Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 18:57
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of EXO:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31  32  33  34  35  36  37  38  39  40 


EXO 19:1     Alignment score: 0.565 → 0.565
In the third month after the people of Israel had gone out from the land of Egypt , on the same day , they came to the wilderness of Sinai .
A cikin wata na uku bayan da mutanen Isra'ila suka
fito daga ƙasar Masar , a wannan ranar , suka zo jejin Sinai .


EXO 19:2     Alignment score: 0.508 → 0.51
After they left Rephidim and came to the wilderness of Sinai , they camped in the wilderness in front of the mountain .
Bayan da suka bar Refidim suka
kuma zo jejin Sinai , suka yi sansani a jejin a gaban tsaunin .
EXO 19:3     Alignment score: 0.585
Moses went up to God . Yahweh called to him from the mountain and said , " You must tell the house of Jacob , the people of Israel :
Musa ya hau zuwa wurin Allah . Yahweh ya kira shi daga tsaunin ya kuma ce , " Tilas ka gaya wa gidan Yakubu , mutanen Israi'la
;
EXO 19:4     Alignment score: 0.306
You have seen what I did to the Egyptians , how I carried you on eagles ' wings and brought you to myself .
Kunga yadda na yiwa Masarawa , yadda na ɗauko
ku bisa fikafikan gaggafa na kuma kawo ku a gare ni .
EXO 19:5     Alignment score: 0.422 → 0.457
Now then , if you obediently listen to my voice and keep my covenant , then you will be my special possession
from among all peoples , for all the earth is mine .
To yanzu , idan da biyayya kuka saurari muryata kuka kuma kiyaye alƙawarina , daganan zaku zama mallakata ta musamman daga cikin dukkan mutane , domin dukkan duniya tawa ce .
EXO 19:6     Alignment score: 0.51
You will be a kingdom of priests and a holy nation for me . These are the words that you must speak
to the people of Israel . "
Zaku zama masarautar firistoci da al'umma mai tsarki domina . Waɗannan maganganun ne tilas ka faɗe su ga mutanen Isra'ila . "
EXO 19:7     Alignment score: 0.461
So Moses came and summoned the elders of the people . He set before them all these words that Yahweh had commanded him .
Daga nan Musa ya zo ya sammaci
shugabannin mutanen . Ya faɗi a gabansu dukkan waɗannan maganganun da Yahweh ya umarce shi .
EXO 19:8     Alignment score: 0.514
All the people answered together and said , " We will do everything that Yahweh has said . " Then Moses came to report the people 's words to Yahweh .
Dukkan mutanen suka amsa tare
suka ce , " Za muyi dukkan abin da Yahweh yace . " Daga nan Musa ya zo ya kawo rahoton maganganun mutanen ga Yahweh .
EXO 19:9     Alignment score: 0.557
Yahweh said to Moses , " I will come to you in a thick cloud so that the people may hear when I speak
with you and may also believe you forever . " Then Moses told the people 's words to Yahweh .
Yahweh ya cewa Musa , " Zan zo gare ka cikin girgije mai kauri saboda mutanen su iya ji sa ' ad da zan yi magana tare da kai , su kuma gaskata da kai har abada . " Daga nan Musa ya faɗi maganganun mutanen ga Yahweh .
EXO 19:10     Alignment score: 0.542
Yahweh said to Moses , " Go to the people . Today and tomorrow you must set them apart to me , and make them wash their garments .
Yahweh ya cewa Musa , " Ka tafi wurin mutanen . Yau da gobe Tilas ka keɓe su a gare ni . ka kuma sanya
su su wanke tufafinsu .
EXO 19:11     Alignment score: 0.522
Be ready for the third day , for on the third day Yahweh will come
down to Mount Sinai .
Ku shirya domin rana ta uku , gama a rana ta uku Yahweh zai sauko bisa Tsaunin Sinai .
EXO 19:12     Alignment score: 0.302
You must set boundaries all around the mountain for the people . Say to them , ' Be careful that you do not go up the mountain or touch its border . Whoever touches the mountain will surely be put to death . '
Tilas ka sanya kan iyakoki domin mutanen a dukkan kewayen tsaunin . Ka ce masu , ' Ku kula da cewa baku
hau zuwa tsaunin ba koku taɓa kan iyakarsa . Duk wanda ya taɓa tsaunin tabbas za a kashe shi . '
EXO 19:13     Alignment score: 0.258 → 0.265
No one 's hand must touch such a person . Instead , he must certainly be stoned or shot
. Whether it is a person or an animal , he must be put to death . When the trumpet sounds a long blast , they may come up to the foot of the mountain . "
Kada hannun wani ya taɓa irin wannan taliki . A maimako , babu shakka tilas za a jefe shi ko a harbe shi . Ko mutum ne ko dabba tilas a kashe shi . Sa ' ad da aka busa ƙaho mai dogon amo , suna iya zuwa gindin tsaunin . "
EXO 19:14     Alignment score: 0.493
Then Moses went down from the mountain to the people . He set apart the people to Yahweh and they washed their garments .
Daga nan Musa ya tafi ya gangara daga tsaunin zuwa ga mutanen . Ya keɓe mutanen ga Yahweh suka kuma wanke tufafinsu
.
EXO 19:15     Alignment score: 0.376
He said to the people , " Be ready on the third day ; do not go near your wives . "
Ya cewa mutanen , " Ku shirya
a rana ta uku ; kada ku kusanci matayenku . "
EXO 19:16     Alignment score: 0.39 → 0.392
On the third day , when it was morning , there were thunder and lightning bolts and a thick cloud on the mountain , and the sound of a very loud trumpet . All the people in the camp trembled .
A rana ta uku , sa ' ad da safiya
ta yi , aka yi cida da wurge - wurgen walƙiya da girgije mai kauri a bisa tsaunin , da ƙarar kaho mai ƙarfi sosai . Dukkan mutanen dake cikin sansanin suka yi rawar jiki .
EXO 19:17     Alignment score: 0.402 → 0.402
Moses brought the people out of the camp to meet God , and they stood at the foot of the mountain .
Musa ya fito da mutanen daga cikin sansanin su gamu da Allah , suka kuma tsaya a gindin tsaunin .
EXO 19:18     Alignment score: 0.406 → 0.406
Mount Sinai was completely covered with smoke because Yahweh descended on it in fire and smoke . The smoke went up like the smoke of a furnace , and the whole mountain shook
violently .
Tsaunin Sinai kuwa an lulluɓe shi ɗungum da hayaƙi saboda Yahweh ya sauko bisa kansa cikin wuta da hayaƙi . Hayaƙin kuwa ya yi sama kamar hayaƙin tanderu , tsaunin kuma gabaɗaya ya yi mummunar girgiza .
EXO 19:19     Alignment score: 0.401
When the sound of the trumpet grew
louder and louder , Moses spoke , and God answered him in a voice .
Da ƙarar ƙahon ta ci gaba da ƙaruwa bisa ƙaruwa , Musa ya yi magana , Allah kuma ya amsa masa da murya .
EXO 19:20     Alignment score: 0.529
Yahweh came
down on Mount Sinai , to the top of the mountain , and he summoned Moses to the top . So Moses went up .
Yahweh ya sauko bisa Tsaunin Sinai , bisa ƙololuwar tsaunin , ya kuma sammaci Musa zuwa sama . Sai Musa ya haye sama .
EXO 19:21     Alignment score: 0.353 → 0.361
Yahweh said to Moses , " Go down and warn the people not to break
through to me to look , or many of them will perish .
Yahweh ya cewa Musa , " Ka gangara ka dokaci mutanen da kada su faso gareni su kalla , ko dayawa daga cikin su su hallaka .
EXO 19:22     Alignment score: 0.389
Let the priests also who come
near to me set themselves apart prepare themselves for my coming so that I do not attack them . "
Bari firistocin suma dake kusantata su keɓe kansu - su shirya kansu domin zuwa na - saboda kada in kai masu hari . "
EXO 19:23     Alignment score: 0.518
Moses said to Yahweh , " The people can not come up to Mount Sinai , for you commanded us : ' Set boundaries around the mountain and set it apart to Yahweh . ' "
Musa ya cewa Yahweh , " Mutanen ba zasu iya zuwa har Tsaunin Sinai ba , domin ka dokace mu : ' Ku sanya kan iyakoki kewaye da tsaunin ku kuma keɓe shi ga Yahweh . " '
EXO 19:24     Alignment score: 0.411
Yahweh said to him , " Go , get down the mountain , and bring up Aaron with you , but do not let the priests and the people break
through the barrier to come up to me , or I will attack them . "
Yahweh yace masa , " Tafi , ka gangara daga tsaunin , ka kuma kawo Haruna tare da kai , amma kada ka bar firistocin da mutanen su faso shingen su hawo zuwa gare ni , ko in kai masu hari . "
EXO 19:25     Alignment score: 0.459
So Moses went down to the people and spoke
to them .
Sai Musa ya gangara zuwa ga mutanen ya yi magana da su .
EXO 19     Average alignment score: 0.441 for 25 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of EXO:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31  32  33  34  35  36  37  38  39  40