Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 19:00
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of JOB:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31  32  33  34  35  36  37  38  39  40  41  42 


JOB 38:1     Alignment score: 0.468 → 0.472
Then Yahweh called to Job out of a fierce storm and said ,
Sai Yahweh ya kira Ayuba ta cikin gawurtacciyar guguwa yace ,


JOB 38:2     Alignment score: 0.445
" Who is this who brings darkness to plans by means of words without knowledge ?
" Wane ne wannan da ke kawo duhu domin shirye shirye ta wurin kalmomin da ba ilimi ?
JOB 38:3     Alignment score: 0.331
Now gird up your loins like a man for I will ask you questions , and you must answer me .
Yanzu sai ka yi ɗammara kamar namiji domin zan tambaye ka , kuma dole ne ka ba ni amsa .
JOB 38:4     Alignment score: 0.224 → 0.224
Where were you when I laid the earth 's foundations ? Tell me , if you have so much understanding .
Ina ka ke sa ' ad da na shimfiɗa ginshiƙan duniya ? Faɗa mini , in kana da isarshiyar ganewa .
JOB 38:5     Alignment score: 0.15
Who determined its dimensions ? Tell me , if you know . Who stretched the measuring line over it ?
Wane ne ke aiyana inda iyakokinta ? Faɗa mini , in ka sani . Wane ne ya miƙa fitaccen layi a kan ta ?
JOB 38:6     Alignment score: 0.122
On what were its foundations laid ? Who laid its cornerstone
A kan me a ka kafa ginshiƙanta ? wane ne ya ɗora dutsen kan kusurwarta ?
JOB 38:7     Alignment score: 0.349
when the morning stars sang
together and all the sons of God shouted for joy ?
lokacin da taurarin asubahi suka rera waƙa tare kuma dukkan ' ya'yan Allah suka yi sowa domin farinciki ?
JOB 38:8     Alignment score: 0.197
Who shut up the sea with doors when it burst out , as if it had come
out of the womb
Wane ne ya kulle tekuna da ƙofofi lokacin da suka tumbatsa , inda ta zama kamar tazo daga mahaifa -
JOB 38:9     Alignment score: 0.265
when I made clouds its clothing , and thick darkness its swaddling bands ?
lokacin da nayi giza
- gizai su zama suturarta , kuma baƙin duhu ya zama babbar iyakokinta ?
JOB 38:10     Alignment score: 0.07
That was when I marked out for the sea my boundary , and when I placed its bars and doors ,
Cewa lokacin da nasa alamomi a kan tekuna da kuma iyakokina ,
JOB 38:11     Alignment score: 0.242 → 0.249
and when I said to it , ' You may come this far , but no farther ; here is where I will put a boundary to the pride of your waves . '
da kuma lokacin dana sa kuryoyin ƙofofinta , lokacin kuma da nace da ita , ' Zaki iya zuwa daga wannan nisan , amma ba ci gaba ; nan ne zan sa iyakoki ga wannan fahariyar ta raƙuman ruwanki . '
JOB 38:12     Alignment score: 0.265
Have you given orders to the morning , or caused the dawn to know its place ,
Ka taɓa ba da umarni ga safiya
, ko ka sa faɗuwar rana ta san wurinta ,
JOB 38:13     Alignment score: 0.261 → 0.269
so that it might take
hold of the edges of the earth and shake the wicked out of it ?
domin ta jira iyakokin duniya ta kuma kakkaɓe miyagu daga cikin ta ?
JOB 38:14     Alignment score: 0.245 → 0.247
The earth is changed in appearance like clay changes under a seal ; all things on it stand out clearly like the folds of a piece of clothing .
An canja fasalin duniya kamar yadda yunɓu ke canjawa a ƙarƙashin hatimi ; dukkan abubuwa sukan tsaya a kanta a sarari kamar gezar
sutura .
JOB 38:15     Alignment score: 0.197 → 0.223
From wicked people their ' light ' is taken away ; their uplifted arm is broken .
Daga miyagu sai aka ɗauke haskensu
; dantsensu da ya ɗaukaka sai aka kakkarya shi .
JOB 38:16     Alignment score: 0.155 → 0.163
Have you gone to the sources of the waters of the sea ? Have you walked in the lowest parts of the deep ?
Ka taɓa zuwa maɓɓuɓɓugan ruwan tekuna ? ka taɓa yin tafiya a wuri mafi zurfi ?
JOB 38:17     Alignment score: 0.327
Have the gates of death been revealed to you ? Have you seen the gates of the shadow of death ?
Ko an taɓa nuna maka ƙofofin mutuwa , ka taɓa ganin ƙofofin inuwar mutuwa ?
JOB 38:18     Alignment score: 0.305
Have you understood the earth in its expanse ? Tell me , if you know it all .
Ko ka fahimci duniya da duk cikarta ? faɗa mini in ka san ta dukka .
JOB 38:19     Alignment score: 0.196 → 0.198
Where is the way to the resting place of light as for darkness , where is its place ?
Ina hanyar da haske ke bi domin hutawa - game da dare kuma ina nasa wurin ?
JOB 38:20     Alignment score: 0.214 → 0.211
Can you lead light and darkness to their places of work ? Can you find
the way back to their houses for them ?
Zaka iya yi wa haske da dare jagora zuwa wuraren aikinsu ? Zaka iya samun hanya domin su bi su koma gidajensu !
JOB 38:21     Alignment score: 0.201 → 0.212
Undoubtedly you know , for you were born then ; the number of your days is so large !
Babu shakka ka sani , domin an haife
ka a lokacin ; shekarunka kuma suna da yawa !
JOB 38:22     Alignment score: 0.313
Have you entered the storehouses for the snow , or have you seen the storehouses for the hail ,
Ka taɓa zuwa ma'ajiyar sino
, ko ka taɓa ganin ma'ajiyar ƙanƙara ,
JOB 38:23     Alignment score: 0.154 → 0.166
these things that I have kept for times of trouble , for days of battle and war ?
waɗannan abubuwan da na adana na tsawon lokaci saboda masifa , domin ranar hargitsi da yaƙe
- yaƙe ?
JOB 38:24     Alignment score: 0.326
What is the path to where the lightning bolts are distributed or to where the winds are scattered from the east over the earth ?
Ina ne sashen
da walƙiya ke warwatsuwa ko kuma inda ake warwatsa iska daga gabas akan duniya ?
JOB 38:25     Alignment score: 0.175
Who has created the channels for the floods of rain , or who has made a path for the thunder ,
Wane ne ya yi kwazazzaban da ruwan damina
ke bi , ko kuma wane ne ya yi wa aradu hanya ,
JOB 38:26     Alignment score: 0.217
to cause it to rain on lands where no person exists , and on the wilderness , in which there is no one ,
yasa tayi ruwa a bisa ƙasa
inda ba wani mutum da ke wurin , da kuma jeji , inda ba kowa ,
JOB 38:27     Alignment score: 0.265 → 0.275
to satisfy the devastated and desolate places , and to make the ground sprout with grass ?
don ƙosar da yasassun wurare ya kuma sa ciyayi su firfito ?
JOB 38:28     Alignment score: 0.27
Does the rain have a father , or , who fathers the drops of dew ?
Ko ruwan sama yana da uba , ko kuma wane ne ya zama uba ga raɓa ?
JOB 38:29     Alignment score: 0.243
Out of whose womb did the ice come ? Who bore the white frost out of the sky ?
Daga mahaifar
wa ƙanƙara ke zuwa ? Wane ne ya kafa daɓen hasken sararin sama ?
JOB 38:30     Alignment score: 0.337 → 0.339
The waters hide themselves and become like stone ; the surface of the deep becomes frozen .
Ruwaye kan ɓoye kansu su zama kamar dutse ; cikin zurfafa kuma ya zama daskararru
JOB 38:31     Alignment score: 0.285 → 0.287
Can you fasten chains on the Pleiades , or undo the cords of Orion ?
Zaka iya kafa sarƙoƙi kan taurari na musamman ko ka datse sarƙar
Oriyon ?
JOB 38:32     Alignment score: 0.144 → 0.141
Can you lead the constellations to appear at their proper times ? Can you guide the Bear with its children ?
Za ka iya yiwa dandazon taurari
jagora su baiyana a lokutan da suka dace ? Zaka iya yi wa damisa da ' ya'yanta jagora ?
JOB 38:33     Alignment score: 0.329 → 0.326
Do you know the regulations of the sky ? Could you set in place the sky 's rule over the earth ?
Ko ka san sharruɗan sararin sama ? Zaka iya saita wurin da sararin sama ke mulki a kan duniya ?
JOB 38:34     Alignment score: 0.271 → 0.306
Can you raise your voice up to the clouds , so that an abundance of rainwater may cover you ?
Zaka iya tada murya har zuwa cikin giza
- gizai , domin ruwa mai yawa ya rufe ka ?
JOB 38:35     Alignment score: 0.228 → 0.231
Can you send
out bolts of lightning that they may go out , that they say to you , ' Here we are ' ?
Zaka iya aika cincirindon walƙiya domin su fita , domin suce da kai , ga mu nan ' ?
JOB 38:36     Alignment score: 0.298
Who has put wisdom in the clouds or has given understanding to the mists ?
Wane ne ya bayar da hikima a cikin giza
- gizai ko kuma ya bada fahimta ga masu tatsuniya ?
JOB 38:37     Alignment score: 0.206 → 0.204
Who can number the clouds by his skill ? Who can pour out the water skins of the sky
Wane ne zai iya ƙirga giza
- gizai ta wurin fasaharsa ? Wane ne zai iya kwararo ruwan sararin sama ,
JOB 38:38     Alignment score: 0.157 → 0.158
when the dust runs into a hard mass and the clods of earth clump tightly together ?
lokacin da ƙura ta murtuke ƙasa kuma ta murtuke tare
?
JOB 38:39     Alignment score: 0.27
Can you hunt down a victim for a lioness or satisfy the appetite of her young lion cubs
Zaka iya kamo
abin da zakanya zata ci ? ko kuma ka iya ƙosar da marmarin ' ya'yan zaki ,
JOB 38:40     Alignment score: 0.175
when they are crouching in their dens and sheltering in hiding to lie in wait ?
lokacin da suke kuyakuyai a cikin kogonninsu
suke kuma cikin inuwa a ɓoye suna fako ?
JOB 38:41     Alignment score: 0.275
Who provides victims for the ravens when their young ones cry out to God and stagger about for lack of food ?
Wake bada kamammu ga hankaki lokacin da ƙananansu suka
yi kuka ga Allah suka kuma yi yako saboda ƙarancin abinci ?
JOB 38     Average alignment score: 0.249 for 41 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of JOB:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31  32  33  34  35  36  37  38  39  40  41  42