Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 19:02
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of EZK:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31  32  33  34  35  36  37  38  39  40  41  42  43  44  45  46  47  48 


EZK 11:1     Alignment score: 0.486 → 0.527
Then the Spirit lifted me up and brought me to the eastern gate of Yahweh 's house , facing east , and behold , in the doorway of the gate there were twenty - five men . I saw Jaazaniah son of Azzur and Pelatiah son of Benaiah , leaders of the people , among them .
Sai Ruhun ya ɗago
ni sama ya kawo ni ƙyauren gabas na gidan Yahweh , yana kuma fuskantar gabas , a bakin ƙofar akwai mutum ashirin da biyar . Na ga Yãzaniya ɗan Azzu da Felatiya ɗan Benayya shugabanin mutanen , a cikinsu .


EZK 11:2     Alignment score: 0.378 → 0.384
God said to me , " Son of man , these are the men who devise iniquity , and who decide wicked plans in this city .
Allah ya ce mani , " Ɗan mutum , waɗannan ne mutanen da ke ƙirkiro zunubai
da kuma yin miyagun shirye - shirye a wannan birnin .
EZK 11:3     Alignment score: 0.527
They are saying , ' The time to build
houses is not now ; this city is the pot , and we are the meat . '
Suna cewa , ' Ba yanzu ne lokacin gina gidaje ba , wannan birnin shi ne tukunyar , kuma mu ne naman . '
EZK 11:4     Alignment score: 0.532
Therefore prophesy against them . Prophesy , son of man . "
Saboda haka ka yi annabci gãba da su . Ɗan mutum , ka yi annabci . "
EZK 11:5     Alignment score: 0.424 → 0.424
Then the Spirit of Yahweh fell on me and he said for me to say : This
is what Yahweh says , " That is what you are saying , house of Israel ; for I know what goes through your mind .
Sai Ruhun Yahweh ya sauko mani ya kuma ce mani , " Ka ce : Ga abin da Yahweh ya ce , " Gidan Isra'ila wannan shi ne abin da kuke cewa ; gama na san abin da ke tafiya a zuciyarku .
EZK 11:6     Alignment score: 0.379
You have multiplied the people you have killed in this city and filled its streets with them .
Kun yawaita mutanen da kuka kashe a wannan birnin kuma kun cika karafku da su .
EZK 11:7     Alignment score: 0.456 → 0.498
Therefore , the Lord Yahweh says this : The people you have killed , whose bodies you have laid in the midst of Jerusalem , are the meat , and this city is the pot . But you are going to be brought out from the midst of this city .
Saboda haka , Ubangiji Yahweh ya faɗi haka : Mutanen da kuka kashe , waɗanda kuka sa jikunansu a tsakiyar UYerusalem , su ne naman , kuma wannan birnin ne tukunyar . Amma za a fitar daku daga tsakiyar wannan birnin .
EZK 11:8     Alignment score: 0.551 → 0.552
You have feared the sword , so I am bringing the sword upon you this is the declaration of the Lord Yahweh .
Kun ji tsoron takobi , saboda haka ina tahowa da takobi a kanku
- wannan ne furcin Ubangiji Yahweh .
EZK 11:9     Alignment score: 0.285
I will bring you out of the midst of the city , and put you into the hands of foreigners , for I will bring judgment against you .
Zan fitar daku daga cikin birnin , in sa ku a hannun bãƙi , gama zan kawo hukunci a kanku
.
EZK 11:10     Alignment score: 0.507
You will fall by the sword . I will judge you within the borders of Israel so you will know that I am Yahweh .
Za ku faɗi ta takobi . Zan hukunta ku a cikin iyakar Isra'ila domin ku sani cewa Ni ne Yahweh .
EZK 11:11     Alignment score: 0.343
This city will not be your cooking pot , nor will you be the meat within her midst . I will judge you within the borders of Israel .
Wannan Birnin ba zai zama tukunyar dahuwarku ba , ko ku zama naman cikinta ba . Zan hukunta ku a kan iyakar Isra'ila .
EZK 11:12     Alignment score: 0.279 → 0.282
Then you will know that I am Yahweh , the one whose statutes you have not walked in and whose decrees you have not carried out . Instead , you have carried out the decrees of the nations that surround you . "
Sa'an nan za ku sani cewa Ni ne Yahweh , wanda kuka ƙi yin tafiya bisa ga tafarkinsa wanda kuma kuka ƙi aikata umarninsa
. Maimakon haka , sai kuka aikata dokokin al'umman da ke kewaye daku . "
EZK 11:13     Alignment score: 0.429 → 0.432
It came
about that as I was prophesying , Pelatiah son of Benaiah , died . So I fell on my face and cried out with a loud voice and said , " Alas , Lord Yahweh , will you completely destroy the remnant of Israel ? "
Hakanan kuma sa'ada da nake annabci , Felatiya ɗan Benayya , ya rasu . Sai na faɗi fuskata a ƙasa na yi kuka da murya mai ƙarfi na ce , " Kash , ya Ubangiji Yahweh , za ka hallakar da ragowar Isra'ila ne kakaf ? "
EZK 11:14     Alignment score: 0.584
The word of Yahweh came to me , saying ,
Maganar Yahweh ta zo gare ni , cewa ,
EZK 11:15     Alignment score: 0.423 → 0.419
" Son of man , your brothers ! Your brothers ! The men of your clan and all the house of Israel ! All of them are those of whom it is said by those living in Jerusalem , ' They are far away from Yahweh ! This land was given to us as our possession . '
" Ɗan mutum , ' yan'uwanka
! ' Yan'uwanka ! Mutanen danginka da dukkan gidan Isra'ila ! Dukkansu ne waɗanda a ka yi magana game da su ta wurin waɗanda ke zama cikin Yerusalem , ' Su na nesa da Yahweh ! Wannan ƙasar an bada ita gare mu a matsayin mallakarmu . '
EZK 11:16     Alignment score: 0.299
Therefore say , ' The Lord Yahweh says this : Though I have removed them far off among the nations , and though I have scattered them among the lands , yet I have been a sanctuary for them for a little while in the lands where they have gone . '
Saboda haka ka ce , ' Ubangiji Yahweh ya ce haka : Koda shi ke na kai su nesa tsakanin al'ummai , kuma na warwatsar
da su cikin ƙasahe , duk da haka na zama haikali a gare su na ɗan lokaci ƙaɗan cikin ƙasashen da suka tafi . '
EZK 11:17     Alignment score: 0.443
Therefore say , ' The Lord Yahweh says this : I will gather you from the peoples , and assemble you from the lands where you were scattered , and I will give
you the land of Israel . '
Saboda haka ka ce , ' Ubangiji Yahweh ya ce haka : Zan tattaro ku daga mutane daban - daban , in jera ku daga ƙasashen da kuka warwatse , sai in ba ku ƙasar Isra'ila .
EZK 11:18     Alignment score: 0.156 → 0.177
Then they will go there and remove every detestable thing and every abomination from that place .
Sa'an nan za su je wurin su cire dukkan abin banƙyama da dukkan ayyukan banƙyama daga wancan wurin .
EZK 11:19     Alignment score: 0.388
I will give
them one heart , and I will put a new spirit within them . I will take out the heart of stone from their flesh and give them a heart of flesh ,
Zan ba su zuciya ɗaya , kuma zan sa sabon ruhu a cikin su . Zan ɗauke zuciyar dutse daga jikinsu in ba su zuciyar tsoƙa ,
EZK 11:20     Alignment score: 0.274
so that they will walk in my statutes , they will carry out my decrees and do them . Then they will be my people , and I will be their God .
domin su yi tafiya cikin tafarkina
, za su kiyaye ka'idodina su kuma aikata su . Sa'an nan za su zama mutanena , Ni kuma in zama Allahnsu .
EZK 11:21     Alignment score: 0.457
But to those who walk with affection toward their detestable things and their abominations , I will bring their conduct on their own heads this is the Lord Yahweh 's declaration . "
Amma ga waɗanda ke tafiya tare da sha'awar abin ƙyamarsu da taƙaicinsu , Zan kawo masu ayyukansu
ga kawunansu - wannan ne furcin Ubangiji Yahweh . "
EZK 11:22     Alignment score: 0.381
The cherubim lifted up their wings and the wheels that were beside them , and the glory of the God of Israel was high up over them .
Kerubobin suka
ɗaga fukafukansu da gargarorinsu da ke a gefensu , ɗaukakar Allah na Isra'ila kuma ta kasance a can sama bisansu .
EZK 11:23     Alignment score: 0.465 → 0.466
Then the glory of Yahweh went up from within the midst of the city and stood on the mountain to the east of the city .
Sa'an nan ɗaukakar Yahweh ta fito daga cikin tsakiyar birnin ta kuma tsaya a tsauni ta gabashin birnin .
EZK 11:24     Alignment score: 0.403 → 0.402
The Spirit lifted me up and brought me into Chaldea , to the exiles , in the vision from the Spirit of God , and the vision that I had seen went up from upon me .
Ruhun ya ɗago
ni ya kawo ni cikin Kaldiya , gun ' yan zaman ɓauta , a wahayi daga Ruhun Allah , kuma wahayin da na gani ya fito daga gare ni .
EZK 11:25     Alignment score: 0.329
Then I declared to the exiles all the things of Yahweh that I had seen .
Sai na furtawa masu zaman bautar dukkan abubuwan Yahweh da na gani .
EZK 11     Average alignment score: 0.413 for 25 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of EZK:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31  32  33  34  35  36  37  38  39  40  41  42  43  44  45  46  47  48