Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 19:02
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of EZK:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31  32  33  34  35  36  37  38  39  40  41  42  43  44  45  46  47  48 


EZK 20:1     Alignment score: 0.531 → 0.532
It came
about in the seventh year , on the tenth day of the fifth month , that elders of Israel came to inquire of Yahweh and sat before me .
Ya zamana a kan shekara ta bakwai , a rana ta goma ga watan biyar , sai dattawan Isra'ila suka zo domin su yi roƙo a wurin Yahweh suka kuma zauna a gabana .


EZK 20:2     Alignment score: 0.569
Then the word of Yahweh came to me , saying ,
Daga nan maganar Yahweh ta zo gare ni , cewa ,
EZK 20:3     Alignment score: 0.531 → 0.533
" Son of man , declare to the elders of Israel and say to them , ' The Lord Yahweh says this : Have you come to inquire of me ? As I live , I will not be inquired of by you ! this is the Lord Yahweh 's declaration . '
" Ɗan mutum , ka faɗa wa dattawan Isra'ila ka ce da su , ' Ubangiji Yahweh ya faɗi wannan : Kun zo ku yi roƙo a wurina ? Da dawwamata , ba za ku taɓa tuntuɓa ta ba ! - wannan furcin Ubangiji Yahweh ne . '
EZK 20:4     Alignment score: 0.468 → 0.476
Will you judge them ? Will you judge , son of man ? Let them know about their fathers ' abominations .
Za ka shar'anta su ? Za ka shar'anta , ɗan mutum ? Bari su san haramtattun ayyukan da ubanninsu suka
aikata .
EZK 20:5     Alignment score: 0.496 → 0.497
Say to them , ' The Lord Yahweh says this : On the day that I chose
Israel and raised my hand to swear an oath to the descendants of the house of Jacob , and made myself known to them in the land of Egypt , when I raised my hand to swear an oath to them . I said , " I am Yahweh your God "
Ka ce masu , ' Ubangiji Yahweh ne ya faɗi wannan : A ranar da na zaɓi Isra'ila na ta da hannuna na rantse wa zuriyar gidan Yakubu , na kuma bayyana kaina a gare su cikin ƙasar Masar , sa ' ad da na ta da hannun rantsuwa a gare su . Na ce , " Ni ne Yahweh Allahnku " -
EZK 20:6     Alignment score: 0.32
on that day I raised my hand to swear
an oath to them that I would bring them out of the land of Egypt into a land that I had carefully selected for them . It was flowing with milk and honey ; it was the most beautiful ornament among all the lands .
a wannan rana na ta da hannuna na rantsuwar alƙawari a gare su cewa zan fito da su daga ƙasar Masar zuwa cikin ƙasar dana zaɓa dominsu . Mai malalowa da madara da zuma ; tana da abubuwa masu kyau da babu irinsu a dukkan ƙasashe .
EZK 20:7     Alignment score: 0.427 → 0.43
I said to them , " Let each man throw
away the detestable things from before his eyes and the idols of Egypt . Do not make yourselves unclean ; I am Yahweh your God . "
Na ce da su , " Bari kowanne ɗayanku ya yi watsi da abubuwan banƙyama daga idanunsa , da gumakan Masar . Kada ku ƙazantar da kanku ; Ni ne Yahweh Allahnku . "
EZK 20:8     Alignment score: 0.346 → 0.346
But they rebelled against me and were unwilling to listen to me . Each man did not throw
away the detestable things from before his eyes nor forsake the idols of Egypt , so I determined to pour out my fury upon them to satisfy my wrath among them in the middle of the land of Egypt .
Amma sun yi mani tawaye , ba su da niyyar sauraro na . Kowanne mutum ya ƙi watsi da abubuwan banƙyama daga idanunsa ko ya rabu da gumakan Masar , sai na shirya zan zubo masu da fushina domin in cika hasalata a cikinsu a kuma tsakiyar ƙasar Masar .
EZK 20:9     Alignment score: 0.352 → 0.353
I acted for my name 's sake so it would not be profaned in the eyes of the nations among whom they were staying
. I made myself known to them , in their eyes , by bringing them out of the land of Egypt .
Amma saboda sunana ban yi haka ba a idanun al'ummai da suke zama a cikinsu . Na sanar da kaina a gare su , a idanunsu , ta wurin fito da su daga ƙasar Masar .
EZK 20:10     Alignment score: 0.522
So I sent
them out of the land of Egypt and brought them into the wilderness .
Sai na fitar da su daga ƙasar Masar na kawo su cikin jeji .
EZK 20:11     Alignment score: 0.37
Then I gave
them my statutes and made my decrees known to them , by which a man will live if he obeys them .
Sa'an nan na ba su farillaina na sa su san ka'idodina a gare su , waɗanda idan mutum ya kiyaye su zai rayu .
EZK 20:12     Alignment score: 0.42
I also gave
them my Sabbaths as a sign between myself and them , for them to know that I am Yahweh who makes them holy .
Na kuma ba su Asabatai a matsayin alama tsakanina da su , domin kuma su sani cewa Ni ne Yahweh wanda ke tsarkake su .
EZK 20:13     Alignment score: 0.425 → 0.426
But the house of Israel rebelled against me in the wilderness . They did not walk in my statutes ; instead , they rejected my decrees , by which a man will live if he obeys them . They greatly profaned my Sabbaths , so I said I would pour out my fury upon them in the wilderness in order to end them .
Amma gidan Isra'ila suka
tayar mani a cikn jeji . Suka ƙi su yi tafiya cikin farillaina ; maimakon haka , sai suka ƙi ka'idodina , waɗanda ta wurinsu ne mutum zai rayu idan ya yi biyayya da su . Sun ɓata Asabataina ƙwarai , saboda haka na ce zan zubo masu da fushina a cikin jeji domin in ƙarar da su .
EZK 20:14     Alignment score: 0.328 → 0.329
But I acted for my name 's sake so it would not be profaned in the eyes of the nations , in whose sight I had brought them out of Egypt .
Amma sabili da sunana ban yi haka ba saboda kada a saɓi sunana a idanun al'ummai , waɗanda a kan idanunsu
ne na fitar da su daga ƙasar Masar .
EZK 20:15     Alignment score: 0.348
So I myself also raised my hand to swear
an oath to them in the wilderness not to bring them into the land that I had been going to give them , a land flowing with milk and honey , which was the most beautiful ornament among all the lands .
Sai na kuma tada hannuna na rantse masu a cikin jeji ba zan kai su cikin ƙasar da na ba su ba , ƙasar da ta ke cike da yalwar madara da zuma , wadda tafi kyau a cikin dukkan ƙasashe .
EZK 20:16     Alignment score: 0.26
I swore
this because they had rejected my decrees and did not walk in my statutes , and they profaned my Sabbaths , since their hearts walked after their idols .
Nayi rantsuwa a kan wannan domin sun ƙi ka'idodina kuma sun ƙi yin tafiya cikin farillaina , sun ɓata Asabataina , gama zuciyarsu ta fi so ta bauta wa gumakai .
EZK 20:17     Alignment score: 0.299
But my eye spared them from their destruction and I did not annihilate them in the wilderness .
Amma na kawar da idanuna daga hallakasu ban kuma hallakar
da su a cikin jeji ba .
EZK 20:18     Alignment score: 0.412 → 0.41
I said to their children in the wilderness , " Do not walk in the statutes of your fathers , or keep their rules , or defile yourselves with their idols .
Sai na ce da ' ya'yansu
a jeji , " Kada ku yi tafiya a kan farillan ubanninku ; ko ku kiyaye sharuɗɗansu ko ku ɓata kanku da gumakansu .
EZK 20:19     Alignment score: 0.533 → 0.536
I am Yahweh your God , walk in my statutes ; keep my decrees and obey them .
Ni ne Yahweh Allahnku , ku yi tafiya a kan farillaina , ku kuma kiyaye ka'idodina , ku yi biyayya da su .
EZK 20:20     Alignment score: 0.577 → 0.577
Keep my Sabbaths holy so that they will be a sign between me and you , so that you will know that I am Yahweh your God . "
Ku kiyaye Asabataina
da tsarki domin su zama alama tsakanina da ku , domin ku sani cewa Ni ne Yahweh Allahnku . "
EZK 20:21     Alignment score: 0.364 → 0.366
But their sons and daughters rebelled against me . They did not walk in my statutes or keep my decrees , by which a man might live if he obeys them . They profaned my Sabbaths , so I determined to pour out my fury upon them to satisfy my wrath against them in the wilderness .
Amma ' ya'yansu maza da mata suka
tayar mani , ba su yi tafiya a cikin farillaina ko su kiyaye ka'idodina ba , ta haka idan mutum ya yi biyayya da su zai rayu . Sai kuma suka ɓata Asabataina , domin haka na yi tunani zan zubo masu da fushina a kansu in kuma huce fushina a kansu a jeji .
EZK 20:22     Alignment score: 0.327 → 0.329
But I turned my hand away and acted for my name 's sake , so it would not be profaned in the eyes of the nations in whose sight I had brought out the Israelites .
Amma na yi hakuri sabili da sunana , domin kada a saɓi sunana a gaban idanun al'ummai waɗanda a idanunsu
ne na fito da Isra'ilawa .
EZK 20:23     Alignment score: 0.353
I myself also lifted up my hand to swear
to them in the wilderness , that I would scatter them among the nations and disperse them among the lands .
Ni da kaina na ɗaga hannuna bisa na rantse masu a jeji , zan warwatsar da su cikin al'ummai in kuma raba su a sauran ƙasashe .
EZK 20:24     Alignment score: 0.214 → 0.223
I decided to do this since they had not obeyed my decrees , and since they had rejected my statutes and profaned my Sabbaths . Their eyes were longing after their fathers ' idols .
Na yi shawara zan yi wannan domin sun ƙi yin biyayya da ka'idodina , sun kuma ƙi bin farillaina , sun lalata Asabar ɗina . Idanuwansu
na mamarin bauta wa gumakan kakanninsu .
EZK 20:25     Alignment score: 0.282
Then I also gave
them statutes that were not good , and decrees by which they could not live .
Sai kuma na ba su farillai waɗanda ba su da kyau , da ka'idodi marasa amfani da ba za susa su rayu ba .
EZK 20:26     Alignment score: 0.299 → 0.34
I declared them to be unclean through their gifts they made a sacrifice of every firstborn of the womb and caused them to pass through the fire that I might fill
them with horror so they will know that I am Yahweh ! '
Na furtasu ƙazantattu ta wurin kyaututtukansu - sunyi hadayunsu na kowanne ɗan fãri daga mahaifa sunsa su ratsa ta cikin wuta - domin in cika su da fargaba su kuma sani cewa Ni ne Yahweh ! "
EZK 20:27     Alignment score: 0.513
Therefore , son of man , speak
to the house of Israel and say to them , ' The Lord Yahweh says this : In this also your fathers blasphemed me when they were unfaithful to me .
Saboda haka , ɗan mutum , yi magana da gidan Israila ka ce da su , ' Ubangiji Yahweh ya faɗi wannan : A wannan kuma ubanninku suka saɓe ni ta wurin rashin aminci a gare ni .
EZK 20:28     Alignment score: 0.397 → 0.397
When I brought them into the land that I had sworn to give
them , and then whenever they saw any high hill and leafy tree , they offered their sacrifices , they provoked me by their offerings , and there they also burned their fragrant incense and poured out their drink offerings .
Sa ' ad da na kawo su cikin ƙasar da na rantse zan ba su , daga nan kuma dukkan sa ' ad da suka hango wani tudu da itace mai ganye , sai su miƙa hadayunsu , suka tsokane ni ta wurin baye - bayensu , a wurin kuma suka ƙona turare mai ƙanshi da zuba baye - bayensu na sha .
EZK 20:29     Alignment score: 0.438 → 0.438
Then I said to them , " What is this high place where you bring offerings there ? " So the name is called Bamah to this day . '
Daga nan na ce da su , " Wanne wurin ne wannan da kuke miƙa baye - baye a can ? " Domin haka aka kira sunan wurin Bama har zuwa wannan rana . '
EZK 20:30     Alignment score: 0.49
Therefore say to the house of Israel , ' The Lord Yahweh says this : Why do you make yourselves unclean with the ways of your fathers ? So why do you act like prostitutes , searching for disgusting things ?
Saboda haka ka cewa gidan Isra'ila , ' Ubangiji Yahweh ya faɗi wannan : Me ya sa kuka ƙazantar da kanku da hanyoyin ubanninku ? To me ya sa kuke haka kamar karuwai , ku na neman abubuwan banƙyama ?
EZK 20:31     Alignment score: 0.448 → 0.449
When you offer up your gifts when you cause your sons to pass through the fire to this day you defile yourselves with all your idols . So why should I let you seek me , house of Israel ? As I live this is the Lord Yahweh 's declaration I will not allow you to seek me .
Duk sa ' ad da ku ke miƙa kyaututtukanku - kuma duk sa ' ad da kuke sanya
' ya'yanku maza su bi ta cikin wuta - har ya zuwa wannan rana kuna ƙazantar da kanku ta wurin dukkan gumakanku . To me ya sa zan barku ku neme ni , gidan Isra'ila ? Da dawwamata - wannan furcin Ubangiji Yahweh ne - ba zan bari ku neme ni ba .
EZK 20:32     Alignment score: 0.345
The thought that is forming in your mind will never happen . You say , " Let us be like the other nations , like the clans in the other lands who worship wood and stone . "
Tunanin nan da kuke yi a zuciyarku
ba zai faru ba . Kuka ce , " Bari mu zama kamar sauran al'ummai , kamar dangogin sauran ƙasashe waɗanda ke bauta wa katako da dutse . "
EZK 20:33     Alignment score: 0.364 → 0.376
As I live this is the Lord Yahweh 's declaration I will certainly reign over you with a mighty hand , a raised arm , and fury that will be poured out on you .
Da dawwamata - wannan furcin Yahweh ne - tabbas zan yi mulki a bisan ku da hannu
mai ƙarfi , da ɗagaggen damtse , da fushina zan zubo a kanku .
EZK 20:34     Alignment score: 0.224
I will bring you out from the other peoples and will gather you out of the countries among whom you have been scattered . I will do this with a mighty hand and with fury poured out .
Zan fitar da ku daga sauran mutane zan kuma tattaro
ku daga sauran ƙasashe inda aka warwatsar da ku . Zan yi wannan da ikona ta wurin fushina mai zafi .
EZK 20:35     Alignment score: 0.343
Then I will bring you into the wilderness of the peoples , and there I will judge you face to face .
Sa'an nan zan kawo ku cikin jejin mutane , a wurin ne zan yi maku
shari'a fuska da fuska .
EZK 20:36     Alignment score: 0.569 → 0.573
As I judged your fathers in the wilderness of the land of Egypt , so also I will judge you this is the Lord Yahweh 's declaration .
Kamar yadda na yi wa ubanninku shari'a a jeji a ƙasar Masar , haka nan kuma zan yi maku
shari'a - wannan furcin Ubangiji Yahweh ne .
EZK 20:37     Alignment score: 0.293
I will cause you to pass under my rod , and I will make you obey the requirements of the covenant .
Zan sa ku wuce ta ƙarƙashin sandata , in kuma sa ku yi biyayya da abubuwan da alƙawari ya wajabta .
EZK 20:38     Alignment score: 0.376 → 0.392
I will purge from among you the rebels
and those who revolt against me . I will send them out from the land where they are staying as foreigners , but they will not enter the land of Israel . Then you will know that I am Yahweh .
Zan fitar da ' yan tawaye daga cikinku da waɗanda ke yi mani laifi . Zan fito da su daga ƙasar da suke zaune kamar bãƙi , gama ba za su shiga ƙasar Isra'ila ba . Sa'an nan ne za ku sani cewa Ni ne Yahweh .
EZK 20:39     Alignment score: 0.386
So to you , house of Israel , the Lord Yahweh says this : Each of you should go to his own idols . Worship them if you will refuse to listen to me , but you must no longer profane my holy name with your gifts and your idols .
To ku , gidan Israila
, Ubangiji Yahweh ya faɗi wannan : kowannen ku zai tafi wurin bautar gukinsa . Ku bauta ma sa tun da ya ke ba za ku saurare ni ba , amma ba za ku sake ɓata sunana mai tsarki da hadayunku da gumakanku .
EZK 20:40     Alignment score: 0.365 → 0.377
For on my holy mountain , on the mountain peak of Israel this is the Lord Yahweh 's declaration all of the house of Israel will worship me there in the land . I will be pleased to require your offerings there , and also the firstfruits of your tribute with all your holy things .
Gama a kan dutsena
mai tsarki , a bisa ƙwanƙolin dutsen Israila -- wannan furcin Yahweh ne -- dukkan gidan Israila za su bauta mani a ƙasar . Zan yi murna in bukaci hadayunku a wurin , da kuma nunar ' ya'yan farin gandunku na dukkan abubuwanku masu tsarki .
EZK 20:41     Alignment score: 0.361
I will accept you like fragrant incense when I bring you out from the peoples and gather you out of the countries where you have been scattered . I will show myself as holy among you for the nations to see .
Zan karɓe
ku kamar turare mai ƙanshi sa ' ad da na fito da ku daga cikin sauran mutane , na tattaro ku daga ƙasashen da aka warwatsar da ku . Zan nuna kaina mai tsarki a cikinku domin sauran al'ummai su gani .
EZK 20:42     Alignment score: 0.476
Then , when I bring you to the land of Israel , to the land that I have lifted up my hand to swear
to give to your fathers , you will know that I am Yahweh .
Gama idan na kawo ku a ƙasar Isra'ila , a ƙasar da na ɗaga hannuna sama na rantse zan bada ita ga ubanninku , za ku sani cewa Ni ne Yahweh .
EZK 20:43     Alignment score: 0.243 → 0.247
There you will call to mind your conduct and all of your deeds by which you defiled yourselves , and you will despise yourselves in your own eyes for all your evil deeds that you have done .
A nan za ku tuna da mugayen hanyoyinku
da dukkan ayyukanku da kuka ɓata kanku da su , za ku ji ƙyamar kanku a idanunku saboda mugayen abubuwa da kuka aikata .
EZK 20:44     Alignment score: 0.506 → 0.511
So you will know that I am Yahweh when I do this to you because of my name 's sake , and not because of your evil deeds , and not because of your corrupt deeds , house of Israel this is the Lord Yahweh 's declaration . ' "
Za ku sani cewa Ni ne Yahweh sa ' ad da na yi maku
wannan saboda sunana , ba kuma saboda gurɓatattun ayyukanku ba , ya gidan Isra'ila - wannan furcin Ubangiji Yahweh ne . ' "
EZK 20     Average alignment score: 0.396 for 44 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of EZK:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31  32  33  34  35  36  37  38  39  40  41  42  43  44  45  46  47  48