Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 18:57
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of EXO:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31  32  33  34  35  36  37  38  39  40 


EXO 38:1     Alignment score: 0.528 → 0.546
Bezalel made the altar for burnt offerings of acacia wood . It was five cubits long and five cubits wide a square and three cubits high .
Bezalel ya yi bagadin ƙona baye - baye da itacen ƙirya . Tsawonsa
kamu biyar faɗinsa kamu biyar - murabba'i ne nan - tsayinsa kuwa kamu uku ne .


EXO 38:2     Alignment score: 0.393
He made extensions of its four corners shaped like ox horns . The horns were made of one piece with the altar , and he covered it with bronze .
Ya yi masa zankaye a kusurwoyinsa huɗu siffar
kamar ƙahonnin takarkari . An yi ƙahonnin su haɗe tare da bagadin , ya dalaye shi da tagulla .
EXO 38:3     Alignment score: 0.271 → 0.29
He made all the equipment for the altar pots for ashes , shovels , basins , meat forks , and firepans . He made all this
equipment with bronze .
Ya yi dukkan kayayyakin domin bagadin - tukwane da cokula da daruna da cokula masu yatsotsi da farantan wuta . Ya kuma yi dukkan kayayyakin da tagulla .
EXO 38:4     Alignment score: 0.263
He made a grate for the altar , a network of bronze to be placed under the ledge , halfway down to the bottom .
Ya yi raga
domin bagadin , an yi aikin ne da tagulla aka sa a ƙarƙashin kanta , yasa ta daga ƙasa zuwa sama .
EXO 38:5     Alignment score: 0.401
He cast four rings for the four corners of the bronze grate , as holders for the poles .
Ya sa ƙawanyoyi huɗu domin kusurwoyi huɗu na ragar
tagulla don zura sandunan .
EXO 38:6     Alignment score: 0.471
Bezalel made poles of acacia wood and covered them with bronze .
Bezalel ya yi sanduna da itacen kirya ya kuma dalaye su da tagulla .
EXO 38:7     Alignment score: 0.259 → 0.262
He put the poles through the rings on the sides of the altar , to carry it . He made the altar hollow , out of planks .
Sai ya zura sandunan cikin ƙawanne
na gefen bagadin , don ɗaukar shi . Ya yi bagadin da itace sa'an nan ya raba cikinsa .
EXO 38:8     Alignment score: 0.285 → 0.284
Bezalel made the large bronze basin with a bronze stand . He made the basin out of mirrors belonging to the women who served at the entrance to the tent of meeting .
Bezalel ya yi daron wanka
da tagulla da gammonsa na tagulla . Ya yi gammuna daga madubai na mata masu yin aiki a ƙofar rumfar taro .
EXO 38:9     Alignment score: 0.38 → 0.409
He also made the courtyard . The hangings on the south side of the courtyard were of fine linen , one hundred cubits long .
Ya kuma yi haraba
. Ya yi labulenta na gefen kudun harabar da lallausan zaren lilin , tsawonsu kamu ɗari ne .
EXO 38:10     Alignment score: 0.369 → 0.401
The hangings had twenty posts , with twenty bronze bases . There were hooks attached to the posts , as well as silver rods .
Labulai
suna da dirkokinsu ashirin , tare da tagulla a ƙarƙashin kwasfan ashirin . Akwai maratayan dirkoki , da maɗaurai da aka yi da azurfa .
EXO 38:11     Alignment score: 0.322 → 0.35
Likewise along the north side , there were hangings one hundred cubits long with twenty posts , twenty bronze bases , hooks attached to the posts , and silver rods .
Kamar yadda yake gefen arewa , akwai labule
kamu ɗari da sanduna masu kamu ashirin na tagulla , maɗauran sanduna ƙarafuna na azurfa .
EXO 38:12     Alignment score: 0.387 → 0.39
The hangings of the west side were fifty cubits long , with ten posts and bases . The hooks and rods of the posts were silver .
Labule
na gefen yamma kamu hamsin ne , dirkokinsa kuwa guda goma ne . Maɗaurai da dirkokin ƙarafuna na azurfa ne .
EXO 38:13     Alignment score: 0.471 → 0.472
The courtyard was also fifty cubits long on the east side .
Tsawon harabar kamu hamsin ne wajen gabas .
EXO 38:14     Alignment score: 0.437
The hangings for one side of the entrance were fifteen cubits long . They had three posts with three bases .
Labulai
na gefe ɗaya na ƙofar kamu goma sha biyar ne . Suna da dirkoki guda uku tare da kwasfan dirkoki uku .
EXO 38:15     Alignment score: 0.41 → 0.433
On the other side of the entrance of the courtyard were also hangings fifteen cubits long , with three posts and three bases .
A gefen ƙofar farfajiyar akwai labule
masu tsawo kamu goma sha biyar da dirkoki uku da kuma kwasfan uku .
EXO 38:16     Alignment score: 0.476
All the hangings around the courtyard were made of fine linen .
Dukkan labulai
da suke kewaye da harabar an yi su da lallausan zaren lilin .
EXO 38:17     Alignment score: 0.362 → 0.367
The bases for the posts were made of bronze . The hooks and rods for the posts were made of silver , and the covering for the tops of the posts was also made of silver . All the courtyard posts were covered with silver .
An yi kwasfan dirkoki da tagulla . Maratayan dirkoki da maɗauransu an yi su ne da azufa . Dukkan
dirkokin farfajiyoyin an dalaye su da azurfa , kuma marufan dirkokin suma an yi su da azurfa . Dukkan harabar dirkokan an dalaye su da azurfa .
EXO 38:19     Alignment score: 0.27 → 0.273
It had four bronze bases and silver hooks . The covering for their tops and its rods were made of silver .
Tsawonsa
kamu ashirin , tsayinsa kamu biyar dai - dai da labulen haraba . An yi dirkokin labulen guda huɗu da kwasfan dirkoki na azurfa . An dalaye kawunansu da maɗauransu da azurfa .
EXO 38:20     Alignment score: 0.516
All the tent pegs for the tabernacle and courtyard were made of bronze .
Dukkan turakun
rumfa da harabar an yi su da tagulla ,
EXO 38:21     Alignment score: 0.414 → 0.417
This is the inventory of the tabernacle , the tabernacle of the covenant decrees , as it was taken following Moses ' instructions . It was the work of the Levites under the direction of Ithamar son of Aaron the priest .
Wannan shi ne lissafin abubuwan da aka yi na rumfa
, rumfar alƙawarin ka'idodi , kamar yadda aka yi bisa ga yadda Musa ya yi umarni . Wannan aikin Lebiyawa ne a ƙarƙashin jagorancin Itamar ɗan Haruna firist .
EXO 38:22     Alignment score: 0.735
Bezalel son of Uri son of Hur , from the tribe of Judah , made everything that Yahweh had commanded Moses .
Bezalel ɗan Uri ɗan Hur daga kabilar Yahuda , an yi dukkan abin da Yahweh ya umarci
Musa .
EXO 38:23     Alignment score: 0.505 → 0.504
Oholiab son of Ahisamak , from the tribe of Dan , worked with Bezalel as an engraver , as a skillful workman , and as an embroiderer in blue , purple , and scarlet wool , and in fine linen .
Oholiyab ɗan Ahisamak daga kabilar Dan , wanda ya yi aiki tare da Bezalel gwani ne , cikakken ma'aikacin zane - zane da ɗinki na shuɗi , da na shunayya da na mulufi da na lallausan zaren lilin .
EXO 38:24     Alignment score: 0.382 → 0.389
All the gold that was used for the project , in all the work connected with the holy place the gold from the wave offering was twenty - nine talents and 730 shekels , measured by the standard of the sanctuary shekel .
Dukkan zinariya da aka yi aikace - aikacen da ita don wannan aiki
, a cikin dukka aikin wanda ya haɗa da wuri mai tsarki - zinariya daga baikon bankwana - talanti ashirin da tara ne da awo 730 bisa ga ma'aunin kuɗin da ake aiki da shi .
EXO 38:25     Alignment score: 0.321
The silver given by the community weighed
one hundred talents and 1,775 shekels , according to the sanctuary shekel ,
Azurfar da aka samu ta wurin taron mutane awonsa talanti ɗari ne da awo 1,775 , bisa ga ma'aunin kuɗin da ake aiki da shi ,
EXO 38:26     Alignment score: 0.282 → 0.286
or one beka per man , which is half a shekel , measured by the sanctuary shekel . This figure was reached on the basis of every person who was counted in the census , those twenty years old and older 603,550 men in all .
ko kowanne
mutum da aka ƙidaya ya bada rabin awo . Wannan adadin abin da aka samu bisa kowanne mutum wanda aka ƙidaya ta ƙasa , waɗanda sun kai 603,550 daga shekara ashirin zuwa gaba manya da tsoffafi na dukkan maza .
EXO 38:27     Alignment score: 0.432
One hundred talents of silver were cast for the bases of the holy place and the curtain 's bases one hundred bases , one talent for each base .
An yi amfani da azurfa talanti ɗari domin yin kwasfa don wuri mai tsarki da labule - an yi kwasfa ɗari da talanti ɗaya don kowanne kwasfa .
EXO 38:28     Alignment score: 0.374
With the remaining 1,775 shekels of silver , Bezalel made the hooks for the posts , covered the tops of the posts , and made the rods for them .
Sauran 1,775 na awon azurfa , Bezalel yayi maratayan dirkokin , ya dalaye saman maratayan dirkoki ya kuma yi da ƙarafuna dominsu .
EXO 38:29     Alignment score: 0.487
The bronze from wave offering weighed
seventy talents and 2,400 shekels .
Tagulla daga abin da aka bayar kuwa talati saba'in da awo 2,400 .
EXO 38:30     Alignment score: 0.534 → 0.535
With this he made the bases for the entrance to the tent of meeting , the bronze altar , its bronze grate , all the equipment for the altar ,
Tare da wannan ya yi kwasfa domin ƙofar rumfar taruwa , da tagullar
bagadi , da tagulla aka yi ragarsa , da dukkan kayayyakin bagadin ,
EXO 38:31     Alignment score: 0.509
the bases for the courtyard , the bases for the courtyard entrance , all the tent pegs for the tabernacle , and all the tent pegs for the courtyard .
Kwasfa domin harabar , da kwasfa don ƙofar harabar , da dukkan turakun
don rumfar sujada da na dukkan turakun harabar .
EXO 38     Average alignment score: 0.406 for 30 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of EXO:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31  32  33  34  35  36  37  38  39  40