Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 19:02
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of EZK:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31  32  33  34  35  36  37  38  39  40  41  42  43  44  45  46  47  48 


EZK 46:1     Alignment score: 0.558 → 0.558
The Lord Yahweh says this : The gate of the inner courtyard , facing east , will be shut for the six days of work , but on the Sabbath it will be opened , and on the day of the new moon it will be opened .
Ubangiji Yahweh ya faɗi wannan : Ƙofar harabar ciki , da ke fuskantar gabas , za a rufe ta a cikin kwanaki shida na aiki , amma a ranar Asabaci za a buɗe ta , ranar sabon wata kuma za a buɗe ta .


EZK 46:2     Alignment score: 0.419 → 0.423
The prince will enter the outer courtyard by the way of the gate and its portico from outside , and he will stand before the doorposts of the inner gate while the priests perform his burnt offering and peace offering . Then he will worship at the threshold of the inner gate and go out , but the gate will not be shut until evening .
Shugaban za ya shiga harabar waje ta hanyar ƙofar da rumfarta da ke waje , za ya kuma tsaya a dawakan ƙofa
na ƙofar ciki yayin da firistocin ke shirya masa baikon ƙonawa da baikon salama . Daga nan sai ya yi sujada a dankarin ƙofar ciki sai ya fita , amma ba za a rufe ƙofar ba sai da yamma .
EZK 46:3     Alignment score: 0.421 → 0.428
The people of the land will also worship before Yahweh at the entrance to this gate on the Sabbaths and new moons .
Mutanen ƙasar kuma za suyi sujada a gaban Yahweh a wurin shiga wannan ƙofa
a ranakun asabaci da sabobbin watanni .
EZK 46:4     Alignment score: 0.454 → 0.466
The burnt offering that the prince offers to Yahweh on the Sabbath day will be six unblemished lambs and an unblemished ram .
Baikon ƙonawa da shugaban zaya miƙa ga Yahweh a ranar asabaci zaya zama ' yan tumaki shida marasa cikas da kuma rago ɗaya marar cikas .
EZK 46:5     Alignment score: 0.353 → 0.352
The grain offering with the ram will be an ephah , and the grain offering with the lambs will be what he wishes to give
, and a hin of oil with each ephah of grain .
Baikon hatsi tare da ragon zaya zama jarka ɗaya , baikon hatsin dana ' yan ragunan zaya bayar bisa ga ra'ayinsa , da kuma gwajin mai ga kowacce jarkar hatsin .
EZK 46:6     Alignment score: 0.407 → 0.405
On the day of the new moon he must offer an unblemished bull from a herd , six lambs , and an unblemished ram .
A ranar sabon wata tilas ne ya miƙa maraƙi marar cikas daga garke , ' yan tumaki shida , da rago marar cikas .
EZK 46:7     Alignment score: 0.36 → 0.358
He must make a grain offering of an ephah for the bull and an ephah for the ram , and what he wishes to give
for the lambs , and a hin of oil for every ephah of grain .
Tilas ya miƙa baikon hatsi na jarka ɗaya domin maraƙin da kuma jarka ɗaya domin ragon , da abin da ya yi niyyar bayar wa domin ' yan tumakin , da kuma gwajin mai ga kowacce jarkar hatsi .
EZK 46:8     Alignment score: 0.236 → 0.236
When the prince enters by the way of the gate and its portico , he must leave by the same way .
Idan shugaban ya shiga ta hanyar ƙofar da rumfarta , tilas ya fita ta hakan .
EZK 46:9     Alignment score: 0.39 → 0.396
But when the people of the land come before Yahweh at the appointed festivals , anyone entering through the north gate to worship must leave through the south gate ; and anyone entering through the south gate must leave through the north gate . No one may turn back to the gate through which he entered , for he must go out straight ahead .
Amma idan mutanen ƙasar suka
zo gaban Yahweh a lokacin shagulgulan da aka kafa , duk wanda ya shiga ta ƙofar arewa domin ya yi sujada tilas ya fita ta ƙofar kudu ; duk kuma wanda ya shiga ta ƙofar kudu tilas ya fita ta ƙofar arewa . Babu wanda za ya koma baya ta ƙofar da ya shiga , tilas ya miƙe ya fita ta gabansa .
EZK 46:10     Alignment score: 0.141
The prince must be in their midst ; when they go in , he must go in , and when they leave , he must leave .
Tilas shugaban ya kasance a tsakanin su ; yayin da suke
shiga , tilas ya shiga , yayin da suke fita , tilas ya fita .
EZK 46:11     Alignment score: 0.356 → 0.355
At the festivals , the grain offering must be an ephah of grain for the bull and an ephah for the ram , and whatever he wishes to give
with the lambs , and a hin of oil for every ephah .
A lokacin shagulgulan , baikon hatsin tilas ya zama jarkar hatsi ɗaya domin maraƙin da jarka ɗaya domin ragon , da kuma duk abin da ya yi niyyar bayarwa domin ' yan tumakin , da gwajin mai domin kowacce jarka .
EZK 46:12     Alignment score: 0.457 → 0.463
When the prince gives a freewill offering , either a burnt offering or a peace offering to Yahweh , the gate facing east will be opened for him . He will offer his burnt offering offering or his peace offering as he does it on the Sabbath day . Then he must go out , and after he has gone out the gate will be shut .
Idan shugaban ya bayar da baikon yaddar rai , kodai baiko na ƙonawa ko baiko na salama ga Yahweh , za a buɗemashi ƙofar da ke fuskantar gabas . Zaya miƙa baikonsa na ƙonawa da baikonsa na salama kamar yadda ya ke yi a ranar asabaci . Daga nan tilas ya fita , bayan kuma daya fita sai a kulle ƙofar .
EZK 46:13     Alignment score: 0.486 → 0.474
In addition , you will give
an unblemished lamb one year old as a burnt offering to Yahweh daily ; you will do this morning after morning .
Bugu da ƙari , za ku bayar da ɗan rago marar cikas ɗan shekara ɗaya a matsayin baikon ƙonawa ga Yahweh kullum ; za ku yi wannan safiya bayan safiya .
EZK 46:14     Alignment score: 0.413 → 0.418
You will give
a grain offering with it morning after morning , a sixth of an ephah and a third of a hin of oil to moisten the flour of the grain offering for Yahweh , according to a permanent statute .
Za ku bayar da baikon hatsi tare da shi safiya bayan safiya , ka shi shida na garwar da kashi uku na gwajin mai domin a murtsike garin baikon hatsin ga Yahweh , bisa ga madawwamin farilla .
EZK 46:15     Alignment score: 0.501 → 0.508
They will prepare the lamb , the grain offering , and the oil morning after morning , a permanent burnt offering .
Za su shirya ɗan ragon , da baikon hatsin , da kuma mai safiya
bayan safiya , baikon ƙonawa madawwami .
EZK 46:16     Alignment score: 0.452 → 0.452
The Lord Yahweh says this : If the prince gives a gift to any of his sons , it is his inheritance . It will be the property of his sons , it is an inheritance .
Ubangiji Yahweh ya faɗi wannan : idan shugaban ya bayar da kyauta ga ɗaya daga cikin ' ya'yansa maza , gãdonsa
ne . Za ya zama kadarar ' ya'yansa maza , gãdo ne .
EZK 46:17     Alignment score: 0.318 → 0.34
But if he gives a gift from his inheritance to one of his servants , then it will be that servant 's until the year of liberty , and then it will return to the prince . His inheritance will certainly be for his sons .
Amma idan ya bayar da kyauta daga gãdonsa
ga ɗaya daga cikin bayinsa , za ya zama na bawannan har zuwa shekarar ' yantarwa , sai kuma a maida shi ga shugaban . Gãdonsa lallai za ya zama na ' ya'yansa maza ne .
EZK 46:18     Alignment score: 0.381
The prince will not take the people 's inheritance away from their own property ; he must provide for his sons from his own property so that my people will not be scattered , each man from his own property . ' "
Shugaban ba za ya ɗauke gãdon mutanen daga kadararsu
ba ; dole ya bayar ga ' ya'yansa maza daga kadararsa domin kada mutanena su warwatse , kowanne mutum daga kadararsa . " '
EZK 46:19     Alignment score: 0.402 → 0.402
Next the man brought me through the entrance at the gate to the holy rooms for the priests , which faced north and behold ! There was a place toward the west .
Daga nan sai mutumin ya kawo ni ta hanyar shiga ɗakuna masu tsarki domin firistoci , masu fuskantar arewa duba kuma ! Akwai wani wuri kuma zuwa yamma .
EZK 46:20     Alignment score: 0.419 → 0.424
He said to me , " This is the place where the priests must boil the guilt
offering and the sin offering and where they must bake the grain offering . They must not bring the offerings into the outer courtyard , for then the people would be consecrated . "
Ya ce mani , " Wannan ne wurin da tilas firistoci su dafa baikon laifofi da baikon zunubi inda kuma tilas su gasa baikon hatsi . Tilas kuma ba za su kawo baye - bayen ba zuwa harabar waje , domin mutanen za su zama keɓaɓɓu . "
EZK 46:21     Alignment score: 0.36
Then he brought me to the outer courtyard and he led me past
the four corners of that courtyard , and I saw that in at every corner of the courtyard there was a another court .
Daga nan ya kawo ni harabar waje ya bida ni na bi ta kusurwoyi huɗu na harabar , sai kuma na ga cewa a kowacce kusurwar harabar akwai wata harabar .
EZK 46:22     Alignment score: 0.42
In the four corners of the outer courtyard there were four small courtyards , forty cubits in length and thirty in width . There the same dimensions for all four of the courtyards .
A kusurwoyi huɗu na harabar waje akwai waɗansu ƙananan harabai huɗu , kamu arba'in a tsawo da kamu talatin a faɗi . Dukkan harabobin huɗu gwajinsu ɗaya ne .
EZK 46:23     Alignment score: 0.345 → 0.361
There was a row made of stone all around the four of them , and cooking hearths were under the stone row .
Akwai layin da aka yi da dutse kewaye da dukkan su huɗun , kuma murahun girki na ƙarƙashin dutsen .
EZK 46:24     Alignment score: 0.43
The man said to me , " These are the places where the temple servants will boil the people 's sacrifices . "
Sai mutumin ya ce mani , " Waɗannan ne wuraren da bayin haikali za su dafa hadayun mutane . "
EZK 46     Average alignment score: 0.408 for 24 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of EZK:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31  32  33  34  35  36  37  38  39  40  41  42  43  44  45  46  47  48