Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 18:57
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of EXO:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31  32  33  34  35  36  37  38  39  40 


EXO 37:1     Alignment score: 0.496
Bezalel made the ark of acacia wood . Its length was two and a half cubits ; its width was one cubit and a half ; and its height was one cubit and a half .
Bezalel ya yi akwati da itacen ƙirya , tsawonsa kamu biyu da rabi , faɗinsa kamu ɗaya da rabi , tsayinsa kamu ɗaya da rabi .


EXO 37:2     Alignment score: 0.395
He covered it inside and out with pure gold and made for it a border of gold around its top .
Ya dalaye shi da zinariya tsantsa ciki da waje , ya kuma yi masa dajiya da zinariya kewaye har sama .
EXO 37:3     Alignment score: 0.411
He cast four rings of gold for its four feet , with two rings on one side of it , and two rings on the other side .
Ya sa ƙawanya
huɗu ta zinariya domin kafafunsa huɗu , kawanne biyu a gefensa ɗaya , biyu kuma a ɗaya gefen .
EXO 37:4     Alignment score: 0.517
He made poles of acacia wood and covered them with gold .
Ya yi sandunan da itacen ƙirya ya kuma dalaye su da zinariya .
EXO 37:5     Alignment score: 0.23
He put the poles into the rings on the ark 's sides , in order to carry the ark .
Ya zura sandunan cikin ƙawayun da suke
a gefen akwatin don ɗaukarsa .
EXO 37:6     Alignment score: 0.512
He made an atonement lid of pure gold . Its length was two and a half cubits , and its width was one and a half cubits .
Ya yi murfin kafara
da zinariya tsantsa . Tsawonsa kamu biyu da rabi faɗinsa kuma kamu ɗaya da rabi .
EXO 37:7     Alignment score: 0.451
Bezalel made two cherubim of hammered gold for the two ends of the atonement lid .
Bezalel ya ƙera siffofin kerubobin biyu da zinariya domin ƙarshen kafara biyu .
EXO 37:8     Alignment score: 0.371
One cherub was for one end of the atonement lid , and other cherub was for the other end . They were made as one piece with the atonement lid .
Kerub ɗaya don ƙarshen kafara , ɗaya kerub kuma domin ƙarshen gefen . An yi su kamar guntu ɗaya ne na murfin .
EXO 37:9     Alignment score: 0.296 → 0.3
The cherubim spread out their wings upward and overshadowed the atonement lid with them . The cherubim faced one another and looked toward the center of the atonement lid .
Kerubobin suka
buɗe fikafikansu sama , suka inuwanta murfin da fikakansu . Kerubobin suna fuskantar juna , suna kallon tsakiyar murfin kafara .
EXO 37:10     Alignment score: 0.563
Bezalel made the table of acacia wood . Its length was two cubits , its width was one cubit , and its height was one and a half cubits .
Bezalel ya yi tebur
da itacen ƙirya . Tsawonsa kamu biyu , faɗinsa kamu ɗaya ne , tsayinsa kamu ɗaya da rabi .
EXO 37:11     Alignment score: 0.413
He covered it with pure gold and put a border of pure gold around the top .
Ya dalaye shi da zinariya tsantsa , ya kuma yi masa dajiya da zinariya tsantsa a kewayan
samansa .
EXO 37:12     Alignment score: 0.203 → 0.214
He made a surrounding frame for it one handbreadth wide , with a surrounding border of gold for the frame .
Ya yi masa dajiya mai faɗin tafin hannu kewaye da shi , ya kuma yi wata dajiya da zinariya a kewaye da ita .
EXO 37:13     Alignment score: 0.247
He cast for it four rings of gold and attached the rings to the four corners , where the four feet were .
Ya yi ƙawanye
huɗu na zinariya , ya kuma manna kowanne a kursuwoyi huɗu na ƙafafunsa .
EXO 37:14     Alignment score: 0.111 → 0.119
The rings were attached to the frame to provide places for the poles , in order to carry the table .
Kowannensu na kusa da dajiyar inda za a zura sanduna na ɗaukar teburin .
EXO 37:15     Alignment score: 0.396
He made the poles out of acacia wood and covered them with gold , in order to carry the table .
Ya yi sanduna da itacen ƙirya , ya kuma dalaye su da zinariya domin ɗaukar teburin .
EXO 37:16     Alignment score: 0.303 → 0.304
He made the objects that would be on the table the dishes , spoons , the bowls , and pitchers to be used to pour out the offerings . He made them out of pure gold .
Ya yi kayan da za a ɗora a kan teburin - kwanonin da cokula da kwanonin tuya
da butoci waɗanda za ayi baye - baye da su . Ya yi su da zinariya tsantsa .
EXO 37:17     Alignment score: 0.244 → 0.264
He made the lampstand of pure hammered gold . He made the lampstand with its base and shaft . Its cups , its leafy bases , and its flowers were all made of one piece with it .
Ya yi alkuki da zinariya tsantsa . Ya yi alkuki a gindinsa da gorar jikinsa
, ƙoƙunan da mahaɗansa da furanninsa dukkansu a haɗe aka yi da ita .
EXO 37:18     Alignment score: 0.414
Six branches extended out from its sides three branches extended from one side , and three branches of the lampstand extended from the other side .
Akwai rassa guda shida daga cikin kowanne
gefen - rassa uku daga cikin ɗaya gefen , sa'an nan rassa uku na alkukin daga wancan gefen .
EXO 37:19     Alignment score: 0.367 → 0.37
The first branch had three cups made like almond blossoms , with a leafy base and a flower , and three cups made like almond blossoms in the other branch , with a leafy base and a flower . It was the same for all six branches extending out from the lampstand .
Reshe na fari
ya yi da ƙoƙuna uku an yi su kamar tohon almond tare da mahaɗai da furanni da kofuna guda uku wanda aka yi kamar almond ya yi fure a kan reshe da mahaɗan furannin . Tana kamar dukkan rassa shidan daga wajen alkuki .
EXO 37:20     Alignment score: 0.307 → 0.309
On the lampstand itself , the central shaft , there were four cups made like almond blossoms , with their leafy bases and the flowers .
A bisa alkukinsa , a tsakiyar ƙyauran , akwai kofuna guda huɗu da aka yi su kamar tohon almond da mahaɗai
da furanni .
EXO 37:21     Alignment score: 0.298
There was a leafy base under the first pair of branches made as one piece with it , and a leafy base under the second pair of branches also made as one piece with it . In the same way there was a leafy base under the third pair of branches , made as one piece with it . It was the same for all six branches extending out from the lampstand .
Akwai mahaɗi
a ƙarƙashin kowanne reshe biyu biyu - an yi su kamar ɗaya da ita , a ƙarƙashin rassa na biyu biyu - haka nan kuma an yi kamar guda ɗaya a haɗe . Ta wannan hanyar akwai mahaɗi a ƙarƙashin rassa na uku , an yi da maɗauri ɗaya . Haka aka yi don dukkan rassa shida daga cikin alkukin .
EXO 37:22     Alignment score: 0.255
Their leafy bases and branches were all one piece with it , one beaten piece of work of pure gold .
Ganyensu da rassan an yi dukka a maɗauri ɗaya , da ƙerarriyar zinariya tsantsa aka yi kome
.
EXO 37:23     Alignment score: 0.514
Bezalel made the lampstand and its seven lamps , its tongs and their trays of pure gold .
Bezalel ya yi alkuki da fitilunsa
bakwai da hantsuka da farantansa da zinariya tsantsa .
EXO 37:24     Alignment score: 0.542
He made the lampstand and its accessories with one talent of pure gold .
Ya yi alkuki da kayayyakinsa tare da talanti ɗaya da zinariya tsantsa .
EXO 37:25     Alignment score: 0.475 → 0.49
Bezalel made the incense altar . He made it with acacia wood . Its length was one cubit , and its width one cubit . It was square , and its height was two cubits . Its horns were made as one piece with it .
Bezalel ya yi bagadin ƙona turare . Ya yi ta da itacen ƙirya . Tsawonsa kamu ɗaya , faɗinsa kamu ɗaya , murabba'i
tsayinsa kuma kamu biyu . Ƙahoninsa an yi su kamar ɗaya ne da shi .
EXO 37:26     Alignment score: 0.369 → 0.367
He covered the incense altar with pure gold its top , its sides , and its horns . He also made a surrounding border of gold for it .
Ya dalaye bagadin da zinariya tsantsa - bisansa da gefensa da ƙahoninsa
. Ya kuma kewaye shi da dajiya ta zinariya .
EXO 37:27     Alignment score: 0.276 → 0.283
He made two golden rings to be attached to it under its border on its two opposite sides . The rings were holders for poles to carry the altar .
Ya yi masa ƙawanne
biyu wanda za a haɗa su da ita a ƙarƙashin dajiya daura da juna . Kowannen su yana riƙe da sandunan da za a ɗauki bagadin .
EXO 37:28     Alignment score: 0.431
He made the poles of acacia wood , and he covered them with gold .
Ya kuma yi sanduna na itacen ƙirya , ya kuma dalayesu da zinariya .
EXO 37:29     Alignment score: 0.342
He made the holy anointing oil and the pure fragrant incense , the work of a perfumer .
Ya yi tsattsarkan mai na keɓewa da kuma tsantsa turare mai ƙanshi yadda mai yin turare ya kan yi .
EXO 37     Average alignment score: 0.368 for 29 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of EXO:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31  32  33  34  35  36  37  38  39  40