Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 18:57
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of EXO:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31  32  33  34  35  36  37  38  39  40 


EXO 17:1     Alignment score: 0.459
The whole community of the Israelites journeyed from the wilderness of Sin , following Yahweh 's instructions . They camped at Rephidim , but there was no water for the people to drink .
Ɗaukacin taron jama'ar
Isra'ilawa suka yi tafiya daga jejin Sin , biye da umarnan Yahweh . Suka yi sansani a Refidim , amma babu ruwa domin mutane su sha .


EXO 17:2     Alignment score: 0.451 → 0.457
So the people blamed Moses for their situation and said , " Give
us water to drink . " Moses said , " Why do you quarrel with me ? Why do you test Yahweh ? "
Sai mutanen suka ba Musa laifi saboda halin da suke ciki suka kuma ce , " Ka ba mu ruwa mu sha . " Musa yace , " Meyasa kuke faɗa da ni ? Meyasa kuke gwada Yahweh ? "
EXO 17:3     Alignment score: 0.455 → 0.45
The people were very thirsty , and they complained against Moses . They said , " Why have you brought us up out of Egypt ? To kill us and our children and our cattle with thirst
? "
Mutanen suna jin ƙishi sosai , suka kuma yi gunaguni gãba da Musa . Suka ce , " Meyasa ka fito da mu daga Masar ? Don ka kashe mu da ' ya'yanmu da kuma dabbobinmu da ƙishi ? "
EXO 17:4     Alignment score: 0.407 → 0.406
Then Moses cried out to Yahweh , " What should I do with this
people ? They are almost ready to stone me . "
Daga nan Musa ya yi kuka ga Yahweh , " Me zanyi da waɗannan mutanen ? Sun kusa shirya jifa na . "
EXO 17:5     Alignment score: 0.454
Yahweh said to Moses , " Go on ahead of the people , and take with you some elders of Israel . Take with you the staff with which you struck the river , and go .
Yahweh ya cewa Musa , " Ka tafi gaba da mutanen , ka tafi kuma tare da wasu dattawan Isra'ila . Ka ɗauki tare da kai sandar daka
buga kogi , ka kuma tafi .
EXO 17:6     Alignment score: 0.436
I will stand before you there on the rock at Horeb , and you will strike
the rock . Water will come out of it for the people to drink . " Then Moses did so in the sight of the elders of Israel .
Zan tsaya a gabanka can a dutsen Horeb , zaka kuma bugi n . Ruwa zai fito daga cikin sa domin mutanen su sha . " Daga nan Musa ya yi haka a gaban dattawan Isra'ila .
EXO 17:7     Alignment score: 0.587
He called that place Massah
and Meribah because of the Israelites ' complaining , and because they had tested the Lord by saying , " Is Yahweh among us or not ? "
Ya kira wannan wuri Massa da Meriba saboda gunagunin Isra'ilawa , saboda kuma sun gwada Ubangiji ta wurin cewa , " Yahweh yana cikinmu ko a'a ? "
EXO 17:8     Alignment score: 0.501 → 0.515
Then an army of the Amalek people came and attacked Israel at Rephidim .
Daga nan mayaƙan mutanen Amalekawa suka
fita suka kuma kai hari ga Isra'ila a Refidim .
EXO 17:9     Alignment score: 0.444 → 0.46
So Moses said to Joshua , " Choose some men and go out . Fight with Amalek . Tomorrow I will stand on top of the hill with the staff of God in my hand . "
Sai Musa ya cewa Yoshuwa , " Ka zaɓi wasu mutane ka fita . Ka yi faɗa da Amalekawa . Gobe zan tsaya bisa tudu tare da sandar Allah a hannuna . "
EXO 17:10     Alignment score: 0.441
So Joshua fought
Amalek as Moses had instructed , while Moses , Aaron , and Hur went up to the top of the hill .
Sai Yoshuwa ya yi faɗa da Amalekawa kamar yadda Musa ya umarta , yayin da Musa , Haruna , da Hor suka hau saman tudu .
EXO 17:11     Alignment score: 0.329
While Moses was holding his hands up , Israel was winning ; when he let his hands rest , Amalek would begin
to win .
Yayin da Musa ke riƙe da hannayensa sama , Isra'ila suna nasara ; idan ya sauke hannayensa su huta , sai Amalekawa su fãra yin nasara .
EXO 17:12     Alignment score: 0.384 → 0.387
When Moses ' hands became
heavy , Aaron and Hur took a stone and put it under him for him to sit on . At the same time , Aaron and Hur held his hands up , one person on one side of him , and the other person on the other side . So Moses ' hands were held steady until the sun went down .
Sa ' ad da hannayen Musa suka zama da nauyi , Haruna da Hor suka ɗauki dutse suka sanya ƙasansa domin ya zauna a kai . A dai - dai wannan lokaci , Haruna da Hor suka riƙe hannayensa sama , mutum ɗaya a gefensa ɗaya , mutum ɗaya kuma a ɗayan gefensa . Haka aka riƙe hannayen Musa a tallafe har faɗuwar rana .
EXO 17:13     Alignment score: 0.548
So Joshua defeated the people of Amalek with the sword .
Haka Yoshuwa ya kayar da mutanen Amalekawa da takobi .
EXO 17:14     Alignment score: 0.487 → 0.521
Yahweh said to Moses , " Write this in a book and read it in Joshua 's hearing , because I will completely blot out the memory of Amalek from under the skies . "
Yahweh ya cewa Musa , " Ka rubuta wannan cikin littafi ka kuma karanta shi cikin kunnuwan Yoshuwa , saboda da zan share tunawa da Amalekawa kakaf daga ƙarƙashin sammai
. "
EXO 17:15     Alignment score: 0.679
Then Moses built an altar and he called it " Yahweh is my banner . "
Daga nan Musa ya gina bagadi ya kira shi " Yahweh ne tuta
ta . "
EXO 17:16     Alignment score: 0.49
He said , " For a hand was lifted up to the throne of Yahweh that Yahweh will wage war with Amalek from generation to generation . "
Ya ce , " Gama an ɗaga hannu
sama zu wa kursiyin Yahweh - cewa Yahweh zai ja dagar yaƙi da Amalekawa daga tsara zuwa tsara . "
EXO 17     Average alignment score: 0.459 for 16 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of EXO:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31  32  33  34  35  36  37  38  39  40