Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 19:02
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of EZK:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31  32  33  34  35  36  37  38  39  40  41  42  43  44  45  46  47  48 


EZK 14:1     Alignment score: 0.475
Some of the elders of Israel came to me and sat before me .
Waɗansu daga cikin dattawan Isra'ila suka
zo wurina suka zauna a gabana .


EZK 14:2     Alignment score: 0.541
Then the word of Yahweh came to me , saying ,
Sa'an nan maganar Yahweh ta zo mani , cewa ,
EZK 14:3     Alignment score: 0.389
" Son of man , these men have taken their idols into their hearts and have put the stumbling block of their iniquity before their own faces . Should I be inquired of at all by them ?
" Ɗan mutum waɗannan mazajen sun ɗauki
gumakansu cikin zukatansu sun kuma sa tuntuɓen zunubansu a gaban fuskokinsu . Za su ma roƙe ni wani abu kuwa ?
EZK 14:4     Alignment score: 0.474
Therefore announce this to them and say to them , ' The Lord Yahweh says this : Every man of the house of Israel who takes his idols into his heart , or who puts the stumbling block of his iniquity before his face , and who then comes to a prophet I , Yahweh , will answer him according to the number of his idols .
Saboda haka ka sanar da wannan gare suka
ce masu , ' Ubangiji Yahweh ya faɗi haka : Duk mutumin gidan Isra'ila wanda ya ɗauki gumaka ya sa a zuciyarsa , ko ya sa tuntuɓen zunubansa a gaban fuskarsa , kuma ya zo gun Annabi - Ni , Yahweh , zan amsa masa bisa ga yawan gumakansa .
EZK 14:5     Alignment score: 0.413
I will do this so that I may take back the house of Israel in their hearts that have been driven far from me through their idols . '
Zan yi wannan domin Zan iya ɗauke
gidan Isra'ila daga cikin zukatansu da ke nesa da ni ta dalilin gumakansu . '
EZK 14:6     Alignment score: 0.535
Therefore say to the house of Israel , ' The Lord Yahweh says this : Repent and turn away from your idols ! Turn back your faces from all your abominations .
Saboda haka ka cewa gidan Isra'ila . ' Ubangiji Yahweh ya faɗi haka : Ku tuba ku juyo
daga gumakanku ! Ku juya fuskokinku baya daga dukkan haramtattun ayyukanku .
EZK 14:7     Alignment score: 0.368 → 0.377
For every one from the house of Israel and every one of the foreigners staying
in Israel who deserts me , who takes his idols into his heart and puts the stumbling block of his iniquity before his own face , and who then comes to a prophet to seek me I , Yahweh , will answer him myself .
Domin duk wanda yake daga gidan Isra'ila da duk wanda ke cikin bãƙin da ke zaune a Isra'ila da suka rabu da ni , wanda ke ɗauke da gumaka cikin zuciyarsa ya sa abin tuntuɓe na zunubansa a furkarsa , kuma ya zo gun annabi ya roƙe ni - Ni , Yahweh , zan amsa masa da kaina .
EZK 14:8     Alignment score: 0.458
So I will set my face against that man and make him a sign and a proverb , for I will cut him off from the midst of my people , and you will know that I am Yahweh .
Saboda haka zan sa fuskata gãba da mutumin nan in maida shi alama da karin magana , gama zan yanke shi daga tsakiyar mutanena , kuma za ku sani cewa Ni ne Yahweh .
EZK 14:9     Alignment score: 0.428 → 0.428
If a prophet is deceived and speaks a message , then I , Yahweh , will deceive that prophet ; I will reach out with my hand against him and destroy him from the midst of my people Israel .
Idan a ka ruɗi
annabi ya faɗi sãƙo , daga nan Ni , Yahweh , zan ruɗi annabin nan ; Zan miƙa hannuna gãba da shi kuma in hallaka shi daga tsakiyar mutanena Isra'ila .
EZK 14:10     Alignment score: 0.212
They will carry their own iniquity ; the iniquity of the prophet will be the same as the iniquity of the one who inquires from him .
Za su ɗauki laifofinsu ; laifin annabi zai zama dai - dai da laifin wanda ke zuwa nema
daga gare shi .
EZK 14:11     Alignment score: 0.427 → 0.427
Because of this , the house of Israel will no longer wander away from following me nor defile themselves any longer through all their transgressions . They will be my people , and I will be their God this is the Lord Yahweh 's declaration . ' "
Saboda wannan , gidan Isra'ila ba zai ƙara bijirewa ba daga bi na ko su ƙazamtar
da kansu ta wurin bin dukkan laifofinsu . Za su zama mutanena , Ni kuma zan zama Allahnsu - wannan furcin Ubangiji Yahweh ne , " '
EZK 14:12     Alignment score: 0.528
Then the word of Yahweh came to me , saying ,
Sa'an nan maganar Yahweh ta zo gare ni , cewa ,
EZK 14:13     Alignment score: 0.344 → 0.376
" Son of man , when a land sins against me by committing a sin so that I reach out with my hand against it and break the staff of its bread , and send
out over it a famine and cut off both man and beast from the land ;
" Ɗan mutum , Idan ƙasa ta yi zunubi gãba da ni ta aikata laifi har Na fitar da hannuna gãba da ita na karya sandar gurasarta , kuma Na aiko yunwa a kanta kuma na datse mutum da dabba daga ƙasar ;
EZK 14:14     Alignment score: 0.445 → 0.457
then even if these three men Noah , Daniel , and Job were in the land 's midst , they could only rescue their own lives by their righteousness this is the Lord Yahweh 's declaration .
to ko mutanen nan guda uku - Nuhu da Daniyel da Ayuba - suna cikin tsakiyar ƙasar , za su dai iya ceton ransu ne kawai ta ayyukansu
na adalci - wannan furcin Yahweh ne .
EZK 14:15     Alignment score: 0.344
If I send
evil beasts through the land and make it barren so that it becomes a wasteland where no man may pass through because of the beasts ,
Idan na aiko miyagun bisashe ta ƙasar na maida ita bakarariya saboda ta zama kufai inda ba mutum da zai iya wucewa saboda bisashen ,
EZK 14:16     Alignment score: 0.291 → 0.302
then even if these same three men were in it as I live , declares the Lord Yahweh they would not be able to rescue even their own sons or daughters ; only their own lives would be rescued , but the land would become a wasteland .
daga nan ko waɗannan mutum ukun kuma na ciki - Muddin ina raye
, furcin Ubangiji Yahweh - ba za su iya su ceto ko da " ya'yansu maza ko mata ba ; Rayukansu ƙadai za su iya cetowa , amma ƙasar za ta zama watsattsiya .
EZK 14:17     Alignment score: 0.498
Or if I bring a sword against that land and say , ' Sword , go through the land and cut off both man and beast from it ' ,
Ko idan na kawo takobi gãba da ƙasar na ce , ' Takobi , je ta cikin ƙasar ki datse mutum da dabba daga cikinta ,
EZK 14:18     Alignment score: 0.332 → 0.344
then even if these three men were in the midst of the land as I live , declares the Lord Yahweh they would not be able to rescue even their own sons or daughters ; only their own lives would be rescued .
daga nan ko waɗannan mutane ukun suna tsakiyar ƙasar - muddin Ina raye
, furcin Ubangiji Yahweh - ba za su iya su ceto ko da ma ' ya'yansu maza ko mata ba ; rayukansu ƙaɗai za su iya cetowa .
EZK 14:19     Alignment score: 0.433
Or if I send
a plague against this land and pour out my fury against it through bloodshed , in order to cut off both man and beast ,
Ko idan na aiko da annoba gãba da ƙasar nan kuma na zubo fushina gãba da ita ta wurin zubda jini , saboda in datse mutum da bisã ,
EZK 14:20     Alignment score: 0.401 → 0.412
then even if Noah , Daniel , and Job were in that land as I live , declares the Lord Yahweh they would not be able to rescue even their own sons or daughters ; only their own lives would be rescued by their righteousness .
daga nan ko da Nuhu da Daniyel da Ayuba na cikin ƙasar - muddin ina raye
, furcin Ubangiji Yahweh - Ba za su iya su ceto ko da ma ' ya'yansu maza da mata ba ; rayukansu ne kawai za su iya cetowa ta wurin ayyukan adalcinsu .
EZK 14:21     Alignment score: 0.443
For the Lord Yahweh says this : I will certainly make things worse by sending my four punishments famine , sword , wild animals , and plague against Jerusalem to cut off both man and beast from her .
Gama Ubangiji Yahweh ya faɗi haka : Zan maida abubuwa su fi haka ɓaci tabbas ta wurin aikowa da hukuntaina - yunwa da takobi da namomin jeji , da annoba - gãba da Yerusalem domin in datse mutum da bisã daga cikinta .
EZK 14:22     Alignment score: 0.308 → 0.31
Yet , behold ! A remnant will be left in her , survivors who will go out with sons and daughters . Behold ! They will go out to you , and you will see their ways and actions and be comforted concerning the punishment that I have sent to Jerusalem , and about everything else
that I have sent against the land .
Duba ! duk da haka , Za a bar ragowa a cikinta , waɗanda suka rayu da za su fito da ' ya'ya maza da mata . Duba Za su fita zuwa wurinku , kuma za ku ga hanyoyinsu da ayyukansu sai ku ƙarfafa game da horon da Na aiko a Yerusalem , da a kan komai da na aiko gãba da ƙasar .
EZK 14:23     Alignment score: 0.405 → 0.424
The survivors will comfort you when you see their ways and their actions , so you will know all these things I have done against her , that I have not done them in vain ! this is the Lord Yahweh 's declaration . "
Waɗanda suka
rayu za su ta'azantar da ke sa ' ad da kika ga hanyoyinsu da ayyukansu , saboda ku san dukkan waɗannnan abubuwan da na yi gãba da ita , cewa ban yi su a banza ba ! wannan furcin Ubangiji Yahweh ne . "
EZK 14     Average alignment score: 0.406 for 23 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of EZK:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31  32  33  34  35  36  37  38  39  40  41  42  43  44  45  46  47  48