Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 18:57
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of EXO:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31  32  33  34  35  36  37  38  39  40 


EXO 23:1     Alignment score: 0.139
You must not give
a false report about anyone . Do not join with a wicked man to be a dishonest witness .
Kada ku ba da shaidar ƙarya game da wani . Kada ku haɗa kai da mai mugunta ku zama maƙaryatan shaidu .


EXO 23:2     Alignment score: 0.181
You must not follow a crowd to do evil , nor may you bear witness while siding with the crowd in order to pervert justice .
Kada ku bi rububi domin ku yi mugunta , ko ku goyi bayan rububi ku yi shaida domin ku ɓata adalci .
EXO 23:3     Alignment score: 0.24
You must not show favoritism to a poor man in his lawsuit .
Kada ku nuna wa matalauci fifiko idan a na yi ma sa shari'a
ko kaɗan .
EXO 23:4     Alignment score: 0.301
If you meet your enemy 's ox or his donkey going astray , you must bring it back to him .
Idan ka gamu da bijimin maƙiyinka ko jakinsa ya ɓace , dole ka dawo masa da shi .
EXO 23:5     Alignment score: 0.278
If you see the donkey of someone who hates you fallen to the ground under its load , you must not leave that person . You must surely help him with his donkey .
Idan ka ga jakin wanda yake ƙin ka ya faɗi , kaya ya danne shi , kada ka bar shi shi kaɗai . Dole ka taimake
shi ka tada jakinsa .
EXO 23:6     Alignment score: 0.124 → 0.198
Do not thrust aside
justice for your poor in his lawsuit .
Kada ka yar da adalci gefe sa ' ad da ake yi wa matalaucinka shari'a .
EXO 23:7     Alignment score: 0.248 → 0.258
Do not join others in making false accusations
, and do not kill the innocent or righteous , for I will not acquit the wicked .
Kada ka haɗa kai da waɗan su ku yi zargi a kan ƙarya , kada ku kashe marar laifi ko mai adalci , gama ba zan ' yantar da mai mugunta ba .
EXO 23:8     Alignment score: 0.112 → 0.124
Never take
a bribe , for a bribe blinds those who see , and perverts honest people 's words .
Kada ku karɓi toshi ko kaɗan , gama toshi ya kan sa masu gani su makance , ya hana maganar masu aminci aiki .
EXO 23:9     Alignment score: 0.372 → 0.378
You must not oppress
a foreigner , since you know the life of a foreigner , for you were foreigners in the land of Egypt .
Kada ku cuci baƙo , da yake ka san rayuwar baƙo , gama da kuma baƙi ne a Masar .
EXO 23:10     Alignment score: 0.349 → 0.351
For six years you will sow seed on your land and gather in its produce .
Shekaru shida za ka shuka iri a gonakinka ka sami
amfaninsa .
EXO 23:11     Alignment score: 0.3
But in the seventh year you will leave it unplowed and fallow , so that the poor among your people may eat . What they leave , the wild animals will eat . You will do the same with your vineyards and olive orchards .
Amma a shekara ta bakwai za ka bar ta ba za ka noma
ba , domin matalauta na cikin ku su ci abinci . Abin da suka rage namun daji za su ci . Haka kuma za ku yi da gonakinku da garkunan inabinku .
EXO 23:12     Alignment score: 0.353 → 0.363
During six days you will do your work , but on the seventh day you must rest . Do this so that your ox and your donkey may have rest , and so that your female slave 's son and any foreigner may rest and be refreshed .
Cikin kwanaki shida za ku yi aiki , amma a rana ta bakwai dole za ku huta . Ku yi haka domin bijimanku da jakinku su huta , domin ' ya'yan bayinka da kowanne baƙo ya huta ya wartsake .
EXO 23:13     Alignment score: 0.355
Pay attention to everything that I have said to you . Do not mention the names of other gods , nor let their names be heard from your mouth .
Ku yi lura da dukkan abin da na gaya maka . Kada ku ambaci sunayen waɗansu alloli , ko ku bari a ji sunayensu daga bakinku
.
EXO 23:14     Alignment score: 0.353 → 0.353
You must travel to hold a festival for me three times every year .
Dole ku je ku yi mani biki
sau uku a kowacce shekara .
EXO 23:15     Alignment score: 0.36 → 0.389
You are to observe the Festival of Unleavened Bread . As I commanded you , you will eat unleavened bread for seven days . At that time , you will appear before me in the month of Aviv , which is fixed for this
purpose . It was in this month that you came out from Egypt . But you must not appear before me empty - handed .
Za ku yi bikin gurasa marar gami . Kamar yadda na umurce ku , za ku ci gurasa marar gami kwana bakwai . A wannan lokaci , za ku zo gabana a watan Abib , wanda aka tsaida domin yin haka . A cikin wannan wata ne kuka fito daga Masar . Amma kada ku zo gabana hannu wofi .
EXO 23:16     Alignment score: 0.295
You must observe the Festival of Harvest , the firstfruits of your labors when you sowed seed in the fields . Also you must observe the Festival of Ingathering at the end of the year , when you gather in your produce from the fields .
Dole za ku yi Bikin Kaka , na nunar fari na irin da kuka shuka a gonakinku . Kuma dole ku yi Bikin Tattarawa a ƙarshen shekara , sa ' ad da kuka tattara amfanin gonakinku gida .
EXO 23:17     Alignment score: 0.473 → 0.473
All your males must appear before the Lord Yahweh three times every year .
Dole mazajenku dukka
su zo gaban Ubangiji Yahweh sau uku a shekara
EXO 23:18     Alignment score: 0.381
You must not offer the blood from sacrifices made to me with bread containing yeast . The fat from the sacrifices at my festivals must not remain all night until the morning .
Dole ba za ku miƙa mani jinin hadayunku da gurasa wadda take da gami ba . Kitsen hadayun idodina ba zai wuce dukkan dare ya kai safiya
ba .
EXO 23:19     Alignment score: 0.325 → 0.332
You must bring the choicest firstfruits from your land into my house , the house of Yahweh your God . You must not boil a young goat in its mother 's milk .
Dole ku kawo zaɓaɓɓar nunar fari na gonakinku gidana
, gidan Yahweh Allahnka . Ba za ka dafa ' yar burguma mai shan nonon uwarta ba .
EXO 23:20     Alignment score: 0.282 → 0.287
I am going to send
an angel before you to guard you on the way , and to bring you to the place that I have prepared .
Zan aiko da mala'ika ya yi maku jagora a kan hanya , ya kawo ku wurin da na shirya .
EXO 23:21     Alignment score: 0.322
Be attentive to him and obey him . Do not provoke him , for he will not pardon your transgressions . My name is on him .
Ku saurare
shi ku yi masa biyayya . Kada ku cakune shi domin ba zai gafarta laifofinku ba . Sunana yana kansa .
EXO 23:22     Alignment score: 0.326
If you indeed obey his voice and do everything that I tell you , then I will be an enemy to your enemies and an adversary to your adversaries .
Idan kuka yi biyayya da muryarsa kuka yi dukkan abin da na faɗa maku , zan zama maƙiyi ga maƙiyanku in tayar wa masu tayar maku
.
EXO 23:23     Alignment score: 0.508 → 0.509
My angel will go before you and bring you to the Amorites , Hittites , Perizzites , Canaanites , Hivites , and the Jebusites . I will destroy them .
Mala'ikana
zai shiga gabanku ya kawo ku wurin Amoriyawa da Hittiyawa da Firizziyawa da Kan'aniyawa da Hibiyawa da Yebusiyawa . Zan hallaka su .
EXO 23:24     Alignment score: 0.351 → 0.363
You must not bow down to their gods , worship them , or do as they do . Instead , you must completely overthrow them and smash their stone pillars in pieces .
Kada ku rusuna wa allolinsu , ku yi masu sujada , ko ku yi kamar yadda suke
yi . Maimakon haka , dole ku kaɓantar da su dukka , ku ragargaza ginshiƙan duwatsunsu rugu -- rugu .
EXO 23:25     Alignment score: 0.422
You must worship Yahweh your God , and he will bless your bread and water . I will remove sickness from among you .
Dole Yahweh Allahnku za ku yiwa sujada , kuma zai albarkaci
gurasarku da ruwanku . Zan kawar da ciwo daga cikin ku .
EXO 23:26     Alignment score: 0.237 → 0.24
No woman will be barren or will miscarry her young in your land . I will give you long lives .
Ba matar da za ta zama bakarariya ko ta yi ɓarin jariri a ƙasarku . Zan baku
tsawancin kwana .
EXO 23:27     Alignment score: 0.293
I will send
fear of myself on those into whose land you advance . I will kill all the people whom you meet . I will make all your enemies turn their backs to you in fright .
Zan sa tsoro a cikin waɗanda kuke shiga ƙasarsu . Zan kashe dukkan mutanen da kuka gamu da su . Zan sa dukkan maƙiyanku su juya maku baya a wurin yaƙi .
EXO 23:28     Alignment score: 0.431 → 0.432
I will send
hornets before you that will drive out the Hivites , Canaanites , and the Hittites from before you .
Zan aiko da zirnaƙo ya kori Hibiyawa da Kan'aniyawa da Hittiyawa daga gabanku .
EXO 23:29     Alignment score: 0.262
I will not drive them out from before you in one year , or the land would become abandoned , and the wild animals would become
too many for you .
Ba zan kore su a cikin shekara ɗaya ba domin kada ƙasar ta zama ba kowa , kada namun daji su yi maku yawa ƙwarai .
EXO 23:30     Alignment score: 0.319 → 0.33
Instead , I will drive them out little by little from before you until you become
fruitful and inherit the land .
Maimakon haka zan kore su da kaɗan - kaɗan har ku yi yawa ku gaji ƙasar .
EXO 23:31     Alignment score: 0.504 → 0.504
I will fix your borders from the Sea of Reeds to the Sea of the Philistines , and from the wilderness to the Euphrates River . I will give you victory over the land 's inhabitants . You will drive them out before yourselves .
Zan sa iyakokinku daga Tekun Iwa zuwa Tekun Filistiyawa , kuma daga jejin Kogin Yuferatis
. Zan baku nasara a kan dukkan mazunan ƙasar . Za ku kore su daga gabanku .
EXO 23:32     Alignment score: 0.22
You must not make a covenant with them or with their gods .
Kada ku yi amana da su koda allolinsu .
EXO 23:33     Alignment score: 0.377
They must not live in your land , or they would make you sin against me . If you worship their gods , this
will surely become a trap for you . ' "
Kada su zauna a ƙasarku , domin kada su sa ku yi zunubi a gare ni . Idan kuka yi sujada ga allolinsu , babu shakka zai zama tarko a gare ku . " '
EXO 23     Average alignment score: 0.33 for 33 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of EXO:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31  32  33  34  35  36  37  38  39  40