it to Yahweh . Then the altar will be completely set apart to me . Whatever touches the altar will be set apart to Yahweh .
Dole ka yi kwana bakwai kana yin hadaya
saboda bagadin kana keɓe shi saboda Yahweh . Sa'an nan bagadin zai zama keɓaɓɓe saboda ni . Dukkan abin da ya taɓa bagadin zai zama keɓaɓɓe na Yahweh .
EXO 29:38     Alignment score: 0.197 → 0.232
You must regularly offer on the altar every day two lambs a year old .
Dole ka riƙa miƙa ɗan rago bana ɗaya kowacce rana .
EXO 29:39     Alignment score: 0.385
One lamb you must offer in the morning , and the other lamb you must offer about sundown .
Dole ka miƙa ɗan rago ɗaya da safe
, ɗaya ɗan ragon kuma ka miƙa shi da yamma .
EXO 29:40     Alignment score: 0.288 → 0.293
With the first lamb , offer a tenth of an ephah of fine flour mixed with the fourth part of a hin of oil from pressed olives , and the fourth part of a hin of wine as a drink offering .
Tare da ɗan rago na fari
, za a miƙa mudu biyu na garin alkama mai laushi wanda aka kwaɓa da man zaitun kwalba biyu , da ruwan inabi shi ma kwalba biyu baiko na sha .
EXO 29:41     Alignment score: 0.368 → 0.381
You must offer the second lamb about sunset . You must offer the same grain offering as in the morning , and the same drink offering . These will produce a sweet aroma for me ; it will be an offering made to me by fire .
Rago na biyu tilas ka miƙa shi da faɗuwar rana . Dole ka sa gari kamar yadda ka sa da safe
, haka kuma baiko na sha . Waɗannan za su zama da ƙamshi mai daɗi a gare ni ; za su zama baiko da aka yi mani da wuta .
EXO 29:42     Alignment score: 0.452
These must be regular burnt offerings throughout your generations , at the entrance to the tent of meeting before Yahweh , where I will meet with you to speak
to you there .
Waɗannan za su zama baiko na ƙonawa a cikin dukkan tsararrakinku , a ƙofar shiga rumfa ta taruwa a gaban Yahweh , inda zan sadu da kai in yi magana da kai a can .
EXO 29:43     Alignment score: 0.294 → 0.299
That is where I will meet with the Israelites ; the tent will be set apart for me by my glory .
A nan ne zan sadu da Isra'ilawa ; darajata za ta keɓe rumfar
. Zan keɓe rumfar ta taruwa da bagadin domin su nawa ne ni kaɗai .
EXO 29:45     Alignment score: 0.469
I will live among the Israelites and will be their God .
Zan zauna a cikin Isra'ilawa zan zama Allahnsu .
EXO 29:46     Alignment score: 0.461 → 0.46
They will know that I am Yahweh , their God , who brought them out from the land of Egypt so that I might live among them . I am Yahweh , their God .
Za su sani Ni ne Yahweh , Allahnsu wanda ya fito da su daga Masar domin in zauna a cikin su . Ni ne Yahweh Allahnsu .
EXO 29     Average alignment score: 0.36 for 45 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of EXO:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31  32  33  34  35  36  37  38  39  40