Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 18:57
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of EXO:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31  32  33  34  35  36  37  38  39  40 


EXO 18:1     Alignment score: 0.711 → 0.71
Jethro , the priest of Midian , Moses ' father-in-law , heard of all that God had done for Moses and for Israel his people . He heard that Yahweh had brought Israel out of Egypt .
Yetro , firist na Midiyan , surukin Musa , ya ji dukkan abin da Allah ya yi domin Musa domin kuma Isra'ila mutanensa . Ya ji cewa Yahweh ya fito da Isra'ila daga Masar .


EXO 18:2     Alignment score: 0.62 → 0.619
Jethro , Moses ' father-in-law , took
Zipporah , Moses ' wife , after he had sent her home ,
Yetro , surukin Musa , ya ɗauki Ziffora , matar Musa , bayan da ya tura ta gida ,
EXO 18:3     Alignment score: 0.523 → 0.522
and her two sons ; the name of the one son was Gershom , for Moses had said , " I have been a foreigner in a foreign land . "
da ' ya'yanta maza biyu ; sunan ɗan ɗaya Gashom
, domin Musa yace , " Na zama baƙo a baƙuwar ƙasa . "
EXO 18:4     Alignment score: 0.508 → 0.526
The name of the other was Eliezer
, for Moses had said , " My ancestor 's God was my help . He rescued me from Pharaoh 's sword . "
Sunan ɗayan Eliyeza , domin Musa yace , " Allah na kakannina ne taimako na . Ya cece ni daga takobin Fir'auna . "
EXO 18:5     Alignment score: 0.625 → 0.624
Jethro , Moses ' father-in-law , came with Moses ' sons and his wife to Moses in the wilderness where he was camped at the mountain of God .
Yetro , surukin Musa , ya zo tare da ' ya'yan Musa da matarsa a wurin Musa a cikin jeji inda ya yi sansani a tsaunin Allah .
EXO 18:6     Alignment score: 0.516
He said to Moses , " I , your father-in-law Jethro , am coming to you with your wife and her two sons . "
Ya cewa Musa , " Ni , surukinka Yetro , ina zuwa tare da matarka da ' ya'yanta maza biyu . "
EXO 18:7     Alignment score: 0.419
Moses went out to meet his father-in-law , bowed down , and kissed him . They asked about each other 's welfare and then went into the tent .
Musa ya tafi domin ya tarbi
surukinsa , ya rusuna ƙasa , ya kuma sumbace shi . Suka tambayi lafiyar juna daganan kuma suka tafi cikin rumfa .
EXO 18:8     Alignment score: 0.512
Moses told his father-in-law all that Yahweh had done to Pharaoh and the Egyptians for Israel 's sake , about all the hardships that had come
to them along the way , and how Yahweh had rescued them .
Musa ya gaya wa surukinsa dukkan abin da Yahweh ya yi wa Fir'auna da Masarawa saboda Isra'ila , game da dukkan wahalhalun da suka afko masu a kan hanya , da yadda Yahweh ya cece su .
EXO 18:9     Alignment score: 0.495
Jethro rejoiced over all the good that Yahweh had done for Israel , in that he had rescued them from the hand of the Egyptians .
Yetro ya yi farinciki game da dukkan nagartar da Yahweh ya yi wa Isra'ila , yadda ya cece su daga hannun Masarawa .
EXO 18:10     Alignment score: 0.515 → 0.527
Jethro said , " May Yahweh be praised , for he has rescued you from the hand of the Egyptians and from the hand of Pharaoh , and delivered the people from the hand of the Egyptians .
Yetro yace , " Bari a yabi
Yahweh , domin ya cece ka daga hannun Masarawa daga kuma hannun Fir'auna , ya kuma kuɓutar da mutanen daga hannun Masarawa .
EXO 18:11     Alignment score: 0.48
Now I know that Yahweh is greater than all the gods , because when the Egyptians treated the Israelites arrogantly , God rescued his people . "
Yanzu na sani cewa Yahweh babba ne fiye da dukkan alloli , saboda sa ' ad da Masarawa suka
wulaƙanta Isra'ilawa da gadara , Allah ya ceci mutanensa . "
EXO 18:12     Alignment score: 0.659 → 0.659
Jethro , Moses ' father-in-law , brought a burnt offering and sacrifices for God . Aaron and all the elders of Israel came to eat a meal before God with Moses ' father-in-law .
Yetro , surukin Musa , ya kawo baikon ƙonawa da hadayu ga Allah . Haruna da dukkan dattawan Isra'ila suka
zo su ci abinci a gaban Allah tare da surukin Musa .
EXO 18:13     Alignment score: 0.461
On the next day Moses sat down to judge the people . The people stood around him from morning until evening .
Washegari Musa ya zauna domin yi wa mutane hukunci . Mutane suka
tsaitsaya kewaye da shi daga safe har yamma .
EXO 18:14     Alignment score: 0.384 → 0.384
When Moses ' father-in-law saw all that he did for the people , he said , " What is this that you are doing with the people ? Why is it that you sit alone and all the people stand about you from morning until evening ? "
Sa ' ad da surukin Musa yaga
dukkan abin da ya yi domin mutanen , ya ce , " Mene ne haka kake yi tare da mutanen ? " Meyasa kake zaunawa kai kaɗai kuma dukkan mutanen ke tsayawa kewaye da kai daga safe har yamma ? "
EXO 18:15     Alignment score: 0.423
Moses said to his father-in-law , " The people come to me to ask for God 's direction .
Musa ya cewa surukinsa , " Mutanen suna zuwa wurina ne su tambayi
bishewar Allah .
EXO 18:16     Alignment score: 0.329 → 0.329
When they have a dispute , they come to me . I decide between one person and another , and I teach them God 's statutes and laws . "
Sa ' ad da suka sami saɓani , suna zuwa wurina . Ina ɗaukar matsayi tsakanin taliki ɗaya da wani , kuma ina koyar
da su farillan Allah da shari'unsa . "
EXO 18:17     Alignment score: 0.39 → 0.39
Moses ' father-in-law said to him , " What you are doing is not very good .
Surukin Musa yace masa , " Abin da kake yi bai da kyau sosai .
EXO 18:18     Alignment score: 0.183
You will surely wear yourselves out , you and the people who are with you . This burden is too heavy for you . You are not able to do it by yourself .
Tabbas zaka gajiyar da kanka
, kai da mutanen dake tare da kai . Wannan ƙangi ya yi maka nauyi sosai . Ba zaka iya yin shi ba kai kaɗai .
EXO 18:19     Alignment score: 0.312 → 0.322
Listen to me . I will give you advice , and God will be with you , because you are the people 's representative to God , and you bring their disputes to him .
Ka saurare
ni . Zan baka shawara , kuma Allah zai kasance tare da kai , saboda kai ne a madadin mutane ga Allah , kuma kai ke kawo rikice - rikicensu gare shi .
EXO 18:20     Alignment score: 0.391
You must teach them his statutes and laws . You must show them the way to walk and the work to do .
Dole ka koya masu farillansa da shari'unsa . Dole ka nuna masu hanyar da zasu yi tafiya da kuma aikin da zasu yi .
EXO 18:21     Alignment score: 0.378 → 0.378
Furthermore , you must choose capable men from all the people , men who honor God , men of truth who hate unjust gain . You must put them over people , to be leaders in charge of thousands , hundreds , fifties , and of tens .
Gaba da haka , dole ka zaɓi mutane tsayayyu daga cikin mutanen , mutane masu girmama Allah , mutane masu gaskiya masu ƙin ƙazamar riba . Dole ka sanya su bisa mutane su zama shugabannin dubbai , da ɗarurruka , da hamsin - hamsin , da goma - goma .
EXO 18:22     Alignment score: 0.259 → 0.266
They will judge the people in all routine cases , but the difficult cases they will bring to you . As for all the small cases , they can judge those
themselves . In that way it will be easier for you , and they will carry the burden with you .
Za su yi hukunci tsakanin mutane a dukkan al'amuran yau da kullum , amma al'amura masu wuya sai su kawo maka . Game da dukkan ƙananan al'amura kuwa , zasu hukunta waɗannan da kansu . ta wannan hanyar zai yi maka sauƙi , za su kuma ɗauki nauyin tare da kai .
EXO 18:23     Alignment score: 0.298
If you do this , and if God commands you to do so , then you will be able to endure , and the entire people will be able to go home satisfied . "
Idan ka yi wannan , idan kuma Allah ya umarce ka kayi haka , daganan zaka iya jurewa , kuma dukkan
mutanen zasu iya tafiya gida a barace . "
EXO 18:24     Alignment score: 0.5
So Moses listened to his father-in-law 's words and did everything that he had said .
Sai Musa ya saurari maganganun surukinsa ya kuma yi dukkan abin da ya ce .
EXO 18:25     Alignment score: 0.464
Moses chose
capable men from all Israel and made them heads over the people , leaders in charge of thousands , hundreds , fifties , and tens .
Musa ya zaɓi tsayayyun mutane daga dukkan Isra'ila ya kuma maida su shugabannin mutanen , shugabanni masu lura da dubbai , da ɗarurruka , da hamsin - hamsin , da goma - goma .
EXO 18:26     Alignment score: 0.35
They judged the people in normal circumstances . The difficult cases they brought to Moses , but they themselves judged all the small cases .
Suka hukunta mutane a al'amura masu sauƙi , al'amura masu wuya kuma suka kawo wa Musa , amma su da kansu suka hukunta dukkan ƙananan al'amura .
EXO 18:27     Alignment score: 0.547
Then Moses let his father-in-law leave , and Jethro went back into his own land .
Daga nan Musa ya bar surukinsa ya tafi , Yetro kuma ya koma cikin ƙasarsa
.
EXO 18     Average alignment score: 0.45 for 27 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of EXO:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31  32  33  34  35  36  37  38  39  40