Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 19:02
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of EZK:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31  32  33  34  35  36  37  38  39  40  41  42  43  44  45  46  47  48 


EZK 43:1     Alignment score: 0.508
The man then brought me to the gate that opened to the east .
Sai mutumin ya kawo ni ƙofar da ta buɗe zuwa gabas .


EZK 43:2     Alignment score: 0.541 → 0.542
Behold ! The glory of the God of Israel came
from the east ; his voice was like the sound of many waters , and the earth shone with his glory .
Duba ! ɗaukakar Allah na Isra'ila na zuwa daga gabas ; muryarsa kamar rurin ruwaye masu yawa , duniya kuma ta haskaka da ɗaukakarsa .
EZK 43:3     Alignment score: 0.292 → 0.292
It was according to the appearance of the vision that I saw , according to the vision that I saw when he had come
to destroy the city , and the visions were like the vision that I saw at the Kebar Canal and I fell to my face .
Bisa ga bayyanuwar wahayin dana gani ne , bisa ga wahatin dana gani sa ' ad da yazo domin ya lalatar da birnin , wahayoyin kuma sun yi kama da wahayin dana gani a Kogin Keba - sai na faɗi da fuskata .
EZK 43:4     Alignment score: 0.572
So the glory of Yahweh came to the house by way of the gate that opened to the east .
Sai ɗaukakar Yahweh ta zo gidan daga ƙofar da ta buɗe zuwa gabas .
EZK 43:5     Alignment score: 0.489
Then the Spirit lifted me up and brought me into the inner court . Behold ! The glory of Yahweh was filling the house .
Sai Ruhu ya ɗaga ni sama ya kawo ni cikin harabar ciki . Duba ! ɗaukakar Yahweh ta cika
gidan .
EZK 43:6     Alignment score: 0.32
The man was standing beside me , and I heard someone else speaking to me from the house .
Mutumin na tsaye a gefena
, sai na ji muryar wani mutumin da ban na magana da ni daga gidan .
EZK 43:7     Alignment score: 0.442 → 0.44
He said to me , " Son of man , this is the place of my throne and the place for the soles of my feet , where I will live in the midst of the people of Israel forever . The house of Israel will no longer profane my holy name they or their kings with their faithlessness or with the corpses of their kings at their high places .
Ya ce mani , " Ɗan mutum , wannan ne wurin kursiyina
da kuma wurin sawayen ƙafafuna , inda zan zauna a tsakiyar mutanena Isra'ila har abada . Gidan Isra'ila ba za su ƙara rena sunana mai tsarki ba - su ko sarakunansu - da rashin amincinsu ko kuma da gawayen sarakunansu bisa dogayen wurarensu ba .
EZK 43:8     Alignment score: 0.324 → 0.322
They will no longer profane my holy name by putting their threshold next to my threshold , and their gateposts next to my gateposts , with nothing but a wall between me and them . They profaned my holy name with their disgusting actions , so I consumed them with my anger .
Ba za su sake rena sunana
mai tsarki ba ta wurin kafa dankarin gidansu , da dankarin gidana ba , da kuma madogaran ƙofofinsu da madogaran ƙofofina ba , babu wani abu sai katanga kawai tsakanina da su . Suka rena sunana mai tsarki da ayyukansu na ƙazanta , sai na cinye su cikin fushina .
EZK 43:9     Alignment score: 0.445
Now let them remove their faithlessness and the corpses of their kings from before me , and I will live in their midst forever .
Yanzu bari su kawar da rashin amincinsu da gawarwakin sarakunansu daga gabana
, daga nan in zauna a tsakiyarsu har abada .
EZK 43:10     Alignment score: 0.429
Son of man , you yourself must tell the house of Israel about this house so they will be ashamed of their iniquities . They should think about this description .
Ɗan mutum , kai da kanka dole ka gaya wa gidan Isra'ila game da wannan gida domin su ji kunyar
kurakuransu . Su yi tunani game da wannan kwatancin .
EZK 43:11     Alignment score: 0.344 → 0.347
For if they are ashamed of all that they have done , then reveal to them the design of the house , its details , its exits , its entrances , and all its designs , all its decrees and rules . Then write this down before their eyes so they will keep to all its design and all its rules , so as to obey them .
Gama idan suka ji kunyar
abin da suka yi , dagaan sai ka bayyana masu zanen gidan , da dukkan abin da ya ƙunsa , da wanzuwarsa , da hanyoyin shiga cikinsa , dukkan dokoki da ka'idodinsa . Daga nan sai ka rubuta wannan a gaban idanunsu domin su kiyaye dukkan tsarinsa da dukkan dokokinsa , domin su yi biyayya da su .
EZK 43:12     Alignment score: 0.443 → 0.443
This is the regulation for the house : From the peak of the hill to all the surrounding border around it , it will be most holy . Behold ! This is the regulation for the house .
Wannan ne ka'idar gidan : Daga ƙololuwar tudu zuwa dukkan kewayen kan iyakar da ta kewaye shi , za ya zama mafi tsarki . Duba ! wannan ce ka'idar gidan .
EZK 43:13     Alignment score: 0.306 → 0.317
These will be the measurements of the altar in cubits that cubit being a regular cubit and a handbreadth in length . So the gutter around the altar will be a cubit deep , and its width will also be a cubit . The border around its surrounding edge will be one span . This will be the base of the altar .
Waɗannan ne za su zama gwaje - gwajen bagadin bisa ga kamu - kamun kuwa dai - dai kamun tafin hannu
a tsawonsa . To ramin da ke kewaye da bagadin zurfinsa za ya zama kamu ɗaya , faɗin sama kamu ɗaya . Kan iyakar da ke kewaye da gefensa zaya zama taƙi daya . Wannan ne za ya zama ƙasan bagadin .
EZK 43:14     Alignment score: 0.291 → 0.292
From the gutter at the ground level up to the lower ledge of the altar is two cubits , and that ledge itself is one cubit in width . Then from the small ledge up to the large edge of the altar , it is four cubits , and the large edge is a cubit in width .
Daga ramin daɓen ƙasa zuwa hawa na farko na bagadin kamu biyu ne , hawa na farkon kansa faɗinsa kamu ɗaya ne . Daga ƙaramin hawan kuma zuwa babban hawan bagadin kamu huɗu ne , babban hawan kuma faɗinsa kamu ɗaya ne .
EZK 43:15     Alignment score: 0.522 → 0.527
The hearth on the altar for the burnt offerings is four cubits high , and there are four horns pointing upward on the hearth .
Murhun bagadin kuma domin baye - baye na ƙonawa bisansa kamu huɗu ne , akwai kuma ƙahonni
huɗu da suka fuskanci sama a bisa murhun .
EZK 43:16     Alignment score: 0.431 → 0.483
The hearth is twelve cubits in length and twelve cubits in width , a square .
Tsawon murhun kamu sha biyu ne faɗinsa kuma kamu sha biyu ne , a kewaye .
EZK 43:17     Alignment score: 0.344 → 0.356
Its border is fourteen cubits in length and fourteen cubits in width on each of its four sides , and its rim is a half cubit in width . The gutter is a cubit in width all around with its steps facing east . "
Kan iyakarsa kuma tsawonsa kamu sha huɗu fadinsa kamu sha huɗu a fannoninsa huɗu , gefensa kuma rabin kamu a faɗi . Ramin kuwa faɗinsa kamu ɗaya ne a dukkan kewayen da matakalunsa na fuskantar gabas .
EZK 43:18     Alignment score: 0.467 → 0.473
Next he said to me , " Son of man , the Lord Yahweh says this : These are the regulations for the altar on the day they make it , for raising the burnt offering onto it , and for sprinkling blood on it .
Daga nan sai ya ce mani , " Ɗan mutum , Ubangiji Yahweh ya faɗi wannan : Waɗannan ne ka'idoji domin bagadi a ranar da aka yi su , domin ɗaga baikon ƙonawa a kansa , da kuma yayyafa jini a kansa .
EZK 43:19     Alignment score: 0.552 → 0.555
You will give a bull from the cattle as a sin offering for the Levitical priests who are the descendants of Zadok , those who come near to me to serve me this is the Lord Yahweh 's declaration .
Za ku bada maraƙi daga cikin garken shanu a matsayin baikon zunubi domin Lebiyawa firistoci waɗanda ke na zuriyar Zadok , waɗanda ke zuwa kusa da ni su yi mani bauta - wannan furcin Ubangiji Yahweh ne .
EZK 43:20     Alignment score: 0.368
Then you will take some of its blood and place it on the altar 's four horns and the four sides of its edge and on the surrounding rim ; you will cleanse it and make atonement for it .
Sai ka ɗauki jinin ka sa a ƙahonnin
huɗu na bagadin , da fannoni huɗu na hawan da kewayen gefen kuma ; za ka tsaftace shi ka kuma yi kaffara domin sa .
EZK 43:21     Alignment score: 0.305 → 0.306
Then take the bull for the sin offering and burn it in the appointed part of the temple area outside of the sanctuary .
Sai ka ɗauki maraƙin baikon zunubin ka ƙona a wurin da aka zaɓa
a sashen harabar haikalin da ke waje da masujadar .
EZK 43:22     Alignment score: 0.407 → 0.413
Then on the second day you will offer a male goat without blemish from the goats as a sin offering ; the priests will cleanse the altar just as they cleansed it with the bull .
A rana ta biyu sai ka miƙa bunsuru marar aibi daga garken
awaki a matsayin baikon zunubi ; Firistocin za su tsaftace bagadin da shi kamar yadda suka tsaftace shi da maraƙin .
EZK 43:23     Alignment score: 0.272 → 0.278
When you finish its cleansing , offer an unblemished bull from the cattle and an unblemished ram from the flock .
Idan kuka gama tsaftace shi , sai ku miƙa maraƙi marar aibi daga garken shanu da rago marar aibi daga garken tumaki .
EZK 43:24     Alignment score: 0.545
Offer them before Yahweh ; the priests will throw
salt onto them and raise them up as a burnt offering to Yahweh .
Ku miƙa su a gaban Yahweh ; Firistocin za su barbaɗa masu gishiri su ɗaga su sama a matsayin baikon ƙonawa ga Yahweh .
EZK 43:25     Alignment score: 0.411 → 0.413
You must prepare a male goat as a sin offering daily for seven days , and the priests must also prepare an unblemished bull of the cattle and unblemished ram from the flock .
Dole ku shirya bunsuru a matsayin baikon zunubi kullum har kwanaki bakwai , Firistoci kuma dole su shirya maraƙi marar aibi daga garken shanu da rago marar aibi daga garken tumaki .
EZK 43:26     Alignment score: 0.419
They must atone for the altar for seven days and purify it , and in this way they must consecrate it .
Dole su yi kaffara
ta kwana bakwai domin bagadin su tsarkake shi , ta wannan hanya dole su keɓe shi .
EZK 43:27     Alignment score: 0.609 → 0.616
They must complete these days , and on the eighth
day and onward it will come about that the priests will prepare your burnt offerings and your peace offerings on the altar , and I will accept you this is the Lord Yahweh 's declaration . "
Dole su kammala waɗannan kwanaki , a rana ta takwas kuma da nan gaba za ya kasance Firistocin za su shirya baye - baye na ƙonawa da baye - baye na salama a kan bagadin , kuma zan karɓe ku - wannan furcin Ubangiji Yahweh ne . "
EZK 43     Average alignment score: 0.411 for 27 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of EZK:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31  32  33  34  35  36  37  38  39  40  41  42  43  44  45  46  47  48