Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 18:57
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of EXO:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31  32  33  34  35  36  37  38  39  40 


EXO 12:1     Alignment score: 0.815
Yahweh spoke to Moses and Aaron in the land of Egypt . He said ,
Yahweh ya yi magana da Musa da Haruna a cikin ƙasar Masar . Ya ce ,


EXO 12:2     Alignment score: 0.42
" For you , this month will be the start of months , the first month of the year to you .
" Game da ku , wannan wata zai zama farawar watanni , watan farko na shekara a gare ku .
EXO 12:3     Alignment score: 0.395
Tell the assembly of Israel , ' On the tenth day of this month they must each take
a lamb or young goat for themselves , each family doing this , a lamb for each household .
Ka faɗa wa taron Isra'ila , ' A ranar goma ga wannan watan dole ne kowannen su ya ɗauki ɗan rago ko ɗan akuya domin kansu , kowanne iyali na yin wannan , ɗan rago domin kowanne gida .
EXO 12:4     Alignment score: 0.312 → 0.314
If the household is too small for a lamb , the man and his next door neighbor are to take
lamb or young goat meat that will be enough for the number of the people . It should be enough for everyone to eat , so they must take enough meat to feed them all .
Idan gidan ya yi ƙanƙanta sosai domin ɗan rago , mutumin da makwabcinsa zasu ɗauki naman ɗan rago ko ɗan akuya wanda zai isa domin adadin mutanen . Ya kasance ya isa domin kowanne mutum ya ci , saboda haka dole su ɗauki isasshen nama domin dukkan su su ci .
EXO 12:5     Alignment score: 0.234 → 0.251
Your lamb or young goat must be without blemish , a one - year - old male . You may take one of the sheep or goats .
Ɗan ragonku ko ɗan akuyan dole ya zama marar aibi , ɗan shekara ɗaya m . Kuna iya ɗaukar ɗaya daga cikin tumaki ko awaki .
EXO 12:6     Alignment score: 0.359
You must keep it until the fourteenth day of that month . Then the whole assembly of Israel must kill these animals at twilight .
Tilas ku ajiye ta har sai ranar sha huɗu ga wata . Daga nan dukkan
taron Isra'ila tilas su yanka waɗannan dabbobi da hasken asuba .
EXO 12:7     Alignment score: 0.301 → 0.303
You must take
some of the blood and put it on the two side doorposts and on the tops of the doorframes of the houses in which you will eat the meat .
Tilas ku ɗiba daga cikin jinin ku kuma sanya a dokin ƙofa gefe biyu da saman ginshiƙan ƙofofin gidajen inda zaku ci naman .
EXO 12:8     Alignment score: 0.443
You must eat the meat that night , after first roasting it over a fire . Eat it with bread made without yeast , along with bitter herbs .
Tilas ku ci naman a wannan daren , bayan an gasa da farko a bisa wuta . A ci shi da gurasa da akayi ba da gami ba , tare da ganye
mai ɗaci .
EXO 12:9     Alignment score: 0.329 → 0.335
Do not eat it raw or boiled in water . Instead , roast it over fire with its head , legs and inner parts .
Kada ku ci shi ɗanye ko dafaffe cikin ruwa . A maimako , ku gasa shi bisa wuta tare da kansa , kafafunsa da kayan cikinsa .
EXO 12:10     Alignment score: 0.284 → 0.284
You must not let any of it be left over until morning . You must burn whatever is left over in the morning .
Tilas ba za ku bar wani daga cikinsa ba ya rage har safiya
. Tilas ku ƙone duk abin da ya rage har safiya .
EXO 12:11     Alignment score: 0.249 → 0.273
This
is how you must eat it : with your belt fastened , your shoes on your feet , and your staff in your hand . You must eat it hurriedly . It is Yahweh 's Passover .
Ga yadda tilas zaku ci shi : tare da ɗamararku a ɗaure , takalmanku bisa tafin ƙafarku , da sandarku a hannunku . Tilas ku ci shi da hanzari . Ƙetarewa ne na Yahweh .
EXO 12:12     Alignment score: 0.602 → 0.602
Yahweh says this : I will go through the land of Egypt in that night and attack all the firstborn of man and animal in the land of Egypt . I will bring punishment on all the gods of Egypt . I am Yahweh .
Yahweh ya faɗi wannan : zan ratsa ta cikin ƙasar Masar a wannan dare zan kuma kai hari ga dukkan ' ya'yan fãri na mutum da na dabba a cikin ƙasar Masar . Zan kawo horaswa ga dukkan allolin Masar . Ni ne Yahweh .
EXO 12:13     Alignment score: 0.428
The blood will be a sign on your houses for my coming to you . When I see the blood , I will pass over you when I attack the land of Egypt . This
plague will not come on you and destroy you .
Jinin zai zama alama ne bisa gidajenku domin zuwa na a gare ku . Idan naga jinin , Zan ƙetare ku sa ' ad da na kai hari ga ƙasar Masar .
EXO 12:14     Alignment score: 0.282 → 0.281
This day will become a memorial day for you , which you must observe as a festival for Yahweh . It will always be a law for you , throughout your people 's generations , that you must observe this day .
Wannan annoba
ba za ta zo bisan ku ba ta kuma hallaka ku . Wannan rana zata zama abar tunawa domin ku , wadda tilas ku kiyaye a matsayin bikin Yahweh . A koyaushe zai kasance shari'a a gare ku , cikin dukkan tsararrakin mutanenku , cewa tilas ku kiyaye wannan rana .
EXO 12:15     Alignment score: 0.497
You will eat bread without yeast during seven days . On the first day you will remove the yeast from your houses . Whoever eats leavened bread from the first day until the seventh day , that person must be cut off from Israel .
Zaku ci gurasa ba tare da gami ba a lokacin kwanakin bakwai . A rana ta farko zaku cire gami daga gidajenku . Duk wanda yaci gurasa mai gami daga ranar farko zuwa rana ta bakwai , wannan taliki tilas a datse shi daga Isra'ila .
EXO 12:16     Alignment score: 0.321
On the first day there will be an assembly that is set apart to me , and on the seventh day there will be another such gathering . No work will be done on these days , except the cooking for everyone to eat . That must be the only work that may be done by you .
A rana ta farko za ayi taro da za a keɓe a gare ni , a rana ta bakwai kuma za a sake yin wani irin wannan taron . Babu wani aikin da za ayi a cikin waɗannan kwanaki , sai dai girki domin kowa ya ci . Wannan ne kaɗai aikin da tilas ya zama mai yiwuwa a gare ku .
EXO 12:17     Alignment score: 0.288 → 0.303
You must observe this Festival of Unleavened Bread because it is on this day that I will have brought your people , armed group by armed group , out of the land of Egypt . So you must observe this day throughout your people 's generations . This will always be a law for you .
Tilas ku kiyaye wannan biki
na gurasa marar gami saboda a wannan rana ce na fito da mutanenku , ƙungiya , ƙungiya na mayaƙa , daga cikin ƙasar Masar . Saboda haka tilas ku kiyaye wannan rana cikin dukkan tsararrakin mutanenku . Wannan a koyaushe zai zama shari'a a gare ku .
EXO 12:18     Alignment score: 0.429 → 0.428
You must eat unleavened bread from twilight of the fourteenth day in the first month of the year , until twilight of the twenty - first day of the month .
Tilas ku ci gurasa marar gami tun daga hasken asuba na ranar sha huɗu ga watan farko na shekara , har zuwa hasken asuba na ranar ashirin da ɗaya ga watan .
EXO 12:19     Alignment score: 0.471
During these seven days , no yeast must be found in your houses . Whoever eats bread made with yeast must be cut off from the community of Israel , whether that person is a foreigner or someone born in your land .
A lokacin waɗannan kwanaki bakwai , tilas kada a sami wani gami cikin gidajenku . Duk wanda ya ci gurasa da aka yi da gami tilas a datse shi daga cikin gundumar Isra'ila , koda wannan taliki baƙo ne ko kuma wanda aka haifa a cikin ƙasar .
EXO 12:20     Alignment score: 0.346
You must eat nothing made with yeast . Wherever you live , you must eat bread made without yeast . ' "
Tilas ba zaku
ci wani abin da akayi da gami ba . Duk inda kuka zauna , tilas ku ci gurasa da akayi ba tare da gami ba . " '
EXO 12:21     Alignment score: 0.416 → 0.42
Then Moses summoned all the elders of Israel and said to them , " Go and select lambs or kids that will be enough to feed
your families and kill the Passover lamb .
Daga nan Musa ya yi sammace ga dukkan dattawan Isra'ila ya kuma ce masu , " Kuje ku zaɓi ' yan raguna ko ' yan awaki waɗanda za su isa ku ciyad da iyalanku sai ku kuma yanka su a matsayin ɗan ragon Ƙetarewa .
EXO 12:22     Alignment score: 0.266 → 0.273
Then take
a bunch of hyssop and dip it in the blood that will be in a basin . Apply the blood in the basin to the top of the doorframe and the two doorposts . None of you is to go out of the door of his house until the morning .
Daga nan sai ku ɗauki curin soso ku tsoma cikin jinin da zai kasance cikin kwano . Sai ku shafa jinin a bisa ginshiƙin ƙofa da dokin ƙofofi biyu . Kada waninku ya fita daga ƙofar gidansa har sai da safe .
EXO 12:23     Alignment score: 0.289 → 0.301
For Yahweh will pass through to attack the Egyptians . When he sees the blood on the top of the doorframe and on the two doorposts , he will pass over your door and not permit the destroyer to come
into your houses to attack you .
Domin Yahweh zai ratsa ta ciki ya kai hari ga Masarawa . Idan yaga jinin a bisa ginshiƙin ƙofar da dokin ƙofa biyun , zai ƙetare ƙofarku kuma ba zai bada izini ga mai lalatarwa ba ya shigo cikin gidajenku ya kawo maku hari .
EXO 12:24     Alignment score: 0.368
You must observe this event . This will always be a law for you and your descendants .
Tilas ku kiyaye wannan al'amari . Wannan a koyaushe zai zama shari'a domin ku da zuriyarku
.
EXO 12:25     Alignment score: 0.385
When you enter the land that Yahweh will give you , just as he has promised to do , you must observe this act of worship .
Idan kuka shiga ƙasar da Yahweh zai baku
, kamar yadda ya yi alƙawari zai yi , tilas ku kiyaye wannan aikin sujada .
EXO 12:26     Alignment score: 0.262 → 0.267
When your children ask you , ' What does this act of worship mean ? '
Idan ' ya'yanku suka
tambaye ku , ' Mene ne ma'anar wannan aikin sujada ? '
EXO 12:27     Alignment score: 0.523 → 0.524
then you must say , ' It is the sacrifice of Yahweh 's Passover , because Yahweh passed over the Israelites ' houses in Egypt when he attacked the Egyptians . He set our households free . ' " Then the people bowed down and worshiped Yahweh .
daganan tilas ku ce , ' hadayar
Ƙetarewa ce ta Yahweh , saboda Yahweh ya ƙetare gidajen Isra'ilawa a Masar sa ' ad da ya kai hari ga Masarawa . Ya ' yantar da gidajenmu . " ' Daga nan mutanen suka rusuna suka kuma yi sujada ga Yahweh .
EXO 12:28     Alignment score: 0.682
The Israelites went and did exactly as Yahweh had commanded Moses and Aaron .
Isra'ilawa suka
tafi suka yi dai - dai yadda Yahweh ya umarci Musa da Haruna .
EXO 12:29     Alignment score: 0.459 → 0.459
It happened at midnight that Yahweh attacked all the firstborn in the land of Egypt , from the firstborn of Pharaoh , who sat on his throne , to the firstborn of the person in prison and all the firstborn of cattle .
Ya kuwa faru a tsakar dare Yahweh ya kai hari ga dukkan ' ya'yan fãri dake cikin ƙasar Masar , daga ɗan fãrin Fir'auna , wanda ya zauna bisa kursiyi , har ya zuwa ɗan fãrin talikin dake cikin kurkuku da dukkan ' ya'yan fãrin dabbobi .
EXO 12:30     Alignment score: 0.487
Pharaoh got up in the night he , all his servants , and all the Egyptians . There was loud lamenting in Egypt , for there was not a house where there was not someone dead
.
Fir'auna ya tashi da dare - shi , dukkan bayinsa , da dukkan masarawa . Akwai makoki mai ƙara a Masar , domin babu wani gida inda ba wanda ba a rasa wani da ya mutu ba .
EXO 12:31     Alignment score: 0.538
Pharaoh summoned Moses and Aaron in the night and said , " Get up , get out from among my people , you and the Israelites . Go , worship Yahweh , as you have said you wanted to do .
Fir'auna ya yi sammace
ga Musa da Haruna da dare ya kuma ce , " Ku tashi , ku fita daga cikin mutanena , ku da Isra'ilawa . Ku tafi , kuyi sujada ga Yahweh , kamar yadda kuka ce kuna so kuyi .
EXO 12:32     Alignment score: 0.242
Take
your flocks and your herds , as you have said , and go , and also bless me . "
Ku ɗauki garken tumakinku dana awakinku da garken shanunku , kamar yadda kuka ce , ku kuma tafi , sai ku kuma albarkace ni . "
EXO 12:33     Alignment score: 0.402
The Egyptians were in a great hurry to send them out of the land , for they said , " We will all die . "
Masarawa suna cikin babban hanzari su fitar dasu daga ƙasar , gama sun ce , " Dukkanmu zamu mutu . "
EXO 12:34     Alignment score: 0.233 → 0.24
So the people took
their dough without adding any yeast . Their kneading bowls were already tied up in their clothes and on their shoulders .
Sai mutanen suka ɗauki ƙullinsu ba tare da sun ƙara wani gami ba . Kwanonin markaɗensu sun riga sun ɗaure cikin kayansu da bisa kafaɗunsu .
EXO 12:35     Alignment score: 0.518
Now the people of Israel did as Moses told them . They asked the Egyptians for articles of silver , articles of gold , and clothing .
Yanzu mutanen Isra'ila sun yi yadda Musa yace masu . Suka roƙi Masarawa domin kayayyakin azurfa , da kayayyakin zinariya , da sutura .
EXO 12:36     Alignment score: 0.498
Yahweh made the Egyptians eager to please the Israelites . So the Egyptians gave
them whatever they asked for . In this way , the Israelites plundered the Egyptians .
Yahweh yasa Masarawa ɗokin farantawa Isra'ilawa rai . Sai masarawa suka basu komai game da abin da suka roƙa . Ta wannan hanyar , Isra'ilawa suka washe Masarawa .
EXO 12:37     Alignment score: 0.395 → 0.442
The Israelites journeyed from Rameses to Succoth . They numbered about 600,000 men on foot , in addition to the women and children .
Isra'ilawa suka
yi tafiya daga Remasis zuwa Sukkot . Lissafinsu kimanin mazaje 600,000 , baya ga ƙarin mataye da yara .
EXO 12:38     Alignment score: 0.19 → 0.189
A mixed multitude also went with them , together with flocks and herds , a very large number of livestock .
Gaurayen taron waɗanda ba Isra'ilawa ba ma suka tafi tare da su , tare da garkunan tumaki da awaki da na shanu , babban lissafin dabbobi .
EXO 12:39     Alignment score: 0.392
They baked bread without yeast in the dough that they brought from Egypt . It was without yeast because they had been driven out of Egypt and could not delay to prepare food .
Suka gasa gurasa marar gami daga cikin ƙullin da suka kawo daga Masar . Ya zama marar gami ne saboda an kore su daga Masar ba zasu kuma yi jinkirin shirya abinci ba .
EXO 12:40     Alignment score: 0.737
The Israelites had lived in Egypt for 430 years .
Isra'ilawa sun yi zama a cikin Masar har shekaru 430 .
EXO 12:41     Alignment score: 0.558
At the end of 430 years , on that very day , all of Yahweh 's armed groups went out from the land of Egypt .
A ƙarshen shekaru 430 , a dai - dai wannan rana , dukkan ƙungiyoyin mayaƙan Yahweh suka fita daga ƙasar Masar .
EXO 12:42     Alignment score: 0.462 → 0.497
This was a night to stay awake
, for Yahweh to bring them out from the land of Egypt . This was Yahweh 's night to be observed by all the Israelites throughout their people 's generations .
Wannan dare ne na tsayawa a faɗake , domin Yahweh ya fito da su daga ƙasar Masar . Wannan daren Yahweh ne da za a kiyaye ga dukkan Isra'ilawa cikin dukkan tsararrakin mutanensu .
EXO 12:43     Alignment score: 0.429 → 0.451
Yahweh said to Moses and Aaron , " Here is the rule for the Passover : No foreigner may share in eating it .
Yahweh ya cewa Musa da Haruna , " Wannan ne ka'ida domin Ƙetarewa : babu wani bare da mai yiwuwa yaci daga cikin sa .
EXO 12:44     Alignment score: 0.38 → 0.383
However , every Israelite 's slave , bought with money , may eat it after you have circumcised him .
Duk da haka , kowanne bawan Ba - isra'ile , da aka sawo da kuɗi , yana iya ci bayan kun yi masa kaciya .
EXO 12:45     Alignment score: 0.264
Foreigners and hired servants must not eat any of the food .
Bare da bayin haya
tilas ba za su ci wani daga cikn abincin ba .
EXO 12:46     Alignment score: 0.245 → 0.248
The food must be eaten in one house . You must not carry any of the meat out of the house , and you must not break any bone of it .
Tilas a ci abincin cikin gida ɗaya . Tilas ba za ku ɗauki wani daga cikin abincin ba ku fita da shi waje , tilas kuma ba za ku karya wani ƙashi ba daga cikin sa .
EXO 12:47     Alignment score: 0.342
All the community of Israel must observe the festival .
Dukkan gundumar Isra'ila tilas su kiyaye wannan biki
.
EXO 12:48     Alignment score: 0.353 → 0.363
If a foreigner lives with you and wants to observe the Passover to Yahweh , all his male relatives must be circumcised . Then he may come and observe it . He will become like the people who were born in the land . However , no uncircumcised person may eat any of the food .
Idan bare yana zaune tare daku kuma yana so ya kiyaye Ƙ‌etarewar ga Yahweh , dukkan danginsa maza tilas a yi masu kaciya . Daga nan zai yiwu su zo su kuma kiyaye shi . Zai zama kamar mutanen da aka haifa cikin ƙasar , Duk da haka , babu wani taliki marar kaciya da mai yiwuwa ya ci wani abu daga cikin abincin .
EXO 12:49     Alignment score: 0.203
This same law will apply to both the native born and to the foreigner who lives among you . "
Wannan irin dokar
za a zartar ga haifaffen garin da kuma bare dake zaune cikin ku .
EXO 12:50     Alignment score: 0.689
So all the Israelites did exactly as Yahweh had commanded Moses and Aaron .
Sai dukkan Isra'ilawa suka
yi dai - dai yadda Yahweh ya umarci Musa da Haruna .
EXO 12:51     Alignment score: 0.457
It came
about that very day that Yahweh brought Israel out of the land of Egypt by their armed groups .
Sai ya kasance a dai - dai wannan rana ce Yahweh ya fito da Isra'ila daga ƙasar Masar a ƙungiyoyin mayaƙansu .
EXO 12     Average alignment score: 0.398 for 51 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of EXO:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31  32  33  34  35  36  37  38  39  40