Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 19:02
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of EZK:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31  32  33  34  35  36  37  38  39  40  41  42  43  44  45  46  47  48 


EZK 41:1     Alignment score: 0.462 → 0.464
Then the man brought me into the temple 's holy place and measured the doorposts six cubits in width on either side .
Sai mutumin ya kawo ni cikin wuri mai tsarki na haikali , sai ya auna madogaran ƙofofin - faɗinsa kamu shida ne ta kowanne
gefe .


EZK 41:2     Alignment score: 0.505 → 0.514
The width of the doorway was ten cubits ; the wall on each side was five cubits in length . Then the man measured the dimensions of the holy place forty cubits in length and twenty cubits in width .
faɗin hanyar ƙofar ya kai kamu goma ; bagon a kowanne gefe ya kai kamu biyar a tsawo . Daga nan sai mutumin ya auna fasalin wuri mai tsarki - tsawonsa kamu arba'in da faɗinsa kamu ashirin .
EZK 41:3     Alignment score: 0.406 → 0.408
Then the man went into the very holy place and measured the posts of the doorway two cubits , and the doorway was six cubits in width . The walls on either side were seven cubits in width .
Daga nan mutumin ya tafi ya shiga wuri mafi tsarki ya auna madogaran hanyar ƙofar - aka sami
awo biyu , hanyar ƙofar kuma kamu shida ne faɗinsa . Bangayen ta kowanne gefe kamu bakwai ne a faɗi .
EZK 41:4     Alignment score: 0.423 → 0.462
Then he measured the room 's length twenty cubits . Its width twenty cubits to the front of the temple hall . Then he said to me , " This is the most holy place . "
Daga nan sai ya auna tsawon ɗaki - awo ashirin ne . Faɗinsa kuma - kamu ashirin ne zuwa gaban sararin haikalin . Daga nan sai ya ce mani , " Wannan shi ne wuri mafi tsarki . "
EZK 41:5     Alignment score: 0.483 → 0.492
Then the man measured the wall of the house it was six cubits thick . The width of each side room around the house was four cubits in width .
Sai mutumin ya auna bangon gidan - kaurinsa kamu shida ne . Faɗin kowanne gefen ɗaki kewaye da gidan kamu huɗu ne a faɗi .
EZK 41:6     Alignment score: 0.352
There were side rooms on three levels , one room above another , thirty rooms on each level . There were ledges around the wall of the house , to support all of the side rooms , for there was no support put in the wall of the house .
Akwai ɗakuna a gefe bisa hawa ku , ɗaki ɗaya bisa ɗaya , akwai ɗakuna talatin a kowanne hawa . Akwai ginshiƙai kewaye da bangon gidan , domin su zama makarai na dukkan ɗakunan da ke gefe , domin babu makarin da aka sa a bangon gidan .
EZK 41:7     Alignment score: 0.259
So the side rooms widened and went around going up , for the house went around higher and higher all around ; the rooms widened as the house went up , and a stairway went up to the highest level , through the middle level .
To ɗakunan gefen suka
faɗaɗa suka kewaya suka nufi sama , domin gidan ya zama bene kan bene a kewaya ; ɗakunan suna faɗaɗa yayin da gida ke yin sama , hawan benen ya hau zuwa mataki mafi bisa , ta cikin mataki na tsakiya .
EZK 41:8     Alignment score: 0.304 → 0.319
Then I saw a raised part all around the house , the foundation for the side chambers ; it measured a full
stick in height six cubits .
Sa'an nan na ga sashen da aka ɗaga dukkan kewayen gidan , da harsashe domin ɗakunan gefe ; an auna shi kamun tsayin sanda - wato awo shida .
EZK 41:9     Alignment score: 0.314
The width of the wall of the side rooms on the outside was five cubits . There was an open space to the outside of these rooms in the sanctuary .
Faɗin bangon ɗakunan gefe ta waje awo biyar ne . Akwai kuma wuri buɗaɗe a wajen waɗannan ɗakunan a masujada .
EZK 41:10     Alignment score: 0.373 → 0.376
On the other side of this open space were the priests ' outer side rooms ; this space was twenty cubits in width all around the sanctuary .
A ɗaya gefen na wannan buɗaɗɗen fili akwai ɗakunan firistoci da ke waje ; wannan filin faɗinsa ya kai awo ashirin a dukkan kewayen masujadar .
EZK 41:11     Alignment score: 0.309
There were doors into the side rooms from another open space one doorway was on the north side , and the other on the south side . The width of this open area was five cubits all around .
Akwai ƙofofi a cikin ɗakunan gefe daga wani buɗaɗɗen filin - akwai kuma wata hanyar ƙofar daga bangon arewa , da kuma wata daga kudu . Faɗin wannan buɗɗaɗen fili dukka kamu biyar ne .
EZK 41:12     Alignment score: 0.461 → 0.509
The building that faced the courtyard on the west side was seventy cubits in width . Its wall measured five cubits thick all around , and it was ninety cubits in length .
Ginin da ya fuskanci harabar daga yamma ya kai kamu saba'in a faɗi . Bangonsa kuma da aka auna ya kai kamu biyar a kauri a kewaye da ko'ina , tsawonsa kuma ya kai kamu tasa'in .
EZK 41:13     Alignment score: 0.45 → 0.481
Then the man measured the sanctuary one hundred cubits in length . The separated building , its wall , and the courtyard also measured one hundred cubits in length .
Daga nan sai mutumin ya auna masujadar - tsawonsa kamu ɗari ne . Ginin da ke ware , da bangonsa , da harabar duk suma an auna su tsawonsu
kuma ya kai kamu ɗari .
EZK 41:14     Alignment score: 0.478 → 0.48
The width of the front of the courtyard in front of the sanctuary was also one hundred cubits .
Faɗin gaban harabar a gaban masujadar shi ma kamu ɗari ne .
EZK 41:15     Alignment score: 0.317 → 0.338
Then the man measured the length of the building behind the sanctuary , to its west , and the galleries on either side one hundred cubits . The holy place and the portico ,
Sai mutumin ya auna tsawon ginin da ke bayan masujadar , zuwa yammacinsa , da ɗakunan ajiya
da ke a dukkan gefen - aka sami awo ɗari . Wuri mai tsarki da kwararon ,
EZK 41:16     Alignment score: 0.319 → 0.323
the inner walls and the windows , including the narrow windows , and the galleries all around on three levels , were all paneled in wood .
da bangayen ciki da tagogi da duk da ƙananan tagogi , da ɗakunan ajiya
kewaye da dukkan hawa ukunnan , duk an ƙayata su da katako
EZK 41:17     Alignment score: 0.207
Above the entryway to the inner sanctuary and spaced along the walls there was a measured pattern .
A saman hanyar shiga
zuwa masujada ta ciki da kuma filin da ke wurin shi ma duk an auna shi .
EZK 41:18     Alignment score: 0.464 → 0.472
It was decorated with cherubim and palm trees ; with a palm tree between each cherub , and each cherub had two faces :
An yi masa ado da kerubim da itatuwan dabino a tsakanin kowanne kerubim da kerubim , kuma kowanne kerubim na da fuskoki biyu :
EZK 41:19     Alignment score: 0.292
the face of a man looked toward a palm tree on one side , and the face of a young lion looked toward a palm tree on the other side . They were carved all around the entire house .
fuskar
mutum na duban itacen dabino ta gefe ɗaya da kuma fuskar sagarin zaki da ke duban ɗaya gefen . Sun kewaye ko'ina na gidan ,
EZK 41:20     Alignment score: 0.343
From the ground to above the doorway , cherubim and palm trees were carved on the outer wall of the house .
Doga
ƙasa har zuwa saman hanyar ƙofa , an kewaye shi da kerubim da kuma itatuwan dabino a dukkan bangon gidan
EZK 41:21     Alignment score: 0.247
The gate posts of the holy place were square . Their appearance was like the appearance of
Madogaran ƙofar wuri mai tsarki an yi masu zagaye
. Kammanninsu kamar kamannin
EZK 41:22     Alignment score: 0.396 → 0.406
the wooden altar in front of the holy place , which was three cubits high and two cubits in length on each side . Its corner posts , base , and frame were made of wood . Then the man said to me , " This is the table that stands before Yahweh . "
bagadin katako ne a gaban wuri mai tsarki , wanda bisansa kamu uku ne , tsawonsa kuma kamu biyu ne ta kowanne gefe . Madogaran kusurwa , da harsashen
, da matokaranta , da katako aka yi su . Sai mutumin ya ce da ni , " Wannan shi ne teburin da ke tsaye a gaban Yahweh . "
EZK 41:23     Alignment score: 0.385 → 0.394
There were double doors for the holy place and the most holy place .
Akwai ƙofofi ruɓi
biyu manne domin wuri mai tsarki da kuma wuri mafi tsarki .
EZK 41:24     Alignment score: 0.353
These doors had two hinged door panels each , two panels for one door and two panels for the other .
Waɗannan ƙofofin suna da maƙalatun ƙofa
guda biyu , maƙalatun ƙofa biyu domin kowacce ƙofa .
EZK 41:25     Alignment score: 0.383 → 0.382
Carved on them on the doors of the holy place were cherubim and palm trees just as the walls were decorated , and there was a wooden roof over the portico at the front .
Aka sassaƙa a kansu - a kan ƙofofin wuri mai tsarki - kerubim ne da itatuwan dabino , kamar dai yadda aka yi wa bango ado , kuma an yi rufin katako a kan kwararon daga gaba .
EZK 41:26     Alignment score: 0.425
There were narrow windows and palm trees on either side of the portico . These were the side rooms of the house , and they also had overhanging roofs .
Akwai kuma tagogi da itatuwan dabino a gefen kwararon waɗannan su ne ɗakunan da ke gefen gidan , suma kuma suna da rufi a sama
.
EZK 41     Average alignment score: 0.384 for 26 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of EZK:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31  32  33  34  35  36  37  38  39  40  41  42  43  44  45  46  47  48