Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 19:02
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of EZK:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31  32  33  34  35  36  37  38  39  40  41  42  43  44  45  46  47  48 


EZK 7:1     Alignment score: 0.558
The word of Yahweh came to me , saying ,
Kalmar Yahweh ta zo wurina , cewa ,


EZK 7:2     Alignment score: 0.572 → 0.595
" You , son of man the Lord Yahweh says this to the land of Israel . " ' An end ! An end has come to the four borders of the land .
" Kai , Ɗan mutum - Ubangiji Yahweh ya faɗi haka ga ƙasar Isra'ila . " ' ƙarshe ! ƙarshe ya zo ga iyakoki huɗu na ƙasar .
EZK 7:3     Alignment score: 0.199 → 0.215
Now the end is upon you , for I am sending out my wrath on you , and I will judge you according to your ways ; then I will bring all your abominations upon you .
Yanzu ƙarshenki yana kanki
, gama ina aikar da fushina a kanki , zan shar'anta ki bisa ga ayyukanki ; zan kuma kawo dukkanharamtattun ayyukanki a kanki .
EZK 7:4     Alignment score: 0.331 → 0.352
For my eyes will not pity you , and I will not spare you . Instead , I will bring your ways upon you , and your abominations will be in your midst , so you will know that I am Yahweh .
Gama idanuna
ba za su tausaya maki ba , ba kuma zan keɓe ki ba . Maimakon haka , Zan kawo al'hakin al'amuranki a kanki , haramtattun ayyukanki kuma a cikinki , domin ki sani cewa Ni ne Yahweh .
EZK 7:5     Alignment score: 0.459 → 0.465
The Lord Yahweh says this
: Disaster ! A unique disaster ! Behold , it is coming .
Ubangiji Yahweh ya ce : Bala'i ! Bala'i na musamman ! Duba , yana zuwa .
EZK 7:6     Alignment score: 0.122
An end is surely coming . The end has woken up against you . Behold , it is coming !
Lallai matuƙa tana zuwa . Matuƙa ta farka a kanki
. Duba , tana zuwa !
EZK 7:7     Alignment score: 0.284 → 0.304
Your doom is coming to you who inhabit the land . The time has come ; the day of destruction is near , and the mountains will no longer be joyful .
hukuncinku zai zo maku
ku mazaunan ƙasar . Lokaci ya zo ; ranar hallaka ta kusa , tsaunuka kuma ba za su ƙara yin murna ba .
EZK 7:8     Alignment score: 0.241
Now before long I will pour out my fury against you and fill
up my wrath upon you when I judge you according to your ways and bring all your abominations upon you .
Yanzu bada daɗewa ba zan zuba maku hasalata in cika fushina a kanku lokacin da nake hukunta ku bisa ga al'amuranku in kuma kawo dukkan al'hakin ƙazantarku a kanku .
EZK 7:9     Alignment score: 0.281 → 0.289
For my eye will not look compassionately , and I will not spare you . As you have done , I will do to you ; and your abominations will be in your midst so you will know that I am Yahweh , the one punishing you .
Gama idanuna
ba za su tausaya ba , ba kuma zan keɓe ku ba . Kamar yadda kuka yi haka zan yi maku ; haramtattun ayyukanku za su kasance a tsakiyarku domin ku sani cewa Ni ne Yahweh wanda yake hukuntaku .
EZK 7:10     Alignment score: 0.139 → 0.143
Behold , the day ! Behold , it is coming ! Doom has gone out ! The rod has blossomed , arrogance has budded !
Duba , ranar ! Duba , tana zuwa ! hukunci
ya fita waje ! Sandar tayi fure , girmankai ya yi toho !
EZK 7:11     Alignment score: 0.212
Violence has grown up into a rod of wickedness none of them , and none of their multitude , none of their wealth , and none of their importance will last !
Tashin hankali ya yi girma zuwa cikin sandar mugunta - babu wani daga cikinsu , ko wani daga cikin taronsu , ko daga cikin wadatarsu , babu wani abu nasu mai muhimmanci
da zai dawwama !
EZK 7:12     Alignment score: 0.334
The time is coming ; the day has come close . Do not let the buyer rejoice , nor the seller mourn , since my anger is on the entire multitude !
Lokaci na zuwa ; lokaci ya zo kusa . Kada ka bari mai saye ya yi farinciki , ko mai sayarwa ya yi makoki , tunda fushina
yana kan dukkan taronsu !
EZK 7:13     Alignment score: 0.356
For the seller will not return to the land he sold as long as they both live , because the vision concerning the entire multitude will not be reversed ; and because of their sins , none of them will be strengthened !
Gama mai sayarwa ba zai dawo ƙasar da ya yi sayarwa ba muddan
dukkansu suna raye , saboda wahayin game da dukkan taron ba za a sauya ba ; kuma saboda zunubansu , ba waninsu da zai ƙarfafa !
EZK 7:14     Alignment score: 0.328
They have blown the trumpet and made everything ready , but there is no one marching to battle ; since my anger is on the entire multitude .
Sun busa ƙaho sun shirya
komai , amma ba bu mai takawa zuwa yaƙi ; tunda fushina yana kan dukkan taron jama'ar .
EZK 7:15     Alignment score: 0.546
The sword is on the outside , and plague and famine are inside the building . Those who are in the field will die by the sword , while famine and plague will consume those in the city .
Takobi na waje , yunwa kuma da annoba suna cikin ginin . Waɗanda ke cikin saura za su mutu da takobi , yayin da yunwa da annoba kuma za su cinye waɗanda ke cikin birnin .
EZK 7:16     Alignment score: 0.329 → 0.364
But some survivors will escape from among them , and they will go to the mountains . Like doves of the valleys , all of them will moan each man for his iniquity .
Amma waɗansu za su tsira daga cikinsu , za su gudu zuwa tsaunuka . Kamar kurciyoyin kwarurruwa , dukkansu za su yi makoki - kowanne mutum saboda laifinsa
.
EZK 7:17     Alignment score: 0.315
Every hand will falter and every knee will be weak as water ,
Kowanne hannu
zai zama raunanne kowacce gwiwa kuma za ta zama marar ƙarfi kamar ruwa ,
EZK 7:18     Alignment score: 0.404
and they will wear sackcloth , and terror will cover them ; and shame will be on every face , and baldness on all of their heads .
za su sa tsummoki , tsoro kuma zai rufe su ; kunya za ta kasance a kowacce fuska , saiƙo kuma a dukkan kawunansu .
EZK 7:19     Alignment score: 0.278 → 0.296
They will throw their silver into the streets and their gold will be like refuse . Their silver and their gold will not be able to rescue them in the day of Yahweh 's rage . Their lives will not be saved , and their hunger will not be satisfied , because their iniquity has become a stumbling block .
Za su jefar
da azurfarsu cikin karafku zinariyarsu kuma za ta zama kamar juji . Azurfarsu da zinariyarsu ba za su iya cetonsu ba a ranar fushin Yahweh . Rayukansu ba za su tsira ba , ba za a ƙosar da yunwarsu ba , domin laifofinsu sun zama dalilin tuntuɓe .
EZK 7:20     Alignment score: 0.214 → 0.221
In their pride
they took the beauty of his jeweled ornaments , and with them they made their idolatrous figures , and their detestable things . Therefore , I am turning these into an unclean thing to them .
A cikin taƙamarsu suka ɗauki Kyaun kayan duwatsun adonsa , da su kuma suka yi siffofinsu na gumaka da ƙazantattun abubuwansu . Domin wannan , Ina maida waɗannan abubuwa su zama marasa tsarki a gare su .
EZK 7:21     Alignment score: 0.382 → 0.382
Then I will give those
things into the hand of strangers as plunder and to the wicked of the earth as plunder , and they will defile them .
Daga nan zan bada waɗannan abubuwa a cikin hannun bãƙi a matsayin ganima ga kuma miyagun duniya a matsayin ganima , za kuma su ƙazantar da su .
EZK 7:22     Alignment score: 0.29
Then I will turn my face away from them when they defile my cherished place ; bandits will enter it and defile it .
Daga nan zan juyar
da fuskata daga gare su sa ' ad da suka ƙazantar da ƙaunataccen wurina ; ' yan adawa za su shiga su ƙazantar da shi .
EZK 7:23     Alignment score: 0.411
Make a chain , because the land is filled with the judgment of blood , and the city is full of violence .
Kayi sarƙa
, saboda ƙasar ta cika da hukuncin jini , birnin kuma na cike da tashin hankali .
EZK 7:24     Alignment score: 0.341 → 0.341
So I will bring the most wicked of the nations , and they will possess their houses , and I will bring an end to the pride of the mighty , for their holy places will be defiled !
Domin in kawo ƙasashe mafi mugunta , za su kuma mallaki
gidajensu , zan kuma kawo ƙarshen girmankan masu ƙarfi , gama za a ƙazantar da wurarensu masu tsarki !
EZK 7:25     Alignment score: 0.47
Fear will come
! They will seek peace , but there will be none .
Tsoro zai auko ! Za su nemi salama , amma ba za a samu ba .
EZK 7:26     Alignment score: 0.579 → 0.578
Disaster upon disaster will come , and there will be rumor after rumor . Then they will seek a vision from the prophet , but the law will perish from the priest and advice from the elders .
Masifa biye
da masifa za ta zo , kuma za a samu jita - jita bayan jita - jita . Sa'an nan za su nemi wahayi daga wurin annabi , amma shari'a za ta lalace daga Firist shawara kuma daga wurin dattawa .
EZK 7:27     Alignment score: 0.35 → 0.352
The king will mourn and the prince will dress in despair , while the hands of the people of the land will tremble in fear . According to their own ways I will do this to them ! I will judge them with their own standards until they know that I am Yahweh . ' "
Sarki zai yi makoki yarima kuma zai rufe kansa da fargaba , yayin da kuma hannayen mutanen ƙasar makyarkyata cikin tsoro . Bisa ga hanyoyinsu
zan aikata masu wannan ! Zan hukunta su bisa ga matakinsu har sai sun sani cewa Ni ne Yahweh . ' "
EZK 7     Average alignment score: 0.346 for 27 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of EZK:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31  32  33  34  35  36  37  38  39  40  41  42  43  44  45  46  47  48