Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 19:02
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of EZK:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31  32  33  34  35  36  37  38  39  40  41  42  43  44  45  46  47  48 


EZK 5:1     Alignment score: 0.337 → 0.338
" Then you , son of man , take a sharp sword as a barber 's razor for yourself , and pass the razor over your head and your beard , then take scales to weigh and divide your hair .
" Daga nan kai , Ɗan mutum , ka ɗauki takobi mai kaifi kamar askar mai aski
domin kanka , ka aske kanka da gemunka , daga nan ka ɗauki ma'auni ka raba gashin kanka uku .


EZK 5:2     Alignment score: 0.35
Burn a third of it with fire in the midst of the city when the days of the siege are completed , and take a third of the hair and strike
it with the sword all around the city . Then scatter a third of it to the wind , and I will draw out a sword to chase after the people .
Ka ƙone kashi ɗaya cikin wuta a tsakiyar birnin lokacin da kwanakin yiwa birnin sansani suka cika , ka ɗauki kashi ɗaya na gashin ka buge shi da takobi ko'ina kewayen birnin . Daga nan sai ka watsar da kashi ɗaya a iska , daga nan zan zare takobi in runtumi mutanen .
EZK 5:3     Alignment score: 0.28 → 0.281
But take a small number of hairs from them and tie them into the folds of your robe .
Amma ka ɗibi gashi kaɗan daga cikinsu ka ɗaure
su cikin rigarka .
EZK 5:4     Alignment score: 0.422
Then take more of the hair and throw it into the midst of the fire ; and burn it in the fire ; from there a fire will go out to all the house of Israel . "
Daga nan sai ka ɗebi gashi mafi yawa ka jefa cikin tsakiyar wuta ; ka ƙone
su cikin wuta ; daga nan wuta za ta fito ta shiga dukkan gidan Isra'ila . "
EZK 5:5     Alignment score: 0.467
The Lord Yahweh says this , " This is Jerusalem in the midst of the nations , where I have placed her , and where I have surrounded her with other lands .
Ubangiji Yahweh ya faɗi haka , " Wannan ita ce Yerusalem na sanya ta a tsakiyar al'ummai , na kuma kewaye ta da sauran ƙasashe .
EZK 5:6     Alignment score: 0.251 → 0.254
But she has in wickedness rejected my decrees more than the nations have , and my statutes more than the countries that surround her . The people have rejected my judgments
and have not walked in my statutes . "
Amma ta ƙi shari'ata yayin da ta aikata mugunta fiye da yadda sauran ƙasashe suka yi , ta tayarwa umarnaina fiye da ƙasashen da ke kewaye da ita . Mutanen sunƙi hukuntaina ba su kuma yi tafiya cikin farillaina ba . "
EZK 5:7     Alignment score: 0.242
Therefore the Lord Yahweh says this , " Because you are more troublesome than the nations that surround you and have not walked in my statutes or acted according to my decrees , or even acted according to the decrees of the nations that surround you , "
Domin wannan Yahweh ya ce , " Saboda kunfi al'ummai waɗanda ke kewaye daku taurinkai ba ku yi tafiya cikin umarnaina ba kuma ba ku kiyaye dokokina
ba ko ma dokokin al'umman da ke kewaye daku , "
EZK 5:8     Alignment score: 0.33
therefore the Lord Yahweh says this , " Behold ! I myself will act against you . I will execute judgments within your midst for the nations to see .
domin wannan Yahweh ya ce , " Duba ! nima ina gãba da ke . Zan aiwatar da hukuntai a tsakiyarki
domin al'ummai su gani .
EZK 5:9     Alignment score: 0.216
I will do to you what I have not done and the like of which I will not do again , because of all your disgusting actions .
Zan yi maku
abin da ban taɓa yi ba da kuma irin wanda ba zan sake yin irin sa ba , saboda dukkan ayyukan banƙyamarku .
EZK 5:10     Alignment score: 0.189
Therefore fathers will eat the children in your midst , and sons will eat their fathers , since I will execute judgment on you and scatter to every direction all of you who are left .
Domin wannan a tsakiyarki
ubanni za su ci naman ' ya'yansu , ' ya'ya kuma za su ci naman iyayensu , da shi ke zan aikata hukunci a kanku zan kuma watsar da dukkanku da kuka rage ko ina
EZK 5:11     Alignment score: 0.288 → 0.301
Therefore , as I live
this is the Lord Yahweh 's declaration it is certainly because you have defiled my sanctuary with all your hateful things and with all your disgusting deeds , that I myself will reduce you in number ; my eye will not have pity on you , and I will not spare you .
Na rantse da raina - Wannan furcin Ubangiji Yahweh ne - hakika saboda kun tozartar da wurina mai - tsarki da dukkan kayanku na banƙyama da al'amuranku na banƙyama , domin wannan Ni da kaina zan rage yawanku ; idona kuma ba zai dube ku da rahama ba , ba kuma zan bar ku ba .
EZK 5:12     Alignment score: 0.289
A third of you will die by plague , and they will be consumed by famine in your midst . A third will fall by the sword surrounding you . Then I will scatter a third in every direction , and draw out a sword to chase after them as well .
Kashi ɗaya cikin ukunku za su mutu da annoba , da yunwa kuma za su ƙare a tsakiyarku . Kashi ɗaya cikin ukunku kuma za su faɗi da kaifin takobi kewaye daku . Sulusin na ukun kuma zan watsar da su a kowanne sashi , in kuma zare takobi in fafare
su .
EZK 5:13     Alignment score: 0.3
Then my wrath will be completed , and I will cause my fury toward them to rest . I will be satisfied , and they will know that I , Yahweh , have spoken in my wrath when I have completed my fury against them .
Daga nan fushina
zai kammala , zan kuma sa zafin hasalata akansu ya huce . Zan gamsu , kuma za su sani cewa Ni , Yahweh na yi magana cikin fushina sa ' ad da na gama aikin hasalata gãba da su .
EZK 5:14     Alignment score: 0.217
I will make you a desolation and a reproach to the nations that surround you in the sight of everyone who passes
by .
Zan maishe ku kango abin raini ga al'umman da ke kewaye daku , a kan idon duk wanda ke wucewa .
EZK 5:15     Alignment score: 0.338
So Jerusalem will become something for other people to condemn and to mock , a warning and a horror to the nations that surround you . I will execute judgments against you in wrath and fury , and with a furious rebuke I , Yahweh have declared this !
Hakan nan Yerusalem za ta zama wani abin wulaƙantarwa da ba'a ga mutane , abin gargaɗi da tsoratarwa ga al'ummai da ke kewaye daku . Zan zartar da hukuntai gãba daku cikin fushi da hasala , da tsautawa mai zafi - Ni , Yahweh na furta wannan !
EZK 5:16     Alignment score: 0.257
I will send
out harsh arrows of famine against you that will become the means with which I will destroy you . For I will increase the famine on you and break your staff of bread .
Zan aikar da kibau masu zafi na yunwa gãba daku da za su zama dalilin da zan hallaka ku . Zan ƙara maku yunwa zan kuma datse abincin da kuke dogara da shi .
EZK 5:17     Alignment score: 0.42 → 0.433
I will send
a famine and disasters against you so you will be childless . Plague and blood will pass through you , and I will bring a sword against you I , Yahweh , have declared this . "
Zan aikar da yunwa da bala'o'i gãba daku za ku zama marar ' ya'ya . Annoba da jini za su ratsa ta tsakiyarku , zan kawo takobi gãba daku - Ni , Yahweh na furta wannan . "
EZK 5     Average alignment score: 0.31 for 17 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of EZK:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31  32  33  34  35  36  37  38  39  40  41  42  43  44  45  46  47  48