Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 18:57
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of EXO:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31  32  33  34  35  36  37  38  39  40 


EXO 14:1     Alignment score: 0.685
Then Yahweh spoke to Moses , saying ,
Daga nan Yahweh ya yi magana da Musa , cewa ,


EXO 14:2     Alignment score: 0.55 → 0.554
" Say to the Israelites that they should turn and camp before Pi Hahiroth , between Migdol and the sea , before Baal Zephon . You are to camp by the sea opposite Pi Hahiroth .
" Ka gaya wa Isra'ilawa cewa su juya su kuma yi sansani kafin Fi Hahirot , tsakanin Magdol
da teku , kafin Ba'al Zifon . Za ku yi sansani a gefen teku akasi da Fi Hahirot .
EXO 14:3     Alignment score: 0.51
Pharaoh will say about the Israelites , ' They are wandering in the land . The wilderness has closed in on them . '
Fir'auna zai ce game da Isra'ilawa , ' Su na yawo a cikin ƙasar . Jeji ya rufe bisan su . '
EXO 14:4     Alignment score: 0.516
I will harden Pharaoh 's heart , and he will pursue them . I will get honor because of Pharaoh and all his army . The Egyptians will know that I am Yahweh . " So the Israelites camped as they were instructed .
Zan taurare zuciyar
Fir'auna , kuma zai runtume su . Zan sami girmamawa saboda Fir'auna da dukkan mayaƙansa . Masarawa zasu sani cewa Ni ne Yahweh . " Sai Isra'ilawa suka yi sansani kamar yadda aka umarce su .
EXO 14:5     Alignment score: 0.438
When the king of Egypt was told that the Israelites had fled , the minds of Pharaoh and his servants turned against the people . They said , " What have we done ? We have released Israel from serving us . "
Sa ' ad da aka gaya wa sarkin Masar cewa Isra'ilawa sun tsere , sai ra'ayin Fir'auna da bayinsa suka
juya gãba da mutanen . Suka ce , " Me muka yi ? Mun saki Isra'ila daga bauta ma na ? "
EXO 14:6     Alignment score: 0.375
Then Pharaoh got his chariots ready and took
his army with him .
Daga nan sai Fir'auna ya shiryo karusansa ya kuma ɗauki mayaƙansa tare da shi .
EXO 14:7     Alignment score: 0.461
He took
six hundred chosen chariots and all the other chariots of Egypt , with officers on all of them .
Ya ɗauki zaɓaɓɓun karusai ɗari shidda da dukkan sauran karusan Masar , da shugabanni a bisa dukkansu .
EXO 14:8     Alignment score: 0.618 → 0.63
Yahweh hardened the heart of Pharaoh , king of Egypt , and the king pursued the Israelites . Now the Israelites had gone away in triumph .
Yahweh ya taurare zuciyar
Fir'auna , sarkin Masar , sarkin kuma ya runtumi Isra'ilawa . Yanzu dai Isra'ilawa sun yi tafiyarsu cikin nasara .
EXO 14:9     Alignment score: 0.552 → 0.554
But the Egyptians pursued them , together with all his horses and chariots , his horsemen , and his army . They overtook the Israelites camping by the sea beside Pi Hahiroth , before Baal Zephon .
Amma Masarawa suka
runtume su , tare da dukkan dawakansa da karusai , mahayan dawakansa , da mayaƙansa . Suka sha kan Isra'ilawa da suka yi sansani a gefen teku a gefen Fi Hahirot , kafin Ba'al Zifon .
EXO 14:10     Alignment score: 0.538
When Pharaoh came close , the Israelites looked up and were surprised . The Egyptians were marching after them , and they were terrified . The Israelites cried out to Yahweh .
Sa ' ad da Fir'auna ya iso kusa , Isra'ilawa suka
duba sama suka kuma yi mamaki . Masarawa suna tattaki bayan su , suka kuma firgita . Isra'ilawa suka yi kuka ga Yahweh .
EXO 14:11     Alignment score: 0.446 → 0.457
They said to Moses , " Is it because there were no graves in Egypt , that you have taken us away to die in the wilderness ? Why have you treated us like this , bringing us out of Egypt ?
Suka ce wa Musa , " Saboda babu kaburbura ne a Masar , shi yasa ka ɗauko
mu domin mu mutu a jeji ? Meyasa ka yi haka da mu , ka fito da mu daga Masar ?
EXO 14:12     Alignment score: 0.36 → 0.354
Is this not what we told you in Egypt ? We said to you , ' Leave us alone , so we can work for the Egyptians . ' It would have been better for us to work for them than to die in the wilderness . "
Ba wannan muka gaya maka ba a Masar ? Muka ce maka , ' Ka ƙyale mu , domin mu yiwa Masarawa aiki . ' Ya gwammace mana muyi aiki domin su maimakon mu mutu cikin jeji . "
EXO 14:13     Alignment score: 0.422
Moses said to the people , " Do not be afraid . Stand still and see the rescue that Yahweh will provide for you today . For you will never see again the Egyptians whom you see today .
Musa ya cewa mutanen , " Kada kuji tsoro . Ku tsaya cik ku kuma ga ceton da Yahweh zai wadata domin ku a yau . Domin ba zaku sake ganin Masarawan da kuka gani ba a yau .
EXO 14:14     Alignment score: 0.463
Yahweh will fight for you , and you will only have to stand still . "
Yahweh zai yi yaƙi domin ku , kuma tsayawa kawai za kuyi cik . "
EXO 14:15     Alignment score: 0.555
Then Yahweh said to Moses , " Why are you , Moses , continuing to call out to me ? Tell the Israelites to go forward .
Daga nan Yahweh ya cewa Musa , " Meyasa kai , Musa , ka ke ci gaba da kira a gare ni ? Ka gaya wa Isra'ilawa su tafi gaba .
EXO 14:16     Alignment score: 0.449
Lift up your staff , reach out with your hand over the sea and divide it in two , so that the people of Israel may go through the sea on dry ground .
Ka ɗaga sandarka , ka miƙa hannunka bisa tekun ka kuma raba ta biyu , saboda mutanen Isra'ila su bi ta tekun bisa busasshiyar ƙasa .
EXO 14:17     Alignment score: 0.428 → 0.431
Be aware that I will harden the Egyptians ' hearts so they will go after them . I will get honor because of Pharaoh and all his army , his chariots , and his horsemen .
Ka sani cewa zan taurare zukatan Masarawa saboda su biyo
bayansu . Zan sami daraja saboda Fir'auna da dukkan mayaƙansa , karusansa , da mahaya dawakansa .
EXO 14:18     Alignment score: 0.511
Then the Egyptians will know that I am Yahweh when I have gotten honor because of Pharaoh , his chariots , and his horsemen . "
Daga nan Masarawa zasu sani cewa Ni ne Yahweh sa ' ad da Na samo daraja saboda Fir'auna , karusansa , da mahaya dawakansa
. "
EXO 14:19     Alignment score: 0.331 → 0.335
The angel of God , who went before the Israelites , moved and went behind them . The pillar of cloud moved from before them and went to stand behind them .
Mala'ikan Allah , wanda ya tafi gaban Isra'ilawa , ya matsa ya kuma je bayansu
. Inuwar girgijen ta matsa daga gabansu ta kuma koma ta tsaya bayansu .
EXO 14:20     Alignment score: 0.579
The cloud came between the camp of Egypt and the camp of Israel . It was a dark cloud to the Egyptians , but it lit the night for the Israelites , so one side did not come near the other all night .
Girgijen ya zo tsakanin sansanin Masar da sansanin Isra'ila . Girgije mai duhu ne ga Masarawa , amma ya haska daren domin Isra'ilawa , sai gefe ɗaya basu zo kusa da ɗayan ba dukkan dare .
EXO 14:21     Alignment score: 0.426 → 0.426
Moses reached out with his hand over the sea . Yahweh drove
the sea back by a strong east wind all that night and made the sea into dry land . In this way the waters were divided .
Musa ya miƙar da hannunsa bisa tekun . Yahweh ya maida tekun baya da babbar iskar gabas dukkan wannan dare ya kuma maida tekun zuwa busasshiyar ƙasa . Ta haka ruwayen suka rabu .
EXO 14:22     Alignment score: 0.473 → 0.474
The Israelites went into the middle of the sea on dry ground . The waters formed a wall for them on their right hand and on their left .
Isra'ilawa suka tafi ta cikin teku bisa busasshiyar ƙasa . Ruwayen suka
yi katanga domin su a hannun dama da hannun hagu .
EXO 14:23     Alignment score: 0.519 → 0.538
The Egyptians pursued them . They went after them into the middle of the sea all Pharaoh 's horses , chariots , and horsemen .
/ Masarawa suka
runtume su . Suka tafi bayansu cikin tsakiyar teku - dukkan dawakan Fir'auna , da karusai , da mahaya dawakai .
EXO 14:24     Alignment score: 0.399
But in the early morning hours , Yahweh looked down on the Egyptian army through the pillar of fire and cloud . He caused panic among the Egyptians .
Amma a sa'o'in farkon safiya
, Yahweh ya duba ƙasa bisa mayaƙan Masarawa ta wurin umudin wuta da girgije . Ya sanya firgita tsakanin Masarawa .
EXO 14:25     Alignment score: 0.381 → 0.381
Their chariot wheels were clogged , and the horsemen drove
with difficulty . So the Egyptians said , " Let us flee from Israel , for Yahweh is fighting for them against us . "
Keken karusansu suka cije , mahayan dawakan suka yi tuƙi da wahala . Sai masarawa suka ce , " Bari mu tsere daga Isra'ila , gama Yahweh yana yaƙi domin su gãba da mu . "
EXO 14:26     Alignment score: 0.508
Yahweh said to Moses , " Reach out with your hand over the sea so that the waters may come
back onto the Egyptians , their chariots , and their horsemen . "
Yahweh ya cewa Musa , " Ka miƙar da hannunka bisa tekun domin ruwayen su dawo bisa Masarawa , karusansu , da mahaya dawakansu . "
EXO 14:27     Alignment score: 0.473
So Moses reached out with his hand over the sea , and it returned to its normal course when the morning appeared . The Egyptians fled into the sea , and Yahweh drove
the Egyptians into the middle of it .
Sai Musa ya miƙar da hannunsa bisa tekun , kuma ya koma yadda ya ke da safiya ta bayyana . Masarawa suka tsere cikin teku , Yahweh kuma ya kora Masarawa zuwa cikin tsakiyarsa .
EXO 14:28     Alignment score: 0.453
The waters came back and covered Pharaoh 's chariots , horsemen , and his entire army that had followed the chariots into the sea . No one survived .
Ruwayen suka
dawo suka rufe karusan Fir'auna , mahayan dawakai , da dukkan mayaƙansa dasu ka bi karusan zuwa cikin teku . Babu wanda ya tsira .
EXO 14:29     Alignment score: 0.41 → 0.41
However , the Israelites walked on dry land in the middle of the sea . The waters were a wall for them on their right hand and on their left .
Duk da haka , Isra'ilawa suka
yi tafiya bisa busasshiyar ƙasa cikin tsakiyar teku . Ruwayen suka zama katanga domin su a hannun damansu da hagunsu .
EXO 14:30     Alignment score: 0.601
So Yahweh saved Israel that day out of the hand of the Egyptians , and Israel saw dead Egyptians on the seashore .
Sai Yahweh ya ceto Isra'ila a wannan rana daga hannun Masarawa , Isra'ila kuma suka
ga matattun Masarawa bisa gaɓar teku .
EXO 14:31     Alignment score: 0.557 → 0.557
When Israel saw the great power that Yahweh used against the Egyptians , the people honored Yahweh , and they trusted in Yahweh and in his servant Moses .
Sa ' ad da Isra'ila suka
ga babban iko da Yahweh ya yi amfani da shi gãba da Masarawa , mutanen suka girmama Yahweh , suka kuma amince da Yahweh da kuma bawansa Musa .
EXO 14     Average alignment score: 0.48 for 31 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of EXO:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31  32  33  34  35  36  37  38  39  40