Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 19:00
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of JOB:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31  32  33  34  35  36  37  38  39  40  41  42 


JOB 28:1     Alignment score: 0.232
Surely there is a mine for silver , a place where they refine gold .
Babu shakka akwai ma'adani na azurfa , a wurin da ake tace zinarya
.


JOB 28:2     Alignment score: 0.211
Iron is taken out of the earth ; copper is smelted out of the stone .
Ana samun ƙarfe daga cikin ƙasa ; a kuma narkar da tagulla daga dutse .
JOB 28:3     Alignment score: 0.257
A man sets an end to darkness and searches out , to the farthest limit , the stones in obscurity and thick darkness .
Mutum ya kan kawar da duhu , ya kuma bincike zuzzurfar iyaka , ya haƙo duwatsun a lunguna masu sulɓi da ke cikin duhu baƙi ƙirin .
JOB 28:4     Alignment score: 0.217
He breaks open a shaft away from where people live , places that are forgotten by anyone 's foot . He hangs far away from people ; he swings to and fro .
Ya kan buɗe ƙyaure daga wurin da mutane ke zama , wuraren da ƙafar
wani ba zata manta ba . Yakan kafa abin lilo nesa da mutane ; yayi ta lilo zuwa da komawa .
JOB 28:5     Alignment score: 0.168 → 0.169
As for the earth , out of which comes bread , it is turned up below as if by fire .
Daga cikin ƙasa ake samun abinci , takan juyo
ƙarƙashinta kamar ta wurin wuta .
JOB 28:6     Alignment score: 0.263 → 0.279
Its stones are the place where sapphires are found
, and its dust contains gold .
Duwatsu ne wurin da ke samun shudin yakutu , zinariya ɗauke da ƙurarta .
JOB 28:7     Alignment score: 0.151
No bird of prey knows the path to it , nor has the falcon 's eye seen it .
Tsuntsu mai cin nama bai san hanyarta ba , shaho ma da idanuwansa bai ganta ba .
JOB 28:8     Alignment score: 0.182 → 0.188
The proud animals have not walked such a path , nor has the fierce lion passed there .
Namomi masu fahariya basu taɓa bin irin hanyar ba , ko zaki mai zafi ma bai taɓa wucewa can ba .
JOB 28:9     Alignment score: 0.155
A man lays his hand on the flinty rock ; he overturns mountains by their roots .
Mutum yasa hannunsa a kan ƙanƙarar
dutse , yana kuma iya tunɓuke tushen duwatsun daga saiwoyinsu .
JOB 28:10     Alignment score: 0.232
He cuts out channels among the rocks ; his eye sees every valuable thing there .
Yana kuma iya sarar magudanar ruwa cikin duwatsu ; idannunsa kan ga kowanne abu mai daraja a can .
JOB 28:11     Alignment score: 0.168 → 0.174
He ties up the streams so they do not run ; what is hidden there he brings out to the light .
Yana iya datse rafuffuka ya hana su gudu ; ya binciko
abin da ke ɓoye a can ya kawo shi a sarari .
JOB 28:12     Alignment score: 0.255
Where will wisdom be found ? Where is the place of understanding ?
Daga ina za a samo
hikima ? Ina ne wurin haziƙanci ?
JOB 28:13     Alignment score: 0.356
Man does not know its price ; neither is it found in the land of the living .
Mutum bai san darajarta ba ; ko a samo
ta a ƙasar masu rai .
JOB 28:14     Alignment score: 0.354
The deep waters under the earth say , ' It is not in me ' ; the sea says , ' It is not with me . '
Zurfafan ruwaye a ƙarƙashin ƙasa sun ce , ' Bata cikina
, ' teku ta faɗa , ' Bata tare da ni . '
JOB 28:15     Alignment score: 0.252
It can not be gotten for gold ; neither can silver be weighed
as its price .
Ba zata iya samuwa daga zinariya ba ; ko azurfa bata yi nauyi kamar tamaninta ba .
JOB 28:16     Alignment score: 0.309 → 0.32
It can not be valued with the gold of Ophir , with precious onyx or sapphire .
Ba zata yi kimanin zinariyar
Ofir , tare da darajar baƙin dutse mai daraja ba ko saffir .
JOB 28:17     Alignment score: 0.18
Gold and crystal can not equal it in worth
; neither can it be exchanged for jewels of fine gold .
Zinariya da madubi ba zasu yi dai - dai da tamaninta ba ; ko kuma a musanyata da murjanin da aka yi da zinariya mai kyau .
JOB 28:18     Alignment score: 0.243 → 0.25
No mention is worth making of coral or jasper ; indeed , the price of wisdom is more than rubies .
Kada ma a ambaci darajar murjani ko dutse mai walkiya ; lallai tamanin hikima yafi shi .
JOB 28:19     Alignment score: 0.272 → 0.274
The topaz of Cush does not equal it ; neither can it be valued in terms of pure gold .
Duwatsu masu darajar Kush ba za a dai - dai su da tamaninta ba ; ko kuma darajar tamaninta yafi na zinariya tsantsa .
JOB 28:20     Alignment score: 0.261 → 0.267
From where , then , comes wisdom ? Where is the place of understanding ?
Daga ina hikima take fitowa ? A wanne wuri kuma hazaƙa take ?
JOB 28:21     Alignment score: 0.325
Wisdom is hidden from the eyes of all living things and is kept hidden from the birds of the heavens .
Hikima a ɓoye take daga idon
dukkan abubuwa masu rayuwa , haka nan yake a ɓoye ga tsuntsaye da ke tashi a sammai .
JOB 28:22     Alignment score: 0.269
Destruction and Death say , ' We have heard just a rumor about it with our ears . '
Hallaka da mutuwa sun ce , ' Mun ji ƙishin - ƙishin a kanta a kunnuwanmu . '
JOB 28:23     Alignment score: 0.289
God understands
the way to it ; he knows its place .
Allah ya fahimci hanyar zuwa gare ta ; ya san wurinta .
JOB 28:24     Alignment score: 0.374 → 0.396
For he looks to the very ends of the earth and sees under all the heavens .
Saboda yana ganin ƙarshen duniya , yana duban ƙarƙashin dukkan sammai .
JOB 28:25     Alignment score: 0.262 → 0.262
He made the force of the wind and parceled out the waters by measure .
Yasa iska mai ƙarfi da ƙunshi daga ciki ta wurin auna ruwaye .
JOB 28:26     Alignment score: 0.202
He made a decree for the rain and a path for the thunder .
Yayi ka'ida domin ruwan sama da hanya domin tsawa .
JOB 28:27     Alignment score: 0.194 → 0.194
Then he saw wisdom and announced it ; he established it , indeed , and he examined it .
Sai ya ga hikima , ya sanar da ita ; ya tabbatar da ita ; ya gwada ta .
JOB 28:28     Alignment score: 0.424 → 0.432
To people he said , ' See , the fear of the Lord that is wisdom ; to depart from evil is understanding . ' "
Ga mutane yace , ' Duba , tsoron Ubangiji -- shi ne hikima ; rabuwa daga mugunta kuma ita ce hazaƙa . ' "
JOB 28     Average alignment score: 0.254 for 28 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of JOB:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31  32  33  34  35  36  37  38  39  40  41  42