Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 18:57
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of EXO:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31  32  33  34  35  36  37  38  39  40 


EXO 6:1     Alignment score: 0.477 → 0.477
Then Yahweh said to Moses , " Now you will see what I will do to Pharaoh . You will see this , for he will let them go because of my strong hand . Because of my strong hand , he will drive them out of his land . "
Daga nan Yahweh ya cewa Musa , " Yanzu ne za ka ga abin da zan yi wa Fir'auna . Za ka ga wannan , gama zai barsu su tafi sabili da hannuna mai ƙarfi . Sabili da hannuna mai ƙarfi , zai kore su daga ƙasarsa
. "


EXO 6:2     Alignment score: 0.676
God spoke to Moses and said to him , " I am Yahweh .
Allah ya yi magana da Musa ya kuma ce masa , " Ni ne Yahweh .
EXO 6:3     Alignment score: 0.623
I appeared to Abraham , to Isaac , and to Jacob as God Almighty ; but by my name , Yahweh , I was not known to them .
Na bayyana ga Ibrahim , ga Ishaku , ga Yakubu kuma a matsayin Allah Mai Iko Dukka ; amma da sunana , Yahweh , basu san Ni ba .
EXO 6:4     Alignment score: 0.372
I also established my covenant with them , in order to give
them the land of Canaan , the land where they lived as non - citizens , the land in which they wandered about .
Na kuma kafa alƙawari na da su , domin in ba su ƙasar Kan'ana , ƙasar da suka zauna a matsayin baƙi , ƙasar da suka yi yawo a ciki .
EXO 6:5     Alignment score: 0.274
Moreover , I have heard the groaning
of the Israelites whom the Egyptians have enslaved , and I have called to mind my covenant .
Bugu da ƙari , na ga ƙuncin ' ya'yan Isra'ila waɗanda Masarawa suka bautar , kuma na tuna da alƙawarina .
EXO 6:6     Alignment score: 0.421
Therefore , say to the Israelites , ' I am Yahweh . I will bring you out from slavery under the Egyptians , and I will free you from their power . I will rescue you with a display of my power , and with mighty acts of judgment .
Saboda haka , ka gaya wa Isra'ilawa , ' Ni ne Yahweh . Zan fito da ku daga bautar Masarawa , kuma zan fishe su daga ƙarƙashin ikon su . Zan kuɓutar da ku ta wurin nuna ikona
, tare da manyan ayyukan hukunci .
EXO 6:7     Alignment score: 0.374
I will take you to myself as my people , and I will be your God . You will know that I am Yahweh your God , who brought you out from slavery under the Egyptians .
Zan ɗauke
ku a gare ni a matsayin mutane na , zan kuma zama Allahnku . Za ku sani Ni ne Yahweh Allahnku , wanda ya fito da ku daga bautar Masarawa .
EXO 6:8     Alignment score: 0.595
I will bring you into the land that I swore to give
to Abraham , to Isaac , and to Jacob . I will give it to you as a possession . I am Yahweh . ' "
Zan kawo ku cikin ƙasar da na rantse in ba Ibrahim , da Ishaku , da kuma Yakubu . Zan bada ita gareku abin mallaka . Ni ne Yahweh . " '
EXO 6:9     Alignment score: 0.325
When Moses told this to the Israelites , they would not listen to him because of their discouragement about their harsh slavery .
Da Musa ya faɗi wannan ga Isra'ilawa , sai suka ƙi su saurare
shi saboda karayar zucinsu sabili da bautarsu mai zafi .
EXO 6:10     Alignment score: 0.691
Then Yahweh spoke to Moses , saying ,
Sai Yahweh ya yi magana da Musa , cewa ,
EXO 6:11     Alignment score: 0.613
" Go tell Pharaoh , king of Egypt , to let the people of Israel go from his land . "
" Tafi ka faɗi wa Fir'auna , sarkin Masar , ya bar mutanen Isra'ila su tafi daga ƙasarsa
. "
EXO 6:12     Alignment score: 0.533 → 0.533
Moses said to Yahweh , " If the Israelites have not listened to me , why will Pharaoh listen to me , since I am not good at speaking ? "
Sai Musa ya cewa Yahweh , " To idan har Isra'ilawa ba su saurare
ni ba , don me Fir'auna zai saurare ni , tunda ban ƙware a magana ba ? "
EXO 6:13     Alignment score: 0.682 → 0.683
Yahweh spoke to Moses and to Aaron . He gave
them a command for the Israelites and for Pharaoh , king of Egypt , to bring the Israelites out of the land of Egypt .
Yahweh ya yi magana da Musa da kuma Haruna . Ya ba su umarni domin Isra'ilawa domin kuma Fir'auna , sarkin Masar , su fito da Isra'ilawa daga ƙasar Masar .
EXO 6:14     Alignment score: 0.628 → 0.628
These were the heads of their fathers ' houses : The sons of Reuben , the firstborn of Israel , were Hanok , Pallu , Hezron , and Karmi . These were the clan ancestors of Reuben .
Waɗannan su ne shugabannin gidajen kakanninsu : ' Ya'yan Ruben , ɗan fari na Isra'ila , su ne Hanok , da Fallu , da Hezron , da kuma Karmi . Waɗannan su ne kakannin kabilar Ruben .
EXO 6:15     Alignment score: 0.709 → 0.711
The sons of Simeon were Jemuel , Jamin , Ohad , Jakin , Zohar , and Shaul the son of a Canaanite woman . These were the clan ancestors of Simeon .
' Ya'yan Simiyon su ne Yemuwel , da Yamin , da Ohad , da Yakin , da Zohar , da kuma Shawul - ɗan wata mace Bakan'aniya
. Waɗannan su ne kakannin kabilar Simiyon .
EXO 6:16     Alignment score: 0.536 → 0.537
Here are listed the names of the sons of Levi , together with their descendants . They were Gershon , Kohath , and Merari . Levi lived until he was 137 years old .
Ga jerin sunayen ' ya'yan Lebi , tare da zuriyarsu
. Sune Gashon , da Kohat , da kuma Merari . Lebi ya yi rayuwa har shekaru 137 .
EXO 6:17     Alignment score: 0.719
The sons of Gershon were Libni and Shimei .
' Ya'yan Gashon su ne Libni da Shimei .
EXO 6:18     Alignment score: 0.697
The sons of Kohath were Amram , Izhar , Hebron , and Uzziel . Kohath lived until he was 133 years old .
' Ya'yan Kohat su ne Amram , da Izhar , da Hebron , da kuma Uzziyel . Kohat ya yi rayuwa har ya kai shekaru 133 .
EXO 6:19     Alignment score: 0.568 → 0.568
The sons of Merari were Mahli and Mushi . These became
the clan ancestors of the Levites , together with their descendants .
' Ya'yan Merari su ne Mahli da Mushi . Waɗannan suka zama kakannin kabilar Lebiyawa , tare da zuriyarsu .
EXO 6:20     Alignment score: 0.523 → 0.523
Amram married Jochebed , his father 's sister . She bore him Aaron and Moses . Amram lived 137 years and then died
.
Amram ya auri Yokebeb , ' yar'uwar mahaifinsa . Ta haifar masa Haruna da Musa . Amram ya yi rayuwa har tsawon shekaru 137 sai kuma ya mutu .
EXO 6:21     Alignment score: 0.749
The sons of Izhar were Korah , Nepheg , and Zichri .
' Ya'yan Izhar su ne Korah
, da Nefeg , da Zikri .
EXO 6:22     Alignment score: 0.758
The sons of Uzziel were Mishael , Elzaphan , and Sithri .
' Ya'yan Uzziyel su ne Mishyel
, da Elzafan , da kuma Sitri .
EXO 6:23     Alignment score: 0.619 → 0.616
Aaron married Elisheba , daughter of Amminadab , sister of Nahshon . She bore him Nadab and Abihu , Eleazar and Ithamar .
Haruna ya auri
Elisheba , ɗiyar Amminadab , ' yar uwar Nahshon . Ta haifar masa Nadab da Abihu , da Eliyeza da kuma Itamar .
EXO 6:24     Alignment score: 0.557 → 0.555
The sons of Korah were Assir , Elkanah , and Abiasaph
. These were the clan ancestors of the Korahites .
' Ya'yan Kora su ne Assir , da Elkana , da kuma Abiyasaf . Waɗannan su ne kakannin kabilar Korahawa .
EXO 6:25     Alignment score: 0.455 → 0.454
Eleazar , Aaron 's son , married one of the daughters of Putiel . She bore him Phinehas . These were the heads of the fathers ' houses among the Levites , together with their descendants .
Eliyeza , ɗan Haruna , ya auri
ɗaya daga cikin ' ya'ya matan Futiyel . Ta haifa masa Finehas . Waɗannan su ne shugabannin gidajen ubanni a cikin Lebiyawa , tare da zuriyarsu .
EXO 6:26     Alignment score: 0.541 → 0.543
These two men were the Aaron and Moses to whom Yahweh said , " Bring out the Israelites from the land of Egypt , by their groups of fighting men . "
Waɗannan mutanen biyu su ne Haruna da Musa a gare su ne Yahweh yace , " Ku fito da ' ya'yan Isra'ilawa daga ƙasar Masar , bisa ga ƙungiyoyinsu na mayaƙa . "
EXO 6:27     Alignment score: 0.602
Aaron and Moses spoke to Pharaoh , king of Egypt , to allow them bring out the Israelites from Egypt . These were the same Moses and Aaron .
Sai Haruna da Musa suka
yi magana da Fir'auna , sarkin Masar , da ya barsu su fito da Isra'ilawa daga Masar . Waɗannan dai Musa da Harunan ne .
EXO 6:28     Alignment score: 0.783
When Yahweh spoke to Moses in the land of Egypt ,
Da Yahweh ya yi magana da Musa a cikin ƙasar Masar ,
EXO 6:29     Alignment score: 0.589
he said to him , " I am Yahweh . Say to Pharaoh , king of Egypt , everything that I will tell you . "
ya ce masa , " Ni ne Yahweh . Ka ce wa Fir'auna , sarkin Masar , dukkan abin da zan faɗa maka . "
EXO 6:30     Alignment score: 0.542
But Moses said to Yahweh , " I am not good at speaking , so why will Pharaoh listen to me ? "
Amma Musa ya cewa Yahweh , " Ban ƙware ba wurin magana , don haka ta yaya Fir'auna zai saurare
ni ? "
EXO 6     Average alignment score: 0.552 for 30 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of EXO:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31  32  33  34  35  36  37  38  39  40