Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 19:02
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of EZK:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31  32  33  34  35  36  37  38  39  40  41  42  43  44  45  46  47  48 


EZK 47:1     Alignment score: 0.436
Then the man took
me back to the entrance to the temple , and there was water flowing out from under the temple threshold of the house toward the east for the front of the temple faced east and the water was flowing down the south side of the temple , to the right of the altar .
Sai mutumin ya maida ni baya hanyar shiga haikalin , sai ga ruwa na ɓulɓulowa daga ƙarƙashin dankarin haikalin gidan zuwa gabas - gama gaban haikalin na fuskantar gabas - kuma ruwan na ɓulɓulawa ɓangaren kudu na haikalin , zuwa dama da bagadin .


EZK 47:2     Alignment score: 0.316 → 0.323
So he brought me out through the northern gate and led around to the gate facing east , and there the water was flowing from this gate on its south side .
Sai ya fito da ni ta hanyar ƙofar arewa ya kuma bi da ni zagaye da ƙofar da ke fuskantar gabas , a nan ruwan yana ta malalawa daga wannan ƙofa
zuwa kudu da ita .
EZK 47:3     Alignment score: 0.314
As the man was going toward the east , there was a measuring line in his hand ; he measured off one thousand cubits and brought me through the water to ankle - deep water .
Yayin da mutumin ke tafiya zuwa gabas , yana riƙe da magwaji a hannunsa ; sai ya gwada kamu dubu ya kuma kawo ni ta cikin ruwan inda zurfinsa ya kai idon ƙafa .
EZK 47:4     Alignment score: 0.363
Then he measured one thousand cubits again and brought me through the water to knee - deep water ; and he measured another thousand cubits and brought me to hip - deep water .
Ya sake gwada kamu dubu ya kuma kawo ni ta cikin ruwan inda zurfinsa yakai gwiwa ; ya sake gwada kamu dubu ya kuma kawo ni inda zurfin ruwan ya kai kwankwaso .
EZK 47:5     Alignment score: 0.271 → 0.271
Next he measured off another thousand cubits , but it was a river that I could not cross through because the water had risen and was deep enough to swim in it was a river that could not be crossed .
Sai ya sake
gwada wani kamu dubu , amma ruwan ya zama kogi wanda bazan iya bi ta cikin ba gama ruwan ya taso sama zurfinsa kuma ya isa ayi iwo a ciki - ya zama kogin da ba a iya ƙetarewa .
EZK 47:6     Alignment score: 0.353 → 0.353
The man said to me , " Son of man , do you see this ? " and he brought me out and had me walk back along the riverbank .
Daga nan mutumin ya ce mani , " Ɗan mutum , ka ga wannan ? " sai ya fito da ni waje ya kuma sa na tafi na koma baya ina tafiya ta gefen kogin .
EZK 47:7     Alignment score: 0.271
As I walked back , there the riverbank had many trees on this side and also the other side .
Yayin da nake komawa baya sai na ga gefen kogin nada itatuwa da yawa a wannan gefe da kuma wancan gefe .
EZK 47:8     Alignment score: 0.26 → 0.323
The man said to me , " This water is going out to the eastern territory and down to the Arabah ; this water flows into the Salt Sea and will make it fresh .
Mutumin ya ce mani , " Wannan ruwan na tafiya lardin gabas ne da ƙasa zuwa Araba
; wannan ruwan yana gudu ne zuwa cikin tekun gishiri za ya kuma sabunta ta .
EZK 47:9     Alignment score: 0.219 → 0.22
It will be that every living creature that swarms will live
where the water goes ; there will be many fish , for these waters flow there . It will make the salt water fresh . Everything will live wherever the river goes .
Za ya zama kuma duk wata halitta mai rai da ke iwo za ta kasance inda ruwan ya tafi ; za ayi kifaye masu yawa , gama wannan ruwan za ya malala zuwa can . Za ya maida ruwan gishirin mai daɗi . Komai za ya rayu a duk inda ruwan ya je .
EZK 47:10     Alignment score: 0.298 → 0.337
Then it will happen that fishermen of En Gedi will stand by the water , and there will be a place to dry out the fishing nets by En Eglaim . There will be many kinds of fish in the Salt Sea , like the fish in the Great Sea for their abundance .
Daga nan za ya kasance masu kamun kifi
na Engedi za su tsaya bakin ruwan , za a sami wurin shanya tarurrukan kamun kifin su bushe a En Egilayim . Za a sami kifaye daban - daban a Tekun Gishiri , kamar kifayen babbar teku domin tsananin yawansu .
EZK 47:11     Alignment score: 0.232 → 0.254
But the Salt Sea 's swamps and marshes will not be made fresh ; they will be for providing salt .
Amma kududdufai da tafkunan Kogin Gishirin ba za a maida su masu daɗi ba ; za su zama wurin samun gishiri .
EZK 47:12     Alignment score: 0.254 → 0.26
Beside this river on its banks , on both sides , all kinds of trees will grow that bear food . Their leaves will not wither and their fruit will never fail
to grow . Each month the trees will bear fruit , because the water from the sanctuary flows to them . Their fruit will be for food , and their leaves will be for healing .
Gefen wannan kogin a bakunansa , a gefensa biyu , itatuwa daban - daban masu bada abinci za su fito . Ganyayensu ba za su yi yaushi ba kuma ba za su taɓa dena bada ' ya'ya ba . Kowanne wata itatuwan za su bada ' ya'ya , saboda ruwa daga haikalin yana malalawa zuwa gare su . ' Ya'yansu za su zama domin abinci , ganyayensu kuma za su zama domin warkaswa .
EZK 47:13     Alignment score: 0.58 → 0.583
The Lord Yahweh says this : This will be the way that you divide the land up for the twelve tribes of Israel : Joseph will have two portions .
Ubangiji Yahweh ya faɗi haka : Wannan ce hanyar da za ku raba ƙasar ga kabilu sha biyu na Isra'ila : Yosef za ya sami kaso biyu .
EZK 47:14     Alignment score: 0.359 → 0.359
You are to divide equally what I lifted up my hand and swore to give
to your fathers . This land will come to you as an inheritance .
Za ku raba dai - dai abin da na ɗaga hannu na rantse wa ubanninku zan ba su . Wannan ƙasa za ta zo maku a matsayin gãdo .
EZK 47:15     Alignment score: 0.538 → 0.558
This will be the boundary of the land on the north side from the Great Sea by way of Hethlon , and then to Zedad .
Wannan ne za ya zama kan iyakar ƙasar a gefen arewa dagaBabbar Teku zuwa hanyar Hetlon , daga nan kuma zuwa Zedad .
EZK 47:16     Alignment score: 0.581
Then the boundary will go to Berothah , to Sibraim , which is between Damascus and Hamath , and then to Hazer Hattikon , which is beside the boundary of Hauran .
Daga nan kan iyakar za ya tafi Berota , da Sibirayim , wadda ke tsakanin Damaskus da Hamat , daga nan kuma zuwa Haza Hattikon , wadda ke gefen kan iyakar Hauran .
EZK 47:17     Alignment score: 0.556 → 0.681
So the boundary will go from the sea to Hazar Enan on the border with Damascus and Hamath to the north . This will be the north side .
Saboda haka kan iyakar za ya tafi daga teku zuwa Haza Enan kan iyaka
da Damaskus da Hamat zuwa arewa . Wannan ne za ya zama ɓarayin arewa .
EZK 47:18     Alignment score: 0.541
On the east side the boundary will run between Hauran and Damascus , along the Jordan River between Gilead and the land of Israel . You will measure from the border to the eastern sea . This will be the eastern border .
A gefen gabas , a tsakanin Hauran da Damaskus da kuma tsakanin Giliyad da ƙasar Isra'ila za ya zama Kogin Yodan . Tilas ka gwada daga kan iyaka
zuwa tekun gabas ; dukkan wannan za ya zama kan iyakar gabas .
EZK 47:19     Alignment score: 0.528
Then on the south side the boundary will run from Tamar as far as the waters of Meribah Kadesh , then along the brook of Egypt to the Great Sea . This will be the boundary on the south side .
Daga nan gefen kudu kan iyakar zai kama
daga Tama zuwa ruwayen Meriba Kadesh , gulbin Masar zuwa BabbarTeku . Wannan zai zama kan iyakar gefen kudu .
EZK 47:20     Alignment score: 0.401 → 0.402
Then the boundary on the west side will be the Great Sea to a point opposite Lebo Hamath . This will be the west side .
Daga nan kan iyakar yamma za ya zama daga BabbarTeku zuwa inda ya tafi daura da Hamat . Wannan ne za ya zama gefen yamma .
EZK 47:21     Alignment score: 0.548
In this way you will divide this
land for yourselves , for the tribes of Israel .
Ta wannan hanyar za ku raba ƙasar a tsakaninku , domin kabilun Isra'ila .
EZK 47:22     Alignment score: 0.289 → 0.312
So you will distribute the inheritances
for yourselves and for the foreigners in your midst , those who have given birth to children in your midst and who are , with you , like the native born people of Israel . You will cast lots for inheritances among the tribes of Israel .
Sai ku rarraba gãdon domin ku da kuma baƙin da ke zaune a tsakanin ku , su waɗanda suka haifi ' ya'ya a tsakanin ku , tare daku , kamar haihuwar ' yan asalin mutanen Isra'ila . Za ku jefa ƙuri'u domin gãdo a tsakanin kabilun Isra'ila .
EZK 47:23     Alignment score: 0.474 → 0.477
Then it will happen that the foreigner will be with the tribe among whom he is living . You must give
him an inheritance this is the Lord Yahweh 's declaration . "
Daga nan za ya zama cewa baƙo za ya kasance tare da kabilar da ke zaune tare da su . Tilas ku ba shi gãdo - wannan furcin Ubangiji Yahweh ne . "
EZK 47     Average alignment score: 0.386 for 23 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of EZK:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31  32  33  34  35  36  37  38  39  40  41  42  43  44  45  46  47  48