Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 19:02
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of EZK:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31  32  33  34  35  36  37  38  39  40  41  42  43  44  45  46  47  48 


EZK 45:1     Alignment score: 0.558 → 0.561
When you cast lots to divide up the land as an inheritance , you must make an offering to Yahweh ; this offering will be a holy part of the land , twenty - five thousand cubits in length , and ten thousand cubits in width . It will be holy , all its area round
about .
Idan kuka jefa ƙuri'u domin raba ƙasar a matsayin gãdo , dole ku bayar da baiko domin Yahweh ; wannan baiko za ya zama fanni mai tsarki na ƙasar , kamu dubu ashirin da biyar a tsawonsa , faɗinsa kuma kamu dubu goma . Za ya zama mai tsarki , da dukkan lardin da ke kewaye da shi .


EZK 45:2     Alignment score: 0.489 → 0.498
From this there will be a five hundred cubits by five hundred cubits square surrounding the holy place , with a surrounding border fifty cubits in width .
Daga wannan za a ɗibi wuri kamu ɗari biyar na tsawo da kamu ɗari biyar na faɗi a kusurwa huɗu kewaye da wuri mai tsarki , da kuma kewayen kan iyakarsa kamu hamsin a faɗinsa .
EZK 45:3     Alignment score: 0.446 → 0.444
From this area you will measure a portion that is twenty - five thousand cubits in length and ten thousand in width ; it will be the sanctuary , the most holy place .
Daga wannan lardin za ka ɗibi wuri kamu dubu
ashirin da biyar a tsawo da kamu dubu goma a faɗi ; shi ne za ya zama masujada , wuri mafi tsarki .
EZK 45:4     Alignment score: 0.508 → 0.514
It will be a holy place in the land for the priests who serve Yahweh , who come near Yahweh to serve him . It will be a place for their houses and a holy area for the holy place .
Za ya zama wuri mai tsarki a ƙasar domin firistoci da ke yiwa Yahweh bauta , waɗanda ke zuwa kusa da Yahweh su bauta masa . Za ya zama wuri domin gidajensu da kuma lardi mai tsarki domin wuri mai tsarki .
EZK 45:5     Alignment score: 0.584 → 0.59
So it will be twenty - five thousand cubits in length and ten thousand in width , and it will be for towns for the Levites who serve in the house .
Saboda haka za ya zama kamu dubu ashirin da biyar a tsawonsa da kamu dubu goma a faɗinsa , za ya kuma zama garurruka domin Lebiyawa da ke bauta a gidan .
EZK 45:6     Alignment score: 0.493 → 0.49
You will designate an area for the city , five thousand cubits in width and twenty - five thousand in length , that will be next to the area reserved for the holy place ; this city will belong to all the house of Israel .
Zaku keɓe lardi domin birnin , kamu dubu biyar a faɗi da kamu dubu ashirin da biyar a tsawo , wanda zaya zama a gaba da lardin da aka keɓe domin wuri maitsarki ; wannan birni zaya zama na dukkan gidan Isra'ila .
EZK 45:7     Alignment score: 0.331 → 0.332
The prince 's land will be on both sides of the area reserved for the holy place and the city . It will be to their west and to their east . The length will correspond to the length of one of those
portions , from the west to the east .
Ƙasar shugaban zata kasance a ɓarayi biyu na lardin da aka keɓe domin wuri maitsarki da kuma birnin . Zaya zama a yamma da su da kuma gabas da su . Tsawonsa zaya zama dai - dai da tsawon ɗaya daga cikin wuraren da aka keɓe , daga yamma zuwa gabas .
EZK 45:8     Alignment score: 0.295 → 0.375
This land will be property for the prince in Israel . My princes will no longer oppress
my people ; instead , they will give the land to the house of Israel , for their tribes .
Wannan ƙasa zata zama kaddarar shugaba a Isra'ila . Shugabannina ba zasu sake muzgunawa mutanenaba ; Maimako , zasu bayar da ƙasar ga gidan Isra'ila , domin kabilunsu .
EZK 45:9     Alignment score: 0.464 → 0.464
The Lord Yahweh says this : It is enough for you , princes of Israel ! Remove violence and strife ; do justice and righteousness ! Quit your evictions of my people ! this is the Lord Yahweh 's declaration .
Ubangiji Yahweh ya faɗi haka : Ya isheku , shugabannin Isra'ila ! Ku kawar da ta'addanci da rigima ; kuyi hukunci da adalci ! ku daina
kawar da mutanena ! - wannan ne furcin Ubangiji Yahweh .
EZK 45:10     Alignment score: 0.183 → 0.192
You must have accurate scales , accurate ephahs , and accurate baths !
Dole kuyi ma'aunai
na gaskiya , da jarka ta gaskiya , da daro na gaskiya !
EZK 45:11     Alignment score: 0.288 → 0.313
The ephah and the bath will be the same amount , so that a bath will be a tenth of a homer ; the ephah will be a tenth of a homer . Their measure will be corresponding to the homer .
Awon jarkar
da daron su zama ɗaya , saboda daro ɗaya ya zama kashi ɗaya cikin goma na durom ; jarkar kuma ta zama kashi ɗaya cikin goma na durom . Ma'auninsu zaya zama dai - dai da durom .
EZK 45:12     Alignment score: 0.402
The shekel will be twenty gerahs ; sixty shekels will make a mina for you .
Shekel zaya zama gerori ashirin ; shekel sittin zaya zama maina a gare ku .
EZK 45:13     Alignment score: 0.412 → 0.415
This is the contribution that you must present : A sixth of an ephah for every homer of wheat , and you will give
a sixth of an ephah for every homer of barley .
Wannan ne baikon da ya zama tilas ku gabatar : kashi shida na jarka domin kowanne durom na alkama , zaku kuma bayar da kashi shida na jarka domin kowanne durom na bãli .
EZK 45:14     Alignment score: 0.382
The regulation offering of oil will be a tenth of a bath for every cor ( which is ten baths ) , or for every homer , since a homer is also ten baths .
Baikon ka'ida na mai zaya zama kashi goma na daro wanda ya ke durom ɗaya ( wanda ya ke darurruka goma ) , ko kuma kowanne durom , tunda ya ke durom ɗinma darurruka goma ne .
EZK 45:15     Alignment score: 0.53
One sheep or goat from the flock for every two hundred animals from the watered regions of Israel will be used for any burnt offering or peace offering to make atonement for the people this is the Lord Yahweh 's declaration .
Tunkiya ɗaya ko akuya ɗaya daga cikin garken kowanne dabbobi ɗari biyu daga shiyyoyin ruwa na Isra'ila za a yi amfani da su domin baikon ƙonawa da baikon salama ayi kaffara domin mutanen - wannan ne furcin Ubangiji Yahweh .
EZK 45:16     Alignment score: 0.42
All the people of the land will give
this contribution to the prince in Israel .
Dukkan mutanen ƙasar zasu bayar da wannan baiko ga shugaban Isra'ila .
EZK 45:17     Alignment score: 0.571 → 0.572
It will be the prince 's responsibility to furnish animals for the burnt offerings , the grain offerings , and the drink offerings at the festivals and the new moon celebrations , and on the Sabbath days all the fixed festivals of the house of Israel . He will provide for the sin offerings , the grain offerings , the burnt offerings , and the peace offerings for atonement on behalf of the house of Israel .
Zaya zama aikin shugaban ya shirya
dabbobin domin baye - baye na ƙonawa , da baye - baye na hatsi , da baye - baye na abin sha a lokacin shagulgula da bukukuwan sabon wata , da ranakun asabaci - dukkan kafaffun shagulgulan gidan Isra'ila . Zaya bayar domin baye - baye na zunubi , da baye - baye na hatsi , da baye - baye na ƙonawa , da baye - baye na salama domin kaffara a madadin gidan Isra'ila .
EZK 45:18     Alignment score: 0.425 → 0.428
The Lord Yahweh says this : In the first month , on the first day of the month , you will take
an unblemished bull from the herd and perform a sin offering for the sanctuary .
Ubangiji Yahweh ya faɗi wannan : A wata na farko , a rana ta farko ga watan , zaku ɗauki maraƙi marar cikas daga garke kuyi baikon zunubi domin masujadar .
EZK 45:19     Alignment score: 0.391
The priest will take
some of the blood of the sin offering and place it on the doorposts of the house and on the four corners of the border of the altar , and on the doorposts of the gate to the inner court .
Firist zaya ɗiba daga cikin jinin baikon zunubin sai ya sanya a dawakan ƙofar gidan da kuma kusurwa hudu na kan iyakar bagadin , da kuma dawakan ƙofar shiga harabar ciki .
EZK 45:20     Alignment score: 0.358
You will do this on the seventh of the month for each person 's sin by accident or ignorance ; in this way you will atone for the temple .
Zakuyi wannan a rana ta bakwai na watan domin zunubin kowanne mutum da a kayi cikin kuskure ko jahilci ; ta wannan hanya zakuyi kaffara
domin haikalin .
EZK 45:21     Alignment score: 0.358 → 0.376
In the first month on the fourteenth day of the month , there will be for you a festival , a seven - day festival . You will eat unleavened bread .
A cikin wata na farko a rana ta sha huɗu ga watan , akwai shagali dominku , shagali na kwana bakwai . Za kuci gurasa marar gami .
EZK 45:22     Alignment score: 0.329 → 0.357
On that day , the prince will prepare for himself and for all the people of the land a bull as a sin offering .
A wannan rana , shugaban zaya shiryawa kansa da dukkan mutanen maraƙi a matsayin baikon zunubi .
EZK 45:23     Alignment score: 0.506 → 0.51
For the seven days of the festival , the prince will prepare a burnt offering for Yahweh : Seven bulls and seven unblemished rams each day for seven days , and a male goat each day as a sin offering .
A kwanaki bakwai na bukin
, shugaban zaya shirya baiko na ƙonawa ga Yahweh : maraƙai bakwai da raguna bakwai marasa cikas kowacce rana har ranaku bakwai , da kuma bunsuru kowacce rana a matsayin baikon zunubi .
EZK 45:24     Alignment score: 0.372
Then the prince will perform a food offering of an ephah for each bull and an ephah for each ram with a hin of oil for each ephah .
Daga nan shugaban za ya yi baikon abinci na jarka ɗaya domin kowanne maraƙi da kuma jarka ɗaya domin kowanne rago da gwajin mai domin kowacce jarka .
EZK 45:25     Alignment score: 0.551 → 0.556
In the seventh month on the fifteenth day of the month , at the festival , the prince will perform offerings on these seven days : Sin offerings , burnt offerings , food offerings , and offerings of oil .
A cikin wata na bakwai a rana ta sha biyar ga watan , a wurin shagalin , shugaban za ya yi baye - baye cikin waɗannan kwanaki bakwai : baye - baye na zunubi
, baye - baye na ƙonawa , baye - baye na abinci , da baye - baye na mai .
EZK 45     Average alignment score: 0.456 for 25 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of EZK:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31  32  33  34  35  36  37  38  39  40  41  42  43  44  45  46  47  48