Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 18:57
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of EXO:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31  32  33  34  35  36  37  38  39  40 


EXO 5:1     Alignment score: 0.55 → 0.55
After these things happened , Moses and Aaron went to Pharaoh and said , " This
is what Yahweh , the God of Israel , says : ' Let my people go , so they can have a festival for me in the wilderness . ' "
Bayan waɗannan abubuwan sun faru , sai Musa da Haruna suka je wurin Fir'auna suka kuma ce , " Ga abin da Yahweh , Allah na Isra'ila , yace : ' Ka bar mutane na su tafi , domin suyi ma ni biki a cikin jeji . ' "


EXO 5:2     Alignment score: 0.568 → 0.57
Pharaoh said , " Who is Yahweh ? Why should I listen to his voice and let Israel go ? I do not know Yahweh ; moreover , I will not let Israel go . "
Fir'auna yace , " Wane ne Yahweh ? Don me zan saurari
muryarsa har da zan bar Isra'ila ya tafi ? Ban san Yahweh ba ; don haka , ba zan bar Isra'ila ya tafi ba . "
EXO 5:3     Alignment score: 0.455 → 0.467
They said , " The God of the Hebrews has met with us . Let us go on a three - day journey into the wilderness and sacrifice to Yahweh our God so that he does not attack us with plague or with the sword . "
Suka ce , " Allah na Ibraniyawa ya gamu da mu . Ka bar mu mu yi tafiyar kwana uku cikin jeji mu kuma yi hadaya ga Yahweh Allahnmu domin kada ya kawo mana farmaki da annoba ko takobi . "
EXO 5:4     Alignment score: 0.532
But the king of Egypt said to them , " Moses and Aaron , why are you taking the people from their work ? Go back to your work . "
Amma sarkin Masar yace ma su , ' Musa da Haruna , don me kuke ɗauke
mutanen nan daga aikinsu ? Ku koma ga aikinku . "
EXO 5:5     Alignment score: 0.331
He also said , " There are now many people in our land , and you are making them stop their work . "
Ya kuma ce , " Gashi yanzu akwai mutane Ibraniyawa dayawa a cikin ƙasarmu , kuma kuna sasu su daina
aikinsu . "
EXO 5:6     Alignment score: 0.406
On that same day , Pharaoh gave
a command to the people 's taskmasters and foremen . He said ,
A wannan ranar , Fir'auna ya bada umarni ga shugabannin aikin tilas da masu jagorar mutanen . Ya ce ,
EXO 5:7     Alignment score: 0.338 → 0.339
" Unlike before , you must no longer give the people straw to make bricks . Let them go and gather straw for themselves .
Ba kamar ba , ba za ku bada tattaka ga mutanen ba domin yin tubula . Bari su tafi su tarawa
kansu budu .
EXO 5:8     Alignment score: 0.211 → 0.228
However , you must still demand from them the same number of bricks as they made before . Do not accept any fewer , because they are lazy . That is why they are calling out and saying , ' Allow us to go and sacrifice to our God . '
Duk da haka , za ka buƙaci tubula daga garesu dai dai kamar yadda ka buƙata a . Kada ku karɓi abin da ya gaza yadda aka sãba , domin ƙyuya gare su . Shi yasa suke kira da cewar , ' Bari
mu je mu yi hadaya ga Allahnmu . '
EXO 5:9     Alignment score: 0.162 → 0.189
Increase the workload for the men so that they keep at it and pay no more attention to deceptive words . "
Ku ƙara
wa mazajen aiki don su duƙufa cikinsa har da ba za su saurari maganganun yaudara ba . "
EXO 5:10     Alignment score: 0.393
So the people 's taskmasters and foremen went out and informed the people . They said , " This
is what Pharaoh says : ' I will no longer give you any straw .
Sai shugabannin aikin tilas da masu jagorar mutanen suka fita suka yi magana da mutane . Suka ka ce , " Ga abin da Fir'auna yace : ' Ba zan ƙara baku wani budu ba .
EXO 5:11     Alignment score: 0.324 → 0.344
You yourselves must go and get straw wherever you can find it , but your workload will not be reduced . ' "
Ku da kanku dole ku je ku kuma samo
budu duk inda ake samunsa , amma aikin ku ba zai ragu ba . ' "
EXO 5:12     Alignment score: 0.347 → 0.359
So the people scattered throughout all the land of Egypt to gather stubble for straw .
Don haka sai mutanen suka
barbazu a ko'ina cikin ƙasar Masar domin su tãra yayi don budu .
EXO 5:13     Alignment score: 0.136 → 0.178
The taskmasters kept urging them and saying , " Finish your work , just as when straw was given to you . "
Sai ' yan gandu suka
ci gaba da tsananta masu suna cewa , " Ku gama aikin ku , kamar yadda ake baku tattaka . "
EXO 5:14     Alignment score: 0.323
Pharaoh 's taskmasters beat the Israelite foremen , those same men whom they had put in charge of the workers . The taskmasters kept asking them , " Why have you not produced all the bricks required of you , either yesterday and today , as you used to do in the past ? "
Shugabannin aikin tilas na Fir'auna suka
dinga bugun masu jagorar Isra'ilawa , waɗanda aka sanya bisa sauran ma'aikata . Shugabannin aikin tilas suka dinga tambayarsu , " Don me yasa baku yi dukkan ãdadin tubula da ake buƙata ba , ko na jiya da kuma na yau , kamar yadda kuka sãba a baya ? "
EXO 5:15     Alignment score: 0.332
So the Israelite foremen came to Pharaoh and cried out to him . They said , " Why are you treating your servants this way ?
Sai masu jagora na Isra'ilawa suka
shiga wurin Fir'auna da kuka gare shi . Suka ce , " Meyasa kake yi da bayinka haka ?
EXO 5:16     Alignment score: 0.293 → 0.301
No straw is being given to your servants anymore , but they are still telling us , ' Make bricks ! ' We , your servants , are even beaten now , but it is the fault of your own people . "
Babu wata tattakar
da ake ba bayin ka kuma , duk da haka suna ce mana , ' Ku yi tubula ! ' Mu ma , bayin ka , yanzu bugun mu ake yi , duk da haka laifin mutanen ka ne . "
EXO 5:17     Alignment score: 0.405
But Pharaoh said , " You are lazy ! You are lazy ! You say , ' Allow us to go sacrifice to Yahweh . '
Amma Fira'auna
yace , " Kuna da ƙyuya ! Kuna da ƙyuya ! Kun ce , ' Ka barmu mu je mu yi hadaya ga Yahweh . '
EXO 5:18     Alignment score: 0.3
So now go back to work . No more straw will be given to you , but you must still make the same number of bricks . "
Saboda haka yanzu ku koma ga aiki . Ba za a ba ku tattaka ba , amma dole ne ku cika
ãdadin tubulan ku . "
EXO 5:19     Alignment score: 0.31
The Israelite foremen saw that they were in trouble when they were told , " You must not reduce the daily number of bricks . "
Sai masu jagorar Isra'ilawa suka ga cewa suna cikin matsala lokacin da aka ce da su , " Ba za ku rage tubula na kowace
rana ba . "
EXO 5:20     Alignment score: 0.441
They met Moses and Aaron , who were standing outside the palace , as they went away from Pharaoh .
Sai suka
sami Musa da Haruna , a wannan lokaci suna tsaye a wajen fãdar , sa ' ad da suke fitowa daga wurin Fir'auna .
EXO 5:21     Alignment score: 0.439 → 0.442
They said to Moses and Aaron , " May Yahweh look at you and punish you , because you have made us offensive in the sight of Pharaoh and his servants . You have put a sword in their hand to kill us . "
Suka cewa Musa da Haruna , ' Bari Yahweh ya dube
ku ya kuma hore ku , domin kunsa mun zama abin kyama a gaban Fir'auna da kuma bayinsa . Kun sanya takobi a hannunsu don su kashe mu . "
EXO 5:22     Alignment score: 0.478
Moses went back to Yahweh and said , " Lord , why have you caused trouble for this
people ? Why did you send me in the first place ?
Sai Musa ya komo ga Yahweh ya kuma ce , " Ubangiji , meyasa ka kawo wahala ga mutanenka ? Meyasa ka aiko ni tun da farko ?
EXO 5:23     Alignment score: 0.262 → 0.27
Ever since I came to Pharaoh to speak
to him in your name , he has caused trouble for this people , and you have not set your people free at all . "
Tun lokacin da na iso wurin Fir'auna domin in yi magana da shi a sunanka , ya jawo wa mutanen nan wahala , kuma baka ƙubutar da mutanenka ba sam - sam . "
EXO 5     Average alignment score: 0.373 for 23 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of EXO:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31  32  33  34  35  36  37  38  39  40