Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 19:02
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of EZK:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31  32  33  34  35  36  37  38  39  40  41  42  43  44  45  46  47  48 


EZK 48:1     Alignment score: 0.558
These are the names of the tribes . The tribe of Dan will receive one portion of land ; its boundary will run along the northern boundary of Israel by way of Hethlon and Lebo Hamath . Its boundary will go on to Hazar Enan and along the border with Damascus to the north and then on to Hamath . Dan 's boundary will go from east all the way to the Great Sea .
Waɗannan ne sunayen kabilun . Kabilar Dan za su karɓi kaso ɗaya na ƙasar ; Kan iyakarsu za ya tafi dai - dai da kan iyakar Isra'ila ta arewa ta hanyar Hetlon da Lebo Hamat . Kan iyakar za ya tafi har zuwa Hazar Enan ya kuma tafi kan iyaka
da Damaskus zuwa arewa daga nan har zuwa Hamat . Kan iyakar Dan za ya tafi daga gabas har zuwa Babbar Teku .


EZK 48:2     Alignment score: 0.561
Adjoining the border of Dan , from the east side to the west , Asher will have one portion .
Haɗe da kan iyakar Dan , daga gefen gabas zuwa yamma , Asha za ya sami kaso ɗaya .
EZK 48:3     Alignment score: 0.596
Adjoining the border of Asher from the east side to the west , Naphtali will have one portion .
Haɗe da kan iyakar Asha , daga gefen gabas zuwa yamma , Naftali za ya sami kaso ɗaya .
EZK 48:4     Alignment score: 0.607
Adjoining the border of Naphtali from the east side to the west , Manasseh will have one portion .
Haɗe da kan iyakar Naftali daga gefen gabas zuwa yamma , Manasse za ya sami kaso ɗaya .
EZK 48:5     Alignment score: 0.601
Adjoining the border of Manasseh from the east side to the west , Ephraim will have one portion .
Haɗe da kan iyakar Manasse daga gefen gabas zuwa yamma , Ifraim za ya sami kaso ɗaya .
EZK 48:6     Alignment score: 0.606
Adjoining the border of Ephraim from the east side to the west , Reuben will have one portion .
Haɗe da kan iyakar Ifraim daga gefen gabas zuwa yamma , Ruben za ya sami kaso ɗaya .
EZK 48:7     Alignment score: 0.611
Adjoining the border of Reuben from the east side to the west , Judah will have one portion .
Haɗe da kan iyakar Ruben daga gefen gabas zuwa yamma , Yahuda za ya sami kaso ɗaya .
EZK 48:8     Alignment score: 0.464 → 0.466
The offering of land that you will make will be along the border with Judah and extend from the east side to the west side ; it will be twenty - five thousand cubits in width . Its length will correspond to one tribe 's portion from the east side to the west side , and the temple will be in the middle of it .
Baikon ƙasa
da zaku bayar za ya kasance daga kan iyakar Yahuda ya zarce daga gefen gabas zuwa gefen yamma ; Faɗin ta za ya zama kamu dubu ashirin da biyar . Tsawonta kuma za ya zama dai - dai da kason kabila ɗaya daga gefen gabas zuwa gefen yamma , Haikalin kuma za ya kasance a tsakiyarsa .
EZK 48:9     Alignment score: 0.607 → 0.605
This land that you will offer up to Yahweh will be twenty - five thousand cubits in length and ten thousand cubits in width .
Wannan ƙasa
da za ku miƙa baiko ga Yahweh za ta zama kamu dubu ashirin da biyar a tsawo da kuma kamu dubu goma a fãɗi .
EZK 48:10     Alignment score: 0.569 → 0.576
These will be the assignments of this holy portion of land : The priests will have land assigned to them measuring twenty - five thousand cubits in length on the north side ; ten thousand cubits in width on the west side ; ten thousand cubits in width on the east side ; and twenty - five thousand cubits in length on the south side , with the holy place of Yahweh in the middle of it .
Waɗannan ne za su zama ayyukan kason wannan ƙasa
mai tsarki : za a ɗeba wa firistoci ƙasar a gwada kamu dubu ashirin da biyar bisa gefen arewa ; kamu dubu goma a fãɗi bisa gefen yamma ; kamu dubu goma a fãɗi bisa gefen gabas ; kamu dubu ashirin da biyar kuma bisa gefen kudu , tare da wuri mai tsarki na Yahweh a tsakiyarta .
EZK 48:11     Alignment score: 0.435
This will be for the consecration of the priests of the line of Zadok , who have served me faithfully
and who did not go astray when the people of Israel went astray , as the Levites did .
Wannan za ya zama domin keɓewar firistoci zuriyar Zadok , waɗanda suka bauta mani da aminci ba su kuma kauce ba a lokacin da mutanen Isra'ila suka kauce , yadda Lebiyawa suka yi .
EZK 48:12     Alignment score: 0.444
The offering for them will be a portion of this most holy land , extending to the border of the Levites .
Baiko dominsu za ya kasance kason wannan ƙasa
mafi tsarki , ya zarce zuwa kan iyakar Lebiyawa .
EZK 48:13     Alignment score: 0.563 → 0.562
The Levites ' land along the border with the priests ' land will be twenty - five thousand cubits in length and ten thousand cubits in width . The entire length of the two tracts of land will be twenty - five thousand cubits in length and twenty thousand cubits in width .
Ƙasar Lebiyawa da ke kan iyaka
da ƙasar firistoci za ta kasance kamu dubu ashirin da biyar a tsawo da kamu dubu goma a fãɗi . Tsawon gabaɗaya na tsagawar ƙasar biyu za ya kasance kamu dubu ashirin da biyar da kuma kamu dubu ashirin a fãɗi .
EZK 48:14     Alignment score: 0.413 → 0.419
They must not sell it or exchange it ; none of this
firstfruits of the land of Israel must ever be separated from these tracts , for it all is holy to Yahweh .
Dole ba za su sai da ba ko su yi musanya da ita ; ' Ya'yan fari na ƙasar Isra'ila dole ba za a taɓa ware su ba daga waɗannan karkasawar , gama dukkan ta mai tsarki ce ga Yahweh .
EZK 48:15     Alignment score: 0.503 → 0.518
The remaining land , five thousand cubits in width and twenty - five thousand cubits in length , will be for the collective use of the city , the houses , and the pastureland ; the city will be in its midst .
Sauran ƙasar , kamu dubu biyar a fãɗi da kamu dubu ashirin da biyar a tsawo , za ta zama abin amfanin birnin gabaɗaya , da gidajen , da saurar kiwo , birnin za ya kasance a tsakiya
.
EZK 48:16     Alignment score: 0.537 → 0.548
These will be the city 's measurements : The north side will be 4,500 cubits in length ; the south side will be 4,500 cubits in length ; the east side will be 4,500 cubits in length ; and the west side will be 4,500 cubits in length .
Waɗannan ne za su zama gwaje - gwajen birnin : Gefen arewa za ya zama kamu 4,500 a tsawo ; gefen kudu za ya zama 4,500 a tsawo ; gefen gabas za ya zama 4,500 a tsawo ; gefen yamma za ya zama 4,500 a tsawo .
EZK 48:17     Alignment score: 0.627
There will be pasture for the city toward the north , 250 cubits deep ; to the south , 250 cubits deep ; to the east , 250 cubits deep , and to the west , 250 cubits deep .
Za a fidda saura domin birnin wajen arewa , kamu 250 a zurfi ; wajen kudu , kamu 250 a zurfi ; wajen gabas , kamu 250 a zurfi ; wajen yamma , kamu 250 a zurfi .
EZK 48:18     Alignment score: 0.481 → 0.484
The remaining area of the holy offering will stretch for ten thousand cubits to the east and ten thousand cubits to the west . It will stretch along the border of the holy offering , and its produce will be food for those working in the city .
Sauran lardin domin baiko mai tasrki za ya zarce ya kai kamu dubu goma zuwa gabas da kamu dubu goma zuwa yamma . Za ta zarce har zuwa kan iyaka
da baiko mai tsarki , amfanin ta kuma za ya zama abinci domin masu aiki cikin birnin .
EZK 48:19     Alignment score: 0.449
The people who work in the city , people belong to all the tribes of Israel , will farm that land .
Mutanen da ke aiki cikin birnin , mutanen da suka
fito daga dukkan kabilun Isra'ila , za su noma wannan ƙasar .
EZK 48:20     Alignment score: 0.524 → 0.524
All the land offering will measure twenty - five thousand cubits by twenty - five thousand cubits . In this way you will make the holy offering of land , together with the land for the city .
Dukkan ƙasar baikon za a gwada kamu dubu ashirin da biyar da kamu dubu ashirin da biyar . Ta wannan hanyar za ku bada baikon mai tsarki da ƙasa
, domin birnin .
EZK 48:21     Alignment score: 0.494 → 0.493
The rest of the land on either side of the holy offering and the city area will be for the prince . The prince 's tract of land to the east will extend for twenty - five thousand cubits from boundary of the holy offering to the eastern border and his tract to the west will extend for twenty - five thousand cubits to the western border . In the middle will be the holy offering , and the holy place of the temple will be in its midst .
Sauran ƙasar daga kowanne
gefe na baiko mai tsarki da lardin birnin za ya zama domin shugaban . Tsagin ƙasar shugaban zuwa gabas za ta zarce ta kai kamu dubu ashirin da biyar daga kan iyakar baiko mai tsarki zuwa gabashin kan iyakar - tsagin nasa kuma daga yamma za ta zarce ta kai kamu dubu ashirin da biyar zuwa yammacin kan iyakar . Tsakiyar za ta zama baiko mai tsarki , wuri mai tsarki kuma na haikalin za ya kasance a tsakiyarta .
EZK 48:22     Alignment score: 0.456 → 0.476
The land extending from the property of the Levites and the area of the city in its midst will be for for the prince ; it will be between the border of Judah and the border of Benjamin this land will be for the prince .
Ƙasar za ta zarce daga kadarar
Lebiyawa da kuma lardin birnin da ke tsakiya zaya zama na shugaban ; za ta kasance tsakanin kan iyakar Yahuda da kuma kan iyakar Benyamin - wannan ƙasa za ta zama ta shugaban .
EZK 48:23     Alignment score: 0.327 → 0.339
As for the remaining tribes , their portions will also run from the eastern side to the west side . Benjamin will receive one portion .
Sauran kabilun kuwa , na su kashi - kashinsu
ma za ya fara daga gefen gabashi zuwa gefen yamma . Benyamin za ya karɓi kaso ɗaya .
EZK 48:24     Alignment score: 0.599
Adjoining the border of Benjamin from the east side to the west , Simeon will have one portion .
Haɗe da kan iyakar Benyamin daga gefen gabas zuwa yamma , Simiyon za ya sami kaso ɗaya .
EZK 48:25     Alignment score: 0.549
Adjoining the border of Simeon from the east side to the west , Issachar will have one portion .
Haɗeda kan iyakar Simiyon daga gefen gabas zuwa yamma , Issaka za ya sami kaso ɗaya .
EZK 48:26     Alignment score: 0.599
Adjoining the border of Issachar from the east side to the west , Zebulun will have one portion .
Haɗe da kan iyakar Issaka daga gefen gabas zuwa yamma , Zebulun za ya sami kaso ɗaya .
EZK 48:27     Alignment score: 0.533 → 0.534
To the south of Zebulun 's boundary , running from the east side to the west side , will be the land of Gad one portion .
Daga kudancin kan iyakar Zebulun , ya kamo
daga gefen gabas zuwa yamma , za ya zama ƙasar Gad - kaso ɗaya .
EZK 48:28     Alignment score: 0.482
The southern boundary of Gad will extend from Tamar to the waters of Meribah Kadesh , and farther to the brook of Egypt , and then to the Great Sea .
Kan iyakar kudancin Gad za ya zarce daga Tama zuwa Meriba Kadesh da kuma nesa daga tafkin Masar , daga nan kuma zuwa babbar teku .
EZK 48:29     Alignment score: 0.587 → 0.588
This is the land for which you will cast lots ; it will be the inheritance of the tribes of Israel . These will be their portions . This is the Lord Yahweh 's declaration .
Wannan ce ƙasar da za ku jefa ƙuri'u
; za ta zama gadon kabilun Isra'ila . Waɗannan ne za su zama rabonsu . Wannan furcin Ubangiji Yahweh ne .
EZK 48:30     Alignment score: 0.484
These will be the exits from the city : On the north side , which will measure 4,500 cubits in length ,
Waɗannan ne za su zama wuraren fita daga birnin : a gefen arewa , wanda za a gwada kamu 4,500 a tsawo ,
EZK 48:31     Alignment score: 0.596 → 0.597
will be three gates , named for tribes of Israel : one gate for Reuben , one gate for Judah , and one gate for Levi .
za ya zama ƙofofi uku , waɗanda za a yi wa suna domin kabilun Isra'ila : ƙofa
ɗaya domin Ruben , ƙofa ɗaya domin Yahuda , ƙofa ɗaya kuma domin Lebi .
EZK 48:32     Alignment score: 0.536
On the east side , which will measure 4,500 cubits in length , will be three gates : one gate for Joseph , one gate for Benjamin , and one gate for Dan .
A gefen gabas , wanda za a gwada kamu 4,500 a tsawo , za ya zama ƙofofi uku : ƙofa
ɗaya domin Yusufu , ƙofa ɗaya domin Benyamin , ƙofa ɗaya kuma domin Dan .
EZK 48:33     Alignment score: 0.552 → 0.553
On the south side , which is 4,500 cubits in length , will be three gates : one gate for Simeon , one gate for Issachar , and one gate for Zebulun .
A bangon kudu , wanda za a gwada kamu 4,500 a tsawo , za ya zama ƙofofi uku : ƙofa
ɗaya domin Simiyon , ƙofa ɗaya domin Issaka , ƙofa ɗaya kuma domin Zebulun .
EZK 48:34     Alignment score: 0.577
On the west side , which will measure 4,500 cubits , will be three gates : one gate for Gad , one gate for Asher , and one gate for Naphtali .
A gefen yamma , wanda za a gwada kamu 4,500 a tsawo , za ya zama ƙofofi uku : ƙofa
ɗaya domin Gad , ƙofa ɗaya domin Asha , ƙofa ɗaya kuma domin Naftali .
EZK 48:35     Alignment score: 0.578 → 0.578
The distance around the city will be eighteen thousand cubits ; from that day on , the city 's name will be " Yahweh Is There . "
Tazarar kewaye da birnin za ya zama kamu dubu sha takwas ; daga ranar nan zuwa nan gaba , sunan birnin za ya zama " Yahweh yana wurin . "
EZK 48     Average alignment score: 0.533 for 35 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of EZK:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31  32  33  34  35  36  37  38  39  40  41  42  43  44  45  46  47  48