Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 18:57
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of EXO:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31  32  33  34  35  36  37  38  39  40 


EXO 15:1     Alignment score: 0.587
Then Moses and the people of Israel sang
this song to Yahweh . They sang , " I will sing to Yahweh , for he has triumphed gloriously ; the horse and its rider he has thrown into the sea .
Daga nan Musa da mutanen Isra'ila suka raira wannan waƙa ga Yahweh . Suka raira , " Zan raira ga Yahweh , gama ya yi ɗaukakakkiyar nasara ; doki da mahayinsa ya watsar cikin teku .


EXO 15:2     Alignment score: 0.488
Yahweh is my strength and song , and he has become my salvation . This is my God , and I will praise him , my father 's God , and I will exalt him .
Yahweh ne ƙarfina
da waƙata , ya kuma zama mai cetona . Wannan ne Allahna , kuma zan yabe shi , Allah na mahaifina , zan kuma ɗaukaka shi .
EXO 15:3     Alignment score: 0.772
Yahweh is a warrior ; Yahweh is his name .
Yahweh mayaƙi ne ; Yahweh ne sunansa .
EXO 15:4     Alignment score: 0.421 → 0.44
He has thrown Pharaoh 's chariots and army into the sea . Pharaoh 's chosen officers were drowned in the Sea of Reeds .
Ya watsar da karusan Fir'auna da mayaƙansa cikin teku . Zaɓaɓɓun hafsoshin Fir'auna sun nutse cikin Tekun Iwa .
EXO 15:5     Alignment score: 0.4
The depths covered them ; they went down into the depths like a stone .
Zurfafa sun rufe su ; sun tafi ƙasa cikin zurfafa kamar dutse .
EXO 15:6     Alignment score: 0.477
Your right hand , Yahweh , is glorious in power ; your right hand , Yahweh , has shattered the enemy .
Hannunka na dama , Yahweh , ɗaukakakke ne cikin iko ; hannunka na dama , Yahweh , ya rugurguza
maƙiyi .
EXO 15:7     Alignment score: 0.258
In great majesty you overthrew
those who rose up against you . You sent out your wrath ; it consumed them like stubble .
Cikin babban girma ka kayar da waɗanda suka taso gãba da kai . Ka aika da hasalarka ; ta cinye su kamar haki .
EXO 15:8     Alignment score: 0.35
By the blast of your nostrils the waters were piled up ; the flowing waters stood upright in a heap ; the deep water was congealed in the heart of the sea .
Da hucin kafofin hancinka ruwaye suka
jera ; ruwayen dake malala suka tsaya tsaye suka yi tsibi ; ruwa mai zurfi ya daskare a cikin zuciyar teku .
EXO 15:9     Alignment score: 0.307 → 0.341
The enemy said , ' I will pursue , I will overtake , I will share out the plunder ; my desire will be satisfied on them ; I will draw
my sword ; my hand will destroy them . '
Maƙiyi yace , ' Zan runtuma , zan sha kai , zan rarraba ganima ; marmarina zai ƙoshi a kansu ; zan zaro takobina ; hannuna zai hallakar dasu . '
EXO 15:10     Alignment score: 0.446
But you blew
with your wind , and the sea covered them ; they sank like lead in the mighty waters .
Amma ka busa da iskarka , teku kuma ya rufe su ; suka nutse kamar baƙin ƙarfe cikin manyan ruwaye .
EXO 15:11     Alignment score: 0.344 → 0.358
Who is like you , Yahweh , among the gods ? Who is like you , majestic in holiness , honored in praises , doing miracles ?
Wane ne kamar ka , Yahweh , a tsakanin alloli ? Wane ne kamar ka , girma cikin tsarki , daraja cikin yabo , mai aikata al'ajibai ?
EXO 15:12     Alignment score: 0.389
You reached out with your right hand , and the earth swallowed them .
Ka miƙa hannun damanka , ƙasa kuma ta haɗiye su .
EXO 15:13     Alignment score: 0.319
In your covenant loyalty you have led the people you have rescued . In your strength you have led them to the holy place where you live .
A cikin alƙawarin amincinka ka bida mutanen ka ceto su . A cikin ƙarfinka ka bida su zuwa wuri mai tsarki inda kake zaune
.
EXO 15:14     Alignment score: 0.365
The peoples will hear , and they will tremble ; terror will seize the inhabitants of Philistia .
Mutane zasu ji , zasu kuma yi rawar jiki ; fargaba zai afko
wa mazaunan Filistiya .
EXO 15:15     Alignment score: 0.519
Then the chiefs of Edom will fear ; the soldiers of Moab will shake ; all the inhabitants of Canaan will melt away .
Daga nan shugabannin
Idom zasu ji tsoro ; sojojin Mowab zasu girgiza ; dukkan mazaunan Kan'ana zasu narke .
EXO 15:16     Alignment score: 0.3 → 0.3
Terror and dread will fall
on them . Because of your arm 's power , they will become as still as a stone until your people pass by , Yahweh until the people you have rescued pass by .
Tsoro da fargaba zai fãɗo masu . Saboda ikon damtsenka , zasu tsaya cik kamar dutse har sai mutanenka sun wuce , Yahweh - har sai mutanen da ka ceto sun wuce .
EXO 15:17     Alignment score: 0.416
You will bring them and plant them on the mountain of your inheritance , the place , Yahweh , that you have made to live in , the sanctuary , our Lord , that your hands have built .
Za ka kawo su ka dasa su bisa tsaunin gãdonka , wurin da , Yahweh , ka yi domin ka zauna a ciki , wuri mai tsarki , Ubangijinmu , wanda hannuwanka suka
gina .
EXO 15:18     Alignment score: 0.576
Yahweh will reign forever and ever . "
Yahwah
zai yi mulki har abada abadin . "
EXO 15:19     Alignment score: 0.505
For Pharaoh 's horses went with his chariots and horsemen into the sea . Yahweh brought back the waters of the sea on them . But the Israelites walked on dry land in the middle of the sea .
Gama dawakan Fir'auna suka tafi tare da karusansa da mahaya dawakansa cikin teku . Yahweh ya maido
da ruwayen teku bisansu . Amma Isra'ilawa suka yi tafiya bisa busasshiyar ƙasa a tsakiyar teku .
EXO 15:20     Alignment score: 0.504 → 0.504
Miriam the prophetess , sister of Aaron , picked up a tambourine
, and all the women went out with tambourines , dancing along with her .
Miriyam annabiya , ' yar'uwar Haruna , ta ɗauki kacau - kacau , dukkan mataye kuma suka fita da kacau - kacau , suna rawa tare da ita .
EXO 15:21     Alignment score: 0.586
Miriam sang
to them : " Sing to Yahweh , for he has triumphed gloriously . The horse and his rider he has thrown into the sea . "
Miriyam ta raira masu waƙa : " Ku raira ga Yahweh , domin ya yi ɗaukakakkiyar nasara . Doki da mahayinsa ya jefar cikin teku . "
EXO 15:22     Alignment score: 0.546
Then Moses led Israel onward from the Sea of Reeds . They went out into the wilderness of Shur . They traveled for three days into the wilderness and found no water .
Daga nan Musa ya bida Isra'ila gaba daga Tekun Iwa . Suka tafi zuwa cikin jejin Shur . Suka yi tafiya kwana uku cikin jeji basu kuma sami ruwa ba .
EXO 15:23     Alignment score: 0.389
Then they came to Marah , but they could not drink the water there because it was bitter . So they called that place Marah .
Daga nan suka iso Mara , amma basu iya shan ruwan wurin nan ba saboda yana da ɗaci . Sai suka kira sunan
wannan wuri Mara .
EXO 15:24     Alignment score: 0.454
So the people complained to Moses and said , " What can we drink ? "
Sai mutanen suka
yi gunaguni ga Musa suka kuma ce , " Me zamu sha ? "
EXO 15:25     Alignment score: 0.441
Moses cried out to Yahweh , and Yahweh showed him a tree . Moses threw
it into the water , and the water became sweet to drink . It was there that Yahweh gave them a strict law , and it was there that he tested them .
Musa ya yi kuka ga Yahweh , sai Yahweh ya nuna masa wani itace . Musa ya jefa shi cikin ruwan , ruwan kuma ya zama da daɗin sha . A wannan wurin ne Yahweh ya basu shari'a mai tsauri , a wannan wurin ne kuma ya gwada su .
EXO 15:26     Alignment score: 0.443
He said , " If you carefully
listen to the voice of Yahweh your God , and do what is right in his eyes , and if you give ear to his commands and obey all his laws I will put on you none of the diseases that I put on the Egyptians , for I am Yahweh who heals you . "
Ya ce , " Idan a hankali kuka saurari muryar Yahweh Allahnku , kuka kuma yi abin dake dai - dai a idanunsa , idan kuma kuka kasa kunne ga umarninsa kuka kuma yi biyayya da dukkan shari'unsa - ba zan sanya maku ko ɗaya daga cikin cututtukan dana sanya wa Masarawa ba , gama Ni ne Yahweh dake warkar da ku . "
EXO 15:27     Alignment score: 0.551
Then the people came to Elim , where there were twelve springs of water and seventy palm trees . They camped there by the water .
Daga nan mutanen suka
iso Elim , inda akwai maɓuɓɓugan ruwa sha biyu da itatuwan dabino saba'in . Suka yi sansani a nan bakin ruwa .
EXO 15     Average alignment score: 0.447 for 27 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of EXO:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31  32  33  34  35  36  37  38  39  40