Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 18:57
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of EXO:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31  32  33  34  35  36  37  38  39  40 


EXO 16:1     Alignment score: 0.499
The people journeyed on from Elim , and all the community of Israelites came to the wilderness of Sin , which is between Elim and Sinai , on the fifteenth day of the second month after their departure from the land of Egypt .
Mutanen suka
kama hanya daga Elim , kuma dukkan taron jama'ar Isra'ila suka iso jejin Sin , wanda ke tsakanin Elim da Sinai , a ranar sha biyar ga watan biyu bayan barowarsu daga ƙasar Masar .


EXO 16:2     Alignment score: 0.427
The whole community of Israelites complained against Moses and Aaron in the wilderness .
Dukkan
taron jama'ar Isra'ila suka yi gunaguni gãba da Musa da Haruna a cikin jejin .
EXO 16:3     Alignment score: 0.397 → 0.397
The Israelites said to them , " If only we had died
by Yahweh 's hand in the land of Egypt when we were sitting by the pots of meat and were eating bread to the full . For you have brought us out into this wilderness to kill our whole community with hunger . "
Isra'ilawa suka ce masu , " Da ma kawai mun mutu ta hannun Yahweh a ƙasar Masar sa ' ad da muke zama gefen tukwanen nama muke kuma cin gurasa mu ƙoshi . Domin ka fito da mu cikin wannan jeji ka kashe dukkan taron jama " armu da yunwa . "
EXO 16:4     Alignment score: 0.415
Then Yahweh said to Moses , " I will rain down bread from heaven for you . The people will go out and gather a day 's portion every day so that I may test them to see whether or not they will walk in my law .
Daga nan Yahweh ya cewa Musa , " Zan yi ruwan gurasa daga sama domin ku . Mutanen zasu fita su tattaro
ta yini ɗaya kowacce rana saboda in gwada su in gani ko zasu yi ko kuwa ba zasu yi tafiya cikin shari'a ta ba .
EXO 16:5     Alignment score: 0.236 → 0.277
It will come
about on the sixth day , that they will gather twice as much as what they gathered every day before , and they will cook what they bring in . "
Za ya kasance a rana ta shida , zasu tattaro riɓi biyu na yawan yadda suke tattarawa kowacce rana a baya , sai kuma su dafa abin da suka ɗebo . "
EXO 16:6     Alignment score: 0.636
Then Moses and Aaron said to all the people of Israel , " In the evening you will know that it is Yahweh who has brought you out from the land of Egypt .
Daga nan Musa da Haruna suka
cewa dukkan mutanen Isra'ila , " Da maraice zaku sani cewa Yahweh ne ya fito da ku daga ƙasar Masar .
EXO 16:7     Alignment score: 0.384 → 0.395
In the morning you will see Yahweh 's glory , for he hears your complaining against him . Who are we for you to complain against us ? "
Da safe
zaku ga ɗaukakar Yahweh , domin ya ji gunaguninku gãba da shi . Mu su wane ne da zaku yi gunaguni gãba da mu ? "
EXO 16:8     Alignment score: 0.485
Moses also said , " You will know this when Yahweh gives you meat in the evening and bread in the morning to the full for he has heard the complaints that you speak
against him . Who are Aaron and I ? Your complaints are not against us ; they are against Yahweh . "
Musa ya sake cewa , " Zaku san wannan sa ' ad da Yahweh ya baku nama da maraice da gurasa da safe ku ƙoshi - domin ya ji gunagunan da kuka furta gãba da shi . Su wane ne Haruna da ni ? Gunagunanku ba gãba damu ba ne ; gãba da Yahweh ne . "
EXO 16:9     Alignment score: 0.61
Moses said to Aaron , " Say to all the community of the people of Israel , ' Come near before Yahweh , for he has heard your complaints . ' "
Musa ya cewa Haruna , " Ka cewa dukkan taron jama'ar
mutanen Isra'ila , ' Ku zo kusa a gaban Yahweh , domin ya ji gunagunanku . " '
EXO 16:10     Alignment score: 0.462 → 0.461
It came
about , as Aaron spoke to the whole community of the people of Israel , that they looked toward the wilderness , and , behold , Yahweh 's glory appeared in the cloud .
Sai ya kasance , yayin da Haruna yake magana da dukkan taron jama'ar mutanen Isra'ila , sai suka kalli zuwa jeji , kuma , duba , ɗaukakar Yahweh ta bayyana a girgije .
EXO 16:11     Alignment score: 0.685
Then Yahweh spoke to Moses , saying ,
Daga nan Yahweh ya yi magana da Musa , cewa ,
EXO 16:12     Alignment score: 0.499 → 0.501
" I have heard the complaints of the people of Israel . Speak
to them and say , ' In the evening you will eat meat , and in the morning you will be filled with bread . Then you will know that I am Yahweh your God . ' "
" Na ji gunagunan mutanen Isra'ila . Ka yi magana dasu ka ce , ' Da maraice zaku ci nama , da safe kuma zaku cika da gurasa . Daga nan zaku sani cewa Ni ne Yahweh Allahnku . " '
EXO 16:13     Alignment score: 0.391
It came
about in the evening that quails came up and covered the camp . In the morning the dew lay round about the camp .
Sai ya kasance da maraice makwarwai suka taso suka rufe sansanin . Da safe raɓa ta kwanta kewaye da sansanin .
EXO 16:14     Alignment score: 0.239
When the dew was gone , there on the surface of the wilderness were thin flakes like frost on the ground .
Da raɓar ta tafi , a nan birbishin jejin sai ga wasu falle - falle kamar dusar ƙanƙara a ƙasa .
EXO 16:15     Alignment score: 0.461 → 0.462
When the people of Israel saw it , they said one to another , " What is it ? " They did not know what it was . Moses said to them , " It is the bread that Yahweh has given you to eat .
Sa ' ad da mutanen Isra'ila suka gan ta , suka ce da juna , " Mene ne wannan ? " Ba su san ko mene ne ba . Musa yace masu , " Gurasar
da Yahweh ya baku ce ku ci .
EXO 16:16     Alignment score: 0.279
This is the command that Yahweh has given : ' You must gather , each one of you , the amount you need
to eat , an omer for each person of the number of your people . This is how you will gather it : Gather enough to eat for every person who lives in your tent . ' "
Wannan ne umarnin da Yahweh ya bayar : ' Tilas ku tattaro , kowannen ku , adadin da kuke buƙata ku ci , awon kowanne taliki bisa ga lissafin mutanenku . Ga yadda zaku tattara ta : Ku tattara isasshe domin ci ga kowanne taliki dake zaune a rumfarku . " '
EXO 16:17     Alignment score: 0.286
The people of Israel did so . Some gathered more , some gathered less .
Mutanen Isra'ila suka yi haka . Wasu suka
tãra da yawa , wasu suka tãra kaɗan .
EXO 16:18     Alignment score: 0.237 → 0.239
When they measured it with an omer measure , those who had gathered much had nothing left over , and those who had gathered little had no lack . Each person gathered enough to meet their need .
Sa ' ad da suka auna da awon gwangwani , waɗanda suka tãra da yawa basu rage komai ba , waɗanda kuma suka tãra kaɗan basu rasa komai
ba . Kowanne taliki ya tãra dai - dai da biyan buƙatarsu .
EXO 16:19     Alignment score: 0.427 → 0.43
Then Moses said to them , " No one must leave any of it until morning . "
Daga nan Musa yace masu , " Dole ba wanda zai bar komai
daga cikin ta har safiya . "
EXO 16:20     Alignment score: 0.386 → 0.395
However , they did not listen to Moses . Some of them left some of it until morning , but it bred
worms and became foul . Then Moses became angry with them .
Duk da haka , basu saurari Musa ba . Waɗansu suka rage daga cikin ta har safiya , sai ta haifar da tsutsotsi ta kuma yi wãri . Daga nan Musa ya fusata da su .
EXO 16:21     Alignment score: 0.336 → 0.343
They gathered it morning by morning . Each person gathered enough to eat for that day . When the sun became
hot , it melted .
Suka tattara ta safiya bayan safiya . Kowanne taliki ya tãra isassar wanda zai ci domin wannan ranar . Sa ' ad da rana ta yi zafi , ta narke .
EXO 16:22     Alignment score: 0.367
It came
about that on the sixth day they gathered twice as much bread , two omers for each person . All the leaders of the community came and told this to Moses .
Sai ya kasance a rana ta shida kowannensu ya tãra riɓi biyu na gurasar , gwangwani biyu domin kowanne taliki . Dukkan shugabannin jama'ar suka zo suka faɗi wa Musa .
EXO 16:23     Alignment score: 0.422 → 0.432
He said to them , " This is what Yahweh has said : ' Tomorrow is a solemn rest , a holy Sabbath in Yahweh 's honor . Bake what you want to bake , and boil what you want to boil . All that remains over , set it aside
for yourselves until morning . ' "
Ya ce masu , " Wannan ne abin da Yahweh yace : ' Gobe hutun nadama ne , Asabar mai tsarki cikin girmama Yahweh . Ku gasa abin da kuke so ku gasa , ku kuma dafa abin da kuke so ku dafa . Duk abin da ya rage , sai ku ajiye shi gefe domin kanku har sai da safe . " '
EXO 16:24     Alignment score: 0.314
So they set it aside
until morning , as Moses had instructed . It did not become foul , nor was there any worm in it .
Sai suka ajiye ta gefe har sai da safe , kamar yadda Musa ya bada umarni . Ba ta zama da wãri ba , ko kuma a sami wata tsutsa a cikinta .
EXO 16:25     Alignment score: 0.487
Moses said , " Eat that food today , for today is a day reserved as a Sabbath to honor Yahweh . Today you will not find
it in the fields .
Musa yace , " Ku ci wannan abin cin yau , domin yau rana ce wadda aka keɓe a matsayin Asabaci na girmama Yahweh . Yau ba zaku same ta ba a gonaki .
EXO 16:26     Alignment score: 0.523
You will gather it during six days , but the seventh day is the Sabbath . On the Sabbath there will be no manna . "
Zaku tattara ta cikin kwanaki shida , amma rana ta bakwai Asabaci ce . A ranar Asabar babu manna . "
EXO 16:27     Alignment score: 0.378
It came
about on the seventh day that some of the people went out to gather manna , but they found none .
Sai ya kasance a rana ta bakwai waɗansu mutane suka fita su tattaro manna , amma ba su sami komai ba .
EXO 16:28     Alignment score: 0.442
Then Yahweh said to Moses , " How long will you refuse to keep my commandments and my laws ?
Daga nan Yahweh ya cewa Musa , " Har yaushe zaku ƙi kiyaye umarnai na da shari'u na ?
EXO 16:29     Alignment score: 0.429
See , Yahweh has given you the Sabbath . So on the sixth day he is giving you bread for two days . Each of you must stay in his own place ; no one must go out from his place on the seventh day . "
Duba , Yahweh ya baku Asabaci . Don haka a rana ta shida yana baku gurasa domin kwanaki biyu . Kowannen
ku tilas ya tsaya a wurinsa ; tilas babu wanda zai fita daga wurin shi a rana ta bakwai . "
EXO 16:30     Alignment score: 0.419
So the people rested on the seventh day .
Sai mutanen suka huta a rana ta bakwai .
EXO 16:31     Alignment score: 0.417 → 0.423
The people of Israel called that food " manna . " It was white like coriander seed , and its taste was like wafers made with honey .
Mutanen Isra'ila suka
kira wannan abinci " Manna . " Ita fara ce kamar tsabar riɗi , ɗanɗanon ta kuma kamar wainar da aka yi da zuma .
EXO 16:32     Alignment score: 0.487 → 0.487
Moses said , " This is what Yahweh has commanded : ' Let an omer of manna be kept throughout your people 's generations so that your descendants might see the bread with which I fed you in the wilderness , after I brought you out from the land of Egypt . ' "
Musa yace , " Wannan ne Yahweh ya umarta : ' A ajiye gwangwanin manna cikin dukkan
tsararrakin mutanenku saboda zuriyarku su ga gurasar dana ciyar da ku a jeji , bayan da na fito daku daga ƙasar Masar . " '
EXO 16:33     Alignment score: 0.476
Moses said to Aaron , " Take a pot and put an omer of manna into it . Preserve it before Yahweh to be kept throughout the people 's generations . "
Musa ya cewa Haruna , " Ka ɗauki tukunya ka sa gwangwani ɗaya na manna a cikin ta . Ka adana
ta gaban Yahweh domin a ajiye ta cikin dukkan tsararrakin mutanen . "
EXO 16:34     Alignment score: 0.492
As Yahweh commanded Moses , Aaron stored it beside the covenant decrees in the ark .
Kamar yadda Yahweh ya umarci
Musa , Haruna ya ɓoye ta bayan alƙawarin dokoki a cikin akwatin alƙawari .
EXO 16:35     Alignment score: 0.516 → 0.513
The people of Israel ate manna forty years until they came to inhabited land . They ate it until they came to the borders of the land of Canaan .
Mutanen Isra'ila suka
ci manna shekaru arba'in har sai da suka zo ƙasar dake da mazauna . Ita suka ci har sai da suka zo kan iyakokin ƙasar Kan'ana .
EXO 16:36     Alignment score: 0.431
Now an omer is a tenth of an ephah .
Yanzu dai gwangwanin kashi ɗaya ne cikin goma na mudu .
EXO 16     Average alignment score: 0.424 for 36 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of EXO:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31  32  33  34  35  36  37  38  39  40