Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 18:57
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of EXO:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31  32  33  34  35  36  37  38  39  40 


EXO 8:1     Alignment score: 0.525 → 0.533
Yahweh said to Moses , " Say to Aaron , ' Reach out with your hand and your staff over the rivers , the streams , and the pools , and bring the frogs up over the land of Egypt . ' "
Yahweh ya cewa Musa , " Ka ce wa Haruna , ' Miƙa hannun ka tare da sandarka bisa kogunan , da rafufuka , da kuma kududdufai , ka kawo kwãɗi bisa ƙasar Masar . " '


EXO 8:2     Alignment score: 0.596 → 0.596
Aaron reached out with his hand over Egypt 's waters , and the frogs came up and covered the land of Egypt .
Sai Haruna ya miƙa hannunsa bisa ruwayen Masar , sai kwãɗin suka
zo suka rufe dukkan ƙasar Masar .
EXO 8:3     Alignment score: 0.555
But the magicians did the same with their magic ; they brought up frogs over the land of Egypt .
Amma bokayen suka
aikata irin haka da dabonsu ; suka kawo kwãɗi bisa ƙasar Masar .
EXO 8:4     Alignment score: 0.534
Then Pharaoh called for Moses and Aaron and said , " Pray to Yahweh for him to take away the frogs from me and my people . Then I will let the people go , that they may sacrifice to him . "
Sai Fir'auna ya kirawo Musa da Haruna ya kuma ce , " Ku yi addu'a ga Yahweh don ya kawar da kwãɗin daga gare ni da mutanena . Sa'an nan zan bar mutanen su tafi , domin su yi masa hadaya . "
EXO 8:5     Alignment score: 0.385 → 0.385
Moses said to Pharaoh , " You can have the privilege of telling me when I should pray for you , your servants , and your people , so that the frogs may be removed from you and your houses and stay only in the river . "
Musa ya cewa Fir'auna , " Kana iya samun zarafin gaya mani in yi maka addu'a , da bayinka , da kuma mutanenka , don a kawar da kwãɗin daga gare ku da gidajenku su kuma tsaya a cikin kogin kawai . "
EXO 8:6     Alignment score: 0.598
Pharaoh said , " Tomorrow . " Moses said , " Let it be as you say , so that you may know that there is no one like Yahweh , our God .
Fir'auna yace , " Gobe . " Musa yace , " Bari shi zama yadda ka faɗa , don ka san cewa babu wani kamar Yahweh , Allahnmu .
EXO 8:7     Alignment score: 0.406
The frogs will go from you , your houses , your servants , and your people . They will stay only in the river . "
Kwãɗin za su bar ka , da gidajenka
, da bayinka , da kuma mutanenka . Za su tsaya cikin kogi ne kawai . "
EXO 8:8     Alignment score: 0.654
Moses and Aaron went out from Pharaoh . Then Moses cried out to Yahweh concerning the frogs that he had brought on Pharaoh .
Sai Musa da Haruna su ka fito daga gaban Fir'auna . Sai Musa ya yi kuka ga Yahweh game da kwãɗin da ya kawo bisa Fir'auna .
EXO 8:9     Alignment score: 0.525
Yahweh did as Moses asked : The frogs died
in the houses , courts , and fields .
Yahweh ya aikata kamar yadda Musa ya roƙa : Sai kwãɗin suka mutu cikin gidajen , daga shirayi , da filaye .
EXO 8:10     Alignment score: 0.236
The people gathered them together in heaps , and the land stank
.
Sai mutanen suka tara su tuli - tuli , sai kuma ƙasar ta yi ɗoyi .
EXO 8:11     Alignment score: 0.558 → 0.559
But when Pharaoh saw that there was relief , he hardened his heart and did not listen to Moses and Aaron , just as Yahweh had said that he would do .
Amma da Fir'auna ya ga cewa akwai sauƙi , sai ya taurare zuciyarsa bai kuma saurari
Musa da Haruna ba , kamar yadda Yahweh yace zai yi .
EXO 8:12     Alignment score: 0.596
Yahweh said to Moses , " Say to Aaron , ' Reach out with your staff and strike
the dust on the ground , that it may become gnats throughout all the land of Egypt . ' "
Yahweh ya cewa Musa , " Ka ce da Haruna , ' Ka miƙa sandarka ka bugi ƙurar ƙasa , don ta zama kwarkwata cikin dukkan ƙasar Masar . " '
EXO 8:13     Alignment score: 0.492
They did so : Aaron reached out with his hand and his staff . He struck the dust on the ground . Gnats came onto man and beast . All the dust on the ground became
gnats throughout the whole land of Egypt .
Suka aikata haka : Haruna ya miƙa hannunsa da sandarsa . Ya bugi ƙura a ƙasa . Sai kwarkwata masu yawa suka zo bisa mutum da dabba . Dukkan ƙurar ƙasa ta zama kwarkwata cikin dukkan ƙasar Masar .
EXO 8:14     Alignment score: 0.322 → 0.334
The magicians tried with their magic to produce gnats , but they could not . There were gnats on man and beast .
Sai bokayen su ma suka
gwada da sihirinsu domin su fito da kwarkwata , amma ba su iya yin haka ba . Aka sami kwarkwata a bisa mutane da kuma dabbobi .
EXO 8:15     Alignment score: 0.541 → 0.553
Then the magicians said to Pharaoh , " This is the finger of God . " But Pharaoh 's heart was hardened , so he refused to listen to them . It was just as Yahweh had said Pharaoh would do .
Sai bokayen suka
ce wa Fir'auna , " Wannan yatsan Allah ne . " Amma zuciyar Fir'auna ta taurare , don haka bai saurare su ba . Dai - dai ne ga yadda Yahweh ya faɗi cewa Fir'auna zai yi .
EXO 8:16     Alignment score: 0.461
Yahweh said to Moses , " Get up early in the morning and stand in front of Pharaoh as he goes out to the river . Say to him , ' Yahweh says this : " Let my people go so that they may worship me .
Yahweh ya cewa Musa , " Ka tashi da sauri da safe
ka kuma tsaya a gaban Fir'auna yayin da ya fito zuwa kogi . Ka ce da shi , ' Yahweh ya faɗi wannan : " Ka bar mutanena su tafi don suyi mani sujada .
EXO 8:17     Alignment score: 0.425 → 0.425
But if you do not let my people go , I will send
swarms of flies on you , your servants , and your people , and into your houses . The Egyptians ' houses will be full of swarms of flies , and even the ground on which they stand will be full of flies .
Amma idan baka bar su sun tafi ba , zan aiko da cin - cirindon ƙudaje gareka , zuwa ga bayinka , da kuma mutanenka , da kuma cikin gidajenka . Gidajen Masarawa za su cika da cin - cirindon ƙudaje , har ma da ƙasar da suke tsayawa za ta cika da ƙudaje .
EXO 8:18     Alignment score: 0.463
But on that day I will treat the land of Goshen differently , the land in which my people are living , so that no swarms of flies will be there . This will happen so that you may know that I am Yahweh in the midst of this land .
Amma a wannan ranar zan bambanta ƙasar Goshen , ƙasar da mutanena suke zama , don kada a sami
wani cin - cirindon ƙudaje a nan . Wannan zai faru domin ka san cewa Ni ne Yahweh da nake tsakiyar wannan ƙasa .
EXO 8:19     Alignment score: 0.429
I will make a distinction between my people and your people . This sign of my power will take
place tomorrow . " ' "
Zan bambanta tsakanin mutanena da mutanenka . Wannan alama ce ta ikona zai faru gobe . "" '
EXO 8:20     Alignment score: 0.473 → 0.472
Yahweh did so , and thick swarms of flies came into Pharaoh 's house and into his servants ' houses . Throughout the whole land of Egypt , the land was ruined because of the swarms of flies .
Yahweh ya yi haka , sai kuma cin - cirindon ƙudaje mai kauri suka
aukawa gidan Fir'auna da kuma gidajen bayinsa . Cikin dukkan ƙasar Masar , ƙasar ta lalace ta dalilin cin - cirindon ƙudajen .
EXO 8:21     Alignment score: 0.567
Pharaoh called for Moses and for Aaron and said , " Go , sacrifice to your God in our own land . "
Sa'an nan Fir'auna ya kira Musa da Haruna yace , " Ku tafi , ku yi hadaya ga Allahnku a cikin ƙasarmu . "
EXO 8:22     Alignment score: 0.323 → 0.337
Moses said , " It is not right for us to do so , for the sacrifices we make to Yahweh our God are something disgusting to the Egyptians . If we make sacrifices right before their eyes that are disgusting to the Egyptians , will they not stone us ?
Musa yace , " Bai yi dai - dai ba muyi haka , gama hadayar
da muke yi ga Yahweh Allahnmu abar ƙyama ce ga Masarawa . Idan muka miƙa hadayar suna gani abin ƙyama ga Masarawa , ba zasu jejjefemu ba ?
EXO 8:23     Alignment score: 0.382 → 0.399
No , it is a three days ' journey into the wilderness that we must make , in order to sacrifice to Yahweh our God , as he commands us . "
Ba haka ba , tafiyar kwana uku ce cikin jeji da ya kamata muyi , domin muyi hadaya ga Yahweh Allahnmu , kamar yadda ya umurce
mu . "
EXO 8:24     Alignment score: 0.392 → 0.393
Pharaoh said , " I will allow you to go and sacrifice to Yahweh your God in the wilderness . Only you must not go very far away . Pray for me . "
Fir'auna yace , " Zan bar ku don ku tafi ku yiwa Allahnku hadaya cikin jeji . Sai dai kada ku tafi da nisa sosai . Ku yi mani addu'a .
EXO 8:25     Alignment score: 0.429 → 0.429
Moses said , " As soon as I go out from you , I will pray to Yahweh that the swarms of flies may leave you , Pharaoh , and your servants and people tomorrow . But you must not deal deceitfully
any more by not letting our people go to sacrifice to Yahweh . "
Musa yace , " Da zarar na fita daga gare ka , zan yi roƙo ga Yahweh domin cin - cirindon ƙudaje su bar ka , Fir'auna , da bayinka da kuma mutanenka gobe . Amma kada ka ƙara yin yaudara ta wurin ƙin barin mutanenmu su tafi su yiwa Yahweh hadaya . "
EXO 8:26     Alignment score: 0.54
Moses went out from Pharaoh and prayed to Yahweh .
Sai Musa ya fita daga gaban Fir'auna ya kuma yi roƙo ga Yahweh .
EXO 8:27     Alignment score: 0.468
Yahweh did as Moses asked ; and he removed the swarms of flies from Pharaoh , his servants , and his people . Not one remained .
Yahweh ya yi yadda Musa ya roƙa ; ya kuma janye cin - cirindon ƙudaje daga Fir'auna , da bayinsa , da mutanensa . Babu wanda ya rage
EXO 8:28     Alignment score: 0.554
But Pharaoh hardened his heart this time also , and he did not let the people go .
Amma Fir'auna ya taurare zuciyarsa wannan lokaci kuma , ya kuma ƙi barin mutanen su tafi .
EXO 8     Average alignment score: 0.476 for 28 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of EXO:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31  32  33  34  35  36  37  38  39  40